← Book details Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 94

Sashe 4

Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Hallo. My D!
Wata zazza
ar murya mai sanyi da kwantar da kai ta fa
a daga can. Shiru babu alamar zai tanka, da sauri ta ce,
Oh I'm sorry dear. Assalamu alaikum
Wa'alaikissalam
Karo na farko jarumar muryarsa ta bayyana cikin bu
en sauti da
arfin lafazi irin na maza marasa son wasa da lokaci. Itama sai ta
ara kwantar da murya ta gaisheshi. Maimakon amsawa tambaya ya jeho mata a kausashe.
Kiran na miye?
Yanzu kam murya ta raunana kamar zatai kuka, ta ce,
Haba My D. Shike nan abu baya wucewa a wajenka, na baka ha
uri, na tura maka sa
o amma duk ka share ni. Dan ALLAH kayi ha
uri, nayi kuskure kuma na yarda nayi ina sake neman afuwa. Wlhy ni kewarka ma nake yi dan ALLAH kazo gareni, wata biyu fa ba sati biyu bace.
Shiru yayi bashi da alamar tanka mata, har sai da ta fara kuka
asa-
asa tana cigaba da ro
onsa da ban ha
uri sannan ya motsa lips da
yar ya furta,
Naji
Baiwar ALLAH, dariya ta farayi cike da farin ciki, sai jera masa kalaman soyayya take masu za
i da taushi dake nuna tsananin kewa da begensa da take ciki. Shi ko ya
i ya
ara cewa komai. Cike da sake kwantar da kai ta ce,
Na fa
ama Ummie?
Ammafa itama tana kewanka D. Haka ma su Biebah kullum zancen ka ne a gidan nan, yau tunda na shiga hiranka kawai mukeyi
Uhmm!
Kawai yace. Bata damu ba ta cigaba da masa labarin
annen nasa, sai kuma ta koma na yaran dake tare da ita. Shi dai nashi saurare kawai, sai dai fuskarsa ta
an sassauta ka
an ba kamar farko ba. Hakan na nufin koma wacece tana da muhimmanci a gareshi. Ya jima suna wayar kafin network ya fara rawa, kasancewar inda suke sai a hankali dama. Wayar ya maida aljihu, sai kuma ya ajiye robar dan dawar ta
are duka. Jejin ya shiga bi da kallo irin na nazari, kafin ya bar wajen gaba
aya ya koma cikin tantin da ya fito
azun..........
_Zaku sameshi a wa
an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._
*_NIGER
- (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*
_Shaidar biya
*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*
*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*
*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya:
*_Telegram Number 09032345899_*
*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull
*_WHATSAPP (500)_*
*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*
*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*
*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*
*_WhatsApp Number
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number
*+234 903 234 5899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
A A RUWA.....!!
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
_Chapter 3_
__________________
https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt
IMZEEDVENTURE
Duniyar kayan kitchen
an yayi dake maida mata
walisa a gidajensu.
Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa?
Kayan yara masu kyau unique na yan gayu?
To shiga link din grp na Imzeedventure
Kisha mamaki
idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo!
Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi
IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar
yale-
yale ce da
ayatarwa da mata sukafi bu
ata musamman
walisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu.
Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link
in namu dai domin ganema idanunki.
https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1.
Koki tuntu
emu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_*
Muna da account aTikTok@imzeed _venture.
https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90A6JG1PvXe&_r=1
Karku bari ayi babu ku,
Nima Bilyn Abdull tuni na antaya
_____________________
*_TELEGRAM GROUP_*
https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk
*_WHATSAPP CHANNEL_*
https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F
*_TIKTOK_*
https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/
*_INSTAGRAM_*
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
____________________
........
agowa Imran dake zaune a study table yana duba wasu takardu yay yana kallonsa. Shi ko kallo
aya yay masa ya
auke kansa, zama yay a bakin gado ya jawo takalma daga
asan gadon, batare daya kalla Abbas dake cigaba da kallonsa ba har yanzu ya ce,
Zanje gida
Gida kuma? Lafiya dai ko?
Kawai zanje ne!
Ya fa
a a ta
aice.
Abbas yasan amsar ke nan, amma sai yay shiru yana kallonsa da nazari. Eh yasan in dai yace zai je gida akwai dalili, sannan sai ya tabbatar babu wani
alubale da zai bari mai girma a inda suken, amma haka kawai shi sai a yau sai yaji kamar tsoro ya tsarga masa akan tafiyar tasa, sai ya kasa cewa komai.
Dai-dai Zak-Shadow dake ha
a bindiga shima ya
ago ya kalla Imran
in, ganin yanda ya zuba masa idanu sai ya sake tsu
e fuska ya
auke kansa. Imran yayi murmushi, dan yasan ya tsani kallo. Cike da tsokana ya ce,
Anya ba kewar Madam bace ke tsikarin ka?
Bai kula tsokanar da yake masa ba, kansa ya
an girgiza kawai yana zuwa gab da shi ya ciri
aramar takarda ya
auki pen yay gajeren rubutu. Batare da yayi magana ba kawai ya tura gabansa ya nufi barin wajen, sai kuma ya juyo yana kallonsa, cikin
age gira sama ya furta,
Ka rage sa ido Imran, idan nayi kewar laifi ne?
Imran yayi dariya da fa
in,
A'a bakai laifi ba MAZAJEN FAMA, maza jeka ka
abba
a sunna abinka
Chapter 4 · 0% Book details