Sashe 22
Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
mamakinta sai suka samu Abdul-rasheed a ciki kwance a tsakar aki kan tabarma. Ashe ma yana gidan ta fita, baida lafiya, amma saboda wauta saita wayance da aukar buta kamar zata fitsari daga nan ne ta sulale, butar ce Inna taci karo da ita yanzu da suna shigowa. Ganin Abdul-rasheed in a akin kuma yasata fahimtar ma'anar zaman butar a waje. Tashi yay da yar cikin dauriya yana ma Inna sannu da zuwa. Inna dake binsa da kallo ta ce, Lafiya kuwa ana salla kana gida Abdul-rasheed? Ba komai Inna kawai banjin da i ne, shiyyasa ma ban shigo gidan ba azun da yamma Subahanallahi, amma shine ja'irar nan ta sulalo ta taho can. Nikam ya zanyi da A'isha jama'a. Mijinki na kwance a gida babu lafiya amma kina guduwa wani waje. A'isha wane haline wannan? Idan baki taimaki mijinki ba wa zaki taimaka. Kina son ki mutu a saki wuta ne? Ko kuwa na shirya naje Kano na gayawa Innarki halin nan da kike yi? Cikin sauri A'isha dake kuka ta shiga girgiza kai. Dan ALLAH Inna kiyi ha uri bazan ara ba wlhy na tuba A'a nasan zaki ara A'isha. Wata nawa ana abu guda. Ai gara dai na tafi Kanon nan tunda mu baki aukemu iyaye ba. Shima Abdul-rasheed in ne ya yaleki, sai kace wadda tafi arfinka. Kafi son kaita fama da ciwo sai ka halaka kanka ne...... Inna dai nata sababi ta inda take shiga bata nan take fita ba. Taima A'isha dake dur ushe tana kuka, taima Abdul-rasheed dake zaune kansa a asa kunya da ciwo duk sun dabaibayesa. Sai da tai musu tas sannan ta wuce tana sake jaddama Ai'sha idan ta sake ganin afarta a waje koda da rana ne ma zuwa can gidan saita zane ta, kuma sai ta tafi Kano ta sanarma Innarta. A'isha tasan aka sanarma Inna ai taga boni, dan haka ta sake rikicewa, dan Innarsu akwai zafi sosai tana da fa a, duk da tana jansu a jikinta idan sukai ba daidaiba bata raga musu, balle ma ita in nan da take kamar ar fari. Dan kafin ita Inna ta haifi yara kusan biyar suna rasuwa ne itace ta fara zama, a tsakanin ta da Bashir ma wani ya rasu shiyyasa ta bashi kusan shekara biyar........ _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 17_ __________________ _A KANO KI KE ? Kina neman inda zaki siyi abinci mai da i? Kina iyar yin girki gashi zaki yi ba i?, kina neman inda zaki yi order abinci mai da i wanda zaki fita kunya?. Masu abinci suna suka tara, akwai abinci mai da i akwai a lalla a. Kina son ki siyi abincin da zaki auka a saudia ki ke? Kuna son ku siyi abincin da in kuna ci zaku dinga murmushi saboda da i da khamshi?. LEEMARS_DELICIOUS itace kat a wannan angare, tazo muku da nau in abinci kala-kala na gargajiya da na asar waje. Tana siyar da MANDI RICE, GRILL CHICKEN, CHICKEN BIRYANI, FUNKASO, ALELEN GWANGWANI, BREAD POCKET da sauran su. Fannin abin sha akwai natural ZO O mai za i, wanda aka yi shi da ingantattun kayan marmari masu ara lafiya, akwai wanda bashi da za i domin masu ciwon sugar da masu gudun iba._ _me ku ke jira? Maza ku garzaya shafin ta na instagram ko TikTok domin ku ganewa idanun ku, ku danna wannan link din domin yin magana da ita kai tsaye. Ko ku neme ta a number wayar ta da take asan rubutun nan._ INSTAGRAM https://www.instagram.com/leemars_delicious?igsh=MWRzZWtnYXM4ZHB2dw%3D%3D&utm_source=qr CALL/WHATSAPP wa.me/2349030398006 TIKTOK https://www.tiktok.com/@leemars_delicious?_t=ZS-90ZQJ2mNJKc&_r=1 Kar ku sake a baku labari, siyan na gari mai da ku i gida. __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ ........Bayan ficewar Inna akin yay shiru, sai shashshekar kukan A'isha daya cikashi, shi dai Abdul-rasheed yana zaune har yanzu kansa a asa yana saurarenta. Sai da yaga ba dainawa zatai ba sannan ya ago cike da arfin hali dan da gaske baida lafiya ya zuba mata idanunsa dake jajur irin na mai ciwo. Muryarsa da sanyi sosai ya ce, Kibar kukan nan ya isa haka, ko kina son kanki yay ciwo ne? Kanta ta girgiza masa alamar A'a. Ya ce, To share hawayen ya isa. Kin daiji abinda Inna tace. Ke ko tsoro ma ba yaji kiyita kai kawo a tsakanin dare. A'isha auren soyayya mukayi bana iyayya ba. Mu da kanmu muka za i juna muka kuma so mu zama ma'aurata ba ha amu akai ba balle muce an mana auren dole ne. Kina da muhimmancin da bazan iya bari wani ya cutar dake ba balle ma ni kaina. Abinda kike gani yana faruwa tsakanina dake shi ne aure. Ina ga dole zamu fara karatu daga gobe, ba karatun Alkur'ani kawai kike bu ata ba a rayuwa da ibada, duk da Alkur'ani yazo mana da komai, amma dole sai mun ha a da hadisi sannan zamu san su wanene mu da abinda ya kamata muyi. In sha ALLAHU hakan zai sa ki fahimci minene auren ma kansa Kanta ta jinjina masa, sai kuma cikin rawar murya ta ce, Kayi ha uri bazan sake ba. Kuma dan ALLAH ka bama Inna ha uri, sannan kace dan girman ALLAH kada taje Kano ta fa ama Innata, ALLAH idan ta gaya mata zata iya zane ni, kuma tayi fushi da ni aramin murmushi yayi, a ransa yana ayyana ga tsoro ga rashin ji. A fili kam sai yace, Shike nan zan bata ha uri. Nikam baki min laifin komai ba. Tashi ma kije ki wanke idonki. Kinyi sallar isha'i kuwa? To maza yo alwala kizo kiyi. Sai ki matsa min lemon tsamin can a ruwan zafi ai da saura a cikin flaks in ko? Eh, tun wanda kasha shayi azun ba'a ara iba ba ai Yauwa to yi sallar sai ki ha a min wani shayin nasha kinji. ALLAH yay miki albarka ya shirya min ke ki daina haura katanga, dan nasan yanzu dai Shatuna ta girma, ta girmi haura katanga ta barma an baya ko? Kanta ta jinjina masa, sai kuma ta ce, Nifa bana haura katanga ALLAH. Kullum ta ofa nake fita Dariya yayi yanzu kam. Ya ce, Oh oh matar Abdul-rasheed tafi Abdul-rasheed wayo Dariya tayi itama tana rufe fuska da tafukan hannunta. A haka ta fita a akin, shiko yana binta da kallo da murmushi... Bayan A'isha tayi salla ta ha a masa shayin lemon tsami ya sha. Ita kuma ta ha a mai madara dan tace bazataci tuwo ba. Shi kuma bazai iya fita sayo mata nama ko kifin daya saba kullum ba. Dan bayi ma da yar ya iya fita yaje. Hira ya dinga janta da shi yanda suka saba. A hankali ta saki jiki tanata masa dariya, dan labarin annenta su Bashir yake ta bata da yaran gidan su Nasiru. Sai da yaga ta fara hamma sannan yace taje ta kwanta. Maimakon ita shi zaman lalubo litattafan da zai fara mata amfani da su ya shiga yi. Dan dama yana da burin hakan a kanta tuni. Sai da ya ajiye komai sannan yay tashi kwanciyar a asa ma yau, dan bai hau gadon ba. Washe gari kamar yanda yay al awari hakan akai. Da hantsi bayan ta kammala aikin gida ya fita ya dawo sukai zaman karatu. A angaren Alkur'ani kam A'isha Alhamdullah, sai gyara na abinda baza'a rasa ba dai. Dan haka ya fara mata da sauran littatafai. Abin nasu kamar wasa sai ya fahimci tana okin karatun, cikin kwanaki ka an kuma ta maida hankali. Har takai yanzu karatun ma yafi cinye lokacinta fiye da biyema yara masu shigo mata da rana. Sun ja kwanaki suna karatun yana bu e mata komai yanda zata fahimta da yau, abinda yake na kunya taita sinne kai sai yayi kamar bai ganta ba ma, a dalilin wannan karatun ya fahimci A'isha ko jini bata fara ba ashe. Eh lallai aiki babba a gabansa, dole kam ta dinga masa gudun fanfala e ashe. Ganin tana fahimta ya ha a mata da karatun boko, sosai al'amarin ya fara bashi mamaki, dan gaskiya Alhamdullah tana da brain na fahimtar abu da wuri, gata kuma da nacin son karatun. Satin su uku da fara wannan karatu al'amarin UBANGIJI A'isha ta samu ba uncin prioud inta a bazata, babu ciwon mara babu komai. Da yake ya karantar da ita hakan sai bata ru e ba, sai ma matsananciyar kunya data sata oye masa, ta shiga kici-kicin gyara kanta ita ka ai. Sai dai ba'ai nisa ba tun a yinin ya ganota. Haka ya zaunar da ita ya sake mata dalla-dalla akan abinda ya shafi jinin haila, ya kuma sake koya mata yanda zata dinga tsaftace kanta da yau. Wato ilimin addini duniya ne, dan kuwa babu mace ar gata kuma sarauniya irin mai ilimin addini, mata mu farka dan ALLAH musan kammu, ba'ace karki boko ba, amma ki tuna shifa bokon nan amfaninsa nada iyaka, shiko wannan da muke auka auyanci da shine za'a mori rayuwa mafi tsada dake can gaba garemu. Ba zaki gane wannan zancen ba sai randa mala'ikan mutuwa ya wasa miki ofar amsa kiran ALLAH wlhy Kwanaki uku A'ishatul-humairah tayi, a kwana na hu u tai wanka abinta ta koma salla, sai da ta koma sallar ne ma Abdul-rasheed ya fahimci ba o dai ya tafi, ya zaunar da ita ya mata tambayoyi akan yanda ta tsaftace kanta. Tana oye- oyen fuska ta sanar masa da komai. Shi dai nashi dariya ne.