← Book details Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 94

Sashe 7

Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Okay yayi, byeee! . Ya fa a yana ajiye wayar fuskarsa cike da murmushi, sai dai can asan zuciyarsa wani kalar luguden daka take yi. Tabbas yasan wannan halayyar tasu mummunar halayya ce kuma abar yama da duk wani asa na gari bazai aikata ba koda a wanne addini yake kuwa. Sun rufe jinsu da ganinsu saboda dukiya, sun manta da basu da inda yafi asar a wajensu, anan aka haifi kakaninsu, haka iyayensu, suma haka, sun kuma haifi ansu. Amma sam basa tunanin makomar an nasu da ansu, su dai kawai su tara ku i a kirasu masu dukiya. (Lallai UBANGIJI mai rufin asiri ne, dan tabbas da wani zai san wanene ai nahin kai a take zai danneka ya maka yankan rago koda da wu ar yankan albasar gidansa ce. Amma wata hikima ta ALLAH sai kaita warkajaminka cikin al'umma ana girmamaka batare da ansan girman na riga bane kawai. Anya wa an nan sunma kansu adalci kuwa?, summa shugabanninsu adalci da a kullum talaka ke alubalanta da gazawa batare daya san ba laifinsa bane shi ka ai, dan da yawan tsiyatakun da irinsu da ba'a tunanin zasu iya dasu ake ha a kai ayi ba shugabannin da kullum ake kallo da zargi kawai ba. Yanzu kamar dai shi da abokinsa, ba shugabannin komai bane na siyasa, kawai ma'aikata ne a asa da suka samu dama ake kuma amfani da damar tasu ake dama asar saboda suna son suma su dama da ku e. Anya kuwa bai kamata ace su zauna suma kansu fa a ba, su tuna zuri'arsu dake rayuwa a asar, dan duk iya arin su na su su barta ai iyaka dai su kwashe iyalansu ba wai zuri'arsu gaba aya ba ko ? Wani lokaci irin wa an nan sai kaga kamar kansu ya toshe. Basa tuna dukiyar a duk ma yanda ka tara sai duniyar daka nema dan ita ta maka tsirara tikk sannan ta turaka cikin asa ta rufe ruf ta barka da azabar girbar abinda ka shuka. Dan UBANGIJI baya zaluntar kowa sai bawan daya zalunci kansa......) (Hummm kai dai ka sani zulwa, ni nayi nan angaren abokinsa shima dai yana yanke kiran ya isar da nasa sa on ne inda ya dace. Dan kuwa a cikin harkar gaba da gabanta ne. Bu atar ganinsa da ogan nasu ya bashi ya sakashi shiga canja kayan jikinsa. Sauri-sauri ya kammala ya fice dan yana bu atar ficewa karma matarsa ta ganshi. Aiko bata ganshi in ba sai tashin motarsa taji. Cikin takaici taja tsaki, dan ita tunanin ta da manufarta daban ce kamar dai yanda kukasan mu mafi akasarin mata muke, kullum zargin baya wuce namiji na yawon banza ko hu a da matan banza a waje kai tsaye idan yana fitar dare, sai dai abinda bamu sani ba wasu mazan ba hakan bane, wasu arnar tasu ma tafi ta neman matan, ALLAH dai ya rufa mana asiri ya ara tsare mana mazajenmu. ( Wannan jinjinar taku ce MAZANMU nagartattu, MAZAN WARI kenan kuma MAZAN FAMA a wajenmu, ALLAH ya ara baku kariya da tarin ladar arin sauke hakkokinmu da kukeyi. ALLAH yasa mu da ku duk mu shiga aljanna. ammata da zawarawa ALLAH ya baku mazaje na gari mazan fama a gidajen ku kuma. Kai a bama MAZA jinjina tare damu ma MATAN WARAI RABIN ADDINI )........... _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 Fcfa) (VIp 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ya gafartama iyayenmu *_Typing *_ A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 5_ *_Last free page_* __________________ https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt IMZEEDVENTURE Duniyar kayan kitchen an yayi dake maida mata walisa a gidajensu. Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa? Kayan yara masu kyau unique na yan gayu? To shiga link din grp na Imzeedventure Kisha mamaki idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo! Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar yale- yale ce da ayatarwa da mata sukafi bu ata musamman walisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu. Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link in namu dai domin ganema idanunki. https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1. Koki tuntu emu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_* Muna da account aTikTok@imzeed _venture. https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90A6JG1PvXe&_r=1 Karku bari ayi babu ku, Nima Bilyn Abdull tuni na antaya ___________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ .......Falo ne babban gaske, sai dai gaba aya an kashe fitulun cikinsa sai wasu candles da basufi uku ba kacal aka bari suna ci, suma a cikin kwalba suke dan haka haskensu baida tasiri mai yawa sosai. Yanayin duhun wajen ya oye ainahin fuskokin mutanen dake zaune a cikin falon harma da sirrin tsarinsa, koda yake fuskokinsun ma a rufe suke da facemask ta yanda koda ace akwai hasken wutar baka isa tantance su wanene ba. Cikin wani oyayyen harshe suke magana, harshen da babu makamncinsa a asarmu. Sai arar kofuna alamar akwai abinda ake sha, sai ko room hitter dake basu umi saboda yanayin sanyi da ake ciki. (Wa an nan sune manyan munafukan shai anci, kowannen su nada la abin suna, dan babu mai amfani da sunansa na yanka balle kasan ainahinsa a addini ko yanki balle harshen yare. Hasalima gamayyace daga angarori ta waje da cikin gida). aya daga cikinsu ne ya ajiye kofin shayin hannunsa, tare da yin gyaran murya. Lokaci aya abokan zaman nashi duk suka nutsu, tare da maida dukkan hankalinsu garesa. Cikin harshen da suke maganar ya furta, Ya kamata muyi abinda ya tara mu, dan bamu da lokaci isashshe Tabbas haka ne Black Spider. Yanzu minene a teburin mu? Zama Black Spider ya gyara, tare da nutsuwa sosai ya auki remote yana dannawa. Hoton Zak-Shadow ne ya bayyana a jikin aton majigin daya cinye kusan rabin bango, tsayayyen jarumin soja, da ko'a hoton kasan eh da gaske Gwarzan maza ne, dan kuwa a cikin uniform in aiki yake, alamu kuma sun tabbatar yana kan aiki akai masa hoton batare daya sani ba, hakan kuma bai hanashi fita da yau ba kuma tartar har kwarjininsa na dukan zukatan ma iya koda basu bayyana a fili ba. Amma yanda duk suka ja numfashi a lokaci guda zai baka tabbacin hakan. Black Spider ya fara jawabi kamar haka, Wannan mutumin ya lalata shirye-shiryemu a gabashi da yammaci da yawan gaske da bazasu ididdigu ba koda a kintace. Mun yaleshi badan yafi arfinmu ba, sai dan bashi dama ya gama taka irin tashi rawar kafin mu canja masa salon ki a. Lokacin mu ya yi a wannan ga ar. Duk da a baya Target inmu Zak-Shadow ya ci gaba da zama cikas a shirye-shiryenmu. Dabarun mu da yawa sun dur ushe a gabansa. Amma yanzu, lokacin da muke jira ya iso garemu, wato dama ta dawo hannunmu. Cikin wata ar iskar dariya Viper ya amshe zancen da murya mai taushi amma cike da shai anci irin ta shai anun azzalumai, Kamar yanda Black Spider ya fa a a yanzun nan babu jimawa mun tabbatar da bayanin sirri ta hanyar yaran Dagger. Zak-Shadow ya bar sansaninsa na tsaro domin wata tafiya ta sirri a jejin, sai dai bamu san inda ya nufa ba, amma hakan mu ba damuwarmu bace kai tsaye, duk da dolene mu sani dan aikinmu ya tafi yanda ya dace akansa. Wannan shi ne gibin da ba zai ta a tsammani ya bari ba a ga ar da zai fuskanci illarmu mai muni, dan zamu zuba masa dafinmu mai arfi da har abada babu makarin warkewarsa a zuciyarsa Dariya suka kece da ita a tare, sai kuma suka koma tsitt kowa ya nutsu. Dagger da sam bai dara ba sanda ake dariyar, sai ma danna hannunsa da yake a kan tebur da arfi cike da fusata, dan shi ka ai yasan adadi tsanar da yayma Zak-Shadow a duniyar nan, saboda shine ya kashe masa aninsa a wani hari na bayanan sirri da basu san yaya akai Zak-Shadow in ya banka o ba a kansu. Cikin kaushin harshe ya fara fa in, Sirs! Nayi muku al awari gamu maya anku ba za mu bari wannan dama ta sulale ba! Dole mu kafa tarkon da zai karya arfinsa gaba aya. Zan jagoranci angarena da yau kuma da tabbatar cikar buri fiye da baya! Dan ina son da hannuna na gurfanar da shi a asan afafu na cike da anci da wula antarwa. Dolene ya ani fiye da abinda na ana a wancan karon, da ace zaku bani dama bashi ba kaf ahalinsa sai na shafe babinsu a doron wannan asar, na kuma........ Mr Specter ya katse shi cikin jan girma, dan kuwa dukansu Dagger matsayin yaronsu yake, matsayinsa kawai shine shugaban maya ansu, hakan na nufin amfani ake da shi domin cimma manufa, kawai dai ita tunkunyar sharri ba'a banbance farfesun kayan ciki a cikinta, ha awa ake har kashin dabbar da ruwan fitsari a dafe, shiyasa suka jawo Dagger in jikinsu har haka, ahakan ma abinda suke bu atar ya sani kawai suke tattaunawa da shi, sauran sirrinsu kuwa nasu ne.. Ya isa haka mana Dagger. Abin da ya kawo nasarar Target Zak-Shadow a wancan lokacin har zuwa yanzu ba arfin bindiga bane dabarunsa ne kawai da iya salon ya i, dan haka muma fusatarmu ba itace zata bamu nasara ba wayonmu ne da iya taku, arfin makaman mu kariya kawai sunansu. Dan haka kai da yaranka zaku raba sojojin nasa da yankunan da yake tsarewa ne farko, rarrabuwa zai zama rauni a garesu warai da gaske musamman da shi ne dama ya fisu idon hangen nesa
Chapter 7 · 0% Book details