Sashe 41
Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kamar yanda Kawu ya fa a zai samu Alhaji Nura ya same shin, amma mi abin mamaki sai Alhaji Nura ya murje ido ya fara tujara ma Kawu, daga arshe ma yace shi ba cikin shi bane ba, A'isha taje ta nema wanda yay mata ciki. Idan kuma aka matsa zai kai kotu. Kai shi yama saki Mammah taje can ta nema uban cikinta. Wannan magana ta girgiza kawu matu a. Ya ce, Haka kace? Eh haka nace, ku kaini duk inda zaku kaini, ina kan gaskiya ta ciki ba nawa bane ba. Kuma na saketa saki uku Babu inda zamu kaika, amma zamu zauna tare da waliyanka ka maimaita dukkan abinda ka fa a kodan watarana kar kace sharri akai maka Daga haka Kawu ya mi e yayi gaba abinsa. Kamar yanda ya fa a haka yaje ya samu waliyyin Alhaji Nura daya kasance mahaifinsa ya sanar masa. Shima kansa ya girgiza da wannan magana, babu ata lokaci ya nemo an nashi akan batun, abinda kuma ya gayama Kawu shi ya maimaita ma mahaifinsa da waliyyan Mammah babu tsoro babu shakka. Sai kuma zancen yaso zama hayaniya a tsakani, dan kuwa ya sheganta cikin da cewar ba nashi ba, kamar wasa sai da aka dangana da mai-anguwa akai zama tsakanin Mammah da Alhaji Nura, anan in ma bai canja ba daga batunsa na ciki ba nashi bane. Mammah taci kuka matu a da yin nadamar aurensa, daga arshe akace sai a bari saita haihu aga mi zata haifa, idan gwaji ya kama sai aje ayi. Da wannan batu aka kashe magana, Mammah taje ta cigaba da rainon wannan ciki cikin matsanancin yanayi da uncin zuciya da kewar Abdul-rasheed, har ALLAH ya kaita ga haihuwa aka samu mace. Abin mamaki yarinya kamar Alhaji Nura yayi kaki ya ajiye saboda kamanni, dan tun tana jinjirarta kamanin a bayyane suke. Mammah ta gode ma ALLAH mutane kuma sun tayata murna. Ita kuma daga nan ta hau kan nata dokin zuciyar, ta tabbatar ma Alhaji Nura bata bu atar komai daga gareshi game da rainon arta, kuma ko anan gaba kada yace yana da wata ala a da yarinyar. Babu ko musu yace ya amince tabbacin yana cikin mayen asiri har lokacin. ALLAH sarki sai mahaifinsa ne yay komai na sunan yarinya aka saka mata suna Habibah. Suna kiranta Biebah. Haysam yazo hutu lokacin yana shekara ta biyu a NDA ya tadda Biebah, yanda yake son sauran an uwansa haka yake jin aunar ta. Mammah bata gaya masa komai daya faru ba shi ma kuma bai tambaya ba duk da yaga Alhaji Nura baya zuwa gidan, a haka ya kammala hutunsa ya koma.... >>>>>> <<<<<<< Shekaru Sun shu a, Sabbin Jarumai Sun girma. Lokaci ya tafi kamar iska mai ka awa a zamanin rani da damuna. Shekaru uku sun shu e cikin gumi, jini, da hawaye ga matasan soji. A yau Haysam Abdul-rasheed Shehu, wanda aka fi sani da Zak-Shadow ya zama aya daga cikin fitattun senior cadets na NDA. Yanzu idan ya wuce, sabbin cadets suna tashi tsaye domin girmamawa a garesa. A gefe kuwa Imran Abbas wanda a da yaro ne mai rauni ya zama aya daga cikin masu kwarewa a sashen signals and intelligence unit. Ba wanda ya ta a zato cewa shi ne sarkin kukan nan da ya shiga makaranta a shekarun uku da suka shu e. Duk inda suka shiga ana kiran jaruman biyu da suna (The two Shadows). Domin kuwa suna aiki tare tamkar gangar jiki aya da zuciya biyu. Sunan Zak-Shadow da Imran ya sanya ma Haysam ya bishi, har takai Zak-Shadow in yayi gaba fiye da sunansa na yanka. A yau suna aji aukar darasi da Major Adetunji ke aukarsu, wanda ya horar da su tun farkon shigowarsu NDA. Bayan ya kammala ya sallamesu su Zak-Shadow suka iso gaban allo aukar masa kayansa domin yi masa rakkiya kamar yanda suka saba. Kallonsu ya tsaya yanayi cikin murmushi, Haysam Abdul-rasheed Shehu, Imran Abbas the two Shadows Murmushi sukayi a tare, duk da kuwa idan yana jin nisha i yakan kirasu da sunan ne daman. Batare daya jira amsawar su ba ya cigaba da fa in, Kuna cikin wa anda suka fi nuna mana menene juriyar soja a wannan mate in naku. Shiyasa kuke na daban a zuciyata yaran albarka, ina son a shekarar arshen nan ku ara wazo da jarumta fiye da shekaru uku da suka shu e, dan ina son ku zama misali ga duniya idan kuka fita ba cikin makarantar NDA kawai ba aramin murmushi Haysam ya yi tare da salute insa, hakama Imran, a tare suka amsa da murya mai zurfi, Yes, sir. Major Adetunji yay murmushi shima, dan har cikin zuciyarsa yake jin aunar Haysam da Imran. Yaran akwai tarbiyya da nutsuwa. Babu wanda zai ce yau ga wani laifinsu ko wani ya kawo ararsu ana fa a dasu a cikin alibai. Gasu da maida hankali akan komai. Duk wahalar da Haysam yaci a hannun Seniors bai ta a kai arar kowa ba, sai idan su sun gani su hukunta Seniors in musamman idan muguntar tayi yawa. Sai gashi a yanzu komai yana neman zama tarihi, dan watanni ka an ta rage su shiga shekarar arshe a NDA in........ _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 32_ __________________ https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt Link na grp 07077532253 https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1 link. N dm https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90R3y3tCP5z&_r=1 tiktok IMZEEDVENTURE Duniyar kayan kitchen an yayi dake maida mata walisa a gidajensu. Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa? Kayan yara masu kyau unique na yan gayu? To shiga link din grp na Imzeedventure Kisha mamaki idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo! Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar yale- yale ce da ayatarwa da mata sukafi bu ata musamman walisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu. Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link in namu dai domin ganema idanunki. https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1. Koki tuntu emu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_* Muna da account aTikTok@imzeed _venture. https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90A6JG1PvXe&_r=1 Karku bari ayi babu ku, Nima Bilyn Abdull tuni na antaya __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ ........Komai ya cigaba da canzawa a kowane sakan zuwa minti da awoyi tamkar yanda kwanaki suka shu a zuwa watannin suka bada shekara uku data shu e. Su Senior Garba dake shekarar arshe suna nan akan bigiren iska mai wahalar da kayan kara, domin kuwa har zuwa yanzu suna jin haushin yadda Haysam ya zama abin koyi, har officers ke yaba masa a bainar jama a da yi musu misali da shi matsayin abin koyi. Sai dai kasancewar Haysam da kowa ke kira Zak-Shadow a yanzu ya zama jan wuya yasa su kansu shakkarsa suke basa iya yimasa abu kai tsaye kamar yanda sukeyi a shekarun baya na farkon shigowa. A yau ma ya fito massalaci da yay zaman yin azkar in yamma bayan sallar la'asar Senior Garba ya kira shi gaban sabbin cadets da yake jagoranta. Harga ALLAH shi Zak-Shadow baiga ma Senior Garba ba, saboda hankalinsa yayi kan tunanin ina Imran ya shiga ne dan batare sukai sallar la'asar ba. Bayan an idar shi kuma ya zauna aukar karatu kamar yanda ya saba a wajen malaminsu, daga nan yay azkar shine yake fitowa a yanzu. Yanayin yanda akai kiran nashi ya sashi dawowa daga duniyar tunaninsa akan Imran, cike da nutsuwarsa ya juyo sai sukai ido hu u da Senior Garba in, kamar zai shareshi ya wuce dan yasan shashasha ne sai ya fasa ya nufi inda yaken. Cike da son zubarma da Haysam in mutunci a gaban yara Senior Garba ya furta, Cadet Haysam! You think being praised makes you a soldier? We made you, remember that. Idanu Zak-Shadow kawai ya an zuba masa kamar bazai tanka shi ba, hannuwansa a cikin aljihun wandonsa, har yay niyyar ya a masa ba ar magana dan ya iyata kwali-kwali, bashi da yawan magana, amma idan ya ya a maka ba aya sai ka kwana ka yini tana cizon zuciyarka, amma miya tuna sai ya fasa, a ta aice ya ce, With all due respect, senior, the Academy made us all. Garba ya yi murmushi mai cike da ba in ciki da tsana wanda ke oye fushi, shifa duk sanda yaga yaron nan ji yake kamar ya sha eshi ya mutu ya huta ALLAH. Cikin kallon idon Haysam in da shima ke kallonsa yam ya ce, Hmm.. perfect cadet. Zamu ga yadda zaka fuskanci Special Night Drill Kai kawai Zak-Shadow ya girgiza yana barin wajen, dan lokuta da dama aukar al'amarin Garba yake matsayin soki burutsu da motsuwar kai. Yasan night drill ba abune mai sau i garesu ba cadets, ana amfani da shi ne wajen gajiyar da mutum ta jiki da ta zuciya matu a, gudu cikin duhu, rarrafe cikin laka, da aukar kaya masu nauyi har zuwa safe. Wasu ma daga cikin cadets suna jin tsoro idan aka ce special night drill , amma shi bai ta aukar hakan matsayin wani abun tsoro ko tashin hankali ba balle ya nuna damuwa. aki ya koma abinsa inda ya samu Imran ya dawo yana jiransa. Da daddare kamar yanda Senior Garba ya fa azun da yamma su Zak-Shadow suka fita Special night drill. Kasancewar akwai abinda Garban da abokansa suka shiryama Zak-Shadow yana gefe yana kallonsa