← Book details Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 94

Sashe 39

Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

dai kowane namiji ne zai ri e yara har takwas daba nashi ba, ya basu ci ya basu sha ya biya ku in makaranta abune mai wahala ai. Sai suka nuna mata basai tai zamanta a gidan ba kawai shi mijin ya dinga zuwa. Saboda su barta sai ta ce musu ta amince da hakan, dan tasan dai ba duk namiji ne zai yarda da hakan ba ai. Da wannan damar ta samu suka sama mata lafiyar kuwa. Ta cigaba da rainon yaranta tare da bin Haysam dake nesa da ita da addu'a. A mutanen Bauchi dai babu mai zuwa sai Jamilu sai ko Khadijah da Alawiyya, dukansu kuwa annen Abdul-rasheed ne uwa aya uba aya. Sukam suna iya bakin arin su akan ziyartarta ita da yara da kawo mata an abinda ya samu. Sai ko mutanen Maiduguri da wasu basu manta alkairin Abdul-rasheed in a garesu ba sukan kwatanta suma gwargwado musamman idan su Khadijah zasu zo dubasu. A yanzu Alhamdullah sanar da Haysam ya kafa ya bari itace ke ri e da mafi yawan bu atunsu. Dan Mammah ta rage yawan aikin wahala kasancewar sana'ar na tasiri ana zuwa har gida a saya. Idan suka are ta shiga kasuwa ta saro komai. Zuwa yanzu harda su robobi turamen zani da an kayan yara. Kayan koli dai na sanar cikin gida na mata komai Alhamdullah. Watannin su Haysam takwas suka samu hutu. Hutun da yay matu ar saka Mammah da an uwansa a farin ciki mai yawa da girman gaske. Nanfa aka shiga hidima da shi, dan abinci na musamman Mammah tai masa. Murmushi da hawaye sun kasa barin fuskarta. Mamaki take sosai na ganin yanda Haysam ya ara girma, yaron da ta tura makaranta cikin talauci da wahala, yanzu ya koma soja mai kwarjini. Gaba aya ya juye kamanin mahaifinsa, farar fatarta kawai za'a ce ya ebo. Ya zama wani ingarman namiji a tsaye kamar ba an shekara sha takwas ba.. Shima Haysam zuciyarsa cike take da farin cikin ganin Mammah ta samu nutsuwa ta rage yawan wahalhalun da take, sana'ar daya gina ta kafu kowane motsi cikin sallamar sayen abubuwa ake. Sai yaji kwanciyar hankali na ratsashi da nutsuwar zuciya. Muhammad Haysam ta fa a cikin raunin murya duk da ba kasafai take kiran sunansa ba, kafin ya samu amsawa ta cigaba da fa in, Na da e ina addu ar ALLAH ya cika maka burinka. Yanzu kam ka zama abin alfaharin Mahaifinku Matsawa yay gabanta sosai tare da kama hannunta ya runtse a cikin nashi, cikin taushin murya da tsantsar aunar da yakema mahaifiyarsa ya ora kansa a afafunta. Mammah. ba ni da abin da zan biyaki da shi sai godiya da tarin addu'a a wannan duniyar. Addu ar ki ce ta zama garkuwata, tarbiyarki ta zama jagorana, burin Abiy ya zama arfina, Jajircewar Umma ta zama nagartata ta. ALLAH ya ara miki lafiya da tsawon rayuwa, ya gafartama Umma da Abiy yasa mu da su duk mu shiga aljanna Amin ya rabbi Haysam . Mammah ta fa a yana share hawayen da suke sakko mata. agowa yay yakai hannu yana share mata hawayen da murmushin arfafawa a gareta kan fuskarsa, duk da kuwa shima tashi zuciyar a raunane take, sai dai mazan maza ne na gaske masu iya jurewa da danne kowane irin aci. Bayan ya gama share mata hawayen ta kalle shi da damuwa, Ka kula da kanka Haysam. A koda yaushe wannan yawan shirun naka na sani a damuwa da tunanin ko kana farin ciki. Idonka yana oye abubuwa da yawa, kar ka bari zuciyarka ta sha wahala fiye da jikinka kaji Zakin Abiy . Ta are maganar da an jan hancinsa tana murmushi. A karo na farko shima yayi murmushi mai aci, sai ya sake kwantar da kansa a kan afafun nata, Mammah zuciyata tuni ta saba da komai a yanda yake. Kisa a ranki an Umma da Abiy a koda yaushe yana cikin farin ciki gwargwadon rahamar UBANGIJI. Ba kowane shiru bane na damuwa, ba kowane shiru bane kuma mara alkairi. Wani shirun shine amsa ga rayuwar kowa da mai shirun kansa Mammah tai murmushi tana shafa kansa. A koda yaushe abi'u da kalaman Haysam na juye mata tamkar Abdul-rasheed a gabanta bai uya cikin asa ba. Ta kowane angare shi photo copy in mahaifinsa ne. Tana fatan ALLAH ya bashi tsahon rayuwa mai albarka ya ida cika buruka na Abdul-rasheed inta masoyi na gaskiya........ _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 31_ __________________ https://chat.whatsapp.com/DMCa4TXOqV712jNc1UBBRH?mode=ems_copy_t *_GYARA SHINE MACE_* *_ZATA FASHE FA KARKU BARI AYI BABUKU ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI KUMA AKAN FARASHI MAI SAUK'I ,MAMAN YUSUF 'YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GWANGWAJEKU DA ZAFAFAN KAYANTA MASU MATUKAR INGANCI_* *_'Yar uwa shin ko kin San lokacin sanyi lokaci ne da yake dask'arar da ni'imar mace , yake yawan bushe gaban mace , sannan lokacin ne maza sukafi bukatar matansu , lokaci ne da kowane lafiyayyen namiji yakeson ya jishi ajikin matarshi a kowane lokaci , to ya kike gani idan har mijinki Yana son kasancewa Dake Haka kekuma ga ni'ima a bushe , 'yar uwa mace fa Saida gyara , ko kinada kyau to ki k'ara da wanka don ci gaba da kankanrowa kanki daraja da k'ima a idon Mai gida ,. Ki tuna duk son da namiji ke maki in har kinada matsala a wannan wajan to wlh akwai matsala don son da yake maki bazai Hana kurinka samun matsala dashi ba ,idan kuwa har Yana samun yadda yakeso wlh ko baya sonki to Ina tabbatar maki da a hankali wata Rana sai ya soki Kuma zakiga kowane lokaci Yana tattalinki da gudun abunda zai 'bata maki Rai , Mata a kula*_ maman yusuf likitar Mata 07069711327 *Wannan dalilin ne yasa nazo maku da Kaya masu zafi kamar Haka* Akwai ingantaccen maganin sanyi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata , kun dai San illar da sanyi yake da ita ku kula, Akwai ingantaccen maganin nono hadin gargajiya na Sha Dana shafawa Mai taso da nono ya Kuma gyarashi Hadi da tsayuwarshi , Sai maganin hips Wanda zaisa hips dinki ya ciko kema ki shiga jerin Mata masu aji Akwai maganin k'iba Wanda zai ciko da jikinki kiyi kiba Yar daidai Mai kyau wadda zata dace da yanayin jikin ki Ina bada Hadi na mussaman ga yarinyar da ta rasa budurcinta sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji ,Wanda insha Allah akayi amfani dasu to yarinya zata koma normal Wanda duk zata aura Ba zai iya Gane komai , Mmn Yusuf likitar Mata Akwai hadin amarya Wanda zaisa ki ciko ki hade gam sannan su Baki ni'ima irin wadda akeso ingantaccen sirrin da zaisa ki Kara samun soyayyar mijinki cikin sauki Akwai hadin sabon budurci da mukeyi ga wadda ta kasance bazawara hadine da ko haihuwarki nawa akayi maki shi Zaki koma tamkar budurwa Wanda ko Wanda Kika aura zaisha mamakinki Wanda hakan Kuma wata hanya ce ta kankanrowa kanki daraja da k'ima ne zawarawa ku matso karku Bari ayi babuku Akwai hadin Mai jego , kunsani mace na rasa mafi yawa ni'imarta yayin haihuwa wata ma Zara karu ne to indai kikayi wannan hadin Ina tabbatar maki da cewa Zaki hade ciki da waje gabanki zai ciko sosai in karuwa kikayi K'arin zaizo ya hade tsaf sannan Zaki samu dawamammiyar Ni'ima KADAN DAGA CIKI WASU KALOLIN Kalolin gumba Kalolin matsi Kalolin gari Kalolin tsumi Zumar dabino Zuma Mai rubutu Zumar goron Tula Zumar ridi Dahuwar kaza Dahuwar zabo Dahuwar zuciya Dahuwar ciccibi Dahuwar tsoka Tara Dahuwar Yan shila Dahuwar kwai Mai rubutu Turaren mallaka Turaren Mara Turaren tsugunno Turaren k'irji Shuumar humra HATSABIBI turare Hatsabibiyar humra Matan gaske Maltinat Mata Shayin Mata Tsumin kankana Sirrin tafin k'afa Akwai sirrika na mallaka da hadin farinjini Akwai sirrin samun farinjini ga wadda ta rasa mijin aure ko wadda takeson samun farinjinin sana'a Akwai hadin farinjini na matar aure Akwai kwallin mallaka Zoben mallaka Set na Jigidar mallaka *Yar uwa abubuwan fa da yawa sosai , Wanda in nace Zan tsaya bayyanasu anan wannan page din bazai Isa ba , Ina sokoto Ina aikawa kowane gari dake cikin Nigeria da Niger ,kwatano da Ghana , karku manta adade anayi sai gaskiya , ga Mai sayen d'ai d'ai ko masu siyan sari , ku tuntubeni ta wadan nan numbers 07069711327 call or Whatsapp ,Ina maraba daku customers Masu buk'atar ganin kalolin kayana to kuyi sarving wannan number 07069711327 sannan kuyi min magana Nima nayi sarving number ku ta hakanne zaku dinga ganin kayana da zarar na d'ora, ngd sosai taku maman yusuf likitar mata __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ ........Kwanansa biyu ya huta Mammah ta zaunar da shi tai masa bayani akan matsin lambar kawunanta game da aure. Abin mamaki sai taga Haysam yay kicin-kicin da fuska har idanunsa sun ka e. Cikin son kwantar masa da hankali dan ta fahimci kishin mahaifinsu yake ta ce, Nima ba auren nan nake so ba, dan da ina da damar dazan bijire musu tabbas da nayi hakan. Bani da wani buri sai na ganin na tsaya a kan tarbiyyar ku, rayuwarku ta inganta kuma. Amma na rasa ta inda zan zamewa al'amarin su. Yanzu haka jiya-jiya Kawu Rayyanu ya kawo min wani mutumi wai makwafcinsu ne, yanata damunsu a kaina, shi da gaske yake ba wasa yazo da shi ba. Ban oye masa akan ku ba yace yaji ya gani ya
Chapter 39 · 0% Book details