Sashe 35
Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
murmurshi, sai kuma cikin ar rawar muryar tsoratar da har yay bata barshi ba ya ce, Na gode an uwa, sunana Imran... Imran Abbas, kai fa miye sunanka? Haysam dake mi ewa ya an murmusa cikin kasaita, yana mi a masa hannu dan ya taimaka masa ya tashi. Fahimtar hakan yasa Imran mi a masa nashi hannun shima ya mi e. Sai da suka je kusa da hanyar fita a hall in gaba aya sannan ya bashi amsa da, Haysam Abdul-rasheed Shehu Imran ya kalle shi fuska cike da murmushi ya ce, Woow sunanka mai da Kaima naka yana da da i ai Cewar Haysam yana masa aramin murmushi, dan haka kawai yaji son Imran in ya shige masa rai. Imran ya c Naka yafi nawa da i, dan kamar sunan larabawa Kafin Haysam ya ce komai arar whistle ta sake cika kunnuwansu da karfi. OUTSIDE NOW! FORM UP! Aka fa a cikin bada umarni ga na ciki da suka rage. Ai da gudu suka shiga rige-rigen fita, gadajen su na girgiza, asan hall in na arar takalman boots afafunsu. Koda Haysam ya duba gefensa tuni Imran yabi ayarin masu fita da gudu, sai ya girgiza kansa kawai shima ya fice. A ransa kuwa yana raya, Yanzu wannan matsoracin a haka zai zama sojan? . Bashi da mai bashi amsa, dan haka ya shiga cikin sauran an uwansa. Fili ne fetal, ga an karan sanyin asuba dake ratsasu na cikin watan sha biyu, sai da sojojin dake zagaye da su suka gama are musu kallo sannan aka bada umarni ga masu yin salla suje suyi. Dama abinda ke tsunkulin zuciyar Haysam kenan. Ai shine gaba-gaba a masu barin wajen, suna idar da sallar asuba cikin jam'i aka sake ka osu cikin sauran an uwansu. Babu wani ata lokaci aka shiga koyar da su discipline, bin layi cikin tsari, da bin umarni. Suna tsaye a wannan fili har rana ta fara haskakawa, iska mai sanyi ta safiya na cigaba da busa su tako ina, masu rawar sanyi tun sunayi har sun dake. Wani instructor ya auki megaphone ya fara magana cikin rashin wasa. This is NDA, not your father s house! You eat when I say you eat! You sleep when I say you sleep! Da yawansu hanjin cikinsu sai ka awa suke, sai alilan masu taurin zuciya irinsu Haysam. Imran kuwa yana gefensa yana arin tsayawa dai-dai amma jikinsa yana karkarwa. Haysam ya kalle shi ta gefen ido ka an, sai yaji tausayinsa ya kama shi, dan haka ya matsa kusa da shi a hankali, kafadarsa ya an ta a da tashi kafa ar dan ya samu daidaiton tsayawa a layi kamar kowa. Kallonsa Imran in yayi shima, dan baisan ma shine a kusa da shi ba. A hankali ya sauke ajiyar zuciya, tare da yimasa kallon godiya cikin yanayin lumshe ido. Sai kuma ya shiga ha iye hawayen da suka cika masa idon. Murmushi ka an Haysam yay masa ya auke kansa ya maida ga mai musu jawabi, sai dai a zuciyarsa yana ayyana Tabbas na yarda da maganar Abiy dake cewa (Ba kowa ne ake haifa da arfi ba amma akwai wasu da zuciyarsu ta fi arfinsu. Karaya ba ita ce rashin jarumta ba, amma tana bayyana rauni ga namiji. A komai ka tsaida zuciyarka, ka yarda UBANGIJI shike sarrafa al'amura sai ka samu jarumta irin ta MAZAJEN FAMA da suka gabata). oyayyar ajiyar zuciya yayi yana mai jinjina kai da ayyana Hakane Abiy, maganarka nakan gaskiya. Dan haka daga yau na auki alkawari zan kula da Imran har sai wannan runduna ta san cewa arfi ba daga tsokar jiki kawai yake ba, arfi na asali da gaskiya daga zuciya yake. Tsawar da aka sake daka musu ta dawo da Haysam a zahirinsa ya saki batun tunani ya sake nutsuwa kamar saura yana sauraren abinda ake fa a kamar kowa. When I say go, you move! When I say stop, you freeze! You understand me?! Yes, Sir!!! Suka amsa da arfi, a tare. Good! Today, we start your Morning PT, that s your first test! You will run two kilometers around this field! Shiru kake ji gurin ya sake nutsuwa, sai zukatansu dake bugawa da sauri-sauri a irazansu. Go! Move it! Move it! Faster! A tare suka motsa kowa ya ara cikin ta kare, jikake tiff!! Tiff! Tifff!! afafunsu suna ta dukan asa, arar takalma na bada sauti kamar saukar ruwan sama. Imran yana gefen Haysam, yana arin yin sauri kamar kowa amma numfashinsa yana sarkewa. Kamar mai shirin fa uwa, sai faman danne irjinsa yake, yana shakar iska da yar. Haysam ba zan iya ba... Ya fa a cikin shashsheka Imran! Kada ka tsaya, ka karfafa kanka, Abiy na yana cemin (Namiji baya zama rago garkuwa ne), dan haka kada ka tsaya kaji! Haysam ya fa a yana ri e masa hannu. Sai ko Instructor aya ya hango su daga nesa, cikin ihu da tsawa ya ce, Keep moving, you two! No one stops! You stop, you fail! Sakin hannun Imran Haysam yayi ya matsa yana an tura shi gaba, cikin son kwantar masa da hankali ya ce, Ka tsaya ta gabana. Idan ka fa i, nima zan tsaya. Amma ba za mu fa i ba in sha ALLAHU Idon Imran cike da hawaye, cikin son arfafa kansa kamar yanda Haysam ya fa a ya jinjina masa kai. A haka suka ci gaba da gudu, duk da cewa jikinsu ya fara gajiya, zufa kam ta ji e goshinsu dama illahirin jikinsu tamkar ba safiya ba. Lokacin da suka iso arshen filin, sauran alibai suna ta rige-rigen samun abin dafawa, wasu suna tsaya suna tari, wasu suna hawaye. Haysam ya ri e hannun Imran har suka ketare layin arshen gudun sannan ya jinginashi da jikinsa suna sauke numfashi a tare. Instructor in da yake biye da su ya tsaya yana kallonsu aya bayan aya ba tare da yayi magana ba, sai kawai ya murmusa yana mai girgiza kansa. Discipline. Determination. Teamwork. Ya furta kalmomin cikin karsashi kamar yana jin da in yanayin daya gansun. Zubewa Imran yay asa yana shakar iska da arfi, jikinsa na dan rawa ga zufa tai masa sharaf. Dur usawa Haysam yay kusa da shi shima, yana share masa gumi da hula. Na fa a maka, idan ka tsaya, nima zan tsaya. Kuma ba zan bari ka fa i ba, kada ka sare Imran, domin ba'a fara komai ba, dan yanda Abiy na ya gaya min wanene soja a labari wannan matsayin sharar fage muka fara Imran ya aga ido cikin hawaye, amma wannan karon hawaye ne na tsoro, da rauni mai tafiya da godiya da jin arfin gwiwa daga sabon aboki a sabuwar duniya. Na gode Haysam, kai ne jarumi na farko da ya tsaya saboda ni, tabbas kai ZAKI na ne, kuma inuwa ta ne. My Zak-Shadow Kai Haysam ya girgiza ya an yi murmushi mai sanyi, yana duban rana wacce ke fara fito da haske umi. Sai kuma ya kalla Imran in daya mi e tsaye akan afafunsa, shima mi ewar yay yana kallonsa. Imran kaima Zaki ne ai, domin anan babu wanda yake shi ka ai. Saboda Soja ba ya tafiya shi aya sai da runduna. Ni ai kaine tawa rundunar kuma inuwa ta Zak-Shadow Kai kawai Haysam ya sake girgizawa, hakan yayi dai dai da busawar iska mai da i dake tafe da arar murya daga nesa, Fall in! Line up, cadets! Next exercise, push up! Imran ya kalli Haysam cikin murmushi, shima Haysam ya murmusa, zuciyarsa na ayyana masa abu aya cike da tabbaci. Rayuwarsa ta soji ta fara a yau, amma abota ta gaskiya ta riga ta samun tushe da mafari a zukata guda biyu......... _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 28_ __________________ LADY'S BEAUTY PALACE SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA SO KI GYARA BREAST DINKI NE? KINA SO KIYI HIPS HAJIYATA KIYI KYAU? KO KUWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI? KINA SON INGANTATTUN MAGANIN MATA NA GARGANIJIYA? Kinason shape dinki ya fito kamar yanda kowace mace zatai alfaharin ganinki bare ma oga ko saurayinki da kansa, Shin kinason ko koma yar dagwas dinki batareda kashe kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso sbd kinason jikinki yayi daidai?ko kina neman inda za,a gyara maki Kai ne wato saloon To matsalarki tazo karshe indai ingantattu sahihan maganin gargajiya ne da muka san inganci da gaskiyarsane, MAZA KI ZIYARCI LADYS BEAUTY PALACE ko ta waya ko ta asalin inda take ki tabbatar da Buqatarki tazo inda zata biya insha Allah, LADY'S BEAUTY PALACE ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO KAMAR HAKA Zumar kiba Zumar breast Zumar hips Zumar infection Zumar sliming Zumar sabon budurci Back to virgin Abayas Atamfa Lace Hijabs Supplements Kayan yara Saloon Kunshi na salatap Dana zane Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko Sari Zamuyi promo din kayan mu na hijabs da Kuma zuma Address bayan gidan drugs katsina State Kayan mu masu inganci ne sosae Muna aika kayanmu a ko Ina ba tare da wata matsala ba SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA Whatsapp or call 08169307477 Tiktok Hajara Rabiu (lady's beauty palace) Instagram Hajara Rabiu __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ .........Rana ta biyu ta kasance da sabon sauyi ga su Haysam duk da dai zamu kira sauyin bamai yawa da tsanani ba ne. Domin kuwa daga gudu, sai tsalle-tsalle, da