Sashe 8
Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yanzu kuma baya kusa Raven dake kusa da shi ya yale da dariyar mugunta , Hakane kuma fa Mr Specter! Dagger zaku tura labari na arya a gabashi cewa za a kai hari. Captains insa za su tattara sojoji su nufi can. A lokaci guda, ku kuma ku tarwatsa yammacin asa da arfin wanjin ku da dabaru. Yesss! Tsarin Raven yayi shima, Dagger ru anin da zaku sakasu a ciki shine zai zama nasarar mu. Lokacin da jama a suka ga sojojin Zak-Shadow sun kasa tsare yankuna, tsoro zai cika zukatansu. Kunga abin da tsoro ya fara lalatawa, baku da bu atar harbi mai yawa akan yaransa, dan target inmu ba'a kansu bane kawai, koma muce ba'a kansu bane, akan yankunan wajen ne da shi Ogan nasu . Cewar Iron Fang kenan yana jingina da kujera cike da jin kai da asaita, dan muryar tasa ma da nauyi take fita da isa, gashi an tsirit kamar kazar mayu hegen. ewa tsaye Scythe yayi yana wani watsa hannaye da agasu sama kamar sabon boka, gashi aton gaske an taran kamar buhun geron kakana. Cikin wagegiyar muryarsa mara da in ji ya ce, Duhu zai mamaye su warai da gaske, Zamu haifar da tashin hankali daga gabashi zuwa Yammaci, daga dukanin karkarar dake zagaye da jejin da su. Lokacin da sa o zai isarma Target yay tunanin dawowa daga tafiyarsa, zai tarar da ragowar ungiyarsa a cikin ura da jini, shi kuma zai fa a ainahin tarkonmu. Dan a dai-dai ga ar zai aura awance na gaskiya da handcuffs Rafff! Raf!! Rafff!!! Kake ji tafi na tashi. Oga kwata da baice uffan ba tun fara meeting in sai a yanzu ya bu e baki cike da isa ya furta Babu wanda zai tsira daga wannan shiri. Duk wanda ya tsaya a kan hanyar mu dama, zai bace cikin inuwar duhunmu ne, dan haka wannan alubalen naka ne Dagger, kasani idan muka rasa nasara koda aya ce kaima zaka rasa kanka, dan bamu shigo wannan asar taku domin rera muku wa in yabo ko tatsuniya kuyita nisha i ba. Mune iyayen gidanku a jiya, a yau da gobe dole ku cigaba da zama ashin zartarwar mu dan arzi inku shine arfinmu Sosai zantukan oga suka soki Dagger, ashe dai duk da yake shege akwai ushin kishin asar a can asan zuciyarsa. Amma saboda ku i da son duniya sai ya shiga jinjina kai irin na girmamawa. Shiru sukayi na an lokaci a karo na farko gaba aya, sannan Eclipse ya mi e cike da gadarar masu jin su sune manyan shegun duniya. Kai tsaye ya furta An gama yanke hukunci. Operation Shattershield ya fara daga wannan dare. Duk ku shirya. Lokacin da Zak-Shadow ya sulale daga jeji, mu kuma za mu sulale da mulkinsa. Dagger zaka wuce ka fara aikinka, kaida duk yaranka zakuji alert A tare suka ora hannayensu a kan tebur in tsakkiyar falon, kowanne yana kiran la abinsa kamar alwashin addarar nasara da suke jin ta tabbata dole (Mahaukata) Eclipse! Specter! Dagger! Raven! Black Spider! Scythe! Viper! Iron Fang! Ashen! muna cikin duhu, kuma duhu ne zai mamaye Target inmu Zak-Shadow! Hummmm!! Zakuga duhu kuwa a lahira , kai tun anan duniya ma zaku cigaba da zama a duhun _______________ A lokacin da masu makirci ke shirya zalunci acan , anan Mazan fama ne ke isa gida gabannin asubahi. arfe hu u da wasu mintuna ya tsaida aton mashin insa aki wulik atoton gaske da a kallo aya zaka san ba siyen yara bane sai dai manya, dan kuwa irace ta musamman, sannan yana kiransa da suna na musamm *(Black Phantom)* shi da kansa. ofar wani ba in gate ya tsaida shi, kasancewar anguwar da akwai wuta ko'ina da haskensa, hakan ya bashi damar bin street in da kallo ta cikin hular matsin in da gilashin ta daya sakaya idonsa. Sai da ya gama nazartar komai yanda yake bu ata kafin ya ciro wayarsa ya daddana ya kai kunnensa, cikin bu iyar muryarsa da ta an sha e alamar iskar mashin da ya sha ya furta, Taso ka bu e min . Daga haka bai jira komai ba ya sauke wayar. Cikakken mintuna hu u ba'ayi ba wani an saurayi da bazai wuce shekaru goma sha takwas ba ya bu ofar gate in, cike da girmamawa ya ce, Sannu da zuwa Dada Maimakon amsa mishi mashin in ya tayar, haskashi da yay da fitilar mashin in ya bayyana yanda ya sako jallabiyar jikinsa a baibai alamar sauri. Ciki ya shige, shi kuma ya maida gate in ya rufe. Duk da akwai haske na security light ya haska ko'ina na gidan babu abinda zan iya ararwa game da gidan face ganin flat biyu jere da juna. Sai motoci biyu dake fake a gefe inda yake arin faka mashin in nasa, da mashin roba-roba guda biyu suma. Yana arin sauka a mashan in bayan ya kafesa matashin saurayin ya araso inda yake, sannu da zuwa ya sake masa cike da nutsuwa da girmamawa, yanzun ma bai amsa masa ba sai da ya cire hular mashin in kansa ya an jujjuya kan sannan ya furta, Ya kake? . A ta aice. Alhamdullahi Dada, ya hanya? Saurayin ya fa a yana amsar hular, sai kuma ya sake mi a hannu zai amshi bag in dake goye a bayansa. Karka damu jeka kwanta zan shiga da ita . Ya fa a batare daya bashi jakar ba. Shima baiyi musu ba dan tsakaninsu babu wannan. Flat in hannun dama ya nufa, saurayin ya wuce wanda ke gefen haggu auke da hular mashin in yana binsa da kallo da an murmushi. A hankali ya furta, Dodon gidanmu ya zo, gobe zakaji gidan nan kamar anyi mutuwa kowa yayi nutsuwar dole barema an iskan yaran can da suka cika mana gida Shi kam da bai san anin nasa na gulmarsa a zuciya ba aya daga cikin keys in dake tare dana mashin insa dama wasu da yawa a jiki ya saka a ofar sashen ya bu e, kai tsaye ya shige tare da maida ofar ya rufe. Fitilar falon a kunne suke haske fayau, dan tun kan ma ya shigo daga can waje ya fahimci hakan, sai tv da itama take a kunne tanata aiki. Kansa ya an girgiza tare da jan aramin tsaki, sai kuma ya shiga bin falon da kallo. Babba ne ba laifi, akwai kujeru masu yau kalar ruwan toka irar asar waje. Hakama carpet in tsakkiyarsu mai yau ne, sai tvn bango, falo dai na dai-dai mai wadata ba masu arnan ku i ba. Centre table in kujerun cike yake da plates da ledojin ruwa da aka sha, sai kwalaben lemon kwalba guda hu u wasu ma ba'a gama shanyewa ba. A yanda fuskarsa ta sake tsukewa lokaci guda zai baka tabbacin baya son azanta sam. Duk da kuwa bayan kwanikan babu wani datti da falon ke da shi mai nuni da rashin gyarawa ko azatar. Da yake manya su manyanne ko fitilar bai kashe ba yay gaba abinsa zuwa wata ofar gilashi dake tacan arshen falon. Hannu yasa ya tura gefe aya suka ha e a waje guda, kai daga ganin yanda gilashin yake al kasan ana kula da tsaftarsa sosai, koda ya shiga corridor ne mai tsaho an da ofa aya tal a cikinsa, yaja ofar gilashin ya rufe sannan ya nufi ofar dake tabbatar da bedroom insa ne. Ilai kuwa hakan ne, dan yana bu eta aton bedroom ya bayyana sakamakon kunna fitilar akin da yay, gado ne mai yau 6-by-6, sai wadrobe insa da mirror, gefe ka an shiryayyun kujeru ne tamkar falo harda tv suma dai irin gadon sak. Komai dake akin fari ne tas, in ka cire carpet in dake malale a akin gaba aya kalar blue, suma labulaye fafare ne. Kaida kaga akin kasan ana kula da tsaftarsa akai-akai, dan duk da babu kowa cikinsa ko ina tsaff ga amshi mai da i na tashi, sai dai gadon babu bedsheed a kansa. Kujerun kawai ya nufa ya zube a cikin 1sitter yana mai sauke numfashi da an dafe kansa, sai kuma ya jingina bayansa da kan gaba aya a jikin kujerar ya rufe idanu ruff. Yafi mintuna biyar a hakan kafin ya bu esu ya ago ya fara kunce zaren takalminsa, safar ciki ma ya cire sannan ya tashi yana cire ma allan rigarsa da fara takawa a cike da nauyin jiki irin na mai doguwar tafiya zuwa ofar dake tabbatar da toilet ce. Ya jima a ciki sai gashi ya fito aure da towel, da wani a hannunsa yana faman goge jiki, agogo ya kalla, sai kuma ya nufi wadrobe ya ciro doguwar riga. Babu ata lokaci ya shirya a cikinta ya saka sallaya a an lungun gadon ya kabbara salla. Da alama yana son arasa abinda ya rage na daren ne da ibadar daya sabarma kansa akowane dare, dan yana a wajen har akai kiran sallar farko, sannan ya mi e zuwa wajen mirror akin ya auka turare ya saka ya fice a akin gaba aya. Ana idar da sallar asuba daya fita yi massalaci ko annensa bai bari sun ganshi ba ya dawo gidan, sashen dai azun ya shiga, komai kuma na a yanda ya barshi babu alamar wani ya tashi yin salla ma. Haka ya sake wucewarsa akin azun, koda ya shiga saida ya sakama ofar key sannan ya wuce wadrobe ya fiddo wata leda babba mai auke da zanen gado, fiddoshi yay da kansa ya shinfi a fari tas, ya saka rigar filo aya ya cire jallabiyar jikinsa ya haye gadon daga shi sai boxer ya kwanta. Sai lokacin ya kai hannu ya kashe fitilar akin duhu ya mamaye ko'ina............ Hummm masu karatu, ga Zak-Shadow anan zai sha barci. Ga ma iya can idonsu biyu suna shirya babbar arnar tarwatsa komai harda shi kansa mai gayya da aikin Su waye iyalan Zak-Shadow? Minene ainahin sunan Zak-Shadow? Su waye zuri'ar Zak-Shadow?. Wacece mace mai ciki da suka ha u da su Zak-Shadow a shekarun baya har ta kasance cikin mafarkinsa saboda nauyin amana? Yaya su Major Imran Abbas babban amini kuma an uwan Zak-Shadow zasu are a jeji? Shin ungiyar DUHU zasu samu nasara kuwa? Rigiji gabji, abubuwan fa da yawa suke, dan