← Book details Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 94

Sashe 15

Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

moisturizer Sun screen Face Toner Eye cream Face serum Face wash Face scrub Face cream Face marsk Body lotion Body cream Shower gel Body scrub Tube Body oil Body spray Perfume Hair crm Hair spray and many more *_Harma da abinda bamu lissafo ba anan. Ku dai kawai karku bari a yi babu ku. Domin kayanmu garanti ne kuma dahir ne Follow this link to join my WhatsApp community: https://chat.whatsapp.com/HCLn6awOrmP5WJmO9jPrgK?mode=ems_wa_t __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ .........Washe gari an cigaba da shan biki a Bauchi, dan anyi wankan ango da ajo insa. Amarya kuwa babu wanda zai ce yaga fuskarta sam dan ko wajen wankan ango da ajo bata le o ba tana aki unshe. Hakan kuwa shine dai-dai kuma shine a'a. A ranar kayan amarya suka iso dan su sai washe gari aka taho dasu. Gidanta dake nan jikin gidan sirukanta da sauran an uwansa aka sauke, sauran kayan gara kuwa gidan su abdul-rasheed. A take danginta suka koma can aka hau jere, aka barta da awayenta ita kuma anan gidan. akin amarya yayi yau. Iyayenta sunyi ari sosai. Gado ne guda biyu, babba mai rumfa na miji, sai arami nata. Mai rumfa yasha atuwar katifa da zanin gado harda rumfarsa ta sama da filo har goma sha biyu ciff, aka saka masa labule da ake kira (Zarge shige ). Dan haka gadon yay as kamar ka zauna kaita kallo. Itama dai natan an saka katifa da zanin gado mai yau, sai kabot da ya sha jeren fantekoki a sama da kwalloli, sai kanta a cike da tasoshi ar girke dake ta yalli da aukar ido na ar gata, sai tangarare suma na ar gata. Ga languna tuwo da miya kala-kala da kwanon sha. Sai kumbo manya anyi nasu dankin uwa ta ra e suma a gefe masha ALLAH, ga uwa ta ra e ta fantekoki masu murtala. Kowace kusurwa an buga darduma masu yau, sai labule. Sai gansarwa na garar kaka da oran fulani da suka sha tarde da ludaye a cikin an sakasu a ragaya aka rataye, ledar asa ma an baza masha ALLAH. Kai abunfa ba'a magana, dan akin amarya sai sambarka komai yaji, kaida ka gani kaga akin ar gata. Abin dai masha ALLAH sai wanda ya gani. Dan duk hassadarka kai kana ganin wannan aki kasan an zubama Ai'shatu kayan ar gata. Suna kammalawa zuwa dare aka dawo da amarya nan, suma dangin nata nan duk suka dawo aka cigaba da shagalin biki bayan an dire musu raguna manya guda biyu na jere. Washe gari bu ar kai, ranar kuma biki zai tashi, ba i duk zasu wuce musamman ma an kano. An dafa farar shinkafa, sannan amarya tayi wanka yau, dan tunda aka kawota ko kaya bata canja ba, batayi wanka ba kuma, idan kaga ruwa ya ta a jikinta sai na alwala. Har yanzu bata saka Abdul-rasheed a idon taba shima haka bai ganta ba. Tunda safe aka fara mata kitso ana- ana masu yau, sun jima sunayi dan har zuwa azhar sannan suka kammala aka ha a mata ruwa da yaji turarruka da addu'oi ta shiga wanka da kanta. Bayan wani lokaci ta fito, an bata kaya ta canja, atamfa mai tabarma da akaima inki mai yau irin na wannan zamanin, yau dai gyale aka bata ta yafa ba zani ba, sabon takalmi sai tsakiyar wuya mai yau tanata she i. Sosai hankalinta a tashe yake, dan yan uwanta duk sun kammala shirin su, ana gama bu ar kai zasu wuce. Gida ya cika taf, dangin ango duk sun dawo nan suma. An fara yin rabo irin na al'ada ga dangin miji, bayan kammalawa ne aka fito da amarya dake lullu e cikin gyalenta, har yanzu dangin miji dama an gari babu mai cewa ga kamaninta. Sabuwar tabarma aka shimfi a aka ora sabuwar kujerarta ar tsugunno a kai, ta zauna. Shinkafar nan da aka dafa fara sai gishiri kawai a cikinta, amma fa tasha manga yallan aka juyo a aton bangaji aka ajiye gabanta. Tana lullu en aka kamo hannunta biyu aka fito da su, ta ha esu waje guda kamar mai addu'a aka cika mata shi da shinkafar nan taf. A baki ta saka, sai dai babu batun taunawa ta furzar a gefenta na dama, ta ara cika baki ta furzar a gefenta na haggu, ta karshe ta furza a gaba, sauran ta watsata baya. Daga nan ne fa aka shiga ranga a gu a, masu ki warya suka fara. Bayan an gama cashewa da ki warya koma muce ana cikin cashewar iyaye a cikin dangin ango suka kwashi kayan da aka basu na baye suka koma gida, aka sake shirya amarya itama aka bisu da ita can hannunta ri e da warya mai yau. An fara kaita akin Inna dake matsayin uwar mijinta a yanzu. Inna tayi addu'ar zaman lafiya, ta kawo ku i jaka biyu ta saka mata a waryar, danginta sukai godiya aka fito, daga nan sai akin marigayiya mahaifiyar Abdul-rasheed, inda danginta suka fanshi nata, ba'a nan aka tsaya ba, sai da akabi iyaye kaf, dangin uban miji dana uwa. Kafin kace mi sai ga ku i shimili amarya ta tara a wannan warya, dan har makwaftansu da ake zumunci irin na mutuntawar mutanen da, makwata iyaye ne ba abokan gaba ba, nan ma sai da aka kai amarya, daga nan ne aka sake baidata gidanta inda yara da ammata ke cigaba da cashewa da ki warya. An maidata akinta, aka saka wasu cikin annen ango suka zauna da ita, suko an kano cikin hikima suka zare jikinsu duk suka gudu batare da amarya daketa kukanta ta farga ba. Balle kuma masu ki warya na wasansu har magriba. Sai bayan sun tashi ne gida ya fara komawa tsit A'isha ta fahimci da kaf yan uwanta babu. Sosai ta ara arfin kukanta, annen ango dake tare da ita har lokacin na lallashinta. Zuwa bayan sallar isha'i an tafi an bar amarya ita ka ai a akinta tanata kuka, sai daga baya aka turo mata wasu ammata hu u su zauna da ita saboda zuwan anguna. Babu jimawa kuwa ango da abokansa suka yo masa rakkiya cikin girma. awayen nan sune suka amsa, dan amarya na can arshen bango ta raku udundune cikin gyale. Anyi gaisuwa tsakanin awayen amarya da abokan ango, awayen amarya suka gabatar musu da abinci. Kwanika ne guda biyu dake a saman tire in kwano da kwanon sha dake cike da ruwa an rufesu da tuma asa ( Azo gaya min minene tuma asa akwai kyauta). Gefe suka koma su kuma abokan ango suka na e hannayen riga suka fara ibar girki, gefe kuma suna hira da awayen amarya. Bayan sun kammala akai sayen baki, anyi ar jayayya akan ku i, daga arshe dai suka ajiye musu jaka hu u. Ita dai amarya na nan a gefe kamar ma bata san bikin da ake ba a akin, kukanta take dai kawai. Abokan ango sunyi nasiharsu ga amarya da ango, tare da addu'a. Daga haka suka mi e tare da awayen amarya sukai musu sallama suka wuce. Abdul-rasheed ya mi e dan rakasu Nasiru ya maida shi ya zaunar yana fa in, In dai mune mun huttasheka, zauna ka lallashi min anwa sai munzo maka tausa . Daga haka suka fice suna dariyar kalmar sha iyancin Nasiru. Abdul-rasheed ya bisu da kallo kawai yana murmushi. Bayan fitar tasu akin ya kasance shiru na fin mintuna uku, dan haka kawai shima Abdul-rasheed in sai yake jin kansa wani iri tamkar ba shi in ba. Yau ALLAH ya cika masa burinsa ga shi ga masoyiyarsa dai a tare da shi. Itako har yanzu kukanta take mai fita da sauti ka an da shashsheka. A hankali ya mi e yana mai tattare babbar rigar jikinsa ya cire gaba aya, saman gadon mai rumfa ya aga labulensa ya ajiyeta sannan ya taka zuwa inda take zaune a ma ure tsakanin gado da bango. A nan ma an tsayawa yay kanta yana kallo na sakkanni, kafin ya kai tsugunne gabanta ya aura hannunsa kan nata dake ri e da gyalen da take lullu e a ciki. an zabura tai na tsorata, dan haka ya saki hannun nata, sai kuma cike da tausasawa ya furta, Ha Giwar mata, kukan ya isa haka mana. Yau fa rana ce irin ta farin ciki gaki ga Abdul-rasheed inki, kwana da kwanaki an hana min ganinki kewa na neman kaini asa. Bana son kukan nan yana aga min hankali da sukar zuciyata, kiyi ha uri ki daina yinsa. Ina sha ALLAHU na miki al awarin zan kwatanta daga ari irin na Inna a gareke, bazan barki kiyi doguwar kewa ba ko yin kukan rashinta a kusa dake. Zan yi arin maye miki gurbin su Bashir, haka kuma zan maye miki gurbi na awayenki. Zan zama adali mai arin sauke nauyin da ALLAH ya ora masa na maye gurbin damuwarki da farin ciki, kukan ki da dariya. Kin san ina sonki matu a A'ishatu, ba kuma zan daina ba har na koma ga UBANGIJI na in sha ALLAHU Sosai kalamansa ke tasirantuwa a zuciya da gangar jikin ta, dan haka a hankali ya fara sassauta kukan nata. Da wannan damar yay amfani wajen bata umarnin mi ewa. Babu musu ta mi in, dan a nasihar da tasha an tabbatar mata biyayya ga miji shine nasararta kuma wajib ne in har ba akan sa on ALLAH ba. Sai dai fuskata na rufe a gyalen baya gani komai na jikinta sai hannu da afafu ta asa. Je kiyi alwala muyi sallar godiya ga UBANGIJI Nan ma bata musa ba akan umarninsa. Haka ta nufi hanyar fita waje ta auki buta a ofar aki, tsaidata yayi tare da takowa ya mi a mata Torchlight ta arfe da ake ma zubin batira. Ganin ba ganinsa take ba ya kamo hannunta ya saka mata a ciki, kamawar data sakata ar zabura kamar azun. Har ma abin ya saka Abdul-rasheed sakin murmushi. Sai kuma cike da zolaya ya matsa jikinta sosai, cikin ra a a saitin kunenta ya ra a mata, Ayi ha uri a bu e fuskar kar amarya ta ige da fa uwa ko bige goshi a bango Murmushi ta saki a karo
Chapter 15 · 0% Book details