← Book details Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 78 OF 94

Sashe 78

Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Haysam dan ALLAH kada ka aikata abinda Mammah zataji babu da
i. Koba komai Uncle Nasiru nada muhimmanci a wajenta shiyasa ma kaga tana iya shanye komai. Tasha fa
a a gabanmu Shine Yayanta daya rage take ma kallon uba duk duniyar nan a yanzu
Sosai Zak-Shadow ya zuba masa ido, sai kuma ya sake murmusawa ka
an yana kauda su gefe.
Kafi kowa sanin waye ni, kada kai banzan tunani
. Daga haka yabar wajen. Da kallo kawai Imran ya bishi harya shige sashensa sannan ya sauke ajiyar zuciya. Addu'a yake a ransa ALLAH ya yayafama wannan masifar ruwan sanyi da wuri, dan yasan wanene Haysam idan aka
ure ha
urinsa, ya fahimci kuma Nabeeha ta fara
akko hanyar
ure ha
urin nasa a yanzu, komai kuma zai iya faruwa idan tai wasa. Da wannan tunanin ya nufi sashen Mammah domin yi mata sallama shima ya wuce nashi gida....
>><<>><<
GIDAN GWAMNATI.
aramin
akin taro dake
awace da sanyin ac da haske mai sau
i. Shugaban
asa da ministan tsaro sai General da wasu manya uku ne ke zaune cikin nutsuwa da hali irin na masu girma. Babu komai a gabansu sai manyan files guda uku a teburin tsakiyarsu sai ruwa. Shiru mai nauyi ya ratsa
akin tun bayan gaisuwa kowa ya nutsu. A karo na farko shugaban
asa ya nisa cikin nuna damuwa yay
ar gyaran muryar data sakasu sake maida hankali sosai da nutsuwa suma duk da hankalinsa akan General yake alamar shi zaima magana,
General rahotannin da suka fito daga bangaren Arewa maso yamma sun fara girgiza mana tsarin tsaro gaba
aya. Muna bukatar gaskiya daga gare ka, a wane hali zamu iya kira ko auna Zak-Shadow a yanzu bayan abinda kukazo mana da shi a zahiri da wanda muka gani game da nagartarsa a wannan makon har mukai zaman shirya karramawa a garesa?
Iska General ya
an furzar tare da
jan numfashi kafin ya amsa da,
Your Excellency, Zak-Shadow ba sunan da ake ambata kai tsaye a cikin runduna bane kawai. Zaki ne na gaskiya dake aiki da ZUCIYA DA
WANJI akan duk wanda ya tare masa gaba da sunan GIRGIZA
ASARSA. Ni kaina shaida ne akan hakan batun yanzu ba. Amma na fahimci ana son alamta wannan nasarar tasa ne ta jiya-jiya da cewa yana da ala
a da tsohon skasin
angare na Special Recon Unit, wanda aka rufe shekaru uku da suka wuce
Cikin nuna fusata Ministan tsaro ya katse General da fa
in,
Kana nufin ana iya samun ha
in kai daga cikin mu ne General?
Cikin
an kausasa harshe shima General ya bashi amsa da,
Ba zan tabbatar ba, amma abubuwa na nuna akwai wa
anda ke
ari ko son
irar wani labari daga sama a kan sadaukarwar tasa shiyasa suke son dawo da abinda ya faru jiya su ha
a dana yau dan cimma manufa.
Cikin matu
ar fusata Minista ya sake yun
urowa zai yi magana. Amma sai shugaban
asa ya
an buga table
in, hakan yasa ya nutsu yay shiru. Kai shugaban
asa ya
an girgiza, tare da yin baya ya jingina da kujera, ya fahimci ministan tsaro da Janar kowa na kan gaskiyarsa ne. Iska ya
an furzar tare da gyara zamansa yana duba takardar gabansa.
Chapter 78 · 0% Book details