← Book details Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 66 OF 94

Sashe 66

Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

an tabbatar babu wata matsala a tare da ita a yanzu. Sai dai sunce lokaci-lokaci zata iya dinga tsintar kanta a yanayin tsorata ko firgici, dan haka za'a cigaba da kaita tana ganin likita da amsar magani Kansa ya an jinjina, Sauran yaran fa? Duk suna cikin oshin lafiya da kulawa ta musamman ga Captain Ayuba, dan tun ranar su aka mi asu can hannun jami'an gwamnatin jiharsu. Da ita ka ai muka taho nan Abuja bisa umarnin Major Imran Zaku iya tafiya Kawai ya fa a bayan ya jinjina kansa. Sai da suka ara Sara masa da salute shi da Imran in duka sannan suka juya suka fita. Babu dai wanda yayi magana a akin kowa yana kallon Nimrah da son jin arin bayani a bakin Zak-Shadow in ko Imran. Sai dai suma duk sunyi shiru. Sai da aka kusan mintuna biyu sannan Zak-Shadow yay ma Nimrah magana a karo na farko. Idanunta dake tara walla ta zuba masa batare data amsa ba, sai kuma ta fashe da kuka da fa in, Baba an sanda nika kaini wajen Ummana. Bana son nan Kallonta kawai yake yi shi dai, sai Imran ne cikin lallashi ya du o yana mata magana. Kafa a ta ma e masa. Ni dai bana son nan . Ta sake fa a tana arkewa da kuka harda fara buga afa, arshe ma ta zube asa zata fara musu borin data saba yima Ummanta a Bankaura. Zak-Shadow bai ma san ya daka mata tsawa ba. Kika mana bori anan sai na karya afafunki, maza tashi A mugun razane ta mi e jikinta na rawa, ta gumtse baki domin hana kukan dake son kufce mata fita. Imran zai ri ota rawar jikinta ta aru. A karo na farko Mammah dake kallonsu kamar kowa na akin tai ar gyaran murya, sai kuma cikin lallashi ta mi e ta auki Nimrah cak ta aura a saman cinyarta. Rungumeta tayi a jikinta. Kamar kuwa tana jira sai ta ameta ta fashe da kuka. Cikin dabara irin ta uwa Mammah ta dinga shafa kan Nimrah da bayanta har barci ya auke ta a haka. Dai-dai lokacin kuma likitan dake kula da Zak-Shadow ya shigo. Dole kowa ya mi e domin tafiya. Mammah dake kallon yawar ba ar fuskar Nimrah dake barci ta ce, Gashi tayi barci, ko nan kusa da kai za'a kwantar da ita ne? A'a Mammah ku tafi da ita gida, dama nan za'a kawota Babu wanda a akin bai kalla Zak-Shadow mai maganar ba, idan ka cire Imran dake normal. Tsulum Nabeeha ta ce, Gida kuma D. A dalilin mi? Ina iyayenta da baza'a kaita wajensu ba sai gidan mu? Bashi da niyyar bata amsar tambayoyinta. Dan haka Imran ya katse shirun da fa in, Kuyi ha uri idan ya samu lafiya zakuji bayanin komai a kanta..... Bayani kamar ya? Kai miyasa baza'a kaita naka gidan ba to? Ko dole shike da ala a da ita? Naneeha ta sake maganar cikin rufewar idanu. Dan tana da matsanancin kishi na tashin hankali. Shiyasa ko an uwan Zak-Shadow take jin kishi idan sun ra e shi. Matar mahaifinsu Uncle Nasiru kanta saboda kishin uwarsu basa ko gaisheta, shiyasa da suka shigo ma ko kallonta basuyi ba balle anta duk da kuwa bata ha a zama da uwarsu a gidan su ba, tunda sai da ta fita a dalilin auren Nabeeha da Zak-Shadow in sannan ya aureta. Da aka sasanta su ta dawo tace bazata koma ba sai ya saki matar tasa, shiko yace tai zamanta, shi da matarsa mutu ka raba dan yana samun kwanciyar hankali a wajenta fiye da sanda yay rayuwa da ita. Hakan ya ara mata tsana a wajen su Nabeeha in, ita ko ta kame kanta daga garesu sai dai su zageta a bayan idonta, agaban ta kam babu dama dan shakkarta ma suke yi... Ganin mugun kallon da Zak-Shadow ya watsama Nabeeha in Mammah ta katse yun urin Imran na son sake magana. Ya isa haka, kumuje kawai ga likita na jiranmu fa Kowa yun urawa yay da niyyar tafiya banda Nabeeha data cika tai fam. Sai ma yun urowa tai zata sake magana Uncle Nasiru ya daka mata tsawa. Ba'a isa dake ba kenan ko Nabeeha? Hawayen da suka cika mata idanu ne suka silalo, ta ce, Amma Abbah.... Bana bu atar ji, wuce muje Yanda yay maganar babu wasa balle sassauci ya sakata ra ashi ta wuce tana waiwayen Zak-Shadow dako kallonta bayayi. Suna gama ficewa yaja tsaki mai arfi yana mai zamewa ya kwanta. Ayyanawa yake a ransa Yaya zai yi da ba in kishin Nabeeha shi kam? Dan yayi imanin tunda ta fara da haka ba aramin bada ala zaman yarinyar nan zai kawo ba a wajensu. Shi kuma babu gudu babu ja da baya akan yarinyar nan, yanda ya amshi amanarta a hannun mahaifiyarta in sha ALLAHU zai ri e koda ransa zai zama fansa a wajen bata kariya........ To babbar magana). _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 50_ __________________ https://chat.whatsapp.com/DMCa4TXOqV712jNc1UBBRH?mode=ems_copy_t *_GYARA SHINE MACE_* *_ZATA FASHE FA KARKU BARI AYI BABUKU ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI KUMA AKAN FARASHI MAI SAUK'I ,MAMAN YUSUF 'YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GWANGWAJEKU DA ZAFAFAN KAYANTA MASU MATUKAR INGANCI_* *_'Yar uwa shin ko kin San lokacin sanyi lokaci ne da yake dask'arar da ni'imar mace , yake yawan bushe gaban mace , sannan lokacin ne maza sukafi bukatar matansu , lokaci ne da kowane lafiyayyen namiji yakeson ya jishi ajikin matarshi a kowane lokaci , to ya kike gani idan har mijinki Yana son kasancewa Dake Haka kekuma ga ni'ima a bushe , 'yar uwa mace fa Saida gyara , ko kinada kyau to ki k'ara da wanka don ci gaba da kankanrowa kanki daraja da k'ima a idon Mai gida ,. Ki tuna duk son da namiji ke maki in har kinada matsala a wannan wajan to wlh akwai matsala don son da yake maki bazai Hana kurinka samun matsala dashi ba ,idan kuwa har Yana samun yadda yakeso wlh ko baya sonki to Ina tabbatar maki da a hankali wata Rana sai ya soki Kuma zakiga kowane lokaci Yana tattalinki da gudun abunda zai 'bata maki Rai , Mata a kula*_ maman yusuf likitar Mata 07069711327 *Wannan dalilin ne yasa nazo maku da Kaya masu zafi kamar Haka* Akwai ingantaccen maganin sanyi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata , kun dai San illar da sanyi yake da ita ku kula, Akwai ingantaccen maganin nono hadin gargajiya na Sha Dana shafawa Mai taso da nono ya Kuma gyarashi Hadi da tsayuwarshi , Sai maganin hips Wanda zaisa hips dinki ya ciko kema ki shiga jerin Mata masu aji Akwai maganin k'iba Wanda zai ciko da jikinki kiyi kiba Yar daidai Mai kyau wadda zata dace da yanayin jikin ki Ina bada Hadi na mussaman ga yarinyar da ta rasa budurcinta sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji ,Wanda insha Allah akayi amfani dasu to yarinya zata koma normal Wanda duk zata aura Ba zai iya Gane komai , Mmn Yusuf likitar Mata Akwai hadin amarya Wanda zaisa ki ciko ki hade gam sannan su Baki ni'ima irin wadda akeso ingantaccen sirrin da zaisa ki Kara samun soyayyar mijinki cikin sauki Akwai hadin sabon budurci da mukeyi ga wadda ta kasance bazawara hadine da ko haihuwarki nawa akayi maki shi Zaki koma tamkar budurwa Wanda ko Wanda Kika aura zaisha mamakinki Wanda hakan Kuma wata hanya ce ta kankanrowa kanki daraja da k'ima ne zawarawa ku matso karku Bari ayi babuku Akwai hadin Mai jego , kunsani mace na rasa mafi yawa ni'imarta yayin haihuwa wata ma Zara karu ne to indai kikayi wannan hadin Ina tabbatar maki da cewa Zaki hade ciki da waje gabanki zai ciko sosai in karuwa kikayi K'arin zaizo ya hade tsaf sannan Zaki samu dawamammiyar Ni'ima KADAN DAGA CIKI WASU KALOLIN Kalolin gumba Kalolin matsi Kalolin gari Kalolin tsumi Zumar dabino Zuma Mai rubutu Zumar goron Tula Zumar ridi Dahuwar kaza Dahuwar zabo Dahuwar zuciya Dahuwar ciccibi Dahuwar tsoka Tara Dahuwar Yan shila Dahuwar kwai Mai rubutu Turaren mallaka Turaren Mara Turaren tsugunno Turaren k'irji Shuumar humra HATSABIBI turare Hatsabibiyar humra Matan gaske Maltinat Mata Shayin Mata Tsumin kankana Sirrin tafin k'afa Akwai sirrika na mallaka da hadin farinjini Akwai sirrin samun farinjini ga wadda ta rasa mijin aure ko wadda takeson samun farinjinin sana'a Akwai hadin farinjini na matar aure Akwai kwallin mallaka Zoben mallaka Set na Jigidar mallaka *Yar uwa abubuwan fa da yawa sosai , Wanda in nace Zan tsaya bayyanasu anan wannan page din bazai Isa ba , Ina sokoto Ina aikawa kowane gari dake cikin Nigeria da Niger ,kwatano da Ghana , karku manta adade anayi sai gaskiya , ga Mai sayen d'ai d'ai ko masu siyan sari , ku tuntubeni ta wadan nan numbers 07069711327 call or Whatsapp ,Ina maraba daku customers Masu buk'atar ganin kalolin kayana to kuyi sarving wannan number 07069711327 sannan kuyi min magana Nima nayi sarving number ku ta hakanne zaku dinga ganin kayana da zarar na d'ora, ngd sosai taku maman yusuf likitar mata __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ ........Iska ka an Imran ya furzar yana kallon fuskar Zak-Shadow daya lumshe idanu. Zak.. gaskiya akwai matsala, tunda har matarka ta fara nuna damuwa akan yarinyar nan Shiru kamar bazai tanka ba, sai kuma ya bu e idanunsa da har sun an sake
Chapter 66 · 0% Book details