Sashe 5
Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ALLAH ya shiryeka Cewar Zak-Shadow. Imran ya amsa da amin yana aukar takardar ya fara dubawa. Bana son kowa yasan na fita, kamar yanda na fa a maka 2 days ne, Kar abar ofar yamma a bu e, dan ha arinta yafi na sauran ofofi ka sani. Imran idonka ya zama sosai akan yaran nan da dukkan Captains in kowanne sansani, sannan duk motsin da bai muku ba na sani, komai antarsa._ Takardar Imran ya ajiye ya juya yana kallonsa da fa in, Babu damuwa in sha ALLAHU. Amma dan ALLAH ka biya ka sayo min kilishi da gya a. Zan sa a kawo maka sa o daga gida ka taho min da shi.. Wani kallo ya ago ya zuba masa, Imran daya san ma'anar kallon sai ya kwashe da dariya. Maida wu ar, ba an aike zan maidaka ba ai ALLAH nace A karo na farko Zak-Shadow ya an saki wani murmushi gefen baki yana auke kansa da an girgizawa. Shima Imran in murmushin sa ara fa a yayi. Yana matu ar son aminin nasa, kamar yanda kowa yasan shima Zak-Shadow na sonsa matu ar so ma kuwa. Dan shi mutum ne mai ra'ayin ri au, idan baya yinka, baya yinka kawai. Idan ya soka kuma, to da gaske son naka yake. Mutum ne tsayyaye akan ra'ayi, kuma an kai tsaye, baya iya kawaici akan duk abinda bazaiyi ba kuma baya bu ata. Idan har yace maka (eh) to in ce koda za'a kashesa, idan kuma yace (a'a) tofa in ce. Zak-Shadow yasha ba ar wahala a lokacin da suke yaran soji saboda wannan taurin kan nasa a hannun manyansu. Dan a shekararsu ta biyu da fara aiki har zaman prison na sojoji yayi na wata shida saboda wata tirjiya da yayi akan umarnin wani ogansu. An azabtar da shi matu ar azabtarwa a lokacin, dan bayan ya fito ma mutane da yawa sunyi zaton bazai sake rayuwa mai tsaho ba, amma da yake rayuwa ta UBANGIJI ce sai gashi ya mi e, mi ewar data zama sanadin jajircewarsa a yanzu. Dan azabar da suka bashi sai ta zama kamar sun sake busar masa da zuciya ne ta yanda bai jin shakkar tunkarar kowane irin ha ari na rayuwa, daga nan kuma nasarorinsa suka fara bayyana har zuwa matakin da yake a yau. Shi Dodo ne a idon wanda bai san ainahin halinsa ba, saboda a kallon fuska kai tsaye zaka kirashi mugu ne. Baida fara'a, bai san wasa ba koda da aboki ne. Duk wanda kaga yace maka yaga yana dariya lallai ya kai ai masa barka. Yana magana idan yaso, idan kuma bai so ba zaku iya kwashe awanni tare koma sama da haka bakinsa bai furta komai ba na hira sai dai kaji yana karatun Alqur'ani. Dan kuwa yana da addini sosai, hakama ilimin addinin. Tabbas da ace bai zama soja ba sai dai a kirashi malami, a yana sojan ma yana koyar da sojoji ilimin addini, kuma yana musu majalisi, sannan yana cigaba da neman nashi ilimin shi kansa. Sai dai sirrin da mutane basu sani a kansa ba sai shi amininsa da mahaifiyarsa shine ha uri. Zak-Shadow mutum ne mai ha uri kwarai da gaske. Sannan mutum ne mai adalci da son tsayawa akan gaskiya komai acinta. Yana da tausayi matu a musamman akan mata da yara. Zai iya saida rayuwarsa akan su. Sannan yana da kishin addini da yankinsa. Dan shi kai tsaye ma zai ce maka yana fara jin kishin yankinsa ne kafin asa gaba aya.... Ka dinga tunani kamar wani mace iyar muryarsa ta dawo da Imran daga doguwar tafiyar tunanin da yayi. Cikin an sauke numfashi yace, Ai tunaninka nake yi Rashin aikin yi ne yay maka yawa da har zaka zauna tunani na halan? Cewar Zak-Shadow yana ficewa a tantin. Tashi Imran yay yabi bayansa. Kamar azun yaran sojin suka shiga kamewa da sake nutsuwa waje guda. Yanzu kam sunfi azun yawa. Da alama wasu dama suna a cikin tantunan ne shiyyasa. Inda yake zaman yin alwala ya nufa, hakan ya tabbatar musu lokacin la'asar yayi, ruwa aka kawo masa shi da Imran, suma suka shiga haramar yin tasu musulman ciki kenan. Wanda ba musulman ba kuma suka amshi duty in zagaye wajan. Koda suka idar da sallar shi da Imran sansanin suka bari gaba aya, sun jima kafin can su dawo suna hirarsu. Wajen wani an bukkan kara dake gefe suka nufa, koda ya bu e buhun da akayi labule a bukkar wasu irin gar ama-gar aman karnuka ne marasa yawun gani, sai dai kallo aya kai musu dole ne hankalinka ya tashi, dan babu tantama wa an nan idan suka kama mutum sai kufan jinin jikinsa amma ko ashi bazasu bari ba, dan marabarsu da zak una alilanne. Aiko suna ganinsa suka fara zallo da haushi kamar wanda suke gaishe shi. A mamaki na sai naga ya aga musu hannu yana fa in, Good Afternoon my Boys Wani haushin suka ara yi a tare kamar masu amsa masa. Imran yay dariya da fa in, Kama yaran nan naka training mai wahalar gaske. Idan suna wani abun sai ka rantse mutane ne aramin Murmushi Zak-Shadow yayi da an ta e baki. Idan yayi murmushi yau yake masa, maybe shiyyasa baya son yi. Sun jima a wajen karnukan sannan suka fito, lokacin duhun magriba yayi. Yanzu kam sojoji ne sosai a camp in, gaba aya sun fito daga tantunansu, ashe a azun wasu basa wajen shiyyasa, wasu kuma na barci, dan maimakon barcin dare su na rana sukeyi saboda tsaro. Tunda Imran da Zak-Shadow suka fito gaba aya wajen yay tsitt kamar an musu tsawa, kowa ya nutsu. Kallo ya bisu da shi kaf insu, a alla sun kai su ari, dan wasu basa a cikin sansanin a yanzu suna kan aiki a cikin jejin tako wace kusurwa. Wanda ke nan tare da shi bazasu wuce ari ba. Wucesu yay ya zauna kan dutsin da yake zaman yin alwala akoda yaushe, ai da sauri wani ya kawo masa ruwa dan in dai kaga ya zauna a wajen alwala zai yi. Daga nan kowa ne ya fara arin yin alwalar, sai wanda ba musulmai ba suka sake amsar dutyn zama garkuwa a yanzu ma kamar dai azun. Sanin yau zai bar jejin kuma baya son su fahimta sai ya ce yanzu ma Imran ya jasu salla. Hakan baisa sun zargi wani abu ba suma, dan yana yin hakan a kowane lokaci, ba oga Imran ba har a cikinsu yaran masu addinin kan jasu salla, duk da dai duk wanda ke a ashin Zak-Shadow duk iskancinka da sakacinka ga ibada wlhy sai ya saita maka haukan kanka. Dan in har kana cikin tawagarsa bakai ba wasa da salla, ba kai ba shaye-shaye koda na sigari ne kawai, bakai ba zama da jahilci dole ka cigaba da neman ilimin addini, shiyyasa ma ya saka musu ranakun karatu, bashi kuma ka ai bane malamin harda wasu a cikin yaran masu ilimi na koyarwa suma, sai dai in ana kan matsannacin ya i ne. Hakan yasa Alhamdullah hatta wanda ba musulmai ba a cikinsu zaka gansu a nutse. Dan in ma kace zaka bijire kayi jikinka ne zai gaya maka a hannunsa.. Bayan sunyi sallar magriba Imran yay musu nasiha kamar yanda suka saba, har zuwa lokacin isha'i. Bayan an idar kowa ya mi e suka kasu group-group dan kowa da abokansa da kuma abokan maganarsa suka kunna wuta suna hira, wasu na cin abinci. A lokacin ne Zak-Shadow ya sulale ya bar jejin, barin da da yasan sakamakon da zai so da shi da bazai yi ba. Dan kuwa tabbas wannan barin shine mafarin wata babbar addara da alkalami ya jima da rubutata a cikin rayuwarsa tun yana cikin Ummiensa......... *_Wace addara ce wannan? Mizai faru? Mike shirin faruwa ne da Zak-Shadow . Ya labarin mace mai ciki kuma? Wace rawa zata taka mana a wannan labarin?. Amsar ku na cikin labarin KI A A RUWA MAI MAGANIN DODO. Kada ku bari a baku labari. Dan ni kaina Bilyn ku labarin nan tsumani yake yi _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 Fcfa)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ya gafartama iyayenmu *_Typing *_ A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 4_ *_Free page_* _______________________ https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt IMZEEDVENTURE Duniyar kayan kitchen an yayi dake maida mata walisa a gidajensu. Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa? Kayan yara masu kyau unique na yan gayu? To shiga link din grp na Imzeedventure Kisha mamaki idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo! Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar yale- yale ce da ayatarwa da mata sukafi bu ata musamman walisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu. Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link in namu dai domin ganema idanunki. https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1. Koki tuntu emu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_* Muna da account aTikTok@imzeed _venture. https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90A6JG1PvXe&_r=1 Karku bari ayi babu ku, Nima Bilyn Abdull tuni na antaya __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ____________________ .........Gaba aya hankalin yaran sojojin ya raja'a akan ta i da jin umin wutar da suka kunna. Amma shi yana gefe a saman wata bishiya ko tsoron dare baya ji balle wasu halittu daka iya fakewa a bishiyar koma aljanu. Shi aya ne daga cikin amintattun yaran Zak-Shadow, dan haka duk wani motsinsa na yau da kullum zuwa yanzu ya haddace shi. Yakan fahimci yaren idanu daga Zak-Shadow, ya kan fahimci na gangar jiki harna abi'a. Tun lokacin daya