Sashe 46
Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 35_ __________________ https://chat.whatsapp.com/DMCa4TXOqV712jNc1UBBRH?mode=ems_copy_t *_GYARA SHINE MACE_* *_ZATA FASHE FA KARKU BARI AYI BABUKU ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI KUMA AKAN FARASHI MAI SAUK'I ,MAMAN YUSUF 'YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GWANGWAJEKU DA ZAFAFAN KAYANTA MASU MATUKAR INGANCI_* *_'Yar uwa shin ko kin San lokacin sanyi lokaci ne da yake dask'arar da ni'imar mace , yake yawan bushe gaban mace , sannan lokacin ne maza sukafi bukatar matansu , lokaci ne da kowane lafiyayyen namiji yakeson ya jishi ajikin matarshi a kowane lokaci , to ya kike gani idan har mijinki Yana son kasancewa Dake Haka kekuma ga ni'ima a bushe , 'yar uwa mace fa Saida gyara , ko kinada kyau to ki k'ara da wanka don ci gaba da kankanrowa kanki daraja da k'ima a idon Mai gida ,. Ki tuna duk son da namiji ke maki in har kinada matsala a wannan wajan to wlh akwai matsala don son da yake maki bazai Hana kurinka samun matsala dashi ba ,idan kuwa har Yana samun yadda yakeso wlh ko baya sonki to Ina tabbatar maki da a hankali wata Rana sai ya soki Kuma zakiga kowane lokaci Yana tattalinki da gudun abunda zai 'bata maki Rai , Mata a kula*_ maman yusuf likitar Mata 07069711327 *Wannan dalilin ne yasa nazo maku da Kaya masu zafi kamar Haka* Akwai ingantaccen maganin sanyi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata , kun dai San illar da sanyi yake da ita ku kula, Akwai ingantaccen maganin nono hadin gargajiya na Sha Dana shafawa Mai taso da nono ya Kuma gyarashi Hadi da tsayuwarshi , Sai maganin hips Wanda zaisa hips dinki ya ciko kema ki shiga jerin Mata masu aji Akwai maganin k'iba Wanda zai ciko da jikinki kiyi kiba Yar daidai Mai kyau wadda zata dace da yanayin jikin ki Ina bada Hadi na mussaman ga yarinyar da ta rasa budurcinta sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji ,Wanda insha Allah akayi amfani dasu to yarinya zata koma normal Wanda duk zata aura Ba zai iya Gane komai , Mmn Yusuf likitar Mata Akwai hadin amarya Wanda zaisa ki ciko ki hade gam sannan su Baki ni'ima irin wadda akeso ingantaccen sirrin da zaisa ki Kara samun soyayyar mijinki cikin sauki Akwai hadin sabon budurci da mukeyi ga wadda ta kasance bazawara hadine da ko haihuwarki nawa akayi maki shi Zaki koma tamkar budurwa Wanda ko Wanda Kika aura zaisha mamakinki Wanda hakan Kuma wata hanya ce ta kankanrowa kanki daraja da k'ima ne zawarawa ku matso karku Bari ayi babuku Akwai hadin Mai jego , kunsani mace na rasa mafi yawa ni'imarta yayin haihuwa wata ma Zara karu ne to indai kikayi wannan hadin Ina tabbatar maki da cewa Zaki hade ciki da waje gabanki zai ciko sosai in karuwa kikayi K'arin zaizo ya hade tsaf sannan Zaki samu dawamammiyar Ni'ima KADAN DAGA CIKI WASU KALOLIN Kalolin gumba Kalolin matsi Kalolin gari Kalolin tsumi Zumar dabino Zuma Mai rubutu Zumar goron Tula Zumar ridi Dahuwar kaza Dahuwar zabo Dahuwar zuciya Dahuwar ciccibi Dahuwar tsoka Tara Dahuwar Yan shila Dahuwar kwai Mai rubutu Turaren mallaka Turaren Mara Turaren tsugunno Turaren k'irji Shuumar humra HATSABIBI turare Hatsabibiyar humra Matan gaske Maltinat Mata Shayin Mata Tsumin kankana Sirrin tafin k'afa Akwai sirrika na mallaka da hadin farinjini Akwai sirrin samun farinjini ga wadda ta rasa mijin aure ko wadda takeson samun farinjinin sana'a Akwai hadin farinjini na matar aure Akwai kwallin mallaka Zoben mallaka Set na Jigidar mallaka *Yar uwa abubuwan fa da yawa sosai , Wanda in nace Zan tsaya bayyanasu anan wannan page din bazai Isa ba , Ina so koto Ina aikawa kowane gari dake cikin Nigeria da Niger ,kwatano da Ghana , karku manta adade anayi sai gaskiya , ga Mai sayen d'ai d'ai ko masu siyan sari , ku tuntubeni ta wadan nan numbers 07069711327 call or Whatsapp ,Ina maraba daku customers Masu buk'atar ganin kalolin kayana to kuyi sarving wannan number 07069711327 sannan kuyi min magana Nima nayi sarving number ku ta hakanne zaku dinga ganin kayana da zarar na d'ora, ngd sosai taku maman yusuf likitar mata __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ ......... AUYEN BANKAURA. BANKAURA dai wani auye ne da mutanen cikinsa bazasu wuce adadin dubu uku da ari biyar ba. auye ne sosai domin kuwa akaf gidajen dake cikinsa babu wani gida ginin siminti duk gidajen laka ne. Mutanen wannan auye duk manoma ne. Idan ka cire harkar noman nasu babu wani cigaba da suke da shi na sabuwar rayuwar wannan arnin. Kai idan mutanen wannan auye sukace maka basu san ma akwai gwamnati ba karka zagesu. Dan kuwa babu wani abu da gwamnati ta ta a musu na cigaban rayuwa. Basu da makaranta koda primary ce balle ai maganar wutar lantarki ko ruwan fanfo, Kai hatta asibiti basu da shi. Amma abinda zai baka mamaki idan za e yazo sai kaga an shiga har auyen ana son su ka uri'arsu. Wannan rashin cigaba da koma bayan cigaba da suke da shi yasa mafi yawan yaran garin kan fita neman ku i wasu jihohi bayan an kwashe amfanin gona, amma fa da ance ruwa ya zuba zaka gansu sunata dawowa gida. Maza na fita neman ku i a lokacin rani, da damina suyi noma. Mata kuwa kanyi uli- uli da mai da man-ka e da sabulun salo su kaishi manyan auyukan dake kusa da bankaura domin siyarwa. Da damunar ma dai ba'a barsu a baya ba, masu himma kan yi noma suma nasu na kansu ko suyi wadago a gonakin wasu. Zagaye da auyen bankaura akwai wasu auyukan da zasu iya kaiwa bakwai ma. Suma kuma kamar hakan ne basu da wani cigaban rayuwa da duniya ke kallo. Haka suke rayuwa tsawon shekaru, sai a shekarar 2002 wani matashi mai suna Tanimu yay sanadin wani tagomashin arzi i ma auyukan yankin ba Bankaura kawai ba, duk da kuwa shi in haifaffen an bankaura in ne. Tanimu irin mutanen nan ne masu wayewar kai tamkar a jinin jikinsu, dan kuwa baiyi karatun boko ba sai na allo kawai a cikin garinsu. Yana da shekara sha takwas ya shiga cikin matasa masu tafiya neman ku i zuwa Lagos. Tun fa a fitar farko Tanimu ya fahimci duniya tayi nisa mai yawa ta barsu, ya dinga ji a ransa basu da maraba da dabbobin dake rayuwa a jeji sai dai suci su kwanta suyi barci. A take zuciyarsa ta fara sosuwa da jin kishin yankinsa da al'ummarsa. Dan haka ya shiga bincike a iya an tunaninsa da hangen nesan sa, sai ya fahimci idan fa har suna son irin cigaban da al'ummar birni ke ciki dole-dole sai sun tashi daga barci da suka jima sunayi, su cire tsoro, su cire gidadanci. Yaransu su shiga makarantar addini data boko ba noma kawai da fita neman ku i cikin birane ana musu kallon antattu ba. Tun a Lagos ya fara latsa tunanin an uwansa, an garinsu dama an wajen garinsu akan al'amarin. Kai tsaye wasu ke bashi goyon baya, yayinda wasu ke aukarshi mahaukaci. Bai damu ba ya cigaba da son fahimtar da su har lokacin da ruwan damina ya fara sauka suka koma gida. Kowa ya du ufa noma, shi ko ya du ufa nazari da tuntu ar manyan auyukan musamman masu gari. Kai tsaye ba kowa ke fahimtar Tanimu ba, dan wasu ma kance yana son zuwa musu da kafirci ne kawai da lalata tarbiyyar yaransu da al'adarsu. Sai dai baya nuna jin haushi ko osawa, sai ya zauna yay musu bayani na gamsuwa da nuna musu ai a yanda in suke bai hana yaran nasu su lalace ba, dan akwai da yawan matasan da tunda suka fita neman ku i birni a auyukan sun i su dawo gida, wasu ma sun fa a mummunar hanya acan birnin. Kamar wasa sai al'amarin ya fara tasiri, a shekarar 2007 da akazo za e sai suka ha e kai suka nuna bazasu ka uri'arsu ba suma. Sai an takarar dake asa- asa sun musu al awrika sannan. Shi an siyasa babu abinda yafi auna musamman a lokacin za e sai kuri'a, idan kuma za'a ha auyen bankaura da sauran auyukan dake makwabtaka da shi dole za'a samu uri'a mai yawa. Aiko sai ga an takara kowanne na nashi al awarin musamman an takarar chairman da kansiloli. Sunko cika al awari, dan cikin dabarun Tanimu aka samu tsara yanda za'a ka ama kowanne uri'ar, kunga duk wanda ya dace yaci bashi da bakin cewa basu za esan ba. Bayan gama za e da samun sakamako chairman in da yaci da kansiloli suka nema sa a al awari, Tanimu bai gajiya ba ya cigaba da zungurar masu gari shima yana ha a gangamin matasa zuwa garin da chairman in yake suna masa tini. Da suka ga an aukar abin da muhimmanci sai suka nuna ai za e zai sake zagayowa. Daga haka suka watsar da batun su suka koma kan harkokinsu. Wannan abu da sukai ta farkar da masu wayon cikin an siyasar, musamman ma kansiloli sai suka fara arin yin fanfon tu a-tu a a kowane auye. Fara kuma wannan fanfuna ya saka auyukan a farin ciki sosai, sai dai kuma masu aikin fanfuna suna fahimci kauyen bankaura da auyikan gefensa akwai wasu ma'adanai dake rayuwa a wajen. Ma'adanai ne kuma masu unbin daraja da zasu zama dukiya. Wa an nan ma'aikata sune suka tsogunta batun ga wanda suka sakasu aikin fanfunan nan, suka nuna idan aka basu dama zasu dinga tonowa da wayo ana