← Book details Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 51 OF 94

Sashe 51

Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

AUYEN BANKAURA Rakwacammm!! arin bazata ya kara e kunnen Umma dake tsakar gida tana aiki. Da sauri ta kalla ofar akin, tare da wala kiran sunan Nimrah da tasan tana ciki. Shiru ta i amsawa. Umma tai wafa da fa in, Nice nake kiranki kina min shiru ko, shike nan ALLAH ya baki sa'a na shigo akin nan jikinki ne zai gaya miki. Tsulum ta fito jikinta fututu da garin tuwo ko fulawa. Suna ha a ido da Umma sai ta fashe da kuka tana aga yatsa sama bayan ta lashesa akan harshe. Umma na rantse bani nai miki arin nan ba, eran akinki ne...... kuka ya wace mata. Rasama abin cewa Umma tayi, kawai ta cigaba da kallonta. Itako tana ara arfin kukanta da rantsuwar ba ita bace era ne yay arin nan. Dai-dai nan Babanta dake bayi ya fito. Kaiya-kaiya lafiya dai kuwa? Uwa kin san bana son wannan shashancin kukan banzar fa. Mi akai miki? Ran Umma a ace ta ce, Sai anyi mata. Ko ita tayi ai ta iya kukan iskanci. Kuma wlhy yau babu mai hanani dukanki a nan gidan. Fulawar mutane kika arar min daga kawowa ai musu mirjin taliya, bayan a sama na sakata saboda sanin halinki Na rantse era ne, Baba kace karta dake ni, ai dai eran yafi ta kamo ta daka . Nimrah ce ke maganar cikin uhun kuka bayan ta rugo tazo jikin Babanta ta uya. Kansa kawai ya girgiza da fa in, ALLAH ya shiryeki Uwa, al'amarinki ya fara bani tsoro, yanzu kiyi laifi amma tsabar sha iyanci kice wai era ne? Shekaran jiya fa haka kika arar da mangya a Inna ta hana a ta aki da Kawunki Tanimu, yanzu kuma kayan mutane, sana'ar kike so uwar ki ta daina? Baba na rantse era n..... Bummm!!! Abinda Umma ta jeho mata ya daki bakinta. Ai data buga wani tsallen ihu ta zube asa saita fara birgima da fa in wai Umma ta cire mata bakinta. Haushi ya ara turni e Umma tazo kanta da tsumagiya ta fara zuba mata a jiki, da yar Baba ya kwaceta. Sai ga Inna ta shigo itama tana sababi, dan a duniya idan kana son ganin tujararta to ka ta a Nimrah a gidan nan, shiyasa ma take wani iskancin da hujja. Maimakon taima Umma ka ai fa a sai ta ha a harda Baba wai basa son Nimrah. Su dai ha uri suka koma bata.... Da Nimrah Inna ta tafi sashenta, acan ta lallasheta ta bata nera ashirin wai ta sayo awara da kunu gidan Zinaru. Aiko da farin ciki ta auki kwano ta tafi, gidan Zinaru mai awara da gidansu akwai ar tazara ka an, dan gidansu Nimrah yana cikin gidajen arshen gari, sune na arshe ma sai jeji babu gidaje a bayansu sai wasu auyukan. Har tabi ta cikin gari ta canja hanya ta koma ta bayan gida tabi wai tafi sauri. Tafe take tana shan majina da doke-doken abubuwa da karan dake hannunta. Wani lokacin ma har yara an uwanta idan ta gamu dasu sai dai kaji ta zuba maka duka, kafin ka rama ta zura da shegen gudu. Gata ar sirit babu iba sai tsayi. Taje birtalin da zata fita a bayan gidan ta koma hanyar gari sosai ta hango wasu mutane zaune a asan wata atuwar bishiyar mangwaro dage wajen. Humm Nimrah neman magana ake gaya muku, sannan Nimrah fa i ba'a tambayeka ba. Fasa tafiyar tai ta koma hanyar inda mutanen nan ke a mangwaro. Babu zato sukaji ar muryarta na fa in, Suwaye ku? Da wani irin sauri duk suka juya suna kallonta, sai mutum aya da bai juya ba sai ma runtse ido da yayi tare da jan hiraminsa dake kan wuya da sauri ya rufe fuskarsa alamar baya son ta ganshi, kuma tabbas ta sanshi ne shiyyasa yayi haka. A hasale wani zai mata magana na kusa da shi ya hanashi ta hanyar ri e masa hannu ya matse. Murmushi yayi mata tare da fa in, Yarinya miya kawoki nan?, mu ba i ne Fuska a ya yamutsa, maimakon kula zancensa na farko sai catai, i? A bayan gari Sosai mamakin shegen wayonta ya bayyana a kan fuskokinsu. Wanda yay maganar dai ne ya sake mata murmushi. Ya ce, Eh zamuje auyen Garjalle ne Batace komai ba, sai ma ido data zubama jakunkunan gabansu, sai kuma ta koma kallon wanda ya rufe fuskarsa. Ganin yanda ta zuba masa ido yasa wanda yay mata magana azun akko naira hamsin ya mi a mata. Kinga ar Baba amshi wannan ki wuce gida kada a nemeki in ta zubama ido, sai kuma ta girgiza kanta tana kamo gefen kallabinta da aka kulle ta nuna masa. Bana so, nima Inna ta bani zanje sayen awara ne Yauwa to maza kije ki sayo kada ta Harta juya zata wuce sai kuma ta dawo. Ta ce, Kai Baba to miye a wannan aton jakan da yawa? Wannan kuma miyasa ya rufe fuskarshi ko bashi da lafiya? Babu wanda a cikinsu baiji kamar ya ham are yarinyar nan ba. Amma dai wanda ke amsata ya daure ya ce, Eh baida lafiya. Jakun kuna kuwa mangwaro ne muka zuba Ai yanzu ba lokacin mangwaro ba ne Ta amsa tana sake matsosu. Tsawa na azun ya daka mata dan ya kasa ha uri, Ke wuce ki bar nan komu yanka ki mai shegen surutun tsiya, ar firit dake sai sa ido kamar aljana . Ganin ya are maganar yana jawo wani an icce a kusa da shi da gudu tabar wajen kuwa. Sai da tai nisa daga nesan tana hakki ta juyo ta ce, Ku! In ALLAH ya yarda sai kura ta cinye ku masu jajayen ido irin na fatalwa Daga haka ta sake zurawa a guje. Takaici ya saka wanda yay mata tsawar nan ciro wata ar mitsitsiyar bindiga ya saita ta. Cikin sauri wanda ya rufe kansa da hirami ya ka ar da bindigar yana yaye hiramin da girgiza masa kai alamar karya aikata wannan kuskuren. Mi kake nufi ko kana da ala a da ita ne? Babu ruwanka da koma ya nake da ita, ka duba mana yarinya ce arama dududu bata wuce shekara bakwai da wani abu ba. Sannan a tsarinmu bamuyi haka da ku ba ai. Babu cutar da yara, babu cutar tsoffi Kai ba auyen banza an i abi dokar taka, kodan kaga mun biyo ta hannunka ne kake tunanin bazamu iya aikin da kammu ba. Kada ka manta ku i muka biyaka kai mana komai. Sannan da kake kiranta yarinya ai a yarintar tata tasan rashin kunya ma manya ko. To na rantse maka duk inda naga yarinyar nan a garin nan sai na fasa mata kai kuwa Da sauri mai hiramin nan ya kalla Ogan tawagar, kafin ma yayi magana ogan ya ce, Kaga manta da shi, babu abinda zai mata kasan shi dai da zuciyar tsiya. Kamar yanda mukai al awari da kai tun farko babu canji, bazamu ta a yara da tsoffi ba. Kai dai kaje ka fara mana aikin tantance yara mazan da muke so. Zuwa jibi ka tabbatar aikinka ya kammala zuwa dare zamubi gida-gida mu tattaresu waje guda. Ga kayan aikinka nan da ku enka zaka iya tafiya Kansa kawai ya jinjina, sai kuma ya mi Bazan tafi da wa an nan kayan ba yanzu, sai magriba zan dawo auka. Baka da case Goga Ogan ya fa a yana bashi hannu. Daga haka ya gyara hiraminsa ya zagaya wata hanyar adda kama ya koma cikin gari.......... (Lallai cakwakiya, to wanene wannan ? Yaya batun wanda yace sai ya kashe Nimrah? Kuna ganin zai yaleta kuwa . Hummm kudai muje kawai, dan ba'a fara komai ba ma. Cakwakiya ce iya cakwakiya a cikin littafin nan _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 39_ __________________ *_Kuyi hakuri dani, ni kaina bana gane kai na saboda uzurirrika da suka zagayeni wlhy. Amma ina sha ALLAHU ina gab da kammalawa na dawo da hankalina gaba aya kanku. Ina muku fatan alkairi gaba aya __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ .........Hajiya Nimrah kam dai koda ta bar wajen gidan sayen awara ta nufa, koda ta sayo yaran gidansu data samu acan gidan awarar sunzo saye suka janye ra'ayinta suka tafi tare ta cikin gari bata dawo ta bayan gidan ba. Ta samu Umma na murza taliya, dan wannan itace sana'arta. Tuni Bana ya sayo mata wata fulawar ta murza a maimakon wadda Nimrah ta zubar, wannan ma ta wasu ce take murzawa a yanzu. Nimrah ta zauna kusa da ita tana shan majina da bu e kwanon awararta. Umma kalla, Baba Zinai ta zubo min da yawa Batare da Umma ta kalleta ba ta ce, Kin gode. Sai ki tashi ki cire wannan majinar da kike faman sha ki wanke hannu sannan kizo kici dan nasan a fitarki kaf tarkacen garin nan sai da kika ta Ta fa a cike da abin arzi i ta tashi tayi duk yanda Umma tace. Harda ebo ruwa a mo a cikin randarsu. Tazo ta ajiye ta kaiwa zaune. Kamar wadda aka tsikara ta ce, Umma kinga ko, da zanje ta bayan gida nabi, a gonar Baban Zakiru naga wasu mutane da yawa zaune, idanunsu jajaye kamar na fatalwa. Hadda jakunkuna manya sun ajiye, wai sukace min auyen Garjalle zasu je...... Kallonta Umma tai a karo na farko, sai kuma ta auke kai cikin rashin aukar zancen da muhimmanci ta
Chapter 51 · 0% Book details