Sashe 82
Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
waye zai ce ma ka cika talatin in balle ace ka ara. Malam ajiye hu ubar shai an ri e auren nan gam in sha ALLAHU na yin alfahari ne har cikin aljanna. Fatan mu dai ALLAH ya bamu tsahon rai da lafiyar jiki Rasa ma abin cewa Zak-Shadow yayi, kallonsa kawai yake da wani irin yanayi har ya kai arshen zancen. Cikin girgiza kai ya ce, Imran bazan iya ba, ko annena bana ma fatan suji wannan abun kunyar ai..... Hhhhh sai dai kuma wani, dan wannan kam a gaban su aka aura tun daga Ma'aruff, Ja'afar, Bilal har Ammar What!? Wlhy suna massalacin nan su duka akai komai. Kana kuma bazaka iya ba, to miye abin kunya bayan koyi kayi da sunnar MANZON ALLAH mai girma ma kuwa. Dan karka manta MANZON MU ya auri Uwar Muminai Nana A'isha (RA) tana da shekara shida a duniya, ta tare gidansa tana da shekara tara, a lokacin shi kuwa yana da shekara kusan 53, to sai kuma kai ne yanzu zaka kira abin ko kallonsa da abin kunya, bayan UBANGIJI ne ya baka batare da kai kanka ka ta a saka hakan a lissafinka ba. Wannan wata hikima ce ta UBANGIJI dan haka babu batun yin wasa da ita a gareka, kai dai kawai yi addu'a lokacin shan gara yazo . Imran ya fa a yana dariya da mi ewa. Sai Zak-Shadow yaji ma jikinsa ya sake zama sanyi alau. Babu yanda zai yi dole ya tashi yabi Imran in suka fita zuwa gida. Shigarsu kuwa ya tabbatar da cewar anen nasa sunji, dan a tsakar gida ya samu su Ja'afar tsabar iskanci sun fito da speakers akinsu suna kwasar rawa su duka hu un. Abin takaici abin haushi Nimrah a tsakiyarsu ta ware itama tana rawar. Yo dama amara Nimrah da son nanaye. Yayi kansu a fusace ya hango Mammah, Uncle Nasiru da Uncle Jamilu tsaye suna musu dariya cike da farin ciki. Sai su Nabeeha dake tsaye daga ofar sashensu suna kallonsu kallo irin na mamaki alamar basu san mike faruwa ba sukam. Ita Nabeeha ma hankalinta akan Nimrah yake, ji take kamar ta kashe yarinyar kowama ya huta. Dan a yanzu in wani sake ganin yawunta tayi alamar yarinyar ta fara washewa da cima mai yau da sutura, idan kuwa takai nan gaba hummm... Yanzu ma dariya Imran yayi da fa in, Zakina ka sallama kawai kaji, ka barsu suyi farin cikinsu kaga ma harda tsuntsuwar taka ake cashewa. Rasama abin cewa Zak-Shadow yayi, sai yay arin juyawa da tunanin barin gidan Uncle Nasiru ya dakatar da shi. Sai lokacin ne kuma su Bilal suka gasa ma. Da gudu kuwa suka shige akinsu da yake ofar ta wajen compound in take bata falon Mammah ba. Har Nimrah zata bisu Imran yay kiranta. Tsayawa tai kuwa cak, ganin Imran sai ta taho cike da farin ciki dan kowa sai da taba labarin makarantar da aka kaita sune bata gani ba. Imran na ganin zata zo jikinsa ya nuna mata Zak-Shadow, sai ko ta juya wajensa, caraf ta ri o hannunsa tana fa in, Dada! . Dan yau Bilal ya gaya mata yanda zata dinga kiran kowa a gidan, tare da mata fa an ta daina cema Zak-Shadow da Imran Baba an sanda. Imran tace masa Uncle, Zak-Shadow tace Dada. Shine fa y anzu tace Dada Kallon ta yake bai ce komai ba. Bata damuba ta fara bashi labarin makarantar kuwa hankalinta a kwance, kai daga ganin yanda take farin ciki da an tsalle-tsallenta kasan abin ya kai mata har uryar ranta..... <><><><><> A lokacin da can aure ya auru tsakanin Zak-Shadow da Nimrah kamar a mafarki anan Headquarter zaman meeting Janar ya sake yi a yau shi da wasu manya da kwamitin da aka na a zasu yi bincike akan wannan ta addama ta Zak-Shadow dake tsakkiyar son ka a musu hankali. Meeting room in yayi shiru baka jin komai sai ka awar fankoki da takardun da Janar ke motsawa yana a gabansa alamar yana karanta wani abu mai muhimmanci a ciki, dan fuskarsa cike take da damuwa. Gefe ya ture takardun yana an furzar da iska. Sai kuma yay ma Colonel Haydar nunin yayi magana. Zama Colonel Haydar ya gyara, cike da girmamawa ya ce, Sir, mun tattara dukkan bayanan da suka shafi Shadow Recon tun shekaru hudu zuwa yanzu. Ga jerin ayyukansu, bayanan wa anda suka halarta, da kuma rahoton da ya kawo tarin matsala, wato Operation Silent Echo da a yanzu ake son yin amfani da shi akan Zak-Shadow Kar ar file in General yayi, cikin nutsuwarsa ya bu e shi a hankali. Hoton aiki, sunaye, jerin lokuta. Batare daya ago ba ya ce, Colonel shekara uku da suka wuce, wane irin aiki ne ya jawo rufewar su a hukumance? Sir akwai zabuka uku. Amma abin da muka fi samun tabbaci a kai shi ne ha arin da ya faru a lokacin Operation Silent Echo, an samu mutuwar fararen hula kamar a wannan lokacin, rahoto ya haifar da tsokana a wasu kafofin ya a labarai, sannan aka umarci a dakatar da unit in don a gudanar da bincike. A lokacin an kwance wasu membobi, wasu kuma an jefa su a ayyukan waje. General ya ja numfashi mai arfi da an furzar da iska. Shin akwai wa anda suka je kotu ne? A yanzu kam wani dake gefen Colonel Haydar ne ya amsa da A zahiri an yi bincike a cikin gida, amma an dakatar da duk wani shari a saboda political interference. Wasu bayanai sun ace daga files na asali kuma tun a lokacin. Idanu General ya rufe na an lokaci, alamar damuwa da fushi. Amma ya ha iye abinka da mazan fama, cikin sau a lafazi ya furta, Hakan na nufin idan an oye bayanai har kamar haka a wancan lokacin, to kuwa wannan maganar tana nuna akwai masu arin kare wasu marasa gaskiya kenan. Na san Haysam, mutum ne da baya ji da in cutar fararen hula. Idan akwai shaida mai arfi da ke nuna akasin haka mugani Yanzun kam Captain Akon ne ya mi a wata USB arama, cikin girmamawa ya ce, Ga wasu kwafin da aka samu daga tsohon kwamandan unit, sai dai ba cikakke bane, amma akwai abubuwa masu amfani da zasu taimaka. Sannan akwai sunan wani Moly Kaithan a cikin wa anda suka amfana daga ayyukan da suka farun Cikin takaici General ya ture files in ka an, sai kuma ya bisu da kallo aya bayan aya. Kada mu yarda a rarrabe mu da siyasa. Wannan bincike zai gudana cikin sirri. Zai fito ne daga ofishin mu, daga cikin runduna kuma. Kar a bari kowa ya san matakan mu. Ina sake garga in kowa ya kula, dan duk wanda yay amfani da wata matsala dake tsakaninsa da Zak-Shadow yay abinda ba shine gaskiya ba zan bashi mamaki. Colonel Haydar kai ne shugaban wannan comitin a angarenmu, Brigadier General ya zama Chairman na kwamitin tuhuma da bincike, koda su daga can gidan Gwamnatin sun bada nasu .......... _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 62_ __________________ https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt Link na grp 07077532253 https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1 link. N dm https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90R3y3tCP5z&_r=1 tiktok IMZEEDVENTURE Duniyar kayan kitchen an yayi dake maida mata walisa a gidajensu. Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa? Kayan yara masu kyau unique na yan gayu? To shiga link din grp na Imzeedventure Kisha mamaki idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo! Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar yale- yale ce da ayatarwa da mata sukafi bu ata musamman walisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu. Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link in namu dai domin ganema idanunki. https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1. Koki tuntu emu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_* Muna da account aTikTok@imzeed _venture. https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90A6JG1PvXe&_r=1 Karku bari ayi babu ku, Nima Bilyn Abdull tuni na antaya __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ ......... Yes sir. A yanzu haka na shirya team guda uku, legal liaison, intelligence analysis, da forensics document review. Amma sir, idan har an taba goge wasu takardun fa, ba abune mai sauki ba a garemu, dan za'a iya amfani da hakan a cimmana No Colonel kada mu fara da zarge-zarge. Muna bukatar gaskiya. Ka kawo mini jerin sunayen wa anda suka yi aiki tare da Shadow Recon, wa anda suka zauna a gida da wa anda aka tura waje. Zan fara da hira da su. Cikin gamsuwa Colonel Haydar ya yi asa da kai na girmamawa, Sir, zan kawo jerin nan gobe in sha ALLAHU. Amma fa akwai ar matsala a waje, wasu daga cikin wa anda aka rufe sun riga sun shiga harkar siyasa wasu kasuwanci. Wasu kuma sun yi murabus ne kawai dan kansu sun koma gefe. Kai General ya jinjina kawai batare da yace komai ba, sai kuma ya auki fayel in dake auke da hoton Zak-Shadow ya zubama hoton ido ba wasu sakanni. Zan sanar da Ministan Tsaro cewa wannan bincike zai cigaba da tafiyar a karkashinmu har zuwa wani lokaci kafin nasu angaren kwamitin su shigo ciki. Dan gaskiya muna bukatar hujja a hannuwan mu kafin mu kira ko mun gayyaci kowa. Sai kuyi arin tattara komai daya shafi shi wannan harin na kwanaki goma tun daga farkonsa har zuwa