Sashe 13
Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
Alhamdullahi Abdul-rasheed dai ya dawo Kano, ya kuma isar da sa
on Baba ga mahaifin su Nasiru, shi kuma ya samu Inna da kawun A'isha da maganar. Sunyi farin ciki sosai dan har zuci suke son Abdul-rasheed. Kamar yanda kuma baba yasa akai masa bincike akansu suma batare da sun sani ba sun aika har garin Bauchi an yi musu bincike akan Abdul-rasheed da ahalinsa. Kuma Alhamdullahi suma basu sami wani abin ashsha ko aibu ba sai nagarta. Ba iyayen A'isha kawai ba, hatta itama A'isha tayi farin ciki sosai, dan tunda ya gaya mata take ta faman murmushi tana
oye fuska..........
_Zaku sameshi a wa
an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._
*_NIGER
- (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*
*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na
asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*
_Shaidar biya
*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*
*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*
*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya:
*_Telegram Number 09032345899_*
*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull
*_WHATSAPP (500)_*
*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*
*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*
*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*
*_WhatsApp Number
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number
*+234 903 234 5899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
A A RUWA.....!!
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
_Chapter 9_
__________________
*_Kowace mace na matu
ar son taga ta gyara kitchen
inta kodan ta kalla itama taji da
*_Dun
ule ku
in ki saya ne ke miki wahala hajiyata?_*
*_Ko tarasu a hannunki ke baki wahala saboda kokin fara sai ki kasa ki kashe?_*
*_To kwantar min da hankalinka
awata, IMZEED VENTURE ta gama shirya miki komai ta yanda kema zaki mallaki naki cikin sau
i da rahusa._*
_Ta bu
e adashin gata wanda yafi bashi kwanciyar hankali da da
i, akan farashi mai sau
i, kaya
an zamani, gasu ingattatu. Za'a kai miki a duk inda kike. Kedai naki kawai yin zubi akan lokaci._
https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt
Link na grp
07077532253
https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1 link. N dm
https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90R3y3tCP5z&_r=1 tiktok
__________________
*_TELEGRAM GROUP_*
https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk
*_WHATSAPP CHANNEL_*
https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F
*_TIKTOK_*
https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/
*_INSTAGRAM_*
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
______________________
.........Ahalin Abdul-rasheed sun cika al
awari, dan kuwa a karo na farko suka iso garin Kano biyu ga sabon wata kamar yanda suka fa
a. Abdul-rasheed da kansa yaje tasha ya taho dasu. Ya fara kaisu makarantar su sannan suka nufo
ofar mata anguwar su Nasiru. A gidan su Nasirun suka fara yada zango. Bayan anyi gaisuwa da godiya bisa ga
awainiyar ahalin Nasiru. Suma sunyi godiya da hidimar da akai da Nasiru da yaje. Daga haka sukaci suka sha sannan mahaifin Nasiru ya shiga cikinsu aka wuce gidan kawun A'isha. Acan akai komai cike da mutunta juna da karamci. Abinka da mutanen da, ba alfahari babu fariyya babu
yale-
yale mara amfani, an bada ku
in da hatsi har buhu uku na nagani ina so dana gaisuwar iyaye, a take akai baiko. Da za'a rabu an rabu cike da dattako da godiya ma juna. Nasiru da Abdul-rasheed suka rakasu tasha suka wuce. Dan sunce bazasu kwana a Kano ba. Abinka kuma da duniya na kwance ba'a tsoron komai..
Akwana a tashi babu wahala wajen UBANGIJI. Karatun Abdul-rasheed nata mi
awa, an kuma sake kawo ku
i na biyu gidan su A'isha, tare da kayan sa rana. Huhun goro, farar alewa, sai cakuleti, sai cingam bazuka, sai alewa daima. Sai kuma tabarma karauni guda biyar, sai katifa da botikin
arfe da butar
arfe, sai zanin gado da barguna guda hu
u rigis abinsu. Kayan sarana dai sambarka dan duk wanda ya gani yasan dangin Abdul-rasheed sunyi
ari. Dan haka aka saka ranar aure watanni hu
____________
Bayan wucewar ba
i dangin Abdul-rasheed iyayen A'isha
angaren dangin uwa dana uba suka baje kayan sa rana aka raba. Aka bama Inna nata da danginta, dangin mahaifinta suka
auki nasu. Sosai A'isha take a cikin farin ciki, sai dai wani
angare kuma jikinta duk yayi sanyi. Ko lokacin da
anwar Inna da suke kira Inna Haule tai kiranta akan ta fa
i suwa zata za
a matsayin
awaye da baranya akai musu kayan saka ranar kasa magana tayi, daga
arshe akace taje abinta ta sanar ma da Bashir ko Tasi'u su suzo su fa
a. Haka kuwa akayi, ta gayama Tasi'u
awayenta biyu da take son
auka matsayin babbar
awa Lantana da Jummai, sai baranya kuma, dan haka aka
ulla kayan sa rana aka kai gidajen iyayensu kamar yanda ake ta rabo gidan sauran dangi da abokai da makwafta.
A kwana a tashi ba wuya wajen UBANGIJI, kwanakin aurensa da A'isha nata gabatowa. Domin kuwa sai anyi bikinsu da watanni bakwai ma zai kammala karatunsa. Gabatowar abubuwa dole ya shirya yaje gida Bauchi. Dan ya samu sa
on wasi
a daga drivern da ake yo masa aiken kayan abinci. Baba ne kuma ya rubuto ta da Ajami.
Assalamu alaikum.
Ina fatan kana cikin
oshin lafiya Abdul-rasheed. Ya karatunka ya jama'ar da kake tare da su. To dan ALLAH duk a gaida min da kowa.
Idan ba zan ta
a maka karatu ba kayi
ari a satin sama kazo gida kona kwana biyu ne sai ka koma. Dan ina son muyi magana, kaga kuma ni ba iya zuwa Kanon nan taku zan ba ina fama da shekaruna.
Na barka lafiya.
Daga Mahaifinka. Shehu Isa Kobi Bauchi.
Abdul-rasheed na gama karanta wannan wasi
a baiyi
asa a gwiwa ba sati na zagayowa yayima garinsa na Baushi tsinke tare da asusunsa daya jima yana tarin ku
inki a ciki. Sosai kuwa Baba ya nuna jin da
insa da zuwan nan. Dan a matse yake da son ganinsa. Bayan ya huta sun ta
a hira da Inna da
annensa ya fita gidajen yayunsa duk suka gaisa da matansu da su suma. Daga nan ya le
a abokansa, sai bayan sallar isha'i ya dawo kasancewar yasan zuwa lokacin Baba ya shigo gida cin abinci. Hakan kuwa akayi, ya sameshi zaune a
ofar
akinsa kan tabarmar karauni yana cin abincinsa a akushinsa. Sannu yay masa ya nema waje ya zauna, bai
ara magana ba har sai da Baba ya kammala ya fuskanceshi dan kansa. Sun tattauna sosai akan batun bikinsa dake tunkarowa nan da wata
aya, sai batun gida da aka gina masa kamar sauran
an uwansa anan jikin gidansu, gini ne dai irin na wannan zamanin, wato ginin laka (
asa) kamar yanda aka sani ga talaka, an shafeshi da farar
asa
ar aliya daga cikin
akunan, a waje an yarfa abin gwanin
yau. Abdul-rasheed yayi godiya sosai ga mahaifinsa harda hawaye, yay masa addu'ar tsahon rai da lafiya mai
orewa. Bayan ya lafa Baba ya
ora masa da batun kayan lefe da dangin mahaifiyarsu suka kawo daga Maiduguri. Akwatin
arfe ne da irin na mutan da guda
aya
aton gaske, akwai kaya a ciki wato atamfofi irin na mutanen da sai takalma da kayan shafa kamar dai yanda ake ha
a lefe a wancan zamani. Baba ya sake da nuna masa kwalla guda biyu daga wajensa shima kuma kayan lefen ne dai a ciki, kamar yanda yayma sauran
an uwansa shima yayi masa tunda na dangin mahaifiyarsa daban nashi daban matsayin uba. Rasama tacewa Abdul-rasheed yayi sai hawaye kawai yake sharewa da godiya. Daga
arshe ya
akko asusun nan gaba
aya ya dire a gaban Baba.
Baba ya
an zubama asusu ido sannan ya kalli Abdul-rasheed a nutse.
Wannan asusun fa Abdul-rasheed?
Baba ku
en da nake tarawa ne na
inki a ciki daman
Masha ALLAH, ALLAH yayi maka albarka, amma ai naka ne, miyyasa zaka kawo min nan?
Baba naka ne, kai amfani da shi domin rage nauyin abubuwa sun maka yawa. Nasan dai bazasuyi maka komai ba, amma dai za'a rage wani abu
Murmushi Baba yayi a karo na farko, ya sake saka masa albarka sannan ya
auki asusun ya mi
a mishi.
Abdul-rasheed bazan
i amsar
yauta daga hannunku ba. Domin hakan ba nufin jin
ai da neman albarka. Kuma hakan da kai min ya sakani jin da
warai da gaske. ALLAH yayi maka albarka da sauran
an uwanka duka. Amma kaje da asusun nan ka cigaba da tara abinda kake samu, bayan ka kammala karatunka ka dawo gida akwai abinda zamuyi da ku
in ni da kai. Dan haka ka cigaba da ajiye min su a hannunka kaji
Batare da Abdul-rasheed yay tunanin komai ba ya ce,
To Baba. In sha ALLAHU yanda kace haka za'ayi
. Daga haka suka cigaba da hira har lokacin barci..
>>>>>>>
<<<<<<<
Kwanakin Abdul-rasheed biyu ya dawo Kano makaranta, bai shiga anguwar su A'isha ba sai da sati ya zagayo kamar yanda ya saba. Sai dai suna tare da Nasiru a makaranta kullum. Shi ya bama tsaraba ma da
anwarsa ta bada a kawoma A'isha ya kai mata shi kuma sai
arshen sati ya shiga suka gaisa..
Rayuwa ta cigaba da tafiya bikin Abdul-rasheed da A'isha nata
ara matsowa, ana shirye-shirye shi kuma hankalinsa nakan jarabawar da suka fara, wadda bai kammalata ba kuwa sai ana saura kwana hu
aurin aure. Zuwa lokacin gidan su A'isha ya gama cika da danginsu na nesa, har ma am sakata a lalle a safiyar yau ko muce da hantsi, wato an saka mata turare irin na al'ada matsayin kamu. Wannan yasa shima Abdul-rasheed bai ganta ba, dan a wannan zamani idan aka saka amarya a lalle keda ango kuma sai a
akin aurenku. Sam Abdul-rasheed bai so haka ba, dan tunda ya fara jarabawar nan basa wani samun zama da A'isha, zai iya cewa rabonsa da ita ma tun mako uku da suka wuce randa sukai hira harda Nasiru suka bata ku
arshen zance da ake bama budurwa sule na gugar sule har sule biyar cif. To gashi kuma yau da yake son ganinta bamai yiwuwa bane, dole ya ha
ura ya kama hanyar Bauchi tare da Nasiru
an amanarsa. Sai ana gobe
aurin aure zasu dawo Kano su sake komawa tare da amarya.
Koda su Abdul-rasheed suka isa Bauchi a can ma sai ya tadda gidansu taf da dangin mahaifiyarsa dana Baba, kai har ma da dangin Inna duk da ta kasance kishiyar uwa. Tuni an baje buhu-buhu na masara dana gero anata faman daka domin samar da garin tuwo harma dana MASA
AR BAUCHI, sai fura dama sauran nau'in abinci irin na wannan
arni da su shinkafa. Sun sami tarba ta farin ciki, inda abokan wasa dake dakon isowar ango dama suka lullu
eshi aka fara zazzage masa kwalaben turare masu
amshi irin su
an duwala ana gu
a, hakan kuwa na nufin shima an saka shi a lalle kamar amarya.
*_KANO_*
A nan Kano ma dai
angaren amarya bari mu
an dawo baya ka
an miji a yanda aka sakata a lalle da yanda suke shagalinsu da
awayenta. Zamuce amarya da
awayenta sun fara shagali tun a ranar data kasance saura kwanaki bakwai
aurin aure. Amma an sakata a lalle ana saura kwana uku. Ranar litinin Inna Zainabu ta bata umarnin tsefe kanta kamar yanda yake a al'ada, da taimakon
awarta Jummala ta samu ta tsefe shi. Daga haka suka cigaba da sabgarsu. Washe garin ranar laraba da mutanen Bauchi suka iso da lefen A'ishatu a washe garin randa su Abdul-rasheed suka tafi kenan, akwatin
arfe da kwalla biyu sai tabarmi karauni guda hu
u. Gidan ya cika sosai da ma
wafta, bayan an cika ba
i da shatara ta arzi
i na abinci, anyi gaisuwa irin ta mutunta juna, dama gidan su Nasiru suka sauka, dan haka suna kammala bada lefe suka koma can abinsu, kasancewar nisa dama su hu
u ne kawai suka kawo kayan, zasu zauna kuma har a
aura aure sannan. Masha ALLAHU kaya sai sambarka. Dan kuwa dai amarya tayi goshi. Atamfofi ne nagartattu irinsu mai tabarma, mai barewa, akwai oni-
asu, sai joji da
alle gwaggwaro, sai t-shirt masu
yau, sai sufa gwaldin, sufa shadda, akori-kura, kai kaya dai sai sambarka. Kayan kwalliya da sabulai suma dai tsaf, sai turaren alwalar uwar
iya
atuwar kwalba sosai, sai
arduwala, miski da sauran irin yan feshi. Sai kuma gyale da su takalma kaya dai rigijib-jib komai ka ta
a akwai irin na wannan zamanin..........

_Chapter 10_
__________________
*_NACE ina kuke ne?!!. Al'ummar Gombawa nake magana
fulanin asali ke nan
*Shin kuna da labarin cewa kuma nesa ta matso kusa gare ku?*
_Maza kuzo ku sha labari da
umi-
uminsa, domin kuma fa NAKUN ya bu
e muku gidan gyara da
ale jikin mata
an kwalisa a kusa da ku gabb._
*_Idan kunji ana kiran maida tsohuwa yarinya to wannan katafaren shagon ne na
*ALIYU HAIDAR COSMETICS PLAZA*
_ADDRESS SHOP D80 WOMAN LINE GOMBE MAIN MARKET_
*_Zaku same mu a wannan numbers
in kamar haka
_*
*07068210505*
*09133081313*
_DEALER IN all kind of skin care products such as:_