← Book details Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 94

Sashe 12

Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

moisturizer
Sun screen
Face Toner
Eye cream
Face serum
Face wash
Face scrub
Face cream
Face marsk
Body lotion
Body cream
Shower gel
Body scrub
Tube
Body oil
Body spray
Perfume
Hair crm
Hair spray and many more
*_Harma da abinda bamu lissafo ba anan. Ku dai kawai karku bari a yi babu ku. Domin kayanmu garanti ne kuma dahir ne
Follow this link to join my WhatsApp community: https://chat.whatsapp.com/HCLn6awOrmP5WJmO9jPrgK?mode=ems_wa_t
__________________
*_TELEGRAM GROUP_*
https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk
*_WHATSAPP CHANNEL_*
https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F
*_TIKTOK_*
https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/
*_INSTAGRAM_*
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
______________________
......... Abdul-rasheed ya cigaba da karatunsa, yana kuma koyon
inki da zuwa yanzu ma zamu ce ya iya tunda yana yi ya samu taronsa da kwabo, yana iya
inka kowane
inki da hannu da kuma yi da keken
inki, tsakaninsa da A'isha kuwa sai Alhamdullah, dan zuwa yanzu mutane da yawa a layin sun san ala
ar tasu. Har ma takai ana kiransa da suna Abdul-rasheed
in A'isha, dan ko baka ganesa ba da ance maka haka kuwa zaka gane shi ake nufi. Sun sake samun hutu yay shirin zuwa gida Bauchi, zuwan daya samu rakkiyar Nasiru abokinsa, shima zaije yaga tushen Abdul-rasheed a wannan karon yay sati guda sai ya dawo. Hutun nashi kuwa ya ha
a da bikin
an uwansa mata biyu da suke uba
aya da za'ayi, da
anwarsa
aya da suke
aki
aya, sai
aya namiji da suke uba
aya shima. Hakanne ma yasa Nasirun zai bishi.
Nasiru ya samu tarba ta mutuntawa a wajen mahaifin Abdul-rasheed dama
annensa, dan sun san sunanshi a bakin Abdul-rasheed. Kai hatta da abokan Abdul-rasheed tunna
uruciya dake anguwar kowa iya
arin sa yake na ganin ya
yautatama Nasiru.
Yanda gidan ya cika da mutane da dangi sai Abdul-rasheed ya samu kanshi da share hawaye, ga dai dangin mahaifiyarsu cike taf da gida amma ita babu ita a wannan duniyar. Asalin mahaifiyarsa
ar Maiduguri ce,
dan haka danginta duk daga can suka zo,
anwar tasa ma da zatai aure can za'a kaita auren zuminci ne. Bayan
aura aurarrakin maza suka fara shirin wucewa, dan sai zuwa gobe matan zasu tafi da amarya itama. Abdul-rasheed yana cikinsu yana godiya akan
arin su duk da shima goben da shi za'aima
anwarsa rakkiya Maidugurin. Cike da kulawa wani dattijo da suke kira Baba Kalla ya dubi Abdul-rasheed
in tare da fa
in,
Kaima kuwa kaga da zaka zo cikinmu ai sai ka
auki mata. Hakan zai
ara dawwamar da hankalinmu a kanku muma batare da mun shagaltu akan yin wani abu babu ku ba. Kasan dai shai
an ba rago bane, yanzu yanda babu mahaifiyar nan taku a raye sai gaka muna shagaltuwa da yin sakaci akan lamarinku, balle ma gashi ba gari
aya ba. Amma kaga idan ka aura a cikinmu, kamar yanda shima Gana ya auri Khadijah ai kaga koda yaushe babu batun manta juna. Dan lokacin rasuwar mahaifiyarku shima kamar wasa mukai irin wannan zaman da shi ikon ALLAH ashe ma suna tare da ita tuni. Bazamu so ku zauna a ware a cikinmu ba dan mahaifiyarku sanda tana raye mai
arin bibiyar al'amarin dangi ce da don
yautata musu a kowane motsinta.
Karaf wani a ciki yace,
Ai Baba bama sai an kaita da nisa ba, dan da zasu dai-daita da Yakura ni dai al'amarin su na min kamanni, itama yarinya ce mai sanyin hali da nutsuwa kamar shi. Gashi tana kama da mahaifiyarsu kamar ita ta haife ta. Abdul-rasheed ka fara gwadawa ka gani akan Yakura duk da nasan itama dai bazata
ika ba.
Tunfa da aka fara maganar nan gaban Abdul-rasheed sai faman fa
uwa yake da dukan uku-uku, dan haka yay shiru na tsawon lokaci har sai da mahaifinsa dake wajen yana lure da yanayinsa ya kira yi suna
nsa.
an firgigit ya kallesa, sai kuma ya amsa kiran da yay masan. Baba ya zuba masa ido na sakanni, kafin ya furta,
Bakaji abinda ake gaya maka bane?
Ajiyar zuciya mai nauyi Abdul-rasheed ya sauke, kafin ya ce,
Baba duk naji
Shine kuma kai shiru Abdul-rasheed. Sufa shawara suka baka bawai sunce dole bane. Kuma tun a
azun nima suka sameni da batun amma nace su maimaita a gabanka saboda gudun halin
an yau dana sani
Kayi ha
uri Baba, ni mai kar
a ne ga dukkanin umarnin ku. Kawai dama......
Yayi shiru ya kasa ci-gaba.
Dama mi? Kayi magana mana. Dare keyi su suna son su
auki hanya ne ka sani
Yawu Abdul-rasheed ya sake ha
iyewa, ya muskuta zamansa kansa a
asa.
Baba dama akwai zancen wata yarinya ne da muka ha
u acan Kano kusan shekara
aya da rabi kenan, tun wancan zuwan naso samunka da batun sai rasuwar Inna ta gitta. Amma zan ha
ura da batunta
in kawai. Sai dai damuwata ta yanda zan ma iyayenta bayani ne bayan su kuma sun riga sun bani yarda da aminci. Ban fara neman ta ba kuma sai da naje garesu suka amince min. Wannan ne kawai damuwata amma ba
in kar
ar umarnin ku ba
Sosai zauren yay shiru. Baba ya zubama Abdul-rasheed ido kawai kamar mai nazari. Baba Kalla ne ya katse shirun da fa
in,
Tabbas maganarka abar a kalleta ne Abdul-rasheed, kuma bazamu saka ka zama
aramin mutum ba tunda har magana ta gitta haka. Zamu baka goyon baya kuma idan har ta kasance irin yarinyar da muke maka fata. ALLAH yasa haka shi yafi alkairi.
Gaba
aya aka amsa da amin. Daga haka kuwa babu wanda ya sake motsa wannan zance har akai biki aka tashi lafiya. Koda yaje Maiduguri shi da Nasiru ma babu wanda yay masa maganar. Yaga kuma Yakura da akai masa magana a kanta. Itama dai yarinya ce
arama kamar Ai'sha, ko muce ma A'isha ta girmeta dan ita bazata ma wuce 12 ba da wasu watanni. Kwanansu biyu suka dawo, Nasiru ya koma Kano da shatara ta arzi
i daga dangin Abdul-rasheed, sai wasi
a daya bashi ya kaima A'isha da kayan biki aba Inna da Gwaggon su Nasiru da Babansu da Yaya Zubairu suma.
Abdul-rasheed ya cigaba da shan hutunsa daya rage harna sati biyu kafin ya fara shirin komawa Kano. Ana gobe zai wuce bayan sallar isha'i baba yasa aka kirashi. Dama dai yana da shirin zuwa wajensa, yana jira ne ya gama cin abinci, sai kuma ga kiranshi. Daga tsugunne ya gaishe da Baba, ya amsa masa yana masa nunin ya zauna. Inda ya nuna masan ya zauna.
Gobe ne tafiya ko?
Eh Baba in sha ALLAHU
To ALLAH ya taimaka, ya kuma bada sa'a, sai a
ara dagewa da karatu, bani da haufi akan ka Abdul-rasheed, sannan na yarda da tarbiyyar dana baku ku dukanku. A kowane motsina kuma ina bin ku da addu'a ne musamman kai dake nesa da ni a yanzu. Dan duk sauran
an uwanka ina tare da su idan ka cire Hadiza da aure ya
auke min yanzu itama. Nasa an min bincike akan batun yarinyar dakai magana....
Karo na farko Abdul-rasheed ya
ago a firgice yana kallon Baba. Cike da rawar murya yace,
Baba A'isha!?
Murmushi Baba yayi ka
an shima yana kallonsa, sai Abdul-rasheed yay saurin yin
asa da kansa.
Kwarai kuwa A'ishatu Abdul-rasheed, dan na fahimci kana sonta sosai. Shiyyasa banyi
asa a gwiwa ba na tada
an aike takanas yayo min bincike. Kuma Alhamdullah dukkan abinda ka fa
a min shi aka dawo aka sanar min babu
arya a ciki. Harma da wanda baka sani ba game da halayyar mahaifinta da mahaifiyarta da ita kanta. Abdul-rasheed na amince ka auri A'isha. ALLAH ya sanya albarka a cikin tarayyarku. Idan kaje sai ka sanar musu nan da sabon wata idan yayi kwana biyu iyayenka zasuzo garesu. Babanka Kalla zaizo su ha
u da iyayenku na nan su Nuhu sai suje, tunda karatunka saura shekara
aya kaga sai a tsaida magana kawai su tabbatar da gaske muke ko
Sosai wani irin farin ciki mai girma ya baibaiye rayuwa da zuciyar Abdul-rasheed, sai dai kunya ta hanashi bayyanawa, murmushi dai yake ta faman yi ha
oransa a bu
e. A zuciyarsa kuwa ji yake kamar ya tashi yayta rawa dan da
i. Baba ne ya katse masa murmushin da fa
in,
Sai dai ina da wata shawara a gareka guda
Cikin nutsuwarsa ya koma sosai. Ya ce,
To Baba
A kan maganar da su Babanku Kalla sukayi ranar auren
an uwanka. Mizai hana ka auri itama tasun ka ha
a biyu tunda namiji na mata hu
u ne. Koba komai ka sake samun kusanci da
an uwan mahaifiyarku, ka kuma samu abinda kake so. Yarinyar da suke fa
a yarinya ce nutsatstsiya sosai, dan kasan da ita akai jiyyar mahaifiyarku gaba
aya da uwarta. Nidai a
an zaman da tayi na kusan watanni biyar damu banga wani abin ashsha a tare da ita ba sam. Ga yarinyar kasan itama mahaifinta ya rasu tun tana
arama, inda uwar ke aure yanzu sam mijin bashi da halin kwarai, nuna mata yake kullum ya gaji da yarinyar bayan kuma kafin ya aureta yay al
awarin ri
eta shiyyasa ma su Kallan suka barta taje da ita. Kaga idan akai hakan itama an taimaketa ai ko? Amma shawara ce dai kamar yanda na fa
a maka ba tilastawa ko umarni ba. Dan ko
ana mata bazan ma auren dole ba balle ku maza. Kaje kayi tunani ka yanke hukunci da kanka. Duk kuma wanda ka za
a ni mai goya maka bayane a ciki
Daga haka Baba yay masa doguwar addu'a tare da
aukar ku
i ya bashi. Amma sai ya
i amsa, ya sanar masa yanzu
inkin da yake yi na kawo masa ku
in amfani harma dana asusu da yake yi. Ko gudunmawar daya bama
an uwansa ta aure duk da ku
inkin ne. Baba ya
ara jin da
i sosai, ya
ara saka masa albarka. Ya bashi ku
in kuma yace yaje dai dasu, dan wannan hakkine a kansa. Dole badan Abdul-rasheed yaso ba ya amsa yay godiya tare da addu'a sosai shima. Washe gari ya
auki kuma hanyar Kanon dabo, mai mata mai mota, mai dala da gwauron
utse, garin da ba Kano ba dajin ALLAH, hankaka maida
an wani naka, duk wanda ya shigo
asar kanon mu ya zama namu, jalla babbar Hausa yaro ko dami kazo an fika.
Chapter 12 · 0% Book details