← Book details Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 94

Sashe 32

Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

suko ina suka ga ku in auro masa yar talaka ma balle ta masu ku i. Amma sun ka a dambu taliya ya i fahimta......... _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 25_ __________________ https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt Link na grp 07077532253 https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1 link. N dm https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90R3y3tCP5z&_r=1 tiktok IMZEEDVENTURE Duniyar kayan kitchen an yayi dake maida mata walisa a gidajensu. Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa? Kayan yara masu kyau unique na yan gayu? To shiga link din grp na Imzeedventure Kisha mamaki idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo! Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar yale- yale ce da ayatarwa da mata sukafi bu ata musamman walisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu. Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link in namu dai domin ganema idanunki. https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1. Koki tuntu emu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_* Muna da account aTikTok@imzeed _venture. https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90A6JG1PvXe&_r=1 Karku bari ayi babu ku, Nima Bilyn Abdull tuni na antaya __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ .......A haka Bashir ya nema shiga soja, shiko Tasi'u ya fara shirye-shiryen aure dan gidansu yarinyar sunce zasu masa komai. Hakan kuwa akayi, sun masa komai sun aura masa arsu sun kuma biya musu ku in karatu zuwa asar waje, sai dai abin takaici da tausayi ko saka su A'isha a hidimar bikin baiyi ba wai suna masa ba in ciki ita da Inna, haka akai shagali daga shi sai abokansa sai dangin matar ya tare, bayan sati aya yazo yay musu sallama shi ya wuce asar waje karatu da amaryarsa. A'isha da Inna suka masa addu'a kawai ya buga eyarsa yay gaba abinsa. Bayan tafiyar Tasi'u shima Bashir ya samu aikin soja, dan haka ya wuce ya barsu, sai dai shi da sanya albarkar Inna da ar uwarsa A'isha.... << >><< >><< Lokaci ya ja, shekaru sun matsa Haysam ya kammala js3 insa ya shiga ss1, a ranar su ta farko a aji wani al'amari ya faru tsakanin malaminsu dasu su Haysam alibai. Suna zaune cikin natsuwa, kowanne da littafinsa a gaban tebur. Malam Sulaiman, wanda ake kira da Mallam Su a kamarantar ya shigo da murmushi yana auke da takarda da kwalkwalinsa kan nan sai yalli yake, bayan ya gama are musu kallo ya basu izinin zama daga gaisuwar da sukai masa ya ce, Kafin na fara darasi ina da tambaya mai sau i ga alibai na sabbi fil a sabon ajin fara girma wato ss , ya are maganar yana kallon aliban ajin aya bayan aya. Cike da girmamawa suka amsa da, Okay Sir!! Ku gaya min, idan kun girma me kuke son zama? Yara suka fara aya bayan aya. Ni likita! Ni injiniya! Ni matu in jirgi! Wasu ko sun kasa fa a dan basu san mi zasuce ba. Sai idon malam ya sauka kan Haysam dake zaune a tsakiyar kujerar farko yay shiru idonsa akan bangon littafin Iliya an Mai arfi dake gabansa. Haysam ibn Abdul-rasheed Shehu! . Ya kira sunansa cike da tsokana dan shi mutum ne mai barkwanci. ya cigaba da fa in, kai fa? Me kake so ka zama idan ka girma? Haysam ya ago kai a hankali. Idonsa ya an bushe kamar wanda ke da tunani mai nauyi. Ya an ja numfashi kafin ya ce cikin nutsuwa: so nake in zama SOJA Mallam. Aji ya an yi shiru na an da u, sai wasu yara suka yi aramar dariya, amma Mallam Su ya aga hannu yana nuna musu su yi shiru. Ya ce, Soja fa? Haysam! Mi yasa soja? ya maimaita cikin mamaki matu a dan a lokacin ba kowa ke son soja ba. Haysam ya maida idonsa asa kamar bazai ce komai ba, sai kuma a hankali muryarsa na canjawa da alamar rauni ya ce, Abiy na ne... mahaifina. Yana so in zama soja kafin ya rasu shiyasa ma yake kirana da ZAKINSA, nima kuma tunda ya fara bani labarin su waye soja naji ina so, ina son na zama jarumi, kozan iya kwatantawa daga jarumtar magabatan da suka shu e a zamanin MANZON ALLAH da wanda suka biyo baya irin su Iliya an mai arfi . Ya an yi shiru ka an, yana wasa da yatsun sa. Ban san ko zan iya ba, amma kullum ina jin kamar idan nayi hakan Abiy zai yi alfahari idan na cika burin nan nasa, dan shi yaso zama soja amma gida baza'a barshi ba, shiyasa yay fatan ni na zama na cika masa burinsa. Malam Su ya aga kai yana kallonsa da murmushi mai cike da birgewa, dan harga ALLAH yaron ya ara ayatar da shi. Cike da son arfafawa ya ce, Zaka iya Zaki mazan fama, in sha ALLAHU sai ka iya, sai ka zama abin alfahari ga babanka damu al'ummar asa. Na maka al awarin zan taimaka maka in ALLAH Ya yarda. Abinda ya bama kowa mamaki sai akaga Haysam yayi murumushi, abinda kuma bai cika yi ba, cike da farin ciki ya ce, Malam kayi al awari? In sha ALLAHU Zakin babansa in dai ina rayuwa nayi al awari. Dan ina da an uwa soja daga yau in nan ma zan bashi labarinka A wannan lokacin babu wanda ya sake dariya. Kowa ya kalli Haysam da wani sabon kallo na girmamawa da tausayi. Shiko ya koma gida da farin ciki ya sanarma Mammah da Inna. A kuma dalilin wannan al awari sha uwa ta shiga tsakanin Malam Sulaiman da Haysam, har ofishinsa yake zuwa suyita hira da labarin aikin soja. A haka rayuwa ta shu a yau da gobe kayan ALLAH. Ranar da Haysam ya kammala Secondary School, Aisha ta kasa boye hawayenta na farin ciki da na tsoron duk a lokaci aya. Domin tana ganin anta zai tashi neman hanyar rayuwa ta girma da gwagwarmayar da tafi ta shekarun uruciyarsa girma da ha ari. Domin zuwa yanzu Haysam ya gama yanke shawarar shiga aikin soja kamar yanda yasha fa a mata tun bayan al awarin da malaminsu yay masa. A duk lokacin da ya fa a mata haka, sai ta yi shiru na dogon lokaci kafin ta ce: Ka tafi idan hakan ne ka ga daidai, amma ka tuna da addu a. Rayuwar soja ba wasa bace Muhammad, sai dai bazan hana ka ba, ba kuma zan tun uke maka burin mahaifinka a zuciyarka ba saboda ina jin tsoro, zan cigaba da maka addu'a da karfafawata ALLAH ya fimu sanin abinda ke oye ai, sannan kowane bawa yana rayuwa ne da addararsa, kwazonsa a cin jarabawarsa ne ke bashi makoma bisa ga rahamar mahaliccinmu. To a yau ma aka kammala bikin gama Secondary insu daya tuna mata cewar lokacin zama soja yayi amsar data bashi kenan. Sai kawai ya dur usa ya rungumeta tare da fa in, Mammah na gode da arfafawarki a gareni a koda yaushe, amma ki sani ni bana zuwa neman suna, amma zanje neman arfi da adalci. Na ga yadda rashin adalci ke cinye mutane, zan so in tashi da takobin gaskiya, ko da zai zama arshena, daga karshen dai na cika burin Abiy na kuma cika nawa burin, na kuma maida sunanki UWAR GWANI ko UWAR MAYA Murmushi Aisha tayi da share hawaye, ta agosa daga jikinta tana mai an dungure masa kai. Murmushi yayi yana mai risinar da idanunsa asa, dama idan kaga sakewa ta musamman ga Haysam to yana a gaban Mammah ne. A'isha dake hawaye itama ta kamo hannayensa cikin nata ta runtse tana addu a kamar haka, ALLAH ya taimake ka Muhammad. Ka zama zaki mai adalci kamar yanda mahaifinku ke fata ba wanda ke cin mutane ba. Ka zama ZAKI mai amsa sunan SARKI a rundunar adalci ba Sarkin dabbobi mai mulkinsu ta arfi yana halakasu matsayin abincinsa ba. Ka zama ZAKI mai kassara ma iya da karya mugayen burunsu da manufofin su. ina fatan wannan jarumin na Abiy da Umman-Haysam (Yakura) ya zama Zaki wanda rayuwarsa ta samo asali daga haske da nagarta, daga hawaye da fata, daga aunar iyaye da an uwa da nauyin al umma. Kaje soja da fatana da addu'ata Muhammad, kaje soja da amincewata da farin cikina Muhammad Haysam. Amma ina mai garga inka da shaye-shaye, bana so! Bana so! Bana so Muhammad. Ka kiyaye Zina, tana ruguza bawa da zuri'arsa, bana so! Bana so! Bana so Haysam. Ka ya a ilimi ka cigaba da neman ilimi musamman na bautama UBANGIJI, kaga dai zuwa yanzu kayi saukar Alkur'ani, ka samu ilimin hadisi mai yawan gaske, ka haddace litattafai da yawa na addini da koni mahaifiyarku kana koyar dani a yanzu. Ka tuna yan uwanka suna kiranka da suna (DADA) a yanzu saboda kai suke gani madadin mahaifinsu, idan ka ata an wani kaima za'aci nasarar ata maka su Haysam. Yau babu Innata a duniya shekararta aya kenan da rasuwa, tunda Tasi'u yabar asar nan bamu sake jin labarinsa ba shekara hu u kenan, an kashe mana Bashir a aikin soja, wanda labarin rasuwarsa yasa Inna yanke jiki ta fa i bata sake lafiya ba sai da ta koma ga UBANGIJI. Haysam banda kowa sai ALLAH NA, sai ku ana guda takwas, kune uwata kune ubana, kune dangina. Babu kalar zagin da bana sha saboda na i yin aure, ni kuma bana son nayi aure ne wani yazo ya untata min rayuwarku
Chapter 32 · 0% Book details