← Book details Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 94

Sashe 11

Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read

moisturizer
Sun screen
Face Toner
Eye cream
Face serum
Face wash
Face scrub
Face cream
Face marsk
Body lotion
Body cream
Shower gel
Body scrub
Tube
Body oil
Body spray
Perfume
Hair crm
Hair spray and many more
*_Harma da abinda bamu lissafo ba anan. Ku dai kawai karku bari a yi babu ku. Domin kayanmu garanti ne kuma dahir ne
Follow this link to join my WhatsApp community: https://chat.whatsapp.com/HCLn6awOrmP5WJmO9jPrgK?mode=ems_wa_t
__________________
*_TELEGRAM GROUP_*
https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk
*_WHATSAPP CHANNEL_*
https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F
*_TIKTOK_*
https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/
*_INSTAGRAM_*
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
______________________
........Haka kuwa akayi, kamar wasa Abdul-rasheed ya fara zuwa koyon
inki, kasancewar yana son abun dan danan sai ga sakamako ya fara bayyana. Baya gajiya duk asabar da Lahadi sai yazo. Da Nasiru yaga yana wahala da kashe ku
ensa ga
an makaranta komai nasa a
a'ide yake, ga nisa Abdul-rasheed yana jimawa baije gida Bauchi ba sai yace mizai hana duk juma'a ya dinga biyoshi sai Monday su dinga shiga makaranta tare, ya dinga weekend dai a gidansu. Da farko Abdul-rasheed yaso turjewa, sai da Nasiru ya nuna masa fushinsa sannan ya amince amma yana
ar dai, duk da kuwa kowa ya sanshi a gidan su Nasiru zuwa yanzu, kuma suna nuna masa so da kulawa. Amma shi dai baya son takura musu, yana kuma tsoron kar mahaifinsa yay fa
an barinsa makaranta harna kwana uku a kowane mako batare da saninsu ba. Tun dai yana
ari-
ari har ya saki jikinsa.
Tun a farko fara koyon
inkin Abdul-rasheed akwai wata yarinya a ma
waftan su Nasiru da kullum takan wuce da safe da allo zata makaranta. Takan gaishesu idan zata wuce, hakama idan ta dawo da takan gaishesu ta shige gida. Shi dai bai ta
a tambayar sunanta ba, bai kuma ta
a magana da ita ba bayan gaisuwar nan da take musu a tare. Sai dai a kwana a tashi har ya haddace muryarta mai cike da nutsuwa da rashin hayaniya.
Ranar wata Lahadi da yamma yana a shagon shi ka
ai yana
inki ogansa Yaya Zubair yaje sayen kayan
inki zazza
ar muryar yarinyar nan ta ratsa kunnensa.
agowa yay da sauri tare da take keke ya tsayar daga takun da yake masa. Tana tsaye daga wajen shagon ta rissina ta gaisheshi kanta a
asa. Amsa mata yay da kulawa, kafin ya furta,
Kina son wani abu ne
anwata?
Kanta a
asa ta ce,
Eh Yaya, dama kayan
inki na kawo ma Yaya Zubairu, naga kuma baya nan ma kamar
Cike da zolaya ya ce,
Oh dan Yaya Zubairu baya nan kin fasa
inkin?
Da sauri ta ce,
A'a zan baka ka ajiye masa daman
Murmushi yayi a karo na farko, ya ce,
To shike nan
. Yay maganar yana tasowa yazo bakin
ofar dan ita tana daga waje har yanzu. Mi
a masa ledar tayi kanta a
asa. Karo na farko a rayuwarsa ya zubama hannunta ido. Fara ce sol, hannunta da
unshin jan lalli da yay mata shegen
yau. Harga ALLAH sai da gabansa ya fa
i, mazantakar ta motsa amma sai ya kauda kansa kawai ya amsa yana
an murmushi da duba kayan ledar. Yadi ne irin nasu na maza.
agowa yay ya sake
an kallonta.
A ajiye kawai kenan zaki dawo ki masa bayani?
A'a basai na dawo ba.
inkin Bashir da Tasi'u ne daman. Inna tace dan ALLAH idan bata takura masa ba zuwa jibi a
inka. Dan zamuyi tafiya ne biki
In sha ALLAHU za'a
inka, nima zan
inka musu da kaina. Idan kin shiga ki turo min su yanzu naga girmansu a daren nan zan yishi dan da safe zan wuce makaranta
Godiya tai masa cike da girmamawa, sannan ya wuce kanta a
asa. Samun kansa yay da binta da kallo. Doguwa ce sosai masha ALLAH, shekarunta bazasu wuce 14 ba, tana da
an jiki, hakan ya nuna ne kuwa sakamakon kayan dake jikinta, zani da riga t-shirt sai kallabi disko, Tayi
ammara da gyale a
ugunta, kasa
auke idonsa yay harta shige gidansu, a mamakinsa ya
an juya zai koma yana sauke ajiyar zuciyar da tazo masa a bazata kamar ance sake waigawa sai ya ganta tana le
ensa. Wuff ta shige kamar wal
iya kuwa, tana turo
yauren zauren gidansu na katako burum.
an tsai yay yana kallon
ofar kamar mai tunani, sai kuma yay murmushi ya juya ya koma cikin shagon.
Yana zama su Tasi'u
annenta sukai sallama. Yara ne matasa da bazasu wuce 9/7years ba. Sun gaishesa da girmamawa, ya amsa musu da kulawa yana musu murmushi. Dan sun sanshi ya sansu tunda yanzu ya zama
an anguwar duk da kwana 3 kawai yake a duk sati. Amma sau
in kansa da son kula yara yasa duk suka sanshi. A karo na farko a rayuwarsa ya tambaye su miye sunan yayarsu?. Caraf Bashir dake matsayin
arami ya ce,
Indo
Samun kansa yay da fa
in,
Masha ALLAH A'ishatu kenan. Wace makarantar kuke zuwa?
Yanzu kam Tasi'u ne ya ce,
Muna zuwa makarantar Malam Sallau. Yaya Indo nada
ari sosai, dan duk wata tana wanke allon ta sau biyu, yanzu haka tana izu kusan ashirin.
Kai kai kuce dai yayarku Malama ce kawai?
Wannan kalma ta saka Bashir da Tasi'u tsuge masa da surutu akan yayarsu Indo. Abu kamar wasa hirar yaran ta dinga masa tasiri a zuciya, yana tare da su har akai kiran magriba, shi ya jasu suka je massalaci.
An idar da salla sun dawo sai ga Indo tana nemansu. Karo na farko da Abdul-rasheed ya samu kansa da yima Indo kallon
urulla sosai.
yawar yarinya mai cikar zatin fuska da hasken fata. Suna ha
a ido tai saurin juyawa zata shige gida. Amma sai ya dakatar da ita ta hanyar kiran sunanta.
A'ishah!
Cak ta tsaya amma ta kasa juyowa, dan haka ya
arasa inda take ri
e da hannun su Bashir. Sai da ya
ara kallon fuskarta sannan ya furta,
Amin afuwa nine na ri
esu a shago suna tayani ta
i, Inna ma ki bata ha
Batare data
ago ba ta jinjina masa kai tana kama hannunsu suka shige. Yanzu ma sai ta juyo da tunanin yabar wajan zata saci kallonsa suka ha
a ido. Da sauri ta shige. Murmushi yayi yana girgiza kansa ya koma shago yana yaba halittar UBANGIJI a ransa, dan tabbas A'isha kyakkyawar yarinya ce kam. Kyawunta a bayyane yake ga mai kallonta kuma.
Tun daga wannan rana al'amarin Indo ya fara sa
ar zare a zuciyar Abdul-rasheed, har takai Nasiru ya fara harbo jirginsa. Haka ma Yaya Zubairu ya fara fahimta halin da Abdul-rasheed yake ciki akan Indo da yanda itama in zata wuce yanzu takan saci kallon cikin shagon bakamar da da zata wuce kanta a
asa ba koda zata gaishesu.
annent kuwa koda yaushe suna manne da Abdul-rasheed, tun mahaifiyarsu na jin sunansa a labarinsu ko idan ya saya musu abu irin na yara sun kai gida har dai ranar ta nema sanin wanene shi, dan bai kamata ta saki jiki da wannan sha
uwa dake tsakaninsa da yaranta ba batare da tasan wanene shi da halayyarsa ba. Yaranta marayu ne mahaifinsu ya rasu shekara biyu data wuce. Kasancewar sun gaya mata a shagon Yaya Zubairu yake yasa ta nema Zubairu kai tsaye, aiko yay mata bayani na gamsuwa har ma ya
ora da batun Indo daya shin-shino. Inna mace ce ba mai damuwa ba, sai kawai tai fatan alkairi cikin al'amarin.
Nasiru da Yaya Zubairu sune suka fito fili suka fara kwa
aitawa Abdul-rasheed batun karfa yayi sake akan Indo in dai sonta yake da gaske, idan ko ya tsaya kallon ruwa lallai kwa
o zai iya masa
afa. Tun yana dojewa har shima dai ya fahimci gaskiya suke fa
a masa, dan haka ya fito fili ya nema shawarar Nasiru akan ta ina ya kamata ya fara ne?. Tsaf Nasiru ya tsara masa komai kuwa. Dan haka a cikin satin suka je ga Inna domin basu damar fara zuwa hira.
Sosai Inna tayi farin ciki da hakan, domin ta fahimci wasu
yawawan halayya daga Abdul-rasheed
in a sanin data fara masa na watanni, taji kuma hankalinta ya kwanta da shi akan
arta Hadiza. Sannan yanda Abdul-rasheed ya gaya mata komai daya shafesa babu wani
oye-
oye nan ma taji da
i. Ta tabbatar musu ita dai uwa ce, kuma taji ta gamsu da shi, amma suje ga
anin mahaifin su Indo matsayinsa na namiji shima. Suma sun gamsu da shawarar tata, sunyi godiya sosai kuma.
A wajen
anin mahaifin Indo ma dai bata canja zani ba, dan shima dai a anguwar yake basu ma da nisa da su, yasan Abdul-rasheed
in fiye ma da sanin da Inna tai masa matsayinta na mace. Bai wani jasu da nisa ba shima ya basu damar da suke bu
ata tare da addu'a da fatan alkairi. Wannan shine sanadin fara tarayyar A'isha da Abdul-rasheed. Duk da tarayya ce mai tsafta da mutunta juna cikin
anin lokaci sha
uwa ta shiga tsakaninsu. Yana zuwa hira wajenta duk ranar juma'a da yamma idan ya shigo anguwar, dan kuwa ranar take da lokacin hutun makaranta. A cikin soron gidansu suke zama kuma. Wani lokacin da Nasiru, wani lokacin shi ka
ai, ita kuma tana tare da rakkiyar
aninta Bashir. Dan haka hirar take kasancewa mai tsafta sosai a ciki da nagarta, wani lokacin ma
igewa suke da
arin karatun islamiyya. Dan tunda ta fahimci yana da sani sosai akan ilimin addini duk wani tambaya ko neman sani takan rubuta da ajami ta bashi ko tayi da baki. A haka Abdul-rasheed yaje gida wani hutu, tafiyar da yaje ya yi ta ya dawo zuciya babu da
i dan kuwa ALLAH yay ma mahaifiyarsu Iya rasuwa. Yaje ya sameta cikin jiyya ashe ta da
e a hakan batare daya sani ba, kwanansa hu
u a daren juma'a ALLAH ya amshi abarsa. Yayi kuka sosai dan yana son mahaifiyarsu matu
a, mace ce mai abubuwan mamaki sosai, sannan mahaifiya ce abar alfaharin kowane
a na kwarai.
Tana da sati uku da rasuwa hutunsu ya
are, haka ya tattaro ya dawo zuciya babu da
i, sai dai nasihar mahaifinsu ta
arfafa shi. Amma ransa fal yake da tausayin
annensa uku daya tsallako ya baro. Duk da A'isha bata san mahaifiyarsa ba daya gaya mata tasha kuka, ta mata addu'a kuma sosai hakama duk wani wanda suke hu
a ta arzi
i ya masa gaisuwa da ban ha
uri. Yaso a zuwan da yay gida hutu yayma iyayensa batun A'isha da ala
arsu da damar daya samu daga iyayenta, sai dai kuma ALLAH bai
addara ba rasuwa ta gitta, dan haka ya ha
ura har sai nan gaba kuma idan ALLAH ya bashi ikon komawa wani hutun...........
_Zaku sameshi a wa
an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._
*_NIGER
- (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*
*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na
asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*
_Shaidar biya
*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*
*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*
*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya:
*_Telegram Number 09032345899_*
*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull
*_WHATSAPP (500)_*
*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*
*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*
*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*
*_WhatsApp Number
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number
*+234 903 234 5899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
A A RUWA.....!!
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
_Chapter 8_
__________________
*_NACE ina kuke ne?!!. Al'ummar Gombawa nake magana
fulanin asali ke nan
*Shin kuna da labarin cewa kuma nesa ta matso kusa gare ku?*
_Maza kuzo ku sha labari da
umi-
uminsa, domin kuma fa NAKUN ya bu
e muku gidan gyara da
ale jikin mata
an kwalisa a kusa da ku gabb._
*_Idan kunji ana kiran maida tsohuwa yarinya to wannan katafaren shagon ne na
*ALIYU HAIDAR COSMETICS PLAZA*
_ADDRESS SHOP D80 WOMAN LINE GOMBE MAIN MARKET_
*_Zaku same mu a wannan numbers
in kamar haka
_*
*07068210505*
*09133081313*
_DEALER IN all kind of skin care products such as:_
Chapter 11 · 0% Book details