← Book details Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 94

Sashe 9

Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

wannan labarin da kuke gani cakwakiyar cikinsa ta musamman ce. Akwai an karan: ulli, makirci, gwagwarmaya, rikici, kitumurmura, nagartaccen zumunci, jajircewar wata JARUMAR UWA, JARUMTAR MAZAJEN FAMA, tsaftatacciyar soyayya mai narka zuciya da ga ai, (kai ku kanku ko kun daina soyayya sai kun dawo ruwa a wannan ga ). Nasarorin masu gaskiya da sakamakon da zasu auka.. Hoho abinfa ba'a cewa komai, dan ba lallai ku gane mi nake son sanar muku ba sai kun karanta KI A A RUWA MAI MAGANIN DODONNI . Wato labarin nan ko, hummm ni kaina fa..... To bari dai nayi shiru kawai . Amma ku sani takowane fanni yazo da wani irin sabon salo ne da sai ka karanta kawai zaka gane. Ba cika muku baki nake ba, in sha ALLAHU da arfin ikon ALLAH zakuga tabbacin fiye da abinda na fa a muku. Ku dai ku kasance kawai a wannan tafiyar dan ta musamman ce Free pages sun are, masu bu atar wannan labari sai ku garzayo. Mutane na kuma masoyana an bati dan ALLAH bana kar aci batin nan, kun san kuda Bilyn Abdull akwai amana soyayya take muku irin ta musamman in nan. To kada ku bani kunya 500 ba komai bace ba, idan ka sauke ha in wahalar wani kaima ALLAH bazai bar kowa ya cutar da kasuwancinka ba. Maza kuzo ku sayi naku, kuma in sha ALLAHU kasuwancinku zai yi albarka, ba kuma zaiba an bashi damar ri e muku ku e ba da izinin UBANGIJI. Dan wannan ku in ka an da muke rainawa na littafi sai su zame mana arfen afa idan bamu sani ba. Babu wani hakki da yake mai sau i ga bawa koda na harar wani ne. Rubutu akwai wahala, bazaku gane bane, sannan muma business mukey i kamar yanda kuke fitowa tallata hajojinku a media, dan ALLAH mutanena a daure kar a ci batin nan babu amfani Masoya abokan tafiya akoda yaushe jinjinarku ta musamman ne , dan kuwa ku in na musamman ne a wajen bilyn Abdull, babu abinda zance sai godiya da fatan ALLAH ya ha amu a aljannarsa muyita zumunci muna farin ciki. Yanda kuke arin sauke nauyi kuma ALLAH ya bama wanda suka auki nauyin sayen kayanku damar sauke nauyi ta hanyar biyanku, ya sakama kasuwancinku albarka da kasuwa tako ina Masu sauke mana littafi a arewa. Masu saka mana Littafi a website inku bada izini ba, masu kai mana littafi YouTube bada izini ba su canja masa suna. Masu sayar mana da littafi a facebook ko WhatsApp su bu e groups ko WhatsApp Channels suna amsar ku en mutane kuzo ku saya a wajenmu da munyi posting ku auka ku tura musu ku kuma alhalin bada izninmu ba, kuji TSORON ALLAH! KUJI TSORON ALLAH!! KUJI TSORON ALLAH!!!. Ku tuna zaku biya wannan hakkin da abu mai darajane a ranar da ku i basu da tasiri, a lokacin da ya ure na neman yafiyarmu, a lokacin da aikin lada keda muhimmanci a gareku, kuke gudun arin zunuban wanda kuka zalunta. Bance ku daina ba, ba kuma zan ro eku ku daina ba, amma ku shirya da shiri mai girman gaske, domin akwai ranar DANA SANI, zata zo ko ka yarda ko baka yarda ba, ilama tun a nan duniya zaka fara girba daga naka sakamakon. Idan kukazo garemu zamu iya tsara yanda zaku amshi lirtatanmu cikin mutunta juna ku saka a duk inda kuke so batare da kunci hakkin kowa ba. Dan haka shawara ta arshe. Masu Website, masu kai books Facebook, masu bu e group a WhatsApp suna saidawa. Dama masu bi da shi tako wace hanya kuna da damar zuwa garemu, in ba haka ba kuma zamu cigaba da kwana kan buzu muna kaima ALLAH kukanmu a kanku , abinda baku sani ba kowanne irin mugunta bata hana nasara, sannan baya hana mai nema samu daga abinda UBANGIJI ya addara masa, kuna orama kanku nauyi ne batare da mu kun ragemu da komai daga abinda ALLAH ya addara garemu ba, dan nasara ma kuke ara mana kune baku sani ba wlhy, dan ALLAH karku bari hakan ta faru. Yanda bana fatan komawa ga ALLAH da hakkin kowa, haka bana fatan kowa ya koga ga UBANGIJI da hakkina, mu zama masoya na gaskiya musulman warai kuma an uwan juna masu son cigaban kansu dana an uwansu. Fatan alkairi a gareku a duk inda kuke _______________ _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 Fcfa)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ya gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 6_ _Barkanmu da dawowa filin daga. UBANGIJI ka bani ikon rubuta abinda bazai cutar da kowa ba , yanda na fara lafiya kasa mu kammala tare daku lafiya cikin aminci da kwanciyar hankali._ *_Labarin nan gaba ayansa irarrene, babu abinda yake gaskiya ko rayuwar wani, idan kaci karo da abinda ba haka yake ba ka sani ni ar adam ce mai kuskure, tara nake ban cika goma ba, iya abinda UBANGIJI yaso na sani kawai nake iya sani da fahimta harna kwatanta rubutashi a labari batare da sanin zahirin wani abun ba. Wanda yaci karo da rayuwarsa ta zahiri kuwa ba dakai ake ba, anyi ne don nisha i da fa akarwa kawai irin ta marubuci, bamma sanki ko sanka ba_*. *_ an bati azo a saya 500 kunfi karfinta mutane na kada ku bani kunya dan ALLAH bayan na gama yabonku salla ku kasa alwala __________________ *_NACE ina kuke ne?!!. Al'ummar Gombawa nake magana fulanin asali ke nan *Shin kuna da labarin cewa kuma nesa ta matso kusa gare ku?* _Maza kuzo ku sha labari da umi- uminsa, domin kuma fa NAKUN ya bu e muku gidan gyara da ale jikin mata an kwalisa a kusa da ku gabb._ *_Idan kunji ana kiran maida tsohuwa yarinya to wannan katafaren shagon ne na *ALIYU HAIDAR COSMETICS PLAZA* _ADDRESS SHOP D80 WOMAN LINE GOMBE MAIN MARKET_ *_Zaku same mu a wannan numbers in kamar haka _* *07068210505* *09133081313* _DEALER IN all kind of skin care products such as:_
Chapter 9 · 0% Book details