← Book details Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 94

Sashe 3

Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

shida da ha uwa da su yay mafarkin ta haihu tana mi o masa jaririn. Abin kamar wasa ya cigaba da maimaita wannan mafarki akai-akai, kuma koda yaushe irinsa yake maimaitawar babu canji. Gashi a alla yanzu shekara bakwai kenan da wata har biyu..... _______________ FAZANAMS MULTIPURPOSE PLC. *_Ina masu neman ayi musu souvenirs Na bukukuwan su dana shagalin bikin birthday da dukkan wasu taruka?_* *_Ina masu son ayi musu abinci Na gargajiya da abin sha Don farin cikin taronku?_* *_Maza ku garzayo to ga Dama ta Samu a FAZANAMS MULTIPURPOSE PLC_* _Muna yin abinci Kamar: Masa, Dambu, Alkubus, Dashishi, Dan wake, Alala, Biski da sauran su da Miya Kala Kala *Sannan Muna yin: kunun Aya, Zobo Mai flavour Kala Kala, Kunun tsamiya, Kunun gya a, Tamarind drink, Kunun Zaki da sauran su _Sannan Muna yin party packs na Yara da manya haka zalika Muna yin snacks Kamar samosa, spring rolls, doughnuts, cincin Mai kwakwa, Mai flavour Kala Kala da sauran kayan makulashe irin Aya Mai sugar da Mai gishiri, Muna yin kwakumeti, Muna alawar Madara, iloka, ridi da sauran su. *_Muna yin abincin sadaka ga Mai bukata muna nan a area 2 Abuja_* kuna iya tuntubata a wannan lambar *08094186230* _Whatsapp Ko Kira._ _________________ an motsin da wayarsa tayi ne ya sashi sake furzar da huci, sai kuma ya sauke hannunsa dake cikin dawar nan ya cirota daga aljihu yana dubawa. Kallon wayar kawai yake babu wani yanayi dake nuna kirane ke shigo masa ya kamata ya aga, harta gama ta yanke, sai kawai yay arin maidata aljihun, amma hanzarinsa ya katse saboda sake motsawar data shiga yi a karo na biyu. Yanzu kam hannu ya kai ya wani murza goshinsa, kafin ya sake aure fuska babu alamar wasa sannan ya kai wayar kunne alamar dai da gaske kiran nashi akeyi..
Chapter 3 · 0% Book details