Sashe 48
Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wata ofa hannunta auke da aramin bowl dake tururi alamar abinci ne a ciki. Sosai itama farin ciki ya bayyana a fuskarta, ta araso wajen da sassarfa tana fa in, Dada sannu da zuwa Kansa kawai ya jinjina mata, sai itama tai saurin sake risinawa tana gaishe shi. Bai amsa ba sai da ya mi e tsaye hannunsa ri e dana yaron, sai dai idanunsa a kanta shiyasa ta sake nutsuwa sosai amma har lokacin fuskarta da murmushin farin cikin ganinsa. Miya hanaku zuwa makaranta? Ya fa a cikin bu iyar muryarsa. Da sauri ta ce, Anyi hutu ne jiya Dada Nan ma kansa ya jinjina da maida kallona kan yaron daya amshe zancen yana bashi labarin yazo na biyu a ajinsu. Hannunsa yaja suka arasa cikin falon sosai, zama yay a kujera ya zaunar da yaron a kusa da shi. Itama budurwar da yaron ya kira Aunty Biebah bowl in hannun nata mai auke da dafaffiyar indomie ta ajiye a gaban yaron. Ta mi e zata bar wajen ya ce, Ina Mammah? Tana ciki Dada, tayi sallar walha ne dama zan gaya mata kazo ne Barta, ha a min breakfast, bana son jagwalgwalo kuma Yes Dada, yanzu fa na iya duk irin abincin da kake ci, tunda ka tafi na dage inata koya. Da Yaya Ma'aruff yaga na dage shine ya sani makarantar koyon girki ma Shi dai idanu kawai ya zuba mata tana zuba surutu. Dukan an uwansa yana son su warai da gaske. Amma tausayin autar tasu Biebah mai girma ne a zuciyarsa saboda ita ka ai ce ba mahaifinsu aya ba, sannan kamaninta daban da su. Mahaifinta na raye, amma bata da maraba da su da suka rasa nasu, dan har yanzu Alhaji Nura ya i kar arta a matsayin arsa, duk da kuwa har yanzu ba'a sake masa haihuwa ba bayan ita. Tunanin nasa ya ture gefe, sai kuma ya mi e yana fa in, To akku sarkin magana jeki min abinda na saki Daga haka ya nufi wata hanya, itama dake tura bakin shagwa a sai ta juya hanyar kitchen cike da farin cikin yau zatama Dada abinci mai da i. Dan a wani zuwa da yay ya ta a sakata ta ha a masa salad kawai tai masa shirme, tako sha fa a, shiyasa ta dage da burin duk randa ya dawo zata faranta masa rai da abinci. Dai-dai ofar farko ya tsaya, a bu e take sai labule dake a sake, cike da nutsuwa yay sallama. Daga ciki wata dattijuwar murya ta amsa masa a tausashe. Labulen ya aga ya shiga cikin akin, mamallakiyar muryar na zaune akan sallaya alamar salla ta idar take addu'a ta ago tana kallonsa. Tabbas shekaru sunja, fata ya canja daga mai laushi da santsi zuwa mai an tattarewa da hasken kwarjinin ibada, bazamuce da ita tsohuwa ba, amma zamu kirata dattijuwa dan kuwa a sittin ka an ne babu. Tana nan da hasken fatarta da annurin fuska. Tunda tai masa kallo aya ta an kauda kanta tana sauke oyayyar ajiyar zuciya. A duk sanda yay nesa da su kewarta gareshi mai girma ce, idan ya ziyarcesu tana jin nutsuwa amma takan danne da yanayi irin na masu dattako. Gaba ayansa a halittar jiki Abdul-rasheed take gani, duk da kuwa ya fishi bu ewa da ginannen jiki, dan Zak-Shadow irin mutanen nan ne masu irji gashi a mur e sosai musamman daga sama, cikin nan a lafe tamkar ba'a zuba masa abinci. Sai hasken fatar ta daya auka kawai, da halin rashin yawan magana irin tata data kakarsa mahaifiyar Abdul-rasheed. Dan tun yana arami Baba yasha fa in halayyar Haysam ta rashin yawan magana da mur in hali irin na Inna ne, kawai shi dan ya ha a biyu ne dana mahaifiyarsa shiyyasa abin yay masa yawa..... Barka da hantsi Mammah Ya fa a cikin tausasawar data katse mata tunaninta. Wata ajiyar zuciyar ta sake saukewa ta shafa addu'ar data kammala sannan ta fuskanceshi tana gyara zama da fa in, Wannan tafiyar daren dai bazaka dainata ba, ko tsoro baka ji Muhammad Murmushi yayi mai ayatarwa yana an sunkiyar da kansa. Kiyi ha uri Mammah, tafiyar daren ce tafi sau i a garemu kodan yanayin rayuwar To ALLAH ya rufa mana asiri, ya baku kariya ya tsare mana ku da tsarewarsa Amin ya rabbi Mammah ina kwana. Na sameku lafiya? Komai lafiya lau Alhamdullah. Fatan kuma kuna cikin oshin lafiya? Alhamdulillahi, sai kewarku Kewa kam muma a cikin taku muke akoda yaushe. Amma ya za'ayi tunda haka UBANGIJI ya tsara Murmushi yayi nan ma kawai, ita kuma ta jawo aramin flaks dake gefenta da wani kyakkyawan mug, shayin dake ciki ta zuba ta mi a masa. Mammah kamar kin san nayi kewar shayin nan naki kuwa Ai gashi sai kaita sha har ka koma. Jiya muke zancenka da Momy ashe kana tafe? Tafiyar tazo ne kawai nima. Bata daina yawon nata ba kenan dai A'a yanzu kam ta rage ai, tanata fama ma da laulayin ai yawo dole a barshi Mammah baki son laifinta dai kawai Karo na farko Mammah tai dariya, dan kusan su duka haka suke gaya mata akan Momy idan suna fa an yawonta tana kareta. Sun cigaba da hirarsu cikin nutsuwa, anan ma yake jin Ma'aruff da Ja'afar sun wuce Chaina. Dan su harkar kasuwanci suke yi. Tun dai kasuwar daya zama sanadin kafawa itace ALLAH ya sanya ma albarka zuwa yanzu har suna da manyan shaguna kusa shida da zamu iya cewa ma sune sanadin arzi in da suke ciki a yanzun haka. Dan haka Ja'afar da Ma'aruff tagwayen Mammah ke kula da su, sune suke zuwa asashe kawo kaya kuma da kansu. Sunyi nisa da hira akan dai lamarin sauran an uwan nasa da bikin su Ja'afar dake tunkarowa Biebah tai sallama. Amsa mata sukai da bada izin shigowa. Ta shigo auke da tire yaron nan na azun biye da ita. Sai da ta dur usa a gabansa sannan ta ajiye tiren, yaron kuwa yaje kusa da shi ya zauna. Dukan abinda Zak-Shadow zai ci yanada a'ida da tsarinsa, baya cin abinci sai mai amfani da gina jiki, shiyasa kayan ganye, nama, wai, kifi, vegetables, fruits sunfi yawa a abincinsa. Sauran kuwa yana cin komai dai-dai misali da kuma tsari. Kwata-kwata baya shan suger, baya cin magi da yawa da gishiri. Baya cin mai da yawa koda nama mai kitse ne, hakama duk wani drinks. Yanzun ma wai ne guda hu u da nama sai vegetables wadatacce a ciki da agada ta kawo masa. Sai fruits salad data ha a masa ka an. Fuskarta washe da murmushi ta ce, Dada idan kaci abincin nan yau nasan har yauta sai kayi mini Ko kuma kisha zana ba idan babu da ALLAH Dada akwai da i, ai Mammah ma ni nake mata girki yanzu ko? Tai maganar tana juyawa ta kalla Mammah in cike da shagwa a. Dariya Yaron nan ya sanya, dan haka ta maida dubanta kanshi tana harararsa. Dai-dai Zak-Shadow na kai naman bakinsa. Kusa da shi ta koma cike da osawa tana jiran ya yaba mata, harda yin tagumi fuska a shagwa e. Sai da yay lauma ta biyu sannan ya ago kyawawan idanunsa yana kallonta, sai ta waro masa idannunta. Harararta ya anyi, tai saurin risinar da su. Ya an girgiza kansa da fa Irin wannan sakani a gaba Auta, shike nan yayi da i, tashi ki bani waje karna ware Ai da wani irin murna ta mi e ta fita, yaron nan da Mammah ta kira Mu'azz ya bita yana tayata. Kansa kawai ya girgiza nan ma, Mammah kuwa tai murmushi. Ai daga nan kuma munga boni a gidan nan wajenta, yanzu zata fara bazama sauran an uwan a waya duk da nasan tunda ta ganka ma ta kira kowansu. Amma kai miyasa ba zaka saka matarka tai maka girkin ba, nifa bana son ana tauye mutum ka sani Kiyi ha uri Mammah nima bana tauyeta bane, idan tayi na rana ba sai naci ba, itama Autan ina son ganin farin cikinta, tana son tayi bai kamata na sare mata gwiwa ba Shike nan, a dai dinga kula In sha ALLAHU Kamar yanda Mammah ta fa a kuwa tuni Biebah ta bazama sauran an uwan batun zuwan Dadan, kafin 12 har sun cika gidan. Idan ka cire Ma'aruff da Ja'afar da basa nan. Hatta Ammar dake Zaria yana makaranta yace sai yazo gida komai dare......... _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 37_ __________________ https://chat.whatsapp.com/L3BXH7JYlBRHIkFRiOjeW3?mode=ems_copy_t UMMU KHALIFA COLLECTION Ina Mata Yan kwalisa ina mata masu san kayan ado kamar Egyptian abaya sleeping drees kids were shos bags musk dahara original. To kukanku yazo karshe domin ummu khalifa sun zo muku da duk wadannnan kayan dierct suke order dinsu daga Egypt zuwa gida Nigeria kaidai kawai kashiga link dinsu domin gani ya kori jiii.. Ba nan ummuh khalifa suka tsaya ba suna nemawq mutane visa masu shaawar shugowa kasar ta Egypt karatu ko yawon bude ido ko kasuwanci ku tuntubeta a number dinta +201017018846/07048811474/ KO kuma shafinta na tiktok https://vt.tiktok.com/ZSU1FEkjc/ __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ .........Taron yara ne a filin da ake kira dandali a auyen. A wannan dandali duk wani abun kwalam da ma ulashe ana saidawa, da daddare kuma nan ammata ke taruwa yin ga a da hira da samari. Yanda ura ke tashi da ihun yaran da suka taru zai baka tabbacin fa a akeyi. Gashi hantsi ne