← Book details Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 94

Sashe 28

Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sai suka ga ya rufe idanunsa kawai. Gaba ayansu hawaye suke sosai, amma abin mamaki Haysam ko igon hawaye babu a idanunsa, tunda ya rufe idanun nan shike nan, bai kuma sake magana ba har suka baro asibitin. Koda suka dawo gida mutane nata hamdala da ganin Haysam in yana lafiya sai ananun raunuka. Kowa kuma na ara jinjina hukuncin UBANGIJI, dan duk wanda ya kalla motar su Abdul-rasheed da yanda su suka kasance, dan su dukansu likafaninsu sharkaf da jini aka bizne su a kabari amma ga Haysam ko babban ciwo babu a jikinsa. Babu wanda zai tunanin za'a samu wani mai sauran rai a motar nan. Rungume Haysam Yakura tayi tana kuka, amma A'isha ido kawai ta zuba musu. Koda Haysam in yazo gabanta ya zauna bata iya ce masa komai ba, shima kuma bai iya yama kowa magana ba har lokacin. Duk wanda yace kuma yaga kukan Haysam a zahiri game da wannan rashi yayi arya. Sai da dare A'isha ta kama shi a wani an lungu cikin akin Abdul-rasheed yana kuka shi ka ai a cikin duhu. Hakan na nufin yazo ya uya ne anan baya son kowa yaga yana kuka. A karo na farko taje kusa da shi ta zauna, tare da kamoshi jikinta ta kwantar da kansa a saman kafa arta, sai ya sake fashewa da kuka shima ya rungumeta. Itama kukan take yi sosai. Ranar a akin nan suka kwana ita da shi, tana zaune dangan-gan, shi kuma tun yana a kafa arta har tai masa dabara ya zame ya kwanta kansa a cinyarta, a haka gabannin asuba barci ya sacesu su duka. Sai kiran salla ne ya farkar da su........ Matan da suka rasa mazajensu ALLAH ya gafarta musu, ALLAH ya baku ha uri bayin ALLAH, ALLAH ya raya muku zuri'arku ya albarkacesu, yasa su zama masu jin ai a gareku _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 22_ __________________ _A KANO KI KE ? Kina neman inda zaki siyi abinci mai da i? Kina iyar yin girki gashi zaki yi ba i?, kina neman inda zaki yi order abinci mai da i wanda zaki fita kunya?. Masu abinci suna suka tara, akwai abinci mai da i akwai a lalla a. Kina son ki siyi abincin da zaki auka a saudia ki ke? Kuna son ku siyi abincin da in kuna ci zaku dinga murmushi saboda da i da khamshi?. LEEMARS_DELICIOUS itace kat a wannan angare, tazo muku da nau in abinci kala-kala na gargajiya da na asar waje. Tana siyar da MANDI RICE, GRILL CHICKEN, CHICKEN BIRYANI, FUNKASO, ALELEN GWANGWANI, BREAD POCKET da sauran su. Fannin abin sha akwai natural ZO O mai za i, wanda aka yi shi da ingantattun kayan marmari masu ara lafiya, akwai wanda bashi da za i domin masu ciwon sugar da masu gudun iba._ _me ku ke jira? Maza ku garzaya shafin ta na instagram ko TikTok domin ku ganewa idan un ku, ku danna wannan link din domin yin magana da ita kai tsaye. Ko ku neme ta a number wayar ta da take asan rubutun nan._ INSTAGRAM https://www.instagram.com/leemars_delicious?igsh=MWRzZWtnYXM4ZHB2dw%3D%3D&utm_source=qr CALL/WHATSAPP wa.me/2349030398006 TIKTOK https://www.tiktok.com/@leemars_delicious?_t=ZS-90ZQJ2mNJKc&_r=1 Kar ku sake a baku labari, siyan na gari mai da ku i gida. __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ ........Anyi addu'ar uku, ranar addu'a mutane sun cika fal harma da wanda ba'a sani ba abokan aiki dana kasuwanci na Abdul-rasheed daga gari-gari. A washe garin cikon kwana na hu u mutane suka fara raguwa. Sai an uwa na jiki kawai da danginsu na Maiduguri sai su Innar A'isha an kano. Bayan addu'ar bakwai ma kowa ya wuce sai su A'isha kawai da Innarta da zata zauna da su. Sai wata ana kiranta Gwaggo Laraba ar Maiduguri dake matsayin kamar kaka a wajen su Abdul-rasheed in. Zasu zauna da su har su kammala takaba, koda yake A'isha ce mai gama takaban a kusa. Yakura kam sai in ALLAH ya sauketa lafiya kuma. Gashi cikin arami ne zubar jinin da tayi kuma zai iya sakawa ma ya koma baya. A yanzu kam Alhamdullah, basu da matsalar abinci da abubuwan bu atu na rayuwa, dan suna samun auki daga an uwa da abokan arzi i, musamman ma Nasiru dake yin iya bakin arinsa. Bai gajiya da yawo tsakanin Kano da Bauchi. A haka A'isha ta kammala takaba, sai Yakura dake jan ciki, tana kuma samun kulawa sosai daga Inna da Gwaggo Laraba har ma da A'isha kanta. A tsakanin Haysam ya kammala primary insa, sai su Ma'aruff kuma daya kamata ace anyi haramar sakasu, amma a an uwan na Abdul-rasheed babu wanda yayi magana. Sai da Nasiru yazo yaga shirun yayi yawa shi ya aukesu ya sakasu, ya kuma ce saura a jira takardar Haysam ta fito shima ya wuce Secondary, ananun kuwa Ummi, Mommy, Bilal. Aka sakasu ta allo kamar yanda Haysam ke zuwa. Daga haka ya juya ya koma Kano. Watan Abdul-rasheed bakwai a cikin asa ALLAH ya sauki Yakura lafiya. Sai dai kuma haihuwa tazo da tangar a da tashin hankali, dan tunda dama cikin ya tsufa gata nan ne dai babu isashiyar lafiya. Yau kuma data haihu sai jini ya alle mata. Abu kamar wasa Inna Salame anguwar zoma zata iya tsaida shi, ga su Innar A'isha da Gwaggo Laraba na taimaka mata har abu yaci arfi akace a wuce asibiti. Amma mi babu isasshen ku in zuwa asibitin, A'isha ta fita hankali a tashe zuwa gidan babban Yayan su Abdul-rasheed sanar masa, amma sai ya nuna shi wlhy baida ku i, hasalima yau haka ya tashi baida ko sisi, sai dai taje wajen aninsa mai bi masa. Shima koda ta shiga ma sai matarsa tace baya nan. Hankalinta ya tashi ta dawo gida, bama ta iya sanar ma su Inna yanda akai ba ta sake fitowa, abinka da babu waya balle ta kira Nasiru dake tsaye akan al'amarin su. Wajen makwafcinsu dake saida dabbobi ta nufa, tace ya taimaketa ya bata ku i zasu kai Yakura asibiti idan sun dawo yazo ya kama akuyarta da take kiyo. Bai musa ba ya bata ku in, cikin farin ciki ta juya zuwa gida, tana isa aka auki Yakura aka nufi asibiti. Likitoci sunyi fa a sosai, daga arshe dai suka amsheta. To ashe wasa farin girki, dan kuwa dai Yakura jiyya ce mai girma a tare da ita. Dan abu tun ana aukarsa na marmari har ya wuce gaban kwatance. Tun an uwa na zarya da bada an taimako har kowa ya na e hannunsa ya bar A'isha da Nasiru kawai da Innar A'isha akan al'amarin Yakura. Sai Khadijah da autan su Abdul-rasheed angon da sukai ha ari ran aurensa da suma suke nasu arin duk da ba masu arfi bane, dama dai ansu Abdul-rasheed in ne ta amarsu, yanzu kuma ya tafi abubuwa duk sun tsaya musu. Shima Nasiru arfin hali ne kawai ba wani arfi ne da shi ba, gashi yana shirin tafiya ara karatu daya samu scholarship a asar waje. Ana cikin wannan kai-kawo maganar tafiyar tashi kuma ta tashi, da farko yace ya ha ura A'isha taita ro onsa akan yaje dan ALLAH kada ya fasa. Nan dai su Inna ma suka saka baki haka ya tafi bayan ya ajiye musu an abinda zai iya na iya arfinsa, bayan tafiyarsa matarsa da arsa aya Raihana da bata wuce shekara biyu ba sukabi bayansa. Tun ana zaman asibiti da Yakura har rashin ku i yasa suka tattaro suka dawo da ita gida, Gwaggo Laraba ma ta sulale ta tafi abinta, sai A'isha kawai da Innarta, ga yara har takwas dan yarinyar da Fauziyya ta haifa ma sai A'isha ke shayar da ita. A wannan halin A'isha ta uta ta saka Abdul-rasheed a Secondary school, ta fara sana'ar masa da safe. Sai kuma ananun tsogumin ya fara tashi akan zaman Inna, wai ya kamata ya tattara ta koma Kano, rasuwa shekara aya da rabi amma ta tare a gidan arta. ALLAH sarki Inna uwa mai dattaku, haka ta tattara ta wuce A'isha na kuka Yakura dake kwance komai sai an mata da yara nayi ta wuce. Tafiyar Inna baifi da wata guda ba Babban yayan su Abdul-rasheed ya lalla o yazo wa A'isha da batun wai yana son ya aureta, dan su ha u su ri e ziri'ar Abdul-rasheed. Takaici ya saka A'isha rufe ido tai masa tass, wannan abu da tayi kuma babu bincike mutane da dangin Abdul-rasheed suka sakata gaba saboda shi ya juya maganar a baibai. Haka aka dinga zuwa har gida ana cin mutuncin A'isha, sai dai su ha e kai da Yakura da bata oye ma komai ba suyita kuka. Ana tsaka da wannan rikicin jikin Yakuran ya rikice matu a, A'isha ta dinga bin dangi tana neman taimakonsu amma kowa ya nuna bazai iya ba bai da shi. Sai kawai ta yanke shawarar saida gidan da suke domin takai Yakura asibiti. Abinda ya bata mamaki sai ga an uwan Abdul-rasheed sunyi uwa sunyi ma aukiya, arshe ma Yayan nan nashi da suke kira da Yayan gandu daya ce yana son aurenta ne ya sai gidan. Haka ta share bata nuna ta damu ba takai Yakura asibiti, ta biya ku i za'a mata aiki da tun farko likitoci suka fa a rashin ku i ya hana. Sai dai UBANGIJI mai hikima bayan yin aikin da kwana biyu ALLAH ya auki ran Yakura Innalillahi wa-inna ilaihiraji'un, wato gigita da magagin tashin hankalin da A'isha ta shiga da
Chapter 28 · 0% Book details