← Book details Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 79 OF 94

Sashe 79

Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Rashin nuna fahimtar juna tun a farkon tafiya ba shike bada nasara ba. Ya kamata mu kula dan karkacewarmu tamkar rasa ashin bayan al'amarin ne kai tsaye. Wannan bincike yana bu atar a tafiyar da shi cikin sirri da kulawa. Ba na son arin jita-jita a cikin jama a. General, zaka jagoranci wannan aikin, amma kai ka ai zaka san asalin manufarsa. A kafa kwamitin bincike da gaggawa dan kwanaki uku ne damu rak, sai kuyi aikin ha in gwiwa da ministan tsaro.. Daga haka shugaban asa ya mi e abinsa. Duk mi ewar sukai suma cike da nuna girmamawa, har sai da ya fice dogarinsa biye da shi sannan suma sukai yun urin fitowa.......... _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 59_ __________________ https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt Link na grp 07077532253 https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1 link. N dm https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90R3y3tCP5z&_r=1 tiktok IMZEEDVENTURE Duniyar kayan kitchen an yayi dake maida mata walisa a gidajensu. Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa? Kayan yara masu kyau unique na yan gayu? To shiga link din grp na Imzeedventure Kisha mamaki idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo! Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar yale- yale ce da ayatarwa da mata sukafi bu ata musamman walisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu. Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link in namu dai domin ganema idanunki. https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1. Koki tuntu emu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_* Muna da account aTikTok@imzeed _venture. https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90A6JG1PvXe&_r=1 Karku bari ayi babu ku, Nima Bilyn Abdull tuni na antaya __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ ..........Cikin damuwa General ya koma office, tunda ya baro gidan gwamnati babu abinda yake maimaitawa sai sunan Zak-Shadow a fili. Zama yay a kujerar office insa tare da an ja numfashi mai nauyi. Dai-dai nan mutane biyu daya bu aci gani suka shigo office in. Koda suka ame da sara masa alamar su zauna kawai yay musu. Cikin damuwa ya sake furzar da iska mai kauri yana kallon su. Aikin nan ba arami ba ne fa. Kuma idan rahoton da na gani gaskiya ne to akwai wanda ya karya alkawari cikin runduna. Cikin matsanancin tashin hankali aya daga cikin hafsoshin nashi Colonel Haydar dake gefen damansa ya ce, Sir! duk mai hankali zai fahimci hakan musamman yanda komai ya taso da zafi. Kenan za mu sake tuntu ar sashen Recon Unit da aka rufe a baya? Akwai tsoffin bayanai da zasu taimaka nake ga. Cikin wafa General ya ce, Ai mu ake hara kai tsaye ba Zak-Shadow kawai ba Colonel. Shiyyasa wannan binciken zai gudana a cikin inuwa ne kawai. Dan haka ko aya daga cikin Recon Unit bai kamata ya san munayi ba. Saboda Zak-Shadow yana cikin su, idan muka motsa da arfi zai iya kallonmu daga nesa duk da nasan ita gaskiya gaskiya ce. ayan ne yay magana a yanzu cikin jinjina kai da gamsuwa. Ya ce, Haka ne sir, zamuyi komai a yanda ya dace. Wannan shine dai-dai, Ku shirya min jerin wa anda suka yi aiki da sashen nan a shekaru uku da suka wuce. Ina so in san inda suke, koda kuwa wasu a cikinsu sun yi murabus. Yes, Sir. <<><>> <<><>> Dare yayi nisa, shiru ya ara ratsa ko ina a garin na Abuja. A duka angarori biyu na gidan daren yau yazo musu da wani yanayi ne. Sai dai kowa da manufar tasa damuwa. A angaren Mammah ta maida hankalinta ne ga ibada, yayinda Nimrah ke barci ai a gadon akinta dan tunda suka dawo daga asibiti tana nane da ita. A can kuwa Bilal, Yaya Ma'aruff, Yaya Ja'afar da Ammar ne suka ule a aki suna sake tattauna abinda ke shirin faruwa a gidan nasu. Tun azun Mammah ta kora su Aunty Ummi gida badan sun so tafiya ba, dan haka tattaunawar ta koma a tsakaninsu su iya mazan sai kuma waya da su matan ke kiransu dan suji ko akwai wani motsi. Amma kasancewar Mammah ta ha e girar sama data asa na hana kowa damar cewa wani abu yasa su zamewa suka koma akin barcinsu suna tattauna iya abinda suka ji da tunanin mi ya faru da su Mammah in suka je asibiti? Sun so zungurar Nimrah ta fa a musu tunda sunga tanada surutu amma Mammah ta kafa ta tsare ta hana yarinyar zuwa wajensu kamar tasan mi suke shiryawa. Anan angaren ma Momyn Nabeeha da Nabeeha inne a akinta sun kulle kansu suna sake tattaunawa. Dan suma tunda suka dawo gidan Momyn keta sake tunzura Nabeeha, hakan ne yasa Jiddah yin fushi tabar musu gidan ko jiran zuwan mijin nata ma batai ba. Dan ta riga ta fahimci al'amarin Momynsu a wannan karon yayi babban tasiri a zuciyar ar uwarta Nabeeha. Tana tafiya Momyn ta koma zaginta, sai hakan ya ara tunzura zuciyar Nabeeha ta ullaci ar uwar tata da sake tabbatar da ba sonta da aunarta take ba daman, tunda bata kishinta bata tayata ba in cikin abinda ke faruwa da ita. Hasalima goyon bayan mijin nata take saboda neman duwawun zama. Sai hakan ya sake jagorantarta shagaltuwa da hu ubar Momy da dake jin zafin Zak-Shadow matu Zak-Shadow kam tun bayan wucewar Imran daya koma sashen akinsa kawai ya shige ya rufe kansa. Shi sam ba wani shirmen Nabeeha ko abinda ke faruwa a gidan ke damunsa ba. Hasalima bai auki wannan serious ba dan yama gama tsara abinda zaiyi. Damuwarsa tana ga aiki ne musamman akan al'amarin Ojo da binciken da yake yi na musamman akan ainihin son sanin shuganin ungiyar duhu. A yanzu ma yana tsaye a bakin tagar akinsa ne, yana sanye da kayan barci farare masu sau in nauyi, hannunsa ri e da kofin shayi da bai gama sha ba. Sararin samaniya datai haske fayau na gangarawar arewar wata ya zubama idanu kawai. A hankali tunaninsa yabar kan Ojo ya koma ga sojojin da suka barin a sansani a halin yanzu, yana jin kewar aiki, amma a lokaci guda yana jin da in hutunsa da ya tabbatar zai bashi damar binciken daya kafama al alami.. Vibration in wayarsa ne ya katse tunaninsa, ya an waiwaya yana kallonta a study table, kafin ya furzar da iska ka an tare da takawa zuwa study table in. an zubama number in ido yayi na sakani harta tsinke, ba suna, amma ya tabbatar duk wanda zai kira wannan layin nasa amintacce ne a garesa. Kiran ne ya sake shigowa a karo na biyu, bai jima ba yanzu kam ya aga. Sallama akai daga can, ya amsa a ta aice tare da fa in, s this? Murmurshi akai mai sauti daga can, sai kuma a ta aice aka furta, Col. Faro Karo na farko Zak-Shadow ya an murmusa, sai kuma ya ajiye kofin hannunsa yana kaiwa zaune a kujerar study table in tare da an ta e baki cikin mamaki. Humm kai dai bazaka ta a canjawa ba, shi kuma wannan layin fa? aramar dariya Faro yayi daga can, sai kuma ya furzar da iska ka an shima tare da komawa serious, yace, Zak-Shadow Ba zan iya yin wannan kiran da wata waya ta hukuma ba Humm hankaka... Sai da yay ar dariyar batun Zak-Shadow in da arasa masa da .....baka jewar banza ba sai kuma cikin damuwa ya ce, Zak... Ina cikin aiki yanzu, kuma lokaci bai i min yakana ba. Amma akwai wani abu da ya kamata ka sani kafin lokaci ya ure. an shiru Zak-Shadow yayi na fin sakan biyu, kafin ya sake daidaita muryarsa ya ce, Ina saurarenka Ajiyar zuciya mai arfi Faro ya saki, Ka kula sosai Zak. Na ji ana motsi a sama. Sun bu e fayil in Shadow Recon Unit. Kuma sun ha a sunanka da wani rahoto mai nauyi. Ban san gaskiyar sa ba, amma na ji suna cewa za a turo da Special Board daga Defence HQ domin bincike. Shiru ya biyo bayan maganar, sai an cizar lips da Zak-Shadow keyi ka an-ka an da aramin saukar numfashin Faro. Zak-Shadow ya saki murmurshi mai bala'in ayatarwa a hankali yana mi ewa hannunsa aya a cikin aljihu, inda ya baro jikin window in nan ya koma ya sake tsayawa kamar azun. Kai tsaye ya furta, Da alama ababen farauta sun fara tsallako ga ar ruwa domin neman ceto, sai dai idan basuyi taka tsantsan ba za suyi gudun GABA KURA NE BAYA SAYA I. Wane ne ke da alhakin motsin? Ban sani ba, amma akwai liken tattabara a cikin runduna, Zak-Shadow naji a jikina wani na ciki ne ke aika bayanai. Ka kula sosai. Idan wani abu ya faru, kar ka bari su kama ka kai tsaye. Ka jira umarni na hukuma, amma ka sa idonka a kan mutanenka, musamman wa anda ka fi yarda da su. Kai tsaye ya kamo bakin zaren, dan haka ya sake sakin murmushi mai sauti, Faro Zak ya kira sunansa cikin murya mai nauyi, tare da dakewa ya cigaba da fa in, Karka kuskura ka tona asiri da yawa. Ka tsaya a gefe, ka bar sauran wasan a kaina Na riga na shiga Haysam, Imran kawai nake ji, dan yana da rauni akan ka. Kuma bana so a bar maka wannan wasan kai ka ai, ko yin amfani da shi akan ka, dan girman filin da za'ayi shi ya wuce duk
Chapter 79 · 0% Book details