Sashe 92
Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sir, idan har ya kasance gaskiya ne wannan makirci ne to mun shiga cikin irin abin da ba a ta a ganin irinsa ba. Kuma hakan na nuna akwai wani bigger hand a cikin wannan abun, kuma gaskiyarka ba Lt. Col. Haysam kawai aka hara ba gidan soja ne gaba Kasa ma bama Col. Haydar amsa Brig G yayi, dan shi kansa ya auki zafi musamman da kalaman Haysam na arshe a yanzu. Mi ewa yay cikin bada umarni yace a akko masa Ojo daga inda Major Imran yace sun oyeshi, daga haka ya fice, dole kowama ya mi e har jami'an gwamnatin dake tare da su......... _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 69_ __________________ https://chat.whatsapp.com/DMVSa4G3a9sDd8Jjgm0mzs?mode=ems_copy_t Kin Dade kina Neman group din dazaki tallata kayanki kyauta Baki samuba to ki hanzarta shiga free advert group na EASHAS BITES AND BEAUTY domin tallata Kayanki kuyi saving number dinta domin samun shiga group dinnan akwai members Sama da 500+ aciki wa.me/ 2348064705686 __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ ........Motar shiru Zak-Shadow na murza siyarin a hankali tamkar baya so, a gefensa Imran ne zaune cikin alamu na tunani mai zurfi. A gabansu motar sojoji ce haka ma bayansu. Sai dai sukai tafiyar fin mintuna goma tsakaninsu da inda suka baro a karo na farko Zak-Shadow yay magana idanunsa akan titi. Ina son su Ma'aruff su dawo kusa da Mammah Kallonsa Imran yayi na sakanni, kafin cikin damuwa ya ce, Saboda mi? Saboda bazai yiwu mu duka muyi nesa da ita ba. Wace irin magana ce wannan? Kai ina zaka da har zakai mata nisa? Murmushi mai yalwa Zak-Shadow yayi yana sake juya sitiyarin cike da warewa, sai kuma ya an kalla Imran fisha ya maida idanunsa kan titin. Kamar bazai ce komai ba dan har Imran ya fidda rai da samun amsa, kafin ya an furzar da iska. Cikin komawa serious ya ce, Imran nasan ka san abinda nake hange, kuma bana jin akwai abinda zai hanashi faruwa sai wani ikon ALLAH. Mutanen nan sun gama shirya komai kafin su tunkaremu, kuma zaka tabbatar da hakan yanzu babu jimawa. Dan haka ina son a tsaida aikin gidansu ai musu gini anan cikin gidan tunda akwai fili ta baya. Idan zai yiwu kuma a canja tsarin gidan gaba aya ma har Bilal da Ammar su samu nasu kowa ya zauna a ciki. Ka fara zama da su Ja'afar in kasan abinda muke da shi a asa, dan naso yin hakan dama sai dai nasan lokaci ya ure...... Cikin acin rai Imran ya katseshi da fa in, Wai miye kake fa a haka. Na gaya maka ka daina min irin wannan wasan. Humm! Imran ba wasa nake ba To ka sani kuwa duk inda kake muna tare Bazai yiwu ba. Dan ina son a lokaci dana uya kai ka cigaba da aiki. Na ajiye maka sa o a aki na.. Dai-dai nan suke isowa ofar gidan Imran inda aka ajiye Ojo. Tuni sojojin da suke tare duk sun dirga daga motocin da suke, dan haka Zak-Shadow bai kula kallon da Imran ke masa ba ya bu e motar shima ya fita. Sai da ya ga Imran bashi da niyyar fitowa sannan ya le asa da fa in, Malam fito ka bada key mana Shiru Imran ya kasa motsawa, dole Zak-Shadow ya zagaya ta inda yaken ya bu e masa da kansa. Tamkar wanda juwa ke neman zubarwa haka Imran ya fito, yasan wanene Haysam, sani irin na ciki dabai in nan. Tunda har ya ambata batun zai uya akwai abinda ya gama shiryawa, wanda shi Imran yake gudu da son ya a. Ganin duk sojojin sunyi tsaye alamar shi suke jira da yar ya iya ciro waya a aljihunsa ya shiga arin kiran mai kula da gidan, sai dai har kiran ya tsinke ba'a aga ba. Ya sake na biyu ma haka, zai sake na uku Zak-Shadow yay an murmurshi. Sai kawai ya dubi sojojin yace su alle ofar. Hakan kuwa akai, sun tafi da nufin alle ofa suka sameta a bu e. Tun a anan aka tsaya kallon kallo, sai dai basu ce komai ba suka tura gate in suka shiga. A tsakar gida suka tadda mai kula da gidan a yashe, ga wayarsa da Imran ke faman kira a gefe. Tatta ashi aya daga cikin sojojin yayi, cikin sauri ya ago ya ce, Baya numfashi Cikin tashin hankali Imran ya iso wajen, shima ya tatta ashi amma da gaske baya numfashi. Suna agoshi sukaga alamar an dakeshi ne ta eya da wani abun. A take shugaban tawagar ya basu umarnin shiga gidan, shiko Imran sai jijjiga yaron yake yana ambaton sunansa amma babu alamar rai tare da shi. Zak-Shadow na gefe tsaye kawai ya zubama Imran ido... Cikin abinda bai fi mintuna goma ba su Zak-Shadow suka fahimci babu Ojo a gidan an fita da shi. Dan a cikin gidan a akin da Imran ya tabbatar ya ajiye Ojo duk ya a aci da jini har ta kan stairscase da falon. Dama gidan babu komai a cikinsa. Amma duk da haka sai da sojoji suka bincike ko wane lungu da sa o nashi. Iyakar tashin hankali Imran ya shiga, amma abin mamaki Zak-Shadow ya dake a zahiri, koda akwai wata damuwa a tare da shi ya barma ransa. Tuni sojojin dake tare da su har sun isar da sa o zuwa Headquarter. Ba'ai wani dogon lokaci ba aka zagaye anguwar da sojoji. Ma waftan dake jikin gidan duk an sakasu sun fito duk da ma sabuwar anguwa ce. Su akai taima tambayoyi suna bada amsar komai dalla-dalla. Sun tabbatar da wasu mutane ne suka zo gidan, hakan na nufin sune suka auke Ojo kusan awani uku da suka shu e kenan, dan wasu sunga motar data shigo anguwar har cikin gidan, sannan duk sunji sanda mai kula da gidan keta ihun neman auki amma tsoro ya hana su fita kasancewar su mata, ga shi kuma sunyi harbin bindiga har sau biyu. Cikin sa'a wani saurayin yaro ya bada siffar motar kaf da lambar jikinta, daga haka suka baro gidan shi kuma yaron Zak-Shadow da Imran in suka wuce da shi asibiti. Sai dai me, suna isa asibitin sai ga sojoji an saka sun biyo bayansu wai kulawar yaron zata koma ashin ikonsu. Tun daga nan Zak-Shadow ya fahimci anzo dai-dai wajen..... <<%>><<%>><<%>> atan Ojo ya sake hargitsa komai ta kowane angare, dan hatta a cikin su jami'an sojin dake jin Zak-Shadow bazai iya aikata abinda ake zarginsa a kai ba zukatansu sun fara rawa da wasi-wasi. Sai dai a gefen zukatan nasu basa fata hakan ta kasance. Sai dai mizai faru kuma, ana kukan targa e kan batun Ojo sai kuma ga na karaya ya faru, dan kuwa misalin arfe biyar na yammar wani mummunan labarin ya sake isowa hukumar sojoji. Wai an harbi jirgi mai saukar angulu na sojoji dake auke da su Dagger a hanyar kawosu nan Abuja. Sabon zance kenan. Cikin gaggawa aka aika jami'ai inda abin ya faru. Kuma a cikin wani auye abin ya faru, har an samu mutuwar fararen hula shida wasu sun jikata. Hakama sojojin dake tare da jirgin mutum biyu a cikinsu sun rasu, sauran sun raunana. Su Dagger su goma sha uku ne, an samu gawar biyar a cikinsu, sauran takwas ba'aga ko mutum aya ba, hakan na nufin an aukesu kenan. Duk da zancen bai gama bayyana ko a Headquarter in ba, a yanayin nan duk wani masoyin Zak-Shadow dole ya kasance cikin jimami da fargabar abinda zai iya biyo baya, domin kuwa case in su Dagger shine tushen case in Ojo da ayanzu kai tsaye ake tuhumar Zak-Shadow akai. _____________ A Defence Headquarters kuwa, batun acewar Ojo da batun su Dagger ya kai ga har gidan gwamnati. Abin mamaki, cikin anin lokaci aka kira taron gaggawa. (Emergency Security Council Meeting). Ba a ata lokaci ba, tuni manyan jami an tsaro suka hallara cikin akin taron, kowanne da fuska mai auke da damuwa da jimamami, dan rashin su Dagger da Ojo kai tsaye na nuna tabbacin zargin da akema Zak-Shadow ne, duk masu bashi kariya basu da wani sauran abin fa a. Bayan an mintuna ka an da tattaunawa, an fito da hukunci mai nauyi. COAS ya samu umarni daga sama kai tsaye na kama Zak-Shadow. An kuma tabbatar masa a daren yau dan ba'a bu atar wata hayaniya. Wannan shine sa on umarni da COAS ya samu a dai-dai wannan lokaci da agogo ke neman buga arfe shida na yammaci a ofishin ministan tsaro bayan fitowarsu daga meeting room. Shiru General Yusuf yana kallon ministan tsaro dake bada umarnin bai iya cewa komai ba na an dakiku. Ya kasa ma kallon sauran takardar da ke gabansa. Sai da Ministan ya sake maimaita umarnin da baki cikin acin rai, yana jaddada cewa umarnin daga shugaban asa ne, sannan Janar ya furta, Yes, sir Ya fa a yana sauke numfashi mai nauyi tare da mi ewa ya fito. Da sauri aka bu e masa mota ya shiga, tunda suka baro ofishin minista ya fa a duniyar tunani. A zuciyarsa kalmomin Minista ne kawai ke maimaituwa a kwalwarsa kamar amsawa kuwwa ne a cikin kunensa. Haysam Abdul-rasheed... to be apprehended. Hankalinsa a tashe yake matu a, zuciyarsa na masa zafi. Duk da cewa aikin soja ya koya masa ya bi umarni ba tare da tambaya ba, wannan karon zuciyarsa ta i yarda. Amma ba shi da