Sashe 81
Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
abinda ke faruwar, dan shi dama Zak-Shadow bai ma Uncle Jamilu bayanin komai ba. Sosai Uncle Jamilu ya girgiza, tare da jin tausayin yarinyar, dan yanzun kam Mammah ta bu ema Uncle Nasiru da Uncle Jamilu komai game da mahaifin Nimrah in matsayinsu na iyaye. Sai lokacin ma Zak-Shadow ke tambayar tana ina?. Mammah ta ce, Bilal ya tafi kaita makarantar su Mu'azz, nayi mamakin ma har yanzu bai dawo ba dan tun goma suka tafi Shima agogon hannunsa ya kalla dan gab ake da kiran sallar azhar, sha biyu kusan da ashirin ne. Zai yi magana sallamar su Imran ta katseshi, kowa juyawa yay yana kallonsu banda shi. Imran ya zauna, Mammah tace Ja'afar yay kiran su Momyn Nabeeha daga nan su wuce kasuwa ta sallamesu. Baki suka tura gaba su duka alamar basu so hakan ba, dan su so suke ai komai a gabansu. Amma an koresu bayan daga Dadan sai su a gidan. Babu yanda zasuyi suka fitan, shi Ja'afar yaje ya sanar ma da su Nabeeha batun kira. Dan suna falo suna breakfast da sai yanzu suke yinsa. Daga ofa ya tsaya ya sanar musu, bai jira amsarsu ba ya juya abinsa. Harara Momyn tasu da Nabeehar suka rakashi da ita, yayinda Ismat ke jin kamar taje ta rungumeshi, tana matu ar son Ja'afar, amma shi ko kallo bata isheshi ba, randa aka saka ranar aurensu tasha kuka, amma sai ta ara arfafa kanta akan kota biyu taje. Sai da suka gama abinda suke fin minti ashirin sannan suka tafi, a zatonsu wai ha uri Zak-Shadow zai bada ya fa i gaskiya tunda su basu san likita ya kira ba, duk kuma Kusancinsa da Momyn bai kirata ya sanar mata komai ba saboda harga in Imran. Yanda Momy ke cika da batsewa haka Nabeeha keyi, da yar ta gaida Ubanta da Mammah. Momy kam babu wanda ta gaisar, sai Mammah ita ta gaidata, ta amsa kuma da yar. Shima Uncle Jamilu da yake bamai damuwa bane sai ya gaisheta. Imran da Zak-Shadow kam yi sukai kamar ma basu san da shigowarsu ba, sai hakan kuma ya ona mata rai, a ganinta ko Imran bazai gaisheta ba ai shi ya dace Zak-Shadow ya gaisheta kodan arta da yake aure. Cikin danne takaici Uncle Nasiru yay gyaran murya tare da yin sallama. Kowa ya amsa sannan ya amshi takardar da Imran ya mi o masa. Ga result ya fita, doctor ya kira Imran yaje ya amso. Zamu duba sai muga mike cik..... A wani irin zabure Momyn Nabeeha ta ce, Kamar ya result ya fito anje an amsa? Ke nan wani abun aka ulla daban, yo inba wani abu aka ulla ba ai banga dalilin zuwa a amso result bada saninmu ba, kuma ai can ya kamata muje asibitin shi likitan ya mana bayani idan ba wani munafunci bane kuma ko an siyesa ne banda labari Babu wanda ya tanka mata, shima Uncle Nasiru baki kawai ya an ta e yana girgiza kansa. Ya kuma bu e takarda ya fara bayanin da kowa zai gane, sannan ya ajiyeta a kan table yace duk mai bu ata zai iya auka ya sake dubawa. Caraf Nabeeha ta auki takardar ta duba kuwa, tunkan takai arshe ta fashe da kuka wai ita wlhy bata yarda ba, sai dai in anje ansayi likitan nan ne, dan haka sai dai a sake zuwa wani asibitin a sake sabon gwaji. Yanda Momynta ke sake zugata da fa an maganganu sai zuciyar Uncle Nasiru data Zak-Shadow ta sake hasala. Hatta Mammah dannewa kawai take tana murmushin mamaki, shi kansa Imran sai faman cizar lips yake. Sai Uncle Jamilu ne ke magana cikin lallashi da son fahimtar da Nabeeha da uwarta. Amma da alama ma ko saurarensa ma basayi. Gani sukai kawai Zak-Shadow ya mi e abinsa yana kallon agogo, sai kuma ya kalla Mammah da girmamawa ya ce, Kiyi ha uri da hukuncin dazan yanke Cikin matu ar tsoro Mammah ke kallonsa. Wane irin hukunci kuma Muhammad? Kar ma kayi tunanin abinda zuciyata ke hasaso min Mammah wanda ya dace ne, na san kuma kema zai gamsar dake in sha ALLAHU. In dai abinda nake tunanin zakiyi hasashe ne kuma bashi bane . Daga haka ya kalla su Uncle's in. Lokacin salla yayi Uncle's Uncle Nasiru daya gama kaiwa wuya yana kallon Nabeeha data cika kunnen mutane da ihu kawai ya fisgi flowers base dake saman Centre table ya wurga kanta. Da hannu aya Zak-Shadow ya cafe, yayinda kowa a falon ya waro idon tsorata, dan gilas ne flowers base in, sun tabbatar idan ya sauka akan Nabeeha sai taji ciwo in ma bai fasa mata kan gaba aya ba. Ha uri Mammah da Uncle Jamilu suka hau bashi, yayinda Momyn Nabeeha ta kacame da tsiya Nabeehar na tayata da ihun kukan iskanci.......... _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 61_ __________________ Ina mata ma'abota ado da kwalliya maryam's all-in-one emporium ta tanadar muku Mayafai masu kyau da aminci kama daga plain chiffon veils masu kyau kamar daga Egypt suka sauko jersey scarfs , beaded and stoning veils, Chantilly, 2D to 10D Turkish veils Dubai d.s Kuma abun farinciki muna bada sari da siyan dai dai ina Kano Ina tura kaya ko'ina cikin Aminci da yardar Allah ga number ta 09064960666 https://chat.whatsapp.com/FfaJ30ZOz8NHazD2ZwtzAd?mode=wwt A cikin duniya ta gayu da burgewa mayafi shine ya ke daukaka ado da aji Maryam's all-in-one emporium 09064960666 Kano Anan ne gayu yake tarar da qawa. Ki more hadaddun Mayafan mu da suka hada da Plain chiffon veils (soft & flowy) Italian Chantilly veils (pure elegance Jersey Veils (comfort meets class) Lafaya and many more. Each piece tells a story of grace, crafted for women who understand beautyin simplicity. Premium quality Affordable luxury Available in elegant shades Delivery duk inda kike a fadin duniya Ba mayafi kawaii kike bukata ba you deserve a statement of class. Wholesale group https://chat.whatsapp.com/FfaJ30ZOz8NHazD2ZwtzAd?mode=wwt __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ ........Imran da Uncle Jamilu dai suka lalla a Uncle Nasiru suka fice. Shima Zak-Shadow da baice komai ba sai ya ajiye flowers base in yabi bayansu. Sunyi alwala ran Uncle Nasiru a ace matu a, sai da suka fita wajen gidan Zak-Shadow yay musu bayanin hukuncin daya yanke kawai. Abin mamaki su duka babu wanda bai sauke ajiyar zuciya ba, sannan fuskokinsu suka washe da farin ciki, barema Uncle Nasiru albarka ya dinga zubama Zak-Shadow da fa in, Hakan da kai shine dai-dai Haysam, ALLAH yay maka albarka an halak. Babu isashen lokacin magana suka wuce massalacin dan za'a fara salla. An idar mutane zasu fice Imran ya dakatar da su, Uncle Nasiru da Uncle Jamilu kuma suka matsa kusa da liman suna magana. Abin mamaki, abin al'ajabi da girgiza zuciya kawai sai ji su Ma'aruff dake massalacin harda Bilal daya dawo shi da Ammar suka tsaya yin salla kafin su shiga gida Nimrah kawai suka tura ta shiga sukaji ana batun aura auren mai sunan Dadan su Haysam da wata wai Naja'atu Nimrah. Abinda ya sake aure kansu kuwa Dada da kansa yay wakilcin auren Naja'atu, shi kuma Uncle Nasiru yay wakilcin Haysam Abdul-rasheed Shehu da suka sake tabbatar da Dadan nasu ne dai ake nufi, sai dai sun gagara kamo lissafin wacece Naja'atu. An aura aure akan sadaki naira dubu ari biyu. Dubu ari biyu mai daraja da kima a wannan lokacin na 2013, dan kuwa itace miliyan biyun wannan arnin saboda ta arewar ku asarmu. Ana gama shafa addu'a Zak-Shadow ya dinga jin kamar an zare masa jinin jiki da jijiyoyi a lokaci guda, sai yaji wani irin sanyi na shigarsa kamar wanda yake a cikin dusar ara. Sai da takai har kowa ya fita a massalacin shi ya kasa motsawa. Aka barsu shi da Imran kawai dake kallonsa yana shu'umin murmurshi mai ayatarwa. Sai da yaga da gaske ba motsawa zai yi ba sannan ya kai hannun ya ta a kafa arsa. ALLAH ya sanya albarka a wannan aure, ya bamu tsawon rayuwar ganin girman Nimrah matsayin MATAR ZAKI NA. ago idanunsa da suka ka e sosai yay yana kallon Imran a karo na farko, sai kuma ya lumshesu ya sake bu ewa akan Imran in cikin yanayin damuwa da motsa lips ka an, Imran kada kai wannan tunanin, dan ni banyi dan hakan ba, nayi ne dan waccan shashashar ta dawo a hayyacinta ta fahimci gaskiya kafin lokaci ya ure mata. Amma a yau in nan zan yanke wannan igiy...... Hannu Imran ya aura masa a baki yana girgiza kansa. Karka ce haka Haysam, kada kai irin wannan tunanin. Idan ka aikata tamkar ka zalunci Nimrah ne, ka kuma ci amanar da mahaifiyarta ta baka. Wlhy ko babu wannan rikicin kai ne yafi cancanta ka auri yarinyar nan, dan ina da tabbacin zaka zame mata garkuwa kuma bargon rufin asirin da bazata samu a wajen kowa ba koda kuwa nine... Imran baka da hankali ne?, yarinya ar shekara bakwai kake cewa na zauna da aurenta a wannan shekarun nawa? Yin hakan ma ai shine zalunci a gareta, sanda zata gama sanin kanta ma ai na gama tsofewa A'a yagalgalewa ka gama yi ba tsofewa ba, girman yaran shekara nawa ne. Bata wata shekara bakwai in nan gaba kaga ikon ALLAH, sannan shi namiji har yanama nace tsufa ne?, in dai da lafiya ai ko tamanin garai ya au Sweet 16. Balle kai na tabbata sanda zata kai girman baka ko cika hamsin ba. A yanzu