← Book details Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 93 OF 94

Sashe 93

Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

za Suna isowa office shima yay kiran Director of Military Intelligence dake arin barin office. Amma dole shima ya yanke nasa hanzarin ya amsa kira. Tunda ya shigo office in ya fahimci akwai matsala sosai, dan fuskar COAS ta nuna kai tsaye. Yayi gaisuwa cikin girmamawa. Amma COAS bai iya ya amsa da baki ba hannu kawai ya aga masa. Kafin bayan sakanni biyu ya fara magana muryarsa cike da ra Issue the arrest directive Lieutenant Colonel Haysam Abdul-rasheed Shehu quietly. No noise. Shima ba aramin fa uwa gabanshi yayi ba, ya an zaro idanu waje zuciyarsa na girgiza. Sai dai kafin ma yace komai COAS ya mi e abinsa alamar baya bu atar wani zance. Rai a dagule ya fice daga ofis in ba tare da ya tsaya da kowa ba ya bar Headquarters in gaba aya zuwa gidansa, kamar wanda yake guje wa wani abu da zuciyarsa ta kasa jurewa. Bayan mintuna talatin, takardar Arrest Directive ta fita da cikakken sa hannun doka. An tura ungiyar jami ai shida daga Military police da zasu kama Zak-Shadow bisa umarni, tare da amsar dukan abinda ya shafi matsayinsa. (((*)))(((*))) angaren Zak-Shadow da Imran sam basu sam mike faruwa ba, dan yanzu ma suke isowa gida daga asibiti bayan jam'an sojan nan sun tabbatar musu da komawar kulawar yaron a ashinsu bisa umarni daga Headquarter kai tsaye gida suka nufa.. Sun yi arin kauda hankalinsu daga tashin hankali, kowa da tunanin da yake arin oyewa, duk da shi Imran yaso su cigaba da tattauna maganar da suka fara azun da Zak-Shadow in, amma shi kuma yanata kaucewa sai kawai ya ha ura yay shiru shima har suka iso anguwarsu. Zak-Shadow sai da ya kai Imran har gida sannan shima ya shiga. Bilal ne ya bu e masa gate, dan ya fito zai je massalaci sallar Magriba da aketa kira. Shima sai yana ajiye motar bai shiga ba ya fito domin gabatar da sallar kamar yadda ya saba. Bayan idar da sallar magriba ya fito Bilal tare da shi. Labarin rigimar Nimrah Bilal ke bashi har suka iso ofar gate insu, hakan kuma yay dai-dai da isowar motar data saka Zak-Shadow tsayawa. Shima sai Bilal ya tsaya yana kallon motar kawai........ _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 70_ _______________ https://chat.whatsapp.com/J92XqvWDRch1EJPdGDBa41?mode=wwt https://vm.tiktok.com/ZSHWHk4ULWbMN-geqJz/ This post is shared via TikTok Lite. Download TikTok Lite to enjoy more posts: https://www.tiktok.com/tiktoklite https://chat.whatsapp.com/KfkKd9vD8MrAst8i8CQDsj?mode=wwt Assalamu alaikum, Mutanen arziki Ina musu capacity kuna Neman Inda zaku Samu ingantattun Kaya masu kyau da quality sosai Kamar Kayan Yara Zannuwan Gado Kayan kitchen Shoes and bags Jewellery Laces, atamfa,shadda Dadai sauransu. To nesa tazo kusa, Maza Danna wannan link din domin Samun Kaya masu inganci da ayatarwa da idan kika saka ko ina kika shiga sai an kalleki an ara kallo. Ko ku nememu ta wannan number 08165751018 __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ .........Cikin nutsuwa jami'an Military Police suka fito a tsare. Babban cikinsu ya matsa kusa da Zak-Shadow cikin girmamawa da risinar da kai yayi gaisuwa. Amsa masa Zak-Shadow yayi cikin jinjina kai batare da yace komai ba. Sai kuma ya juya yana kallon Bilal yay masa alamar ya shiga gida. Bilal da bai fahimci komai ba face abokan aikin Dadan ne sukazo maybe zasuyi magana ne akan aiki sai ya shige gida abinsa kawai. Sai a lokacin Zak-Shadow daya sake binsu da kallo a ta aice ya furta, Akwai matsala ne? Cikin sake risinar da kai ogan nasu ya ce, I'm sorry Lieutenant Colonel Haysam Abdul-rasheed... by the order of the Defence Headquarters, you are under arrest. You re to come with us quietly. Zak-Shadow yay shiru kawai yana kallonsa na tsawon da u, amma bai ce komai ba. Sai kuma a nutse ya koma kallon fuskokin sauran suma da duk suka risinar da kai alamar suna matu ar jin nauyin kallonsa ma. Sai kawai yay wani an murmushi yana sauke ajiyar zuciya. Understood ya furta cikin dakakkiyar murya, tare da mi a musu hannunsa, alamar basu damar yi masa abin da suka zo yi. Wani daga cikin jami an ya matso domin ora masa restraint band amma sai ya kasa. Sai ma cikin rawar murya ya ce, I'm sorry Sir! wlhy bazan iya ba Murmurshi Zak-Shadow yayi anan ma, batare da yace komai ba ya amsa da kansa ya saka.... Motar su Ja'afar ta iso dai-dai Jami'an MP na barin ofar gidan. Sukabi motocin biyu da kallo, batare da sun kawo komai a ransu ba su ma Ma'aruff ya fita ya bu e musu gate suka shiga ciki. Idan har suka shigo gida sukan fara zuwa su gaida Mammah ne kafin su wuce nasu akunan yin wanka. Yau ma kamar kullum can in suka nufa. Tun a farkon shigowa suke jin surutun Nimrah da Mu'azz da Ru ayya da bata koma gida ba. Sunayin sallama Mu'azz da Ruky sukayo kansu suna musu oyoyo. Nimrah dai babu damar tashi saboda afa. Gaishe su Bilal yayi, su ka amsa da kulawa suna tambayarsa ya aiki dan shi kam ma'aikaci ne. Fitowa Biebah dake kitchen itama tayi ta gaishesu, daga haka suka nufi akin Mammah, dan in ta shiga sallar magriba bata sake fitowa sai tayi har isha'i. Har sun je ofa Ma'aruff ya juyo yana tambayar, Dada fa? Ko yana sashensa? Biebah ta ce, Yaya tun azun ya fita har yanzu bai dawo ba Bilal ya ce, A'a ya dawo Auta, tare ma mukayi sallar magriba. Zamu shigo gida yayi ba i baku gansu a ofar gida ba? Yanzu kam Ja'afar ne ya ce, Eh muna isowa wata motar sojoji na barin ofar gidan, amma mu bamu ga Dada ba Maybe ya riga ya shigo ne Duk sun gamsu da abinda Bilal in ya fa a, dan haka suka arasa shiga wajen Mammah.... Bayan idar da sallar isha'i su Ja'afar sun ta baza idon san ganin Dada ya fito a masallaci shima amma shiru. Kuma sun tabbatar idan yana gida jam'i baya wucesa. Sai da kowa ya shashshare suka tabbatar dai babu shi sannan suka koma gida. Kai tsaye sashensa suka nufa, tunda sun san shi ka ai ne yanzu Nabeeha anyi yaji. Da knocking suka fara kafin su shiga. Sai dai ko ina shiru fitilu ma duk a rufe. Ma'aruff ya kunna fitilar falon haske ya gauraye ko ina. Sallama suka ara yi amma shiru babu alamar mutum. Sai kawai suka zauna a falon. Abin kamar wasa fin mintuna talatin babu motsin Dada, Bilal yaje yay masa knocking ofa amma shiru, dai-dai nan kiran Biebah ke shigowa wayar Bilal in. Ma'aruff ya aga. Yaya Bilal Mammah tace wai ina kuka tsaya? ewa Ma'aruff yayi da wayar a kunne yana amsa mata da, Gamu nan zuwa, muna sashen Dada ne kuma da alama baya gidan . Bai jira amsarta ba ya yanke kiran suka fito suka koma sashen Mammah. Duk sun sakankance Dada yaje wani waje ne har sunyi dinner sun dawo falo suna hira. Sai dai ganin Mammah tayi sukuku da yawa suka zagayeta da tambaya. Ajiyar zuciya ta an sauke, batare data amsa musu ba tace, Biebah kwashe yaran nan su koma aki kinga sun fara barci anan Biebah ta ce, To Mammah tana mi ewa. Sai da ta tada Mu'azz ya wuce akinsa sannan tazo ta auki Nimrah takai akin Mammahn ta auki Ruky ma. Sai a lokacin Mammah ke amsa su Ja'afar. Tun azun nake jin zuciyata na rawa, sannan ina jina tamkar cikin tsoro-tsoro Duk kallonta suke cikin tashin hankali suma a karo na farko. Jikin Bilal a sanyaye ya ce, Mammah wani abu ya faru ne kuma? Babu abinda ya faru Bilal, kawai dai na fahimci bayan abinda ke faruwa a gidan nan na shirmen Nabeeha kamar Muhammad nada damuwa, sai dai yana oyewa. Yau kuma gashi tunda ya fita har yanzu bai dawo gida ba, bai kira kowa a waya ba, kalla agogo arfe goma saura. Sannan jiya na fahimci kamar Imran bai kwana a gidansa ba shima Tabbas Mammah maganarki na kan hanya, dan kinga azun da safe wasu jami'an soja sun kawo ma Dada takarda, amma sai ya i ya bu e a gabanmu yace muzo muyi shirin tafiya kasuwa Nima kuma yanzu kaga da yay ba in nan Yaya Ma'aruff cayay fa na shigo gida, bai bari sunce komai a gabana ba. Shiru falon yay tunanin kowa ya fara dawowa jikinsa. Kamar an saita sai ga kiran Imran na shigowa a wayar Ja'afar. agawa yay cike da zumu i yana gaisheshi, Imran ya amsa da kulawa yana tambayarsa lafiyar kowa, sannan ya ora da tambayar Zak-Shadow. an jimm Ja'afar yayi, sai kuma cikin damuwa ya ce, Dada baya gida, muma bamu sameshi ba. Da mamaki Imran yace, Baya gida kuma? Eh wlhy Yaya. Mun zata ma kuna tare ai a wajen aiki. Dan Bilal yace bayan fitowarsu a massalaci sallar magriba yayi ba i kuma kamar jami'anku ne Imran ya auki sakan biyu shiru kafin yace, Ina Bilal Wayar Ja'afar ya mi ama Bilal. Koda ya amsa sai da ya fara gaisheshi, Imran ya amsa a ta aice ya cigaba da jeho masa tambayoyi. Ba aramin rikita Imran amsar Bilal tayi ba, dan yana fa ar motar da suka zo da ita ya gane jami'an MP ne. A dai-dai kuma lokacin yake canja channel daga tv da nufin kallon labarai aka nuna jirgin sojoji ya samu ha ari da yamma a wani auye, kuma jirgin na auke da wasu masu laifi ne
Chapter 93 · 0% Book details