Sashe 80
Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yanda kake tunani Daga haka Faro ya katse kiran daga can. Ji kawai Zak-Shadow yayi Beep beep line disconnected. Tsayawa yay kawai yana kallon wayar kamar yana son ta amsa masa sauran abin fa ar dake yawo a zuciyarsa da kanta. Sai dai yasan hakan bamai yiwu bane, yasan kuma iya batun da zai iya samu daga Faro kenan, wannan ma da yaji amintaka ce da yarda, amma duk tsanani soja baya auna wajen harbi da harsashi a ga ar share fagen wasa. Wayar ya ajiye a hankali, yana tura labulen window in da yau saboda bu atar sha ar iska mai yawa, idanunsa ya tsayar kan sararin samaniya dake riki ewa zuwa duhun tsakkiyar dare. A asan ma oshi fuskarsa da murmushi mai wahalar fassara ya furta, Da alama yanzu ne za'a dawo da wasan gaskiya. Wasan da zai rarrabe shiru da amsa kuwwar masu son a shelantawa ))<>(( WASHE GARI.... A yau rana ce a gurin kowa kamar sauran ranaku da suka shu e. Sai dai ga Zak-Shadow rana ce da tazo da abubuwa kashi-kashi. Masu ban tsoro da ban mamaki har ma da ru ani musamman ga ahalinsa dama duk wani masoyinsa. Rashin samun isasshen barci da daddare baisa ya kwanta da safe domin yin ramuwarsa ba. Dan ana idar da sallar asubahi ya fito a masallacin kenan su Ammar zagaye da shi kiran Imran ya shigo wayarsa. Dama ya fito da wayar ne shima dan nemansa, sai kuma akai sa'a shi ya fara kiransa. Barin inda anen nasa suke yay ya koma gefe, duk suka bishi da kallo rayukansu babu da i, dan sun kwana da damuwa. Yanzu ma sun yanke shawarar tunkararshi da batun da aketa oye musun duk da sunji komai, sai dai shakkarsa ta sakasu inda-inda har Imran ya kirashi. A tare suka saki ajiyar zuciya, sai kuma suka kalla juna.... Na kama yaron nan a daren jiya da kaina dan na kasa ha Oh shittt! Imran miyasa kai hakan? . Zak-Shadow ya fa a cikin runtse ido. Cikin rashin damuwa Imran ya ce, Zak.. wannan abun dole muyisa da gaggawa, dan jiya Dabo ya sake kirana sakamakon abubuwan daya sake samu a gidan su Ojo. Shiyasa na fahimci jira har sai gobe yabar barrak mu kamashi zai iya zama matsala. Shiyasa kawai na tarfashi a wani hotel da ya je Hakan da kayi shine dai-dai, amma matsala zata iya biyo bayan hakan nayi da kanka da kayi Miyasa? Ba maganar waya bace. Yanzu dai ina ka ajiye shi? Yana cikin gidana, dan hakan ne kawai zai k....... Imran!!!!! A are you madd!!!! A yanda yay maganar ba Imran ba hatta su Ma'aruff sai da suka firgita. Kafin Imran ya iya cewa wani abu Zak-Shadow ya cigaba da magana cikin kaushin murya da zafafawa. Maza ka kimtsa shi gani nan zuwa zan fiddashi. Wane irin mugun tunani da ganganci ne wannan zaka kaishi cikin gidanka? Wlhy idan ka bari wani abu ya biyo hakan da zai ta aka sai na HUKUNTAKA Imran. Sai na HUKUNTAKA tabbas sai na HUKUNTAKA.... Kai da kaji yanda yake magana kasan tabbas Imran yana cikin babban lagonsa da yake matu ar tsoro da gudun abinda zai iya ta a rayuwarsu......... _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 60_ __________________ https://chat.whatsapp.com/J92XqvWDRch1EJPdGDBa41?mode=wwt https://vm.tiktok.com/ZSHWHk4ULWbMN-geqJz/ This post is shared via TikTok Lite. Download TikTok Lite to enjoy more posts: https://www.tiktok.com/tiktoklite https://chat.whatsapp.com/KfkKd9vD8MrAst8i8CQDsj?mode=wwt Assalamu alaikum, Mutanen arziki Ina musu capacity kuna Neman Inda zaku Samu ingantattun Kaya masu kyau da quality sosai Kamar Kayan Yara Zannuwan Gado Kayan kitchen Shoes and bags Jewellery Laces, atamfa,shadda Dadai sauransu. To nesa tazo kusa, Maza Danna wannan link din domin Samun Kaya masu inganci da ayatarwa da idan kika saka ko ina kika shiga sai an kalleki an ara kallo. Ko ku nememu ta wannan number 08165751018 __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ ..........Imran kuwa murmushi kawai yayi daga can, sai ma ya yanke wayar yana an ta e baki. Zak-Shadow nashi kenan, shi ya yarda ya shiga kowane irin ha ari dominsa, amma idan shine ya gwada yin wani abu koyaya yanzu Zak-Shadow in zai tada hankalinsa. To an ta a rayuwa haka, shi ya sadaukar da rayuwarsa a kansa shi kuma ya gagara yin hakan saboda son tashi rayuwar, bazai yiwu ba, sai dai akan koma minene ya yarda suyi mutuwar kasko. Amma bazai yarda shima Zak-Shadow ya shiga ha ari ba duk rintsi in dai yana da damar taimakonsa... Cikakken mintuna goma ba'ai ba kuwa Zak-Shadow ya arasa gidan Imran, damma sai da ya koma gida ya auki mota sannan. Wata muguwar harara ya zubama Imran in dake compound zaune yana jiran isowarsa, dan yasan tunda yace zai zo to zai zo in. Imran yayi dariya yana tasowa, koda ya iso jikin motar da har Zak-Shadow ya fito ya bashi hannu in amsa yayi. Imran ya sake murmusawa yana kamo hannun nasa sukai musabaha. Cike da tsokana ya ce, Haba Yayan Imran ayi ha uri. Irin wannan tada hankali haka? Kada ka manta dai anin naka soja ne fa Harararsa Zak-Shadow ya sake yi, a an fusace ya ce, Kana saka kanka a ha ari da iyalanka kana aukar abu wasa. Imran wai miyasa baka jin magana ne?... To bana ce ayi ha uri ba dai, sannan baka bari na kai arshen maganata bane ba fa. Ba wannan gidan nake nufin na kawo shi ba, sabon gidan can fa da babu kowa ALLAH sarki Zak-Shadow, wata irin ajiyar zuciya mai nauyi ya sauke yana runtse idanunsa da kifa kansa jikin motar. Imran ya sake yin murmushi, sai kawai yaji ananun walla sun taru masa a cikin ido. Shi ya sani aunar da Zak-Shadow ke masa mai girma ce, shiyasa shima bai san yawan adadin da yake masa ba a rayuwa. Sunja lokaci a haka kafin su koma inda Imran in ya taso suka zauna. Ba jimawa matarsa ta kawo musu coffee. Cikin girmamawa ta gaida Zak-Shadow dan Yaya ma take kiransa. Shima ya amsa mata da kulawa yana tambayar lafiyar yara, tace suna lafiya gasu nan ma zasu zo gaisheshi. Aiko babu jimawa suka fito, su hu u abin sha'awa mata biyu maza biyu. Dukansu kama suke da Imran in. Fuskarsa da murmurshi ya bu e musu hannayensa, suma cike da farin ciki suka zo suka shige jikin nasa. Yanda yake suna musu soyayya irin ta mahaifi haka suke masa soyayya irin ta uba da a. Ya tambayesu makaranta kowa yace lafiya lau, kowa kuma na arin bashi labarin makarantar tasa. Shi ko yana zuba murmurshi da saurarensu. Yarinya ta uku, wadda daga ita sai auta da zasu iya zama sa'anni da Nimrah ta ce, Dada zan bika wajen Mammah Kanta ya shafa da fa in, Makarantar fa Ru ayyan Dada? Ni na gaji da zuwa dama Murmurshi yayi har ha oransa na bayyana, ya ce, Babbar magana, dama ana gajiya da neman ilimi Baby na. Kinga yanzu dai kije school, na miki al awarin weekend zan zo da kaina na aukeki dama na kawo miki Wani tsalle Ru ayya ta saka cike da farin ciki tana ma sauran an uwanta gwalo. Suma sai suka fara orafi, sai da Imran ya ga zasu damesu yace su wuce su arasa shiri lokaci zai ure ga driver na jiransu. Badan sun so ba suka wuce ciki. Shi kuma suka cigaba da tattauna abinda ya dace. Sun tsayar da shawarar bazasu kula Ojo ba sai nan da kwana uku, zuwa lokacin ya jigata yayi laushi. Dole anan Zak-Shadow yay breakfast, dan basu baro gidan ba sai 11:30, suna zuwa ya wuce sashensa yin wanka. Shi kuma Imran ya shiga wajen Mammah, in da ya samu Uncle Nasiru da Uncle Jamilu da yazo daga Bauchi, kasancewar ku in jirgi Zak-Shadow ya tura masa shine ya iso da wuri. Itama Mammah ganinsa kawai tayi, har ma abin ya bata mamaki, bata samu damar tambayarsa komai ba bayan gaisuwa sai ga Uncle Nasiru yazo. Suna zaune suna hira harda su Yaya Ma'aruff da ganin Uncle Jamilu ya hanasu fita kasuwa, dan sammakon nasa da zuwan bazata ya tabbatar musu akwai dalili. Suna nan zaunen Dada ya shigo, basu ba hatta Mammah sai da ta zuba masa ido. Shi ko kamar baiga kallon da suke masan ba ya sake fiskewa abinsa. Ja'afar daya kasa ha uri cikin an sosa eya ya ce, Humm wlhy Dada manyan kaya na maka yau, ka ganka kuwa kamar sabon ango... ya arasa fa ar angon a hankali. Hararar da Dadan ya watso masa ta saka Ma'aruff rufe baki yana danne dariya, Ja'afar kam sai yay saurin ha e hannayensa alamar ban ha uri, su ko su Mammah duk murmurshi sukayi. Mammah ya fara gaidawa, sannan cikin girmamawa ya gaida Uncle Nasiru da Uncle Jamilu, suma su Ja'afar suka gaisheshi. Dai-dai nan kira ke shigowa a wayar Imran, ganin likitan jiya ne mai kiran yasa shi agawa a wajen batare daya tashi ba, sun gaisa yay masa bayanin ga result ya fito ya za'ayi? Sai yace masa ya jirashi gashi nan zai zo ya amsa. Yana yanke wayar ya sanar musu doctor ne. Uncle Nasiru yace, Ai sai muje kenan? A'a Uncle bara kawai naje na amso kuyi zamanku Su Ma'aruff najin haka suka mi e wai bari su rakashi, shi ko yace suje. Da i ne ya kamasu, tunda dama neman hanyar jin komai sukeyi. Bayan fitarsu ne Mammah da Uncle Nasiru da Uncle Jamilu suka sake tattauna