Sashe 37
Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ka bar yi min wannan murmushin naka mai kama dana eta. Wlhy da kai ne kawai nake jin karfin hali a nan, amma ji nake kamar na fasa na gudu gida Haysam ya sake murmusawa yana daidaita beret insa a saman kai. Haba mazan fama wane gudu kuma ana zaune alau, ai in ka ganka a waje hutu zamu, in sha ALLAHU kuma mu dawo da afafunmu a ora daga inda aka tsaya. Daga yau ka auka mu biyu ne a tare, wani bazai bar wani a baya in sha ALLAHU. Ba zan a ta a barin wani ya cutar da kai ba. Kaima bazaka ta a barin wani ya cuta min ba Yes Sir! Ina sha ALLAHU Imran ya fa a yana salute insa. Dariya Haysam yayi yana kai masa naushi. Da sauri ya kauce shima yana dariya. Idan ka gansu dole su birgeka, dan a kallo aya zaka tabbatar da aminci mai tsafta ya shiga zukatan wa an nan matasan zakunan guda biyu. Kuma ina sha ALLAHU zasu kafa tarihi mai ban mamaki da ta a zuciyar duk wanda zai bibiyi labarinsu......... __________ TALLAH Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JuUwr2QU7XMEYXZ7L7 Mmn surayya me kayan kamshi Ina amaran da uwayan gidan tou kumatso kusa Mmn surayya ta gwangwaje ku da kayan kamshi munada Turaran wuta na danal banat Kajiji Turaran kaya watau abbasiyya Kabbasa spray Humra Kwallacca Uwa uba Ina kuyarda yadda xaki hadasu Zaku iya samuna ta wannan number wayar kamar haka 08103143517 Ina katsina Ina aika kaya ko ina _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 29_ __________________ https://wa.me/+23408067422528 Kina son rage kiba ba tare da kin daina cin abunda kike so sannan ba tare da kinyi gudawa ba? To kimin magana domin samun hanyoyi da zaki rage kiba ba tare da kinsa wahala ba. Ko kuma matsalar gashi ce ke damunki, ko rashin tsahon gashi ne, shima muna da solution dinsa. Ko kuma fatar ki tana lalacewa ne a sanyin? Muna da ingantaccen man da zai gyara miki kafafunki ko kuma kamar ta jarirai. Ko kuma kafarki ce take kaushi a sanyin nan muna da ingantaccen mayuka Ko kuma man gyaran fata kike so da zai gyara miki jikinki a sanyin Nan ?duk muna dasu ba tare da kinsa wahala ba sannan 100% natural ne. Yar uwa idan ma bangaren samun kudi shima kike nema shima duk zamu koya miki. Kedai kawai ki mana magana domin karin bayani. https://wa.me/+23408067422528 Shin Ke uwa ce, kina son samun ku i ba tare da kin fita kin bar yanki a gida ba? ko kuwa ke student ce kina son samun karin kudin shiga ko kuma ma dai kawai kison karin side hustle ne Tare da Oriflame, za ki iya yin kasuwanci daga wayarki a gida. Ba tare da kin fita ba. Mata da yawa sun riga sun farga da wannan Kasuwanci kuma suna moriya dashi sosai, suna making kudi daga gida, kuma ke ma za ki iya sannan bayan ribar ki zaa biyaki salary a karshen wata. ko kuma kina son yin siyayya for personal use ne ba tare da anci riba dake ba ga link nan a kasa zaki iya register da kanki it's free https://shop.oriflame.com/NG-salmaibrahimismail/3M3HmQWe __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ .........WASHE GARI su Haysam suna tsaye a layi, jiki a shar e da zufa, wasu har suna rawar tsoro saboda an ce yau ce the real beginning. Major Adetunji, babban jami in horo, ya tsaya a gaban su da arfi, yana ta kallonsu aya bayan aya kamar mai tantance fuskokinsu. Kafin cikin bu iyar muryarsa mai ka a hanjin marasa ji ya shiga fa in, Welcome to the Nigerian Defence Academy. From today, you are no longer civilians! You are cadets, and you will either become men here or quit! . Sai kuma ya ara arfin muryarsa cikin sabon ihu ya sake fa in, Drop down! Ten push-ups No, make it twenty!! Cike da zafin kai irin na farkon balaga da jin kansu su maza ne wasu a cikinsu suka fara gunaguni asa- asa. Sai dai babu damar cewa baza'ayi ba. Dan haka suka fara kamar yanda aka umarcesu a tare kuma. Ai ba'a wuce 7-8 ba wasu suka fara zubewa asa saboda gajiya. Sai alilan a cikinsu irin su Haysam masu taurin zuciya da sabon wahala ne suka cigaba da yi har arshe. Haysam da idanunsa ke a rufe yana kammala nashi push-ups ya mi e tsaye a kan afafunsa daram, kamar wanda yake numfashi ne kawai, ba wahala yayi ba. Cike da mamaki Senior cadet aya ya zo da fuskar tsoro, yana arin tsoratar da shi, You think you re tough, new boy?!! Haysam dai bai ce komai ba. Yana tsaye kuma akan afafunsa yana kallon sa kai tsaye idanu yam babu alamar jin shakka. Kawai sai Senior in ya an tsaya yana kallonsa shima cikin ido, ganin fa Haysam bazai janye nashi ba sai shi ya janye nasan yayi murmushi mai cike da ma'anoni yana girgiza kai da fa in, ll see how long you last Nan in ma ko gezau Haysam baiyi ba. Imran kuwa yana gefensa yana rawar jiki, a ransa yana mamaki taurin kan Haysam. Bashi akema tsawar ba amma ji yake an cikinsa na motsi wlhy. Amma kalla shi wanda akemawa in ko a slippers insa ma. Ba Imran kawai ba, sauran mate in nasa ma da Seniors in hankalinsu ya koma kan Haysam in, sai dai babu wanda ya sake cewa komai aka cigaba da basu horo. Bayan horo na farko, aka shiga weapon drill. Ana koya musu ri e bindiga da tsaye kamar sojoji na gaske. Wasu sai mutsu-mutsu suke sun kasa daidaita hannayensu, amma Haysam yana gefe yana ri e da bindigarsa tamkar wanda ya shekara yana yi. Tsayawa Captain Adetunji wanda yake lura da su yay a kusa da shi. You! what s your name, cadet? Cadet Haysam Abdul-rasheed Shehu, sir! Good stance. Good grip. You ve done this before? No, sir. But I learn fast. Captain ya anyi shiru yana masa kallon mamaki, sai kuma ya an murmusa da ba kasafai yake yin haka ba dan irin mutanen nan ne da sam basa fara'a basa wasa. Keep that spirit. Nigeria needs men like you . Ya sake fa a yana an bubbuga kafa ar Haysam in. Kai Haysam ya jinjina masa cike da girmamawa. Bayan an kammala an sallamesu suna shiga hostel, Imran ya jingina da gado yana magana cike da ra a idonsa akan Haysam. Kai Haysam kana bani tsoro wlhy, ni kam ban ta a ganin wanda yake da karfin zuciya da rashin tsoro irin naka ba. an harararsa Haysam ya yi da murmushi mai sanyi kawai yana girgiza kai. Sai da ya kai zaune a bakin gadon su yana cire takalmin afarsa sannan ya bashi amsa da, arfin zuciya bane ko rashin tsoro Imran. Imani ne da abin da nake so in zama, tare da son cika burin Abiy na Zama shima Imran yayi yana sauke ajiyar zuciya. Ya ce, Gaskiyar ka kuma Zaki na. Nima in sha ALLAHU zan dinga jin arfi da arfin son cikar burina kamar kai. Da yardar ALLAH wataran sai mun tuna hakan munyi dariya tare munyi kuka tare ALLAH ya tabbatar Cewar Haysam yana kaiwa kwance a gadon. __________ Da daddare gari ya yi sanyi sosai a NDA. Ko ina ya cika da shiru sai arar iska dake ka awa da motsin fallen langa-langar rufin akunansu. An kashe fitilun waje, sai hasken aramin bulb da yake haskaka aki na 17 Alpha room da sautin minsharin room mate insu biyu masu saurin barci. Haysam yana kwance kan gadonsa, jikinsa har yanzu na ciwo amma zuciyarsa cike da natsuwa. Imran kuwa yana daga sama shima ya kasa barci sai faman juyi yake a gadon, yana gumi alamar wanda ke mafarki mai nauyi. Can kuwa sai ga muryarsa na fita kamar cikin kakari irin na wanda yasha sha a a hannun wani. Ka barni don ALLAH kar ka sake min haka Mama Mamaaa! Da sauri Haysam ya tashi, ya sauka daga gadonsa cikin sassarfa. Tsaye ya mi e tare da kai hannu kan Imran ya shiga jijjiga kafa arsa, Imran hey, wake up. Lafiya kuwa? Kaga tashi A firgice Imran ya bu e ido da sauri, sai kuma ya zabura zaune jikinsa na rawa. Idonsa cike da hawaye, numfashinsa na fita da sauri kamar wanda aka fito da shi daga ruwa. Hannun Haysam ya dam e tare da matsowa sosai kusa da shi cikin muryar kuka ya ce, na sake ganin su.. sun sake kamani Haysam Kallonsa Haysam yake cikin tausayi, sai kuma ya an dafa kansa kamar mai dafa kan Bilal. Shhhh ka yi shiru. Mafarki ne. Ba kowa a nan. kai da ni ne kawai da su Peke. Kayi addu'a ka canja kwanciyarka ta wannan arin Sai kuma ya juya ya akko ruwa ya mi a masa. Ka sha ruwa, ka huta. Kada ka bari mafarki ya firgita ka. Ka dinga arfafa kanka Imran, kaifa soja ne da wasu ke jira ka basu garkuwa anan gaba Imran ya kalle shi da hawaye, sai kuma ya sauke ajiyar zuciya yana fa in cikin rawar murya, Haysam mutanen nan bazasu barni ba, duk da iyayena sunyi nasarar fiddani a ungiyarsu tare da baro yankinsu gaba aya lokaci-lokaci suna cigaba da bibiyata a mafarki. Wlhy gaba aya a tsirace nake. Kai dai kamar komai ba ya tsoratar da kai.