← Book details Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 94

Sashe 17

Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ba koda aka idar da sallar, dan suna tare da Baba, bayan sun bar massalacin Baba ya tarkatasu da sauran yayunsa suka tafi gaishe da wani makwafcinsu da jiya yaji ciwo a afa. Daga can kuma suka wuce gidansu.... Wajen arfe takwas hantsi ya aga. Rana ta le o mai umi da hasken safiya ta ratsa cikin akin da ke da an sauran anshin turaren wutar jiya da aka kunna mata da dare. Fitilar wan harta gaji ta mutu alamar kalanzir ya are a cikinta. Dai-dai nan amarya A'isha ta tashi saboda umin hasken rana dake ta a mata fuska, zaune ta tashi tana mi a da kiran sunan ALLAH. akin ta fara bi da kallo daga inda take zaune a bakin gadon, sai kuma tai murmushi tana raya (Yanzu fa komai ba akin nan nawa ne kona fasa Inna bazata min ga a ba) kawai sai abin ya bata dariya, ta tashi ta buga tsallen farin ciki, kafin ta sake hayewa gadon tana juyi. Sai da tayi mai isarta sannan ta sake tashi zaune, tunanin gidane kuma yazo mata, zuciyarta na sake ayyana mata yanzu fa su Inna sunyi nesa da ita da su Bashir, shike nan bata da kowa anan kusa. Shar hawaye suka fara rige-rigen sauka a fuskarta, a haka ta fara kici-kicin gyaran gadon, tana yi tana share su da shar ar majina harta kammala. Inna ta gaya mata tana tashi a barci ta dinga fara gyara akinta kafin komai, karta sake tabar gadajenta ba'a gyare ba har wani ya gani koda Abdul-rasheed ne. Gadon nasa ta kalla, ba wani yayi barkatai bane, amma duk wanda ya kalla yasan an kwanta a kansa, gashi ya zuge labulen ana ganin kan gadon, kuma ina tace babu yau wani ya gammaka sirrin gadon mijinka, rage darajar miji ne. Maza-maza ta ajiye batun kuka a gefe ta akko kujera ar tsugunno ta ajiye a gabansa ta taka ta hau, sai kuma tai tsaye shiru cikin ata fuska, a fili ta furta, To yanzu a yaya zan gyara masa, gaskiya ina jin kunyar hawa masa gado, karma yaga kamar na rainashi, kuma za'a iya rubuta min zunubi Dariya sosai kalamanta suka saka Abdul-rasheed dake tsaye a bakin ofa batare data sani ba, dan tun sanda ta ja kujera ya iso wajen. Da yar ya iya danne dariyar yana cigaba da kallonta, sai kuma ya koma kallon akin ya murmusa ka an, komai tsaftatacce yake, kamar yadda aka bar shi a jiya, idan ka cire gadajen da suka kwanta kawai. Sai kazar al adar ta jiya tana gefe tare da kwanikan abincin da suka ci......... _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 13_ __________________ https://chat.whatsapp.com/Kf6jd57OsXHCG7cODNAje6 *_Kowace mace na matu ar son taga ta gyara kitchen inta kodan ta kalla itama taji da *_Dun ule ku in ki saya ne ke miki wahala hajiyata?_* *_Ko tarasu a hannunki ke baki wahala saboda kokin fara sai ki kasa ki kashe?_* *_To kwantar min da hankalinka awata, IMZEED VENTURE ta gama shirya miki komai ta yanda kema zaki mallaki naki cikin sau i da rahusa._* _Ta bu e adashin gata wanda yafi bashi kwanciyar hankali da da i, akan farashi mai sau i, kaya an zamani, gasu ingattatu. Za'a kai miki a duk inda kike. Kedai naki kawai yin zubi akan lokaci._ *_Za'a fara zubi 25th October in sha ALLAH 20k monthly kayan 100k 10k monthly kayan 50k *_Arha tafi bashi, hakama adashe yafi bashi. Ga sau i abaka tamkar yauta __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ .........Ganin ta fara kici-kicin gyara gadon batare data hau ba sai nishi take alamar wahala ya sashi arasa shigowa cikin akin, yay sallama a hankali yanda bazataji ba, tare da ajiye kofin hannunsa na arfe mai murfi da leda ba a. Inda take ya arasa, ya tsaya daf da ita sannan ya furta, Kin tashi lafiya? Kamar wadda ta tsorata ta juyo firgigit har tana neman gocewa daga kujerar, duk da kuwa muryar sa ta fita cike da taushi ne, amma ita tajita a bazata kuma gab da ita. Da sauri yasa hannu ya tareta, hakan yasa ta fa a masa a jiki gaba aya, ya na e hannayensa kuwa duka a bayanta ta koma rungume a jikin nasa sosai. Sake rikicewa tai, ta shiga arin fita a jikinsa tana bashi ha uri. Shiiii ya isa, ni baki min laifin komai ba Ya fa a cike da ra a yana bin fuskarta da kallo, a yanda yay magana yasata nutsuwa, sai dai jikinta rawa yake na rashin sabo, zuciyarta na an bugawa asa- asa. Idanunta dake cika da walla ta ago ka an da mamakinsa, dan ita dai tasan idan namiji ya ta a mace iskanci ne da rashin tarbiyya kai tsaye, kuma ita ta shaida Abdul-rasheed inta mai nutsuwa da tarbiyya ne, dan bai ta a kwatanta ta a mata ko hannu ba sanda suke Kano. Nasihar Gwaggo Laraba ce ta fa o mata, inda take gaya mata halak ne mijinta ya ta ata yanzu, dan an aura musu aure. Ajiyar zuciya ta sauke a karo na farko, dai-dai hankalinta ya dawo jikinta, ido suka ha a da shi, ganin kallon da yake mata kamar ya samu hoto sai kunya ta mamaye ta mai tsanani. Ta sunkuyar da kai, muryarta tana rawa kamar mai shirin kuka ta ce, Sannu da dawowa Kema sannu da gida Ya fa a da sanyi irin na wanda ya shiga yanayi. Sai kuma ya raba jikin nasu tare da agata cak ya direta asa akan afafunta. Baya ta matsa da sauri, kanta dai na asa sai faman cu a yatsunta take a cikin na juna. Murmushi yayi idonsa akan yatsun nata, sai kuma ya janye ya maida ga gadon yana fa in, Bari na tayaki gyara gadon ko. Kuma ni daga yau na yarje miki ki dinga hawa babu wani zunubi da zaki samu. Nima ai zaki dinga ara min naki ina hawa ko? . Yay maganar arshe da juyowa yana kallonta. Murmushi tayi da saka hannayenta duk biyu ta rufe fuska, sai kuma ta jinjina masa kanta alamar eh. Ya ce, A'a ban yarda ba magana zakiyi da baki. Dan dole ki koya surutu yanzu babu maganar shiru-shiru sai na maidaki akku Dariya sosai ta sanya, tare da janye hannun ta ce, Akku fa? Eh mana, ai kin san shine sarkin suba i. Ni kuma irinsa ne bana gajiya da zance amma idan ina tare da Gimbiya A'isha Sosai sunan ya sata nisha i, dan haka cike da uruciya ta ce, Kai kuma Sarki Shike nan kuwa, ga Sarki ga Gimbiyarsa . Ya bata amsa yana murmurshi da arasa gyara gadon. Ganin zai bar wajen batare daya zuge labulen ba ta ce, Inna tace haramun ne barin gadon miji a bu e kowa ya gani, tace kullum na zuge labulen nan, kozan wanke in yayi datti ina cirewa na canja da wani kafin su bushe Shi kam dai wannan batu na bashi dariya, amma sai ya biye mata ya ce, To Amin afuwa, bara na zuge . Ya juya ya mata yanda take so, gado ya koma ruff abinsa. Daga nan ya ce, Jeki wanke ido na kawo miki wannan. Shayi ne, da an madara. Ki sha kafin ki ci wani abu ko Kai ta jinjina masa cike da ladabi da sanyin murya ta ce, Na gode. Murmushi ya mata, ita kuma ta auka buta ta fice da ar battar garin gawayi da aka ni a da gishiri a waje guda, sai asuwaki a cikin leda ta auki aya. Ta an jima kafin ta koma akin, yana zaune a tabarma daya shimfi a. A gabansa kofin shayin ne ya akko arami yana ha a madara ta gwangwani da sauran kayan ha in. Ta koma can arshen bango zata zauna ya ce ta dawo kan tabarmar. Haka ta zo ta zauna a arare dan biyayya amma daka gani kasan a takure take bata saba zama da namiji a irin yanayin ba, gashi su biyu a aki kawai tun jiya. Shiru ya kasance a tsakaninsu na wasu mintuna harya kammala, ya mi a mata kofin shayin da farantin osai daya juye daga leda, sai biredi gu aya da kazar jiya da basuci ba. Shima nashi daya ha a ya auka yana kallon ta. auka kisha mana Kanta ta girgiza masa alamar a'a tana wasa da gefen zanenta Shima sai ya ajiye nashi yana fa in, Saboda mi? Ina jin kunya Aisha kunyar nan dole a ajiye batunta. Abdul-rasheed inki ne fa ba wani daban ba. Yi ha uri muci tare mu sami ladan juna. Ko kina son mutane su fara shigowa su sameni a gidan bayan ya kamata ace nayi na fita na basu waje Kanta ta girgiza. Ya ce, Yauwa to maza muci kinji ar albarkata. Ai yanzu mu komai mukayi a tare lada za'a saka mana a samu a aljanna kuma. Sai ta ago kai, ta amsa da murmushi ka an. Wannan karon, idanuwanta sun an shige cikin nasa. Kallon su ya ha u, har ta kai kowa ya kasa fara janye wa, nutsuwa ce mai girma da daraja ke ratsasu a tare, zukatamsu na ara jin fahimtar wata sabuwar hanya ta rayuwa da suka shiga, rayuwa irin ta soyayya mai ladabi da arfi da haske fiye data da, rayuwa wadda take farawa da kunya, sannan ta cigaba da aminci da yarda. Yatsa Abdul-rasheed ya kai kamar zai tsone mata idon, dan haka
Chapter 17 · 0% Book details