Sashe 38
Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiru Haysam ya yi na an lokaci, yana kallon tagar da iska ke busowa, sai kuma ya dawo da dubansa kan Imran in, Kowa yana da tsoro Imran. Amma na koyi oye nawa, dan idan na bari duniya ta gan shi, zata yi amfani da shi wajen zubar da ni, lalatattun mutane masu azamar zuciya subi takai na su taka tamkar yanda suke taka asa. Ni mutum ne kamar kowa. Amma Abiy ya sanar min sai na zama jarumi a zuciya sannan jarumtar jiki ke tabbata har wasu su kalleni wataran suce wannan shine wane. Kasa a ranka babu abinda mutanen nan suka isa suyi maka kamar yanda basuyi maka a baya ba. Idan suna ta ama da tsafi kai ka tuna ALLAH kake da shi . A hankali ya saki murmushi mai ciwo yana arin danne damuwarsa, Imran! Idan har Mammah dake mace mai amsa sunan UWA zata oye dan mu rayu cikin salama da nagarta bayan ta rasa daga kowane garkuwarta ni data haifa na zame mata farkon nauyi kuma alubale a yau mizai hana bazan jure ba kodan na maida murtani daga ahalin da suka nuna mata amfaninta ya are garesu saboda mai musu amfani ya gusa daga jikinta a yanzu. Zan cigaba da oyewa domin na zama abinda nake fata iyayena ma suke fata. Amma kai kada ka koyi oyewa. Tsoron ka shi ne dalilin da yasa kake da rai da jin ai Imran. Lumshe idanu Imran yayi yana jin kalman Haysam masu fita da harshen damo da sa o na musamman suna ratsa shi kamar magani. Koda ya motsa lips dan yin magana sai Haysam ya girgiza masa kai, tare da masa nunin ya kwanta kawai. Bai musa ba a hankali ya kwanta, shiko kuma ya cigaba da tsaiwa a jikin gadon yana tofa masa addu'ai har sai barci ya kwashe shi. Kwanaki sun cigaba da shurawa, sannu-sannu su Haysam sun zama an gida a NDA. Dan kuwa zuwa yanzu watanni na biyar suke arin cikawa. Jiki da zuciya sun saba da sabon waje sun kuma kar i sauyin horo da suke fuskanta. Hakama walwa tana auka daga koyarwa da dabarun rayuwa irin ta mazan fama. Ranar yau asabar ta zo da rana mai tsananin zafi. An fito dasu Haysam duka don wani obstacle training na tsalle, gudu, juyawa cikin laka, da rarrafe ashin waya. Duk wanda ya yi wasa ko nauyin jiki kuwa yaji a jikinsa ne a hannun Seniors. Kamar ko yaushe Haysam yana cikin an gaba-gaba yana yin komai da cikakken natsuwa kamar wanda ba ya jin ciwon ga ansa. Yayin da wasu ke gunaguni, shi kuwa ko numfashi bai tsananta ba. Wannan yasa wasu senior cadets da suka fara saka masa tsama suka fara saka masa ido sosai. Bayan horon rana, lokacin da su Haysam suka koma sashen su, Senior Cadet Garba ya kalli abokansa yana murmushi mai oye makirci, Na fahimci fa yaron nan mai kama da haihuwar sahara ya fara kama da jarumi yana son fara yima mutane agawa da girman kai, ya kamata mu gwada wane irin arfe ne da shi. Dariya John ya sanya da fa in, Wato Garba kaifa mugun icce ne. Na kula ka saka idonka akan yaron nan kamar yana barci a kanka cikin NDA in nan Hararsa Garba yayi, cikin e baki ya ce, Shi in banza da zai yi barci a kaina. Kawai na tsane shi ne, wlhy tun randa yay mana rashin kunyar nan nake ji kamar na kashe banza dan na tsane shi har cikin raina Ba kai ka ai ba fa, ALLAH nima bana son shi sam a raina. Gashi naga ya fara kama zuciyar basawan gidan nan Mtsowww! Zai ci uwarsa ne. Mune maganinsa ai Dariya suka sanya suna tafawa su da sauran abokansu da basuce komai ba......... _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 30_ __________________ https://chat.whatsapp.com/L3BXH7JYlBRHIkFRiOjeW3?mode=ems_copy_t UMMU KHALIFA COLLECTION Ina Mata Yan kwalisa ina mata masu san kayan ado kamar Egyptian abaya sleeping drees kids were shos bags musk dahara original. To kukanku yazo karshe domin ummu khalifa sun zo muku da duk wadannnan kayan dierct suke order dinsu daga Egypt zuwa gida Nigeria kaidai kawai kashiga link dinsu domin gani ya kori jiii.. Ba nan ummuh khalifa suka tsaya ba suna nemawq mutane visa masu shaawar shugowa kasar ta Egypt karatu ko yawon bude ido ko kasuwanci ku tuntubeta a number dinta +201017018846/07048811474/ KO kuma shafinta na tiktok https://vt.tiktok.com/ZSU1FEkjc/ __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ ........Da daddare kuwa lokacin da aka gama evening parade, suka umarci Haysam ya tsaya a gefe. Cadet Abdul-rasheed! Step forward! Babu wani ar Haysam ya matso, idonsa a asa, jikinsa a nutse cikin tsarin jarumin matashin soja. Garba ya kalle shi fuskar cike da izza da wula anci, Na lura kana aukan kanka wani shege can kamar fa ko. Kana so mu girmama ka ko kallonka wani uru ko jarumi halan? Karo na farko Haysam ya kallesa cikin ido. Kamar zai ya a masa ba a sai kuma ya dake da yar ga ha iye ya furta, Ba haka bane senior. Ina yin abin da aka koya mana ne kawai, shi jarumi kuwa ba duniya yake gayama shi jarumi bane. Ita duniyar da kanta take gaya masa shi in jarumi ne koda hassada tana arin danne bakinta da yashin asa. Mizai sa naso ku girmamani bayan UBANGIJI NA shike bada girma ga wanda ya so. Ai ni tun a gidanmu mai girma ne, domin kuwa anne bakwai na baro dake min kallon uba ba yaya kawai ba, saboda tsabar girmamawa ma Dada suke kirana. Kaga kuwa duk wani girma bayan wannan ai lissafi ne na yaro ata hankalin dare kayi suna. Ni kuma bana ata hankalin dare don yin suna, KI A A RUWA nake MAI TADA HANKALIN DODONNI Cikin matsananciyar fusata Senior Garba ya nuna Haysam da an yarda tamkar zai tsokale masa ido. Shi ko gogan yana tsaye yam a binsa idanun akan Garban ko yaftasu bayayi balle nuna alamar tsoron kar'a tsokale masa su. Oh da gaske kai kana jin kanka wani shege ne dai kenan? Shi kenan to ka tabbatar yau da gaske ka iya juriyar da kake fa a, sauran kalamanka kuwa jikinka ne zai baka amsarsu aya bayan Uffan Haysam bai sake cewa ba, yama auke kansa tamkar bada shi akeyi ba. Tsabar mugunta tashin farko suka aura masa kaya masu nauyi da suka tabbatar sunfi arfin sa, jakar dutse amma ya dake saboda taurin kai, cikin daka tsawa sukace ya zagaya filin horo sau uku a cikin duhun daren nan. Wasu daga cikin mate insa suka tsaya suna kallo cikin tsoro. Imran kam hawaye yake yi cike da tashin hankalin muguntar da akema an uwansa. Shi ko gogan naku Haysam ko nuna gajiya ma ya i yayi. Tafiya yake akan afafunsa cike da jarumta zuciya a tsaye yam, ga iska tana busawa, amma shi zuface ke kwarara masa a jiki. Haka yayi sau ukun da sukace, tun a zagayen farko suke tunanin zai sare amma sai da ya ukun nan cif kusan awa aya, babu wani alamar rauni na zahiri atare da shi, duk da a jikinsa da zuciyarsa ya gajin amma ya shanye ya zo ya tsaya a gabansu cikin nutsuwarsa. A dake ya ce, m done, senior. Wani daga cikinsu mai suna Badaru yay dariyar mugunta da aga kai yana masa kallo wula anci. Hmmm zaka iya kam. Amma mu kuma ba za mu huta ba har sai mun ga inda iyakarka ta tsaya tunda kace kai Iliya an mai arfi ne Haysam bai tanka masa ba. Hakan ya ara ular da su Senior Garba. Sai dai babu wanda ya sake cewa komai a cikinsu suka bar wajen. Da sauri Imran ya araso ya kama jakar duwatsun. an murmushi Haysam yay masa da fa in, Barshi kawai zan iya Kamar Imran zai yi kuka ya ce, Haysam mi yasa ka biye musu? Wa an nan fa daga gani basu da imani, kazo muje mukai report insu dan sun wuce gona da iri Haysam ya kalle shi cikin murmushi, My Imran sarkin tsoro, kada komai ya dameka babu wani report da zamu kai. Muguntar tasu kuwa mu irinta muke nema ai. Abin da suke kira karya lago a gare ni. Ni gina sabuwar rayuwace a gareni. Ka gane sai da irin wa an nan ake nasara a rayuwa Ka cika taurin kai wace nasara kuma da wannan azabar dan ALLAH. So kake sai sun illata maka lafiya sun karya ma ashi Imran kenan. Ba zan bari su karya min asusuwa ba, saboda asusuwa na ne ginina, ba shaidar girman kai da suke kallona da shi ba Sai Imran ya tsaya yana kallonsa da mamaki kawai. A wannan dare, ya fahimci cewa Haysam ba soja bane kawai, mutum ne da aka raini zuciyarsa da jarumta da juriya tun daga uruciya. Aka kuma gina burin zamansa soja a walwarsa tamkar yanda abinci ke gina tsokar jiki.... >>>>>>> <<<<<<<< KANO Yayinda Haysam ke can NDA na gwagwarmaya anan Kano Mammah ma ta cigaba da tata gwagwarmayar ne. Dan kuwa tamkar jira dangin mahaifinta keyi Haysam in ya wuce makaranta suka sakata gaba akan batun yin aure. Da farko ta nuna musu ita fa sam bazata ara aure ba a rayuwarta. Amma suka nuna sam bazasu amince da hakan ba, da uruciyarta bazata ce bazatai aure ba. Tace musu idan tayi aure wazai ri e mata yaranta ne? Ba