Sashe 91
Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Sir, na san aikin soja, kuma na san kima ta fi darajar rayuwata......
Kana nufin an shirya maka
arya kenan Lt. Col?
. Lt Col. Peter Akon yay maganar cikin katse Zak-Shadow yana tsatstsare shi da
ananun idanunsa. Shima cikin ido
in Zak-Shadow ke kallonsa dole sai Lt. Col. Akon
in ya fara janye nashi, dan wani abu mai zafi ya gani a cikin idanun Zak
in. Amma sai ya wayance da fa
in,
Muna saurarenka Lt. Col. Haysam.
Wani shegen murmushi Zak-Shadow ya
an saki ka
an, tare da janye idanun nasa ya maida kan Brig. G. Maimakon wanda yay tambayar dan tsabar yarfi.
Sir idan hakan ba shiri bane, to miye ake son ni Haysam na kira shi? Mun san akwai leak tun lokacin da muka gano Ojo yana aiki da wasu a waje. Mun tabbatar yana aika bayanai ga wani bangare a
oye. Mun fara bincike a kansa tare da Major Imran a yanda ya dace, gashi kuma abin na neman canja salo mai ban mamaki. Ko akwai kuskure akan abinda muka yi?
Bring. G. Ya nisa yana gyara zama,
Tabbas kuna kan dai-dai Lt Col. Haysam, sai dai miya sa baku kai rahoto kai tsaye ba? Sannan office ya kamata Ku ajiye shi ba wani waje ba.
Sir hakan ta faru ne because muna so mu tabbatar da gaskiya kafin mu gurfanar da shi, muna son mu kama shi da hujja mai tabbatar da gaskiya, kuma laifina ne ni ka
ai babu Major Imran a ciki
Shiru ne ya ratsa
akin. Sai Brigadier General ya
an jingina kai ya ce cikin sanyi, Lt. Colonel Haysam, gaskiyarka zata bayyana. Amma dole ka san wannan al
amari ya kai matakin da ya wuce mu. Za a tura tattaunawar mu kai tsaye ga Chief of Defence Staff da kuma Office of the Minister of Defence. Muna so ka tsaya kan gaskiyarka, but until further notice, you are under administrative watch
. Ya
an yi shiru, sannan cikin murya mai nauyi ya
ara da cewa,
Har zuwa lokacin da za mu kammala bincike, an dakatar da kai daga duk wani aiki na soja. Za ka zauna nan Abuja, kuma ba za ka iya fita daga FCT ba tare da izini daga ofishin Defence ba.
Ko ka
an babu wani alamar damuwa a fuskar Zak-Shadow ya mi
e, ya yi salute cike da girmamawa, tare da fa
in, Yes, sir. I have nothing to hide. Na amsa. Na sadaukar da raina ga wannan
asa, ba zan fara gujewa gaskiya yanzu ba saboda hana ma
iya nasara, zan basu
afa fiye da yanda suke tunanin samu, amma a sanar da su koda ace zan
uya, wata rana gaskiya zata dawo dani ko ta kawo wani wanda ya fini
. Daga haka ya juya abinsa ya fita.
Yana fitowa idonsa ya sauka kan Major Imran dake tsaye jikin motarsa alamar shi yake jira. Idanu suka zubama juna na wasu sakanni, kafin Zak-Shadow
in ya cigaba da takowa a hankali har inda Imran yake. Murmushi Imran yayi shi kuma Zak-Shadow
in ya hararesa.
Sake murmusawa yay, cike da rashin damuwa ya furta,
Gaskiya zata fito, amma sai lokaci ya kai da yarjewar UBANGIJI
.....
((
A
angaren su Brig. G.
ofar na gama rufewa bayan fitar Zak-Shadow
aya daga cikin mambobin kwamitin Col. Haydar ya juyo yana kallon Chairman
in Kwamiti Brig. G.