← Book details Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 62 OF 94

Sashe 62

Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

harsasai suka fara sauka a jikinsa. Gaba aya wajen ya rikice, Zak-Shadow da yaransa suka fara dube-duben ta ina harsasan ke fitowa, yayinda wasu sukai kansa akai arin ri oshi da hanashi kaiwa asa daya tafi zai zube. Kukan yaran nan da mata ne ya ara arfi. Yayinda wasu a cikinsu suka mi e da gudu zasu nufesa, amma sai sojojin suka hana hakan ta hanyar shan gabansu. Dai-dai nan wani ta adari cikin yaran Dagger ya bu aton dirom in dake tsakar gidan ya fito yana dariya. A take sojoji suka ana bindugu, masu tunanin yin fata-fata da namasa har sun ana kunamin bindugun nasu ya turo Umman Nimrah gabansa bindiga a kanta daya ora mata. Sai lokacin su Zak-Shadow suka fahimci shine yayi harbin ta cikin drom in kenan. Cikin bada umarni da kaushin harshe Major Imran ya furta, Idan kana son tsira da sauran abinda ya rage maka na numfashi ka ajiye bindigarka Dariyar sha iyanci yayi, ga fuska ya shafe da ba in abu ko gane kalar fatarsa balle kamaninsa ba'a iya yi. Da yanayin sha iyanci ya amsa ma Imran da, An gaya maka goro na kasa a duniyar da har nake son ya are na irga riba da jari balle na damu da rayuwata. Kama bar wahalar da kanka, jinin wannan matar halattacene a wajena dan koba komai zanyi jihadi kashe mata mai tona asirin mijinta. Ya fa a yana ara danna kan bindigar a kan Umma dake hawaye tana kallon Zak-Shadow da zuciya ta kume irjinsa, yanda kawai zai fasa kan tsinanne yake yi. Aiko tamkar wani abin siddabaru babu ma wanda ya kula da sanda ya ja kumar bindigar hannunsa ar mitsitsiya balle agawar hannunsa sai saukar Bullet akan shegen, dan shi warraren maharbi ne kowa ya sani kuma. Kasancewar shi kuma an iskan ya riga ya ana kunamar bindigar hannunsa a wuyan Umman Nimrah tun azun harbin da akai masa ya tafi baya sai kawai yatsarsa ya motsa harsashin ya fita ya shige jikinta. Kusan tare Zak-Shadow da Imran suka zabura kanta. Sai dai kafin su dire ma ita ta dire a asa rikica. Cikin matsanancin gigita Imran ya ri ota yana jijjigata da gwala kiran sunan Captain Musa. Murmurshi tayi mai aci da ciwo hawaye na zubowa ta gefen idanunta dai-dai da malalowar jini a hannun Zak-Shadow da ya kai hannu shima zai ri ota Imran ya rigashi, sai ya kasa arasawa da hannun kuma ya kasa janyewa. Da yar ta iya sake yin wani murmushin tana juya idannunta da yar akan Zak-Shadow... A dai-dai nan shima munafukin nan mafi kusanci da Zak-Shadow ya katse videon daya auka a wayarsa yana an sakin munafukin murmurshi nasara guda biyu.......... _Wato a duniyar nan ALLAH ka rabamu da ma iyi mai fuska biyu. Kunga wanda zai nuna maka soyayya a gaban idonka a bayan idonka yafi kowa ataka da aibantaka ba aramin azzaluminka bane. Wannan shegen na tsaneshi tun kan aje ko ina. Duk wanda yake tare damu a zahirin rayuwa da ba ini da wata manufa ya rabbi ka rusashi kafin shi ya ruguza mu _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 47_ __________________ https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt Link na grp 07077532253 https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1 link. N dm https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90R3y3tCP5z&_r=1 tiktok IMZEEDVENTURE Duniyar kayan kitchen an yayi dake maida mata walisa a gidajensu. Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa? Kayan yara masu kyau unique na yan gayu? To shiga link din grp na Imzeedventure Kisha mamaki idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo! Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar yale- yale ce da ayatarwa da mata sukafi bu ata musamman walisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu. Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link in namu dai domin ganema idanunki. https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1. Koki tuntu emu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_* Muna da account aTikTok@imzeed _venture. https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90A6JG1PvXe&_r=1 Karku bari ayi babu ku, Nima Bilyn Abdull tuni na antaya __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ .........Kai Zak-Shadow ya shiga girgizama Umman Nimrah idanunsa na wani irin jirkicewa. Ya motsa lips zaiyi magana ta girgiza masa kai itama..
Chapter 62 · 0% Book details