← Book details Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 94

Sashe 24

Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

na jego a wuta. Gefe ga kawunan akuyoyi masu yau da Abdul-rasheed ya shigo da su yanzun nan babu jimawa. Ransa fal yake da son ganin A'isha, amma ya daure bai takura ba kada ace ya cika rashin ta ido. Sai ma wajen Baba dake aki daya shiga kamar yanda Inna ta bashi umarni dan a kawo masa abinci ya karya. A lokacin ne aka kawo ba on duniya daya sha wankan ruwan zafi yay luff a cikin showal yana barcin huce gajiya. Baba ya amsheshi fuska da murmurshi yana fa in, on hantsi ne zance kona asubahi Cikin dariya Inna tace, Mai tada mutane da asuba dai ba on hantsi Dariya Baba yayi ka an da fa in, Kinga yaci suna biyu kenan, KI A A RUWA MAI TADA HANKALIN DODO . Abdul-rasheed dake saurarensu ma na an murmushi da cin abincinsa sai dai yana satar kallon yautar da ALLAH ya bashi ta gefen ido. Baba ya furta, Masha ALLAH, wannan dai gida ka akko abinka baka tafi kalar dangi Kano ba. Gashi nan kamar ranar aka haifi ubansa kwabo-da-kwabo sai hasken fata na aukar magana na kanawa Inna ta ce, A gida kam ya akko, ni kaina tun kan ma a gogeshi nace wannan Abdul-rasheed sak. ALLAH yasa yayo halinsa shima an albarka Amin ya rabbi Baba ya amsa mata yana masa addu'a. Sai da ya kammala ya mi ama Abdul-rasheed shi. Kasa amsarshi yayi saboda kunya. Sai da Baba ya ce, Ka jimin ja'irin kaya, amsheshi mana ka masa addu'a ka sanya masa albarka. Ga dabino ka tauna ka bashi Hannu biyu Abdul-rasheed ya saka ya amshi gudan jinin nashi, kuma tsokar jikinsa daya fito daga masoyiyarsa A'ishatul-humairah. asa- asa ya saki ajiyar zuciya yana kallonsa. Lallai kamaninsa da yaron a bayyane take, Banbanci kawai shi jinkiri ne an a wanni a duniya kuma mai hasken fata irin ta A'isha, shi kuma uba daya fara nisa a gwagwarmayar rayuwa zuwa yanzun. A cikin zuciyarsa yake fa in (Zakina kazo duniya a ranar da asarsa ke murnar cika shekaru goma da kwana goma da samun anci, jarumin da aka haifa cikin sabuwar asa mai sabuwar fata. A zahiri asa bata san tana bu atarka ba, amma ina sha ALLAHU sai ka zama wani ginshi in ri eta a yayin girma da arfin ikon ALLAH. ALLAH yay maka albarka, yasa ka zama mahaddacin Alkur'ani da sauran ilimomin littatafan addini, ka zama mai aiki da su bamai karatu kawai da shagala ba. UBANGIJI ya wadata zuciyarka da soyayyar MANZON ALLAH (S.A.W) UBANGIJI ya soka damu gaba aya ya yarda da mu. ALLAH yasa ka zama mai jin an iyaye da al'umma, ALLAH ya ora nasarar ka akan ta ma iyanka, ALLAH ya rayaka rayuwa mai tsaho da nagarta, ya shimfi a tausayin al'umma a zuciyarka, ya baka zuciyar nema daga halak ya saka maka yamar haramun). Yana kammala wannan addu'a a zuciyarsa ya tauna dabino kamar yanda Baba ya bashi umarni ya sakamasa a baki. Da farko fuska ya yamutse, sai kuma ya fara motsa an bakin nashi a hankali. Inna dake kallonsu cike da tsokana tace, Anya wannan mai gidan bazai fini kwa ayi ba . Dariya Baba da Abdul-rasheed suka sanya suma. Inna ta sake fa in, To jifa yanda ya lamushe abinsa tsaf. Nan ma dariyar dai sukayi, kafin baba ya saka Abdul-rasheed yayma yaron hu uba da sunan da yake da ra'ayin saka masa. Nan ma yayi sannan Inna ta amsheshi ta koma da shi. Abdul-rasheed ya sanarma Baba sunan da yay masa hu ubar da shi, Baba ya sanya albarka tare da tambayar ma'anar sunan. Daganan suka cigaba da hirarsu. Duk yanda Abdul-rasheed yaso ganin maijego a yinin ranar bai yiwu masa ba, sai dare bayan sallar isha'i Inna tana akin Baba kai masa abinci ya samu wuff ya shige, dan kuwa zuwa yanzu babu kowa duk matan yayunsa sun koma gidanjesu da ma wafta sai kuma gobe idan ALLAH ya kaimu. Sai annensa biyu ammata Nana da Alawiyya. Yana shiga akin ya aike su dan kawai ya musu wayo, a bazata A'isha taji ya rungumeta. Kunya ya sakata fara mutsu-mutsun janyewa. Cikin ra a ya ce, Haba Shatuna matar Abdul-rasheed ki barni naji uminki, na samu tubarrakin jego mana. Na rage kewarki ta kwana da kwanaki. Sannu-sannu kinji baiwar ALLAH, ALLAH yay miki albarka, lallai yau UBANGIJI ya azurtani da babbar yauta ta hanyarki, ke mace ce mai daraja da kimar da bata da misali a wajena. Ina fatan kina lafiya babu inda ke miki ciwo ko? Kanta ta jinjina masa alamar eh. Ya ce, Alhamdullahi, zuwa safe zan ro i baba ya bari na kaiku asibiti a ara dubaku kinji. Goben kuma in sha ALLAHU sa o zai isa gasu Inna suma na samun jika mai kama da Babansa, yanzu kin yarda na fiki arfin jini ba Ni ban yarda ba, kawai dan ya anyi kama da kai ka an kake cika baki Abdul-rasheed ya yi dariya, yana kallon jaririn da idonsa cike da jin da Indo kiji tsoron ALLAH, wato kamar ma ka an yayi dani ashe, wannan dai kishi ne kawai kike dani. Amma kowa yaga Zakina yasan photo copy inane ai. Za mu sa masa suna *Haysam*. Karon farko ta an kallesa, Wannan wane irin suna ne? Karfa ace ka sama anka sunan aljanu Murmushi yayi da ja mata hanci ka an, Sunane kamar kowane suna, kuma yana da nashi tarihi shima. Fassararsa na nufin (Zaki). Ina fatan nawa Zakin ya tashi da arfin zuciya da jarumta irin ta baradan Zakuna. Yayi nagarta irin ta mutane masu dattako da tsaftataciyar zuciya, mai jin ai gana asa da shi, mai yautatawa da girmamawa gana sama da shi. Mai kishin asa da son cigabanta, da haka ina fatan ki bani gudunmawa wajen gina tarbiyyarsa da wa an nan jimlolin, amma ginshi insu ya zama ilimin addini dana zamani ne Cikin sauke ajiyar zuciya ta ce, In sha ALLAHU zaka sameni mai biyayya a gareka. ALLAH ya bamu tsahon rayuwa mu da shi mai albarka Amin ya rabbi Matar Abdul-rasheed, sannan Maman *_Haysam Abdul-rasheed Shehu Kobi_* Niba mamarsa bace, ga iyayensa nan cike da gida . Ta fa a tana kauda kai irin na kunya. Dariya yayi shima da sake rungumeta, kafin sallamar su Nana ta sakashi mata sallama ya fito kamar ba shi ba.......... _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 19_ __________________ https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt Link na grp 07077532253 https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1 link. N dm https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90R3y3tCP5z&_r=1 tiktok IMZEEDVENTURE Duniyar kayan kitchen an yayi dake maida mata walisa a gidajensu. Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa? Kayan yara masu kyau unique na yan gayu? To shiga link din grp na Imzeedventure Kisha mamaki idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo! Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar yale- yale ce da ayatarwa da mata sukafi bu ata musamman walisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu. Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link in namu dai domin ganema idanunki. https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1. Koki tuntu emu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_* Muna da account aTikTok@imzeed _venture. https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90A6JG1PvXe&_r=1 Karku bari ayi babu ku, Nima Bilyn Abdull tuni na antaya __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ ........Washe gari bisa ro on da yay ma Baba ya amince ya kai A'isha asibiti, an dubata ita da jaririnta aka basu magunguna tare da rubuta masa takardar haihuwa kamar yanda Abdul-rasheed ya bu ata. Daga haka suka dawo gidan. Kwankin zaman bakwai sun cigaba da gudana cikin farin ciki da da in rai ga maijego. Tana shan ruwan zafi a hannun Inna Salame anguwar zoma. Sannan tana cin abinci mai inganci daga hatsi da kunu, ga mijinta ya tsaya mata da nama da abubuwa masu inganci da maijego take bu ata bayan namu na gida. an Maiduguri sun iso kwana biyu da haihuwa. Hakama an Kano mutane uku sun iso saura sai ana gobe suna. Abubuwa fa nata ara armashi Alhamdullah, ana gobe suna gida ya gama cika taf da dangi tako ina, tako wane angare kayan arzi i ne ke shigowa daga an uwa da abokan arzi i, haihuwa tayi albarka kenan. An ra ama yaro suna da safe tare da yanka atoton rago daga Baba. Sunan daya bama mutane mamaki da tunanin ina Abdul-rasheed ya samo wannan suna, dan kuwa suna ne da ba'a saba jiba a asar hausa. Amma dai kowa yayi addu'a ga jinjiri Haysam, daga haka aka cigaba da shagalin suna. Taro yayi armashi, ya kumayi da i yanda ya kamata, anci ansha anyi asuwaki da naman kaji dana sa guda da aka yanka bayan ragon suna. Ita dai A'isha nata ido, dan kuwa ar gata take komai sai dai taga anayi, idan ka cire kewar mijinta da ganinsa ke mata wuya yanzu babu abinda ke damunta. Balle ga an uwanta zagaye da ita. Washe garin suna bisa al'ada dangin A'isha suka wuce da ita Kanon dabo wankan jego, ta samu rakkiya daga wasu a dangin Abdul-rasheed, yayinda shi kuma sai daga baya zai je ganinsu Kanon, dan a yanzu baida damar binsu. Nasiru ma da yazo suna yana nan sai bayan sati zai koma Kano, baiyi aure ba har yanzu, amma na saka ranar auren nasa shida wata anwar mahaifiyarsu da suke zaune a
Chapter 24 · 0% Book details