Sashe 10
Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
moisturizer
Sun screen
Face Toner
Eye cream
Face serum
Face wash
Face scrub
Face cream
Face marsk
Body lotion
Body cream
Shower gel
Body scrub
Tube
Body oil
Body spray
Perfume
Hair crm
Hair spray and many more
*_Harma da abinda bamu lissafo ba anan. Ku dai kawai karku bari a yi babu ku. Domin kayanmu garanti ne kuma dahir ne
*_Ku duba status
ina yanzun nan ni bilyn Abdull zakuga ka
an daga cikinsu in sha ALLAHU
__________________
*_TELEGRAM GROUP_*
https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk
*_WHATSAPP CHANNEL_*
https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F
*_TIKTOK_*
https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/
*_INSTAGRAM_*
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
______________________
TUSHIYA MAFARIN DAWA
>>>>>1940s<<<<<
Abdul-rasheed Shehu Isa
an asalin jihar Bauchi ne, an haifesa cikin anguwar Kobi. Mahaifinsu malam Shehu baban hadimi ne a masarautar Bauchi
ashin mulkin Sarkin Bauchi Alhaji Yakubun Bauchi. Amintaccen hadimi ne kwarai da gaske, dan yana kusa da sarki saboda mutum ne mai aminci da gaskiya da amana. Gashi dai talaka amma akwai dattako da dattijantaka irin ta mutanen kirki. Matan Malam Shehu biyu ne, yaransa kuwa tara cif. Matarsa ta farko nada yara biyar, uku maza biyu mata. Yaran na kiranta da suna Inna. Matarsa ta biyu nada yara hu
u, biyu mata, biyu maza. Yara na kiranta da Iya. Malam Shehu nada sha'awar yaransa maza suyi karatun boko, sai dai kasancewar sa talaka da yanda tsarin karatu yake a lokacin sai
an sarakuna yasa bai fidda burin nasa a fili ba. Amma kullum yaga
an sarki zasu makaranta sai ya tsaya yayta kallonsu yana murmushi abinsa da jera musu addu'ar nasara.
Yau da gobe sai mai-martaba ya fahimci kamar Malam Shehu nada sha'awar hakan, dan haka ya tuntu
esa. Babu ko musu Malam Shehu ya amsa da zumu
insa. Abun ya burge sarki a lokacin, domin kuwa da yawan talakawa babu abinda sukafi
yama kamar batun bokon a wannan lokaci. Saboda kowa na tsoron a
ata masa al'adar iyalinsa da addininsa. Cike da zumu
i Malam Shehu ya nufi gida, ya tara yaransa da matansa biyu ya gaya musu
udirinsa da albishir
in da Sarki ya masa. Ya kuma tabbatar musu zai kai yaransa manya duka uku a sakasu boko. Wato
an Inna kenan uwargida. Amma sai su yaran suka saka masa kuka dan basu da sha'awar hakan. Hakama mahaifiyarsu Inna ta nuna bata so, dan kuka ta saka masa ita bata so akai mata
a su koyi kafirci, lallashin duniya da bayanin gamsuwa Malam Shehu yama Inna amma ta
i saurarensa bare ta fahimceshi. Har takai ransa ya
aci ma ya fita ya bar musu gidan.
Abdul-rasheed yana cikin yaran tsakkiya, dan a wajen mahaifinsu shine na uku, a
akinsu kuwa shine na fari da Iya ta haifa. Yana da
anne uku, mata biyu a tsakkiya sai autansu.
acin ran da Malam Shehu ya nuna ya dami Iya, duk da kuwa bai ambaci Abdul-rasheed a cikin wanda zai saka makaranta ba, tasan kuma saboda yana ganin shekarunsa basu kai bane. Dan a lokacin shekarar Abdul-rasheed 5 ne kawai. Haka ta yini tana sa
e-sa
e, sai dai batace da kowa komai ba har washe gari Malam Shehu ya dawo
akinta. (Ranar kwananta kenan).
Bata tada zancen ba ko a ranar sai dare, bayan ta bashi abinci yaci ya gode ALLAH ta kwashe akushin daga gabansa sannan ta dawo ta zauna gefensa cike da ladabi. Da yake lokacin
ari ne kowa ya shige
akinsa, baka jin motsin kowa sam. Cikin nutsuwa da girmamawa tace,
Malam niko in zaka bani dama ina da shawara
Kallonta yayi da dukkan hankalinsa, kafin ya amsa mata da,
Ina jinki Halimatu, wace shawara ce? Kuma akan minene?
Iya ta
ara du
ar da kai irin na girmamawa.
Malam akan maganar jiyane na batun makaranta. Naga ranka ya
aci daga kai har Yaya. Dan ALLAH kayi ha
uri ka fahimceta, kasan batun bokon nan yana bama kowa tsoro, ba kuma kowa ke fahimta ba kai tsaye. Amma tunda kana so, kuma kaji ka gamsu da saka
anka, mizai hana kafin Yaya ta sakko itama ta fahimta ka
auki shi wannan yaron (haka take kiran Abdul-rasheed saboda karar kasancewarsa
an fari) ka saka kawai. Daga baya itama nasan idan ta fahimta zata bari a saka su Bilyaminu
Shiru Malam Shehu yay cike da nazarin maganar Iya. Kafin ya nisa tare da sakin murmushi irin nasu na manya.
Nagode sosai Halimatu, ALLAH yayi miki albarka. Tabbas naji da
i matu
a akan wannan shawara taki. Duk da da farko ina duba
antar Abdul-rasheed ne shiyyasa ban sakashi a lissafi ba, dama sai gaba nake son kaishi shi bayan su sun fara. To amma maganarki sai ta min da
i, kuma ya bani mafita dan dama a cikin tunanin yanda zan fuskanci mai martaba nake akan hakan. Kinga yanzu dai kawai na kai Abdul-rasheed a sakashi, su kuma tunda basa so bazan matsa musu ba, su cigaba da karatunsu na mahammadiya da noma. ALLAH ya sanya musu albarka gaba
ayansu
Amin malam. Idan hakan kayi ma dai-dai ne. Amma zuwa nan gaba
in dai suma a sake tuntu
arsu ko zasu canja shawara bayan sunga shi wannan yaron
in ya fara
Bai musa mata ba akan hakan. Washe gari cike da farin ciki ya kama hannun Abdul-rasheed suka nufi gidan sarki. Wannan shine mafarin fara karatun bokon Abdul-rasheed. A lokacin yana da shekara 5 a duniya, dan an haifesa a 1947 ne. A shekara ta 1953 aka saka shi a makarantar Bauchi Native Authority Primary School (wacce daga baya ta zama Kobi Primary School). Kuma Alhamdullahi sai ya kasance shima yana son karatun kuma yana maida hankali. Malama Shehu yaji matu
ar farin cikin ganin Abdul-rasheed yana da himma akan karatun, dan haka ya
ara tsayawa a kansa sosai. Ba'a boko Abdul-rasheed ya tsaya kawai ba, har ilimin addinin ma yana
ari akai dan suna zuwa malarantar allo kamar sauran yan uwansa, sa
anin
an uwan nasa da sunfi maida hankali dai akan
an abubuwansu na yara na yau da kullum, sai kuma makarantar allo da suma suna zuwa kamar shi.
Makarantar tana kusa da
ofar gidan sarki, cikin unguwar da ke cike da yara masu sanya riga doguwa da rawani
arami, wasu kuma ke tafe da allo. Malamai suna koyar da aji da harshen Hausa a farko, amma daga baya aka fara musu harshen turanci a matsayin harshen karatu. Ya koyi rubutu da karatu, ya kuma fara sha
awar duniyar da ta wuce yankinsu. A kwana a tashi ba wuya wajen UBANGIJI. Abdul-rasheed ya kammala primary
insa aji shida (Standard 6) a 1959, yana
auke da babban burin samun ilimin da zai sa ya taimaka wa garinsu. A Shekarar 1960 ta kawo masa sabon babi. An tafi da shi Zaria tare da sauran
an manyan Arewa, inda ya shiga Government College Zaria (Barewa College), makarantar da aka san ta fi kowace a Arewa. Ya tafi yana kuka Iya nayi. Yayinda Inna ke dariyar
eta ita da
an uwansa, a ganinsu dai ya saka kansa a wani bala'i ne shi da uwarsa. Amma ita Iya addu'a tabishi da shi kawai, sai kewar rashinsa a kusa da ita matsayinsa na babba dake taimaka mata da aike da abubuwa na yau da kullum dake tsakanin uwa da
a. Zama a boarding school ya koya masa nisa da iyaye da wahalar rabuwa da gida. Ya saba da rana da safiya da bugun
aho, shiga aji da sautin turanci daga bakin malamai na Ingila, da kuma yin motsa jiki da yamma a filin kwallo. A can ne ya ha
u da wasu
ananan jaruman Arewa, wa
anda daga baya za su iya zama manyan shugabanni idan UBANGIJI ya
addara hakan a littafinsu. Tun a zuwa hutunsa na farko
an uwansa suka fara hango canji a tare da rayuwarsa, sai dai hakan baisa sunji suna son yin karatun boko ba, hasalima babban su ana shirin masa aure ne wato Bilyaminu. Shekaru sun mi
a a rayuwar karatu ta Abdul-rasheed, yana zuwa hutu a duk lokacin da aka basu, yayi kwanaki ya koma cike da kewar gida da
an uwansa da iyaye. A kwana a tashi babu wahala wajen UBANGIJI sai gashi ya kammala a 1966, yana da shaidar Cambridge School Certificate, wadda aka fi darajawa sosai a lokacin.
Ya dawo gida Bauchi cike da farin ciki da nasarori, nasarorin da suka saka iyayensa a farin ciki mara misalin kwatance. Abdul-rasheed ya kammala Secondary school cike da nasarori da suka sake faranta ran mahaifinsa, dan haka ya sake tsaya masa akan cigaba da karatun nasa. Bayan kai kawo da taimakon wani malamin su na Boarding ya samu gurbin shiga jami'a a Kano. A wannan ga
ar ma dai kowa ya bishi da addu'a musamman mahaifinsa da mahaifiyarsa. Yayinda sauran
an uwansa ke masa dariya da kallonsa a matsayin wahalalle mara aikin yi, hakama Inna mahaifiyarsu kallon abin ta dinga yi kamar wani rashin aikin yi ne, sai dai duk habaicin da take da dariya iya bata kulata ba. Haka akai masa shiri ya taho Kano karatu a shekara ta 1967, ya shiga Ahmadu Bello College a Kano, wanda daga baya aka fi sani da Abdullahi Bayero College, har ya zama Bayero University Kano (BUK) a cikin 1975. Yana karantar History and Political Science, yana
ara fahimtar tarihin mulkin mallaka da rawar da Arewa ke ciki a Nigeria data samu nasarar
anci kai a 1962. Cikin makaranta yake zaune, dan basu da kowa da suka sani na dangi a cikin Kano
in sam, hasali ma a cikin gidansu kaf babu wanda ya ta
a zuwa garin Kano sai shi yau da ALLAH ya kawo matsayin
alibin ilimi. Zaman Kano ya bu
e masa ido, ya kuma sake koya masa iya zama da mutane, ya kuma ha
ashi da abokai na
warai na amana...
Rayuwar Abdul-rasheed a Kano wata irin rayuwa ce mai cike da
alubale da darasin rayuwa. Domin kuwa ba karatu kawai ya maida hankali ayi ba harda koyon
inki. Ya fara koyon
inki ne a dalilin abokinsa Nasiru. Wanda suka ha
u acikin makarantar department
insu
aya. Da farko dai babu wata abota a tsakaninsu sai gaisuwa, sai da Abdul-rasheed ya fahimci Nasiru
uru ne dan akwai fahimtar karatu sai dai bashi da hayaniya sam sannan suka fara abota, dan kuwa Abdul-rasheed bashi da girman kai, duk abinda bai iya ba idan ya fahimci wanda ya iya koda mace ce sai ya nema taimakon a nuna masa, ta haka ne ya samu kusanci da Nasiru, a hankali suka zama abokai dan shima dai rashin girman kan Abdul-rasheed
in ya burge Nasiru sosai. Kamar wasa ya jashi suka je gidansu wani weekend, dan kuwa Nasiru
an garin Kano ne a anguwar
ofar mata. A
ofar gidan su Nasiru kuwa akwai shago da ake
inki kasancewar a bakin titi suke kusa da kasuwa, shagon kuma na yayansa ne. Tunda Abdul-rasheed ya
yalla ido yaga shagon sai abin ya bashi sha'awa, baiyi
auron baki ba da suka shiga gaida yayan Nasiru yay ta yaba abin, shi ko Yayan Nasiru yaji da
i ya kuma fahimci kamar Abdul-rasheed na son harkar, sai yay masa tayi. Babu musu yace aiko yana son koyar kuma ya gode. Daga haka suka saita zai dinga zuwa duk weekend koyon
inki...........
_Zaku sameshi a wa
an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._
*_NIGER
- (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*
*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na
asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*
_Shaidar biya
*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*
*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*
*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya:
*_Telegram Number 09032345899_*
*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull
*_WHATSAPP (500)_*
*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*
*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*
*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*
*_WhatsApp Number
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number
*+234 903 234 5899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
A A RUWA.....!!
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
_Chapter 7_
_Amin afuwa wlhy gaba
aya banda nutsuwa ne an mana haihu bana yini a gida, jiya ma shaf na manta da batun posting ALLAH
. Kuyi ha
uri ayi suna gobe idan ALLAH ya kaimu sai na dawo gaba
aya hankali kwance, ga pages babu nutsuwar editing. Ina
ara neman afuwa
__________________
*_NACE ina kuke ne?!!. Al'ummar Gombawa nake magana
fulanin asali ke nan
*Shin kuna da labarin cewa kuma nesa ta matso kusa gare ku?*
_Maza kuzo ku sha labari da
umi-
uminsa, domin kuma fa NAKUN ya bu
e muku gidan gyara da
ale jikin mata
an kwalisa a kusa da ku gabb._
*_Idan kunji ana kiran maida tsohuwa yarinya to wannan katafaren shagon ne na
*ALIYU HAIDAR COSMETICS PLAZA*
_ADDRESS SHOP D80 WOMAN LINE GOMBE MAIN MARKET_
*_Zaku same mu a wannan numbers
in kamar haka
_*
*07068210505*
*09133081313*
_DEALER IN all kind of skin care products such as:_