← Book details Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 94

Sashe 2

Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sauran da amshinsa ya fargar da su, suma duk sun nutsu, wasu a cikinsu jikinsu har tsuma yake yi. Jin shakkar Zak-Shadow a jinin duk wani matashin soji daya sanshi yake, badan ya kasance azzalumi ba, sai dan kasancewarsa tsayayyen mutum da baya aukar shirme akan aikinsa da gaskiyarsa, kana take doka ko gaskiya ya allaka ya ora ga a-ga a wannan abu ne mai sau i a wajensa. Sai da ya gama are musu kallo tsaff batare da yace uffan ba yay wucewarsa cikin takun bajinta na ma'abota arfin jiki. Numfashi suka shiga saki a hankali, dan tunda ya fito kowa ya ri e nashi a ma oshi gudun shiga tarko. Sai kuma suka shiga an kallon juna suna gulma da idanu, dan bu e baki dai ayi magana tamkar taro match in da babu yawan an wasa ne.......... To bana kuma wa muka kwaso ne? Nima fa masu karatun wannan Zak-Shadow ya fara razana ni , kota yaya labarin ma zai rubutu oho . Kudai kuyi addu'a kawai kar ku ji ana karya Bilyn ku ga a-ga a ana orani ________________ _Zaku samu wannan Littafi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA)_(VIP 1000 CFA)* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ya gafartama iyayenmu *_Typing *_ A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 2_ __________________ https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt IMZEEDVENTURE Duniyar kayan kitchen an yayi dake maida mata walisa a gidajensu. Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa? Kayan yara masu kyau unique na yan gayu? To shiga link din grp na Imzeedventure Kisha mamaki idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo! Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar yale- yale ce da ayatarwa da mata sukafi bu ata musamman walisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu. Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link in namu dai domin ganema idanunki. https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1. Koki tuntu emu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_* Muna da account aTikTok@imzeed _venture. https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90A6JG1PvXe&_r=1 Karku bari ayi babu ku, Nima Bilyn Abdull tuni na antaya ________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv __________________ ........A gaban ruwan nan da kowa yasan wajen zuwansa ne in har ba suna akan aiki ba ya iso, ya an bi wajen da kallo cike da nazari, sai kuma a hankali ya furzar da huci mai an nauyi da nuna damuwa. Dai-dai nan wani matashin soja ya iso wajen hannunsa auke da roba cike da dawa. an kallonsa Zak-Shadow yayi, sai kuma ya mi a hannu ya amshi roban dawar alamar baya bu atar wata magana. Cikin girmamawa sojan ya bashi, ya juya yabar wajen. Tamkar tsuntsayen dake rayuwa a wajen sunji amshin dawar ne, sai gasu suna sauka aya bayan aya a gabansa. Karo na farko yay wani an murmushin gefen baki, tare da ibar dawar a hannunsa ya shiga watsa musu, ai kafin wani an lokaci tsuntsaye kala-kala sun cika wajen, shiko yana cigaba da watsa musu dawar. Abin sha'awa harda masu sauka akan kafa arshi. Dan dai-dai nan ma wata yawa mai adon ja da blue a jikinta ta taso fiirrr ta sauka akan kafa arsa ta haggu. Juyawa yay a hankali ya zuba mata ido, kai da ganin kallon da yake mata kasan tunaninsa ya tafi wani waje ne kuma daban. Mafarkinsa ne ke dawo masa daki-daki tamkar Film da ake kallo zaune a cinema. Ba yau bane farko a garesa yin mafarkin, amma duk sanda yayi yana koma masa ne kamar sabo, kamar kuma a ranar ya fara yinsa, ga mafarkin a duk sanda zai yi shi cikin maimaita masa kansa yake abin kamar wani sihiri koma mi zai kirashi oho. Shekararsa bakwai da wasu watanni kenan da fara wannan mafarki, tun daga randa suka fara shigowa wannan jeji (2006) akan aikin da suke kai har zuwa yanzu lokacin yana ma a matsayin Major. Sun yo nisa sosai da jejin sukaci karo da wasu gayyar mata tafe da kayayyaki a kansu har da yara anata raira wa ar aure, ganin motocinsu da kayan jikinsu na kakin sojoji ga bindigu a hannu ya saka mutanen firgita suka shiga watsar da kayan kansu suka kwasa da gudu, masu ihu nayi masu kururuwa nayi. Sai mace aya mai tsohon ciki data tsaya cak a hanyar, lallai itama a tsoracen take, sai dai da alama bazata iya gudun bane ba saboda ciki. Idanunta a rufe suke ga zufa ta gama wanke mata jikinta dake rawa. Duk abin nan dake faruwa kallo aya yay musu ya maida kansa ga jaridar da yake dubawa, sai da abokinsa, koma ace amini da ya zama an uwa na jini dake gefensa a motar da suke su biyu rak sai driver ya furta, Ikon ALLAH irin wannan cin gudu kamar kunga dodanni! Ita kuma wannan halan cikin jikinta ne ya hanata gudun..? A karo na biyu ya ago a hankali jin furucin Imran in, akan matar dake tsayen ya sauke kyawawan idanun nasa da kullum suke a juye da sirkin ja kamar wani mai afa waya, baya ganin fuskarta saboda ta juya musu baya, atamface a jikinta kalar blue da zanen barewa yallow. Zanen atamfar shine a matsayin gyale data lullu a, sai fanteka madaidaiciya a kanta dake ha e kusan guda goma. afarta takalman dan o ne da ake kira an-madina suma blue. Tunaninsa ya katse sakamakon fitar wani yaron sojansu inda matar take yana mata tsawar data sakata daburcewa har tana neman zubar da kayan kan nata. Shi kansa baima san ya alle murfin motar ba ya fita, sai ganinsa yay kawai a gabansu. Yaron sojan ya ame da sauri yana salute nashi, sai kuma ya nuna matar cike da takaicinta zai fara masa bayani kawai sai yaga ya an du a a gaban matar. Ba shi dake tsaye inda suke ba har wa an da ke mota sai da suka firgita, ai tuni suka shiga rige-rigen fitowa a motocin harda Imran, yo oga kwata-kwata ya fito su ubammi zasu jira yi kuma. Zak-Shadow dake a gaban matar cike da tsigunnon asaita ka an ya motsa lips insa ya ce, Kiyi ha . Da wani kalar sauri ta ago tana kallonshi, dan gaba aya ta gama arasa susucewa tunda ya du unnu gabanta, sai taji ma ai gara na farkon da wannan mai kama da mala'ikan aukar ran. Kalmar Kiyi ha daya ambata ta matu ar jijjiga mata zuciya kwarai da gaske, dan ba abinda tai zato ba kenan. Numfashi ta sauke mai nauyi, sai kuma cikin sanyin murya da rawar baki ta ce, Ku su waye dan ALLAH? Dan bamu ta a ganin irinku a wannan yankin ba shiyyasa sauran an uwana suka firgita Kallonta kawai yake baice komai ba, fin minti aya kafin ya furta amsar da kowa baiyi zaton zai batan ba. Mu sojoji ne, masu bada garkuwa ga al'umma da arfin ikon ALLAH. A mamakinsa sai yaga tayi murmushi mai ayatarwa tana ara sauke ajiyar zuciya da sharce zufar data ji eta da mayafinta. Ta ce, ALLAH sarki, lale marhabun da shigowarku wannan yankin namu, dama haka sojojin da muke ji ana fa a a redion Tanimu suke?. Lallai yau na yarda SOJA MAZAN FAMA, SOJA GA WUTA GA YA I. ALLAH ya ara kareku bisa yawawan aikin ku, ya baku nasara da kariya daga duk wasu mugaye. Tunda na fara jin labarin aikin ku nake fatan ALLAH yasa na haifi a namiji idan Tanimu zai tafi birni yaje da shi ya saka shi a makarantar sojoji shima ya zama soja. Amma tunda yau har gaku a wannan yanki namu in sha ALLAHU in dai namijin na haifa zan nemoku a wannan jejin ko bada e ko ba jima na baka amanar yarona ka koya masa wannan aiki na jarumai. Dan daga ganinka kai mutumin kirki ne jarumin kwarai an gaske Karo na farko ya kai idanunsa akan cikin nata da yay girma sosai, sai kuma ya kauda kai batare daya ce komai ba, anutse ya mi e gaba aya yana mai tura hannayensa cikin aljihun wandon kakinsa na soji, daga sama kuwa riga ce ba a t-shirt data kama ingarman jikinsa, yanda yay zanzaro da belt ya bama shafaffen cikinsa bayyana kwance a rigar luf. Tabbas suffarsa itace ta asalin Zaki da ake fa ALLAH ya saukeki lafiya, mun gode da addu'ar ki garemu. Zan zo da kaina amsar amanarki! Ku bata ruwa, a arbi address inta . Yay furicin arshe da umarni yana barin wajen. Ba aramin mamaki abin ya bama sauran sojojin ba, hatta da aminin nashi Imran kuwa. Duk da dai kowa yasan Zak-Shadow a kallon nesa ne zakai masa ganin mugu, dodo mai firgitarwa koda a kallo ne, amma yana da tausayin na asa da shi da sassauci ga mata, dan ko macen soja ce tai masa laifi yanda yake mata hukunci ba daidai yake dana namiji ba. Kamar yanda ya bada umarni sun bata ruwan roba da aka akko a mota, sun kuma tambayeta garin da take ta fa a suna rubutawa. Sannan suka taimaka mata ta tashi daga fa uwar da tayi na firgita. Sojan da yay rubutun address in nata ya mi awa Imran cike da girmamawa, amsar takardar Imran yayi ya saka a aljihu kawai, sannan yay ma yaran umarnin su koma motoci, dan tuni shi mai gayya da aikin ya koma ciki abinsa. Haka suka wuce suka cigaba da tafiyarsu suka bar wannan mata mai tsohon ciki nabin motocinsu da kallo har sai da suka ace mata. Tun daga ranar bai sake bi takan zancen ba, sai dai a daren kwana goma sha
Chapter 2 · 0% Book details