Sashe 83
Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
fitowarsu a jejin. Dan zamu iya gayyatar Haysam nan da 2 to 3 days. Ina ara garga inku ku kula A tare suka amsa da Yes Sir . Daga haka ya fice ADC insa biye da shi..... >><< >><< Tunda Uncle Nasiru ya fara bayanin sa jikin Nabeeha ya fara rawa, bata ma bari ya kai arshe ba cikin imuwa ta ce, Abba nifa ban gane ba. Wai wane Haysam kake magana ya auri wanene...? Sai da Uncle Nasiru ya zuba mata harara, cikin sake tsaurara harshe ya ce, Hausar ce kika daina fahimta kenna ko? Bayan Haysam mijinki akwai wani Haysam in ne anan? Ba kince ke ba ya ji ba, uwarki kuma itace limamiyarki mai oraki akan keken era. Kinga yanzu ke da ita bakwa bu atar sake gwajin likita ko aryatawa tunda dai UBA baya auren ARSA..... Amma Nasiru kai azzalumi ne? ar taka za'a ha a kai da kai a wula anta? . Momyn tace tai maganar cikin huci da mi ewa kamar zata rufe Uncle Nasiru da duka. Dan sai wani girgiza jiki take, hakan yasa kowa zuba mata ido banda Zak-Shadow dake danna waya kamar ma ba'a kansa ake bala'in ba. Dai-dai nan ihun Nimrah ya kara e kunnuwansu. Kusan lokaci guda Mammah da Zak-Shadow suka mi e, hakama Imran da Uncle Jamilu. A tare su hu un suka nufi kitchen inda suke jiyo ihun nata, shima Uncle Nasiru ya take musu baya. Babu wanda bai razana da ganin Nabeeha a kitchen in ba da wu a a hannu, yayinda Nimrah ke can saman kitchen cabinet ta ma ale Nabeeha dake arin jawota na kuka da fa in, Wlhy sai na kasheki, shegiyar yarinya annoba mai kama da arnan jeji ba a mummuna Nimrah dake kuka cike da ihu da cika kunne ta ce, Niba shegiya bace ba, kuma ba arniya bace muguwa mai yanka mutane. Wayyo Ummana zata yankani kizo Umma, Kawu Tanimu na.... numfashinta ya wani jaaa alamar aukewa saboda kafta da Nabeeha ta sake kai mata da wu ar cikin rufewar idanu. Hakan kuma yayi dai-dai da isowar Zak-Shadow gabanta yay arin janyeta amma ina UBANGIJI ya riga ya addara sai ta sami Nimrah sai ko ta shata mata wu a a cinya. Ya rabbi, wani irin gigitaccen ihu da Nimrah ta saki Zak-Shadow bai ma san ya wanke fuskar Nabeeha da wani wawan mari guda biyu ba a lokaci aya, wajen yin taga-taga zatai baya saboda gigita shima ta shar eshi a hannu, saboda kaifin wu ar sai da ta fasa rigar shaddar jikinsa ta ratsa fatarsa. Amma bawon ALLAH bata kansa yake ba, arin zaro Nimrah data ma ale a lungu yake yi dan yarinyar tayi if alamar ta suma. Ga jini tuni ya wanke rigarta ta dai-dai cinya inda Nabeeha ta yanke ta. Gaba aya hankalin su Mammah ya gama tashi, Zak-Shadow dake rungume da Nimrah yana gama sauketa Mammah ta aga rigar, ai a rikice tace, Innalillahi wa-inna ilaihiraji'un dan yanka ne babba sosai damma jini ya ji ar cinyar tata ba'a iya ganin girmansa da zurfinsa. Muhammad karka sauketa muje asibiti . Mammah ta fa a cikin tashin hankali. Suma su Uncle Jamilu gaba aya sun gama rikicewa. Hatta Momyn Nabeeha rawa jikinta yake yi, tama kasa zuwa inda Nabeehar ta kife kan kitchen cabinet itama alamar taji marin maza. Sai da suka fice Uncle Nasiru da gaba aya yay sumar tsaye ya tafi taga-taga zai fa i, da yar ya iya laluben bango ya dafe. A haka ya fice a kitchen in shima yabar Momyn Nabeeha da jikinta ke rawa zuciyarta kamar zata fashe. Dan kasancewar a arshe tazo sai idonta ke nuna mata akan ciki Nabeeha ta yanki yarinyar, kai tsaye ta kasheta... Acan compound ma su Ja'afar gaba aya sun gigice saboda a yanda Dadansu ya fito da Nimrah shaddar jikinsa duk ta aci da jini abinka da fara kawai sun auka ta mutu ne. Hankali a tashe suke tambayar miya faru? Basu sami amsar kowa ba, sai kawai suma suka fara rige-rigen shiga mota.... Duk da ra in da hannunsa ke masa bata kansa yake ba, yana ri e da Nimrah har aka gama mata inki bayan an tsaida jinin da yar dan anyi allura takai uku kafin aci nasara. Ya rabbi, duk mai imani dole yaji tausayin yarinyar, dan kuwa yankane bana wasa ba, gashi ya shiga sosai har ana iya ganin ashin ta. Su kansu asibitin da farko tsoron ta ata sukai sai da Zak-Shadow ya nema gigitasu da ihu. Dole suka dawo hayyacinsu sukai abinda ya dace. Tana sume akai komai aka gama, sannan suka farfa o da ita da dabarunsu. Allurar barci suka sake mata dan da ihu ta farka. Imran ya maida Zak-Shadow dake neman mi ewa ya zaunar yana ma nurse in nuni da hannunsa. arin nuna shi baya bu ata yayi, dan haka Imran in ya aure fuska ya kafa ya tsare kuma. Dole ya ha ura ya tsaya. Nashi ma da sau i amma fa ya yanku shima babu laifi, sai dai bai kai ko kwatar na Nimrah ba. Amma shima duk da haka sun masa inki a wajen. Sun so ri e Nimrah yace kawai a sallamesu za'a kula da ita a gida. Dole aka basu sallama da magunguna da dokar kawota ana dubawa suka wuce gida. Yanzu in ma shine ya auketa, ko'a mota tana ri e a jikinsa har gida. Anan kuma suka tarar da tashin hankalin Uncle Nasiru, su Ismat da Biebah data dawo makaranta zagaye da shi suna kuka, sau in ma Biebah tai hankalin kiran matarsa, shine fa ta iso a rikice da likitansu datai kira a waya. Shine yaketa arin ganin nunfahsinsa ya daidaita sanda suke shigowa. Kai sukam dai wannan family sai dai suce Alhamdullah a wannan tsakani. Ganin al'amarin zai e dole aka auki Uncle Nasiru zuwa asibiti. Ga kuma Nabeeha can ta kulle kanta a aki tana ihun kuka da rantsuwar idan Zak-Shadow bai saki Nimrah ba sai ta kashe kanta itama. Takaici ya saka babu wanda yabi takan haukan nata sai uwarta dake magiya da lallashinta su Amima na tayata. Da yar da yar dai suka samu ta bu e. Uwar ta wani rungumeta tana kuka itama wai miyasa zatai mata haka. Miye-miye dai nan sukaita surutasu..... Tunda barci take kaje ka raba kayan nan da jikinka Muhammad, sam basu da yan gani duk jini abinka da farin abu ara tada hankali yake . Mammah ce mai maganar cikin damuwa da sanyi, dan kuwa babu abinda ke mata kai-kawo idan ta kallesa sai lokacin da Abdul-rasheed ke shinfi e a asa an lullu a masa babbar rigar shaddarsa data ji e da jini. Dama su ka ai ne a akin nata, daga ita sai shi sai Nimrah daya shinfi ar a gado. Kansa ya jinjina yana mi ewa. Har ya fara tafiya ta sake dakatar da shi. Dan ALLAH na ro eka kada kace musu komai? A karo na farko ya zubama Mammah hargitsatstsun idanunsa da suka mugun ka ewa kamar wanda ya busa cocaine. Ita kanta Mammah sai da taji zuciyarta ta motsa saboda yanda idanun nasa suka koma. Magana yake son yi amma zuciyar an maza tazo wuya ya ma kasa, sai kawai ta ce, Dawo ka zauna Bata jira amsawarsa ba ta taso ta kama hannunsa ta maidoshi inda ya tashi. Baya iya bijire umarninta, dan haka ya koma ya zauna kawai kamar yanda ta bu ata. Itama sai ta sauke ajiyar zuciya ita ta fita a akin. Babu jimawa Ma'aruff yay sallama a ofar akin cikin rawar murya alamar shima tsoron shigowa yake, dan sun san wanene Dadansu idan yana fushi, ya subahanallah abin babu yau sam. Sum-sum ya shigo kansa a asa kamar munafuki, ka an ya saci kallonsa yaga idanunsa a rufe suke, aramar ajiyar zuciya ya sauke tare da ajiye kayan a kusa da shi ka an. Idanunsa cike da hawaye miryarsa na rawa kamar wani aramin yaro, ba komai ya kawo hakan ba kuma sai tausayin Dada, dan duniya basa aunar abinda zai ta a musu shi. Kayi ha uri Dada, ga kaya ka canja inji Mammah .. sanin ya jishi, yasan bazaiyi magana ba kuma yasa shi fita yana share hawayen da suka sakko masa. Wlhy badan Mammah ta hana su ba yau sai sunma Nabeeha dukan mutuwa a gidan nan, kuma da bazata kwanar musu a gida ba. Amma babu yanda suka iya Mammah ta kafa ta tsare. A falo ma sauran an uwansa na zaune jigum-jigum, dan har su Ummi ma sun zo gidan tuni.......... _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 63_ __________________ https://chat.whatsapp.com/J92XqvWDRch1EJPdGDBa41?mode=wwt https://vm.tiktok.com/ZSHWHk4ULWbMN-geqJz/ This post is shared via TikTok Lite. Download TikTok Lite to enjoy more posts: https://www.tiktok.com/tiktoklite https://chat.whatsapp.com/KfkKd9vD8MrAst8i8CQDsj?mode=wwt Assalamu alaikum, Mutanen arziki Ina musu capacity kuna Neman Inda zaku Samu ingantattun Kaya masu kyau da quality sosai Kamar Kayan Yara Zannuwan Gado Kayan kitchen Shoes and bags Jewellery Laces, atamfa,shadda Dadai sauransu. To nesa tazo kusa, Maza Danna wannan link din domin Samun Kaya masu inganci da ayatarwa da idan kika saka ko ina kika shiga sai an kalleki an ara kallo. Ko ku nememu ta wannan number 08165751018 __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ ..........Washe gari da fitinar Nimrah suka tashi a gidan. Dan tunda ta farka da asuba take ta kuka afarta- afarta. Haka suke zagaye da ita kowa na arin lallashinta. Yayinda Mu'azz ke tayata kukan shima. Sai