← Book details Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 77 OF 94

Sashe 77

Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Jeo babu wanda ya sake sanar miki ya ganshi? Wani abokinsa ya ta a gaya min wai sunje har inda Ojo ke aiki shi da Joe, amma basu ganshi ba akace yana kan aiki, daga nan suka dawo, shi sai ya samu hanyar barin asa zuwa turai, akan shima Jeo zai biyoshi daga baya, sai dai Joe bai bishi ba daya tambayi wanda yayi musu hanyar sai yace shi tun ranar bai sake ganin Joe ba ma Yanzu ina abokin nashi? Ya koma turai, dama yazo tafiya da Mamansa ne. Ga gidansu anan bayana ka an harma ya rushe saboda babu kowa Mama kince kamanin Joe da Ojo mai tsanani ne har mutane basa banbance su, kema wani lokacin suna ru ar dake. Amma da wane irin banbanci kike banbance su a sauran lokaci? an shiru tayi na wani lokaci, kafin ta nisa tana jinjina kai......... _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 58_ __________________ Ina mata ma'abota ado da kwalliya maryam's all-in-one emporium ta tanadar muku Mayafai masu kyau da aminci kama daga plain chiffon veils masu kyau kamar daga Egypt suka sauko jersey scarfs , beaded and stoning veils, Chantilly, 2D to 10D Turkish veils Dubai d.s Kuma abun farinciki muna bada sari da siyan dai dai ina Kano Ina tura kaya ko'ina cikin Aminci da yardar Allah ga number ta 09064960666 https://chat.whatsapp.com/FfaJ30ZOz8NHazD2ZwtzAd?mode=wwt A cikin duniya ta gayu da burgewa mayafi shine ya ke daukaka ado da aji Maryam's all-in-one emporium 09064960666 Kano Anan ne gayu yake tarar da qawa. Ki more hadaddun Mayafan mu da suka hada da Plain chiffon veils (soft & flowy) Italian Chantilly veils (pure elegance Jersey Veils (comfort meets class) Lafaya and many more. Each piece tells a story of grace, crafted for women who understand beautyin simplicity. Premium quality Affordable luxury Available in elegant shades Delivery duk inda kike a fadin duniya Ba mayafi kawaii kike bukata ba you deserve a statement of class. Wholesale group https://chat.whatsapp.com/FfaJ30ZOz8NHazD2ZwtzAd?mode=wwt __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ .......... Jeo yafi Ojo sau in kan zama da mutane, dan Ojo nada saurin fushi kuma bai son mutane sosai. Dan ko aboki da wuya kaga Ojo da shi. Shi ko Jeo na kowa ne. Sannan akwai wani an tabo a bayan kunnen Jeo da Ojo bashi da shi, suna jarirai wani abu ya ciji Joe a wajen shine ya zama ciwo har sai da mukaita zuwa asibiti kafin a samu ya warke da yar, daga nan ne ya zama tabo, shine abu na biyu bayan waccan halayyar da nake banbance su da shi. Kafin Dabo ya bata amsa ta mi e ta shiga bedroom, babu jimawa ta dawo da albom na hotuna ta mi a masa. Amsa yay ya kuna fitilar wayarsa dan akwai arancin haske a akin. Gaba aya albom in hotunan su Ojo ne a jiki, tun suna jarirai har lokacin da Ojon yay mata gyaran gida harda budurwarsa ma kamar yanda ta fa a, sai biyun arshe shi da Jeo lokacin an kammala aikin gidan, aya su biyu, aya su hu u harda budurwar Ojo da ita maman, wani kallo da Jeo kema budurwar Ojo ya auki hankalin Dabo sosai. Ya jima yana kallon hoton kafin ya ajiye albom in yana an murmushi. Mama naga hotuna, na kuma gode sosai Nima na gode da kazo min da labari akan yarona, bayan shekara biyar ban sake jin komai akansa ba. Yanzu ka gaya min yana ina? Samun kansa yay da yi mata arya. Ya ce, Ojo yana nan lafiya, jinsa da bakiyi ba na tsawon shekaru an turashi aiki ne wata asa. Kin san mu sojoji akan aikinmu sai ha uri. Amma ki kwantar da hankalinki yana gab da dawo wa. Yanzu ma sa o aka sakani zuwa na kawo miki. Sai dai yanzu dare yayi, zan koma can babban garin naku na kwana zuwa safiya sai na dawo... Miyasa bazaka kwana anan gidan ba? Ta fa a cikin damuwa. Da i ne ya kama shi dan dama abinda yake so kenan, amma sai ya danne tare da fa in, Karki damu Mama zanje can, anan ai sai na takura ki Ni bazaka takura ni ba, ga akin su Joe kullum sai na gyara Dan Kada wani yazo a cikinsu ya ganshi da datti, na ro eka ka kwana anan Shike nan Mama Nagode zan kwana. Sosai ta nuna jin da i da amincewarsa.... >>>>>>%<<<<<< Imran na arin yin parking kiran Dabo ke shigowa a wayarsa. Bai aga ba sai da ya kashe motar, Zak-Shadow dake baya ya fita ya bu e ma Mammah dake ri e da Nimrah, dai-dai nan shima ya fito yana aga wayar da kaita kunensa. Sunan Dabo daya ambata ya saka Zak-Shadow juyowa yana kallonsa. Dai-dai kuma lokacin ake kiran sallar isha'i. Dan haka Imran yace ma Dabo ya bari su dawo salla sai suyi magana. Ba wanda ya cema an uwansa komai shi da Zak-Shadow in suka fice massalaci, dama shi Uncle a gida suka ajiyeshi kafin su araso. Suna fita a gate in ne motar Momyn Nabeeha ke shigowa. Ko kallon inda motar take Zak-Shadow baiyi ba suka fice. Koda aka idar da salla suka dawo gidan anan compound suka zauna. Imran yay kiran Dabo. Bugu aya ya auka kamar dama abinda yake jira kenan.. Kamar dama ni kake zaman jira Dabo? Wlhy Sir a age nake kamar ka sani, dan ji nake kamar nayi tsuntsuwa na ganni a gabanka. An samu abinda ake so kenan? Kusan hakan sir, dan yanzu haka ina a cikin gidan su Ojo, a akinsu ma mahaifiyarsu tai min masauki zan kwana Masha ALLAH Dabo, shiyasa na yarda da aikinka sosai. Yanzu ya akayi? Sir tabbas akwai alamar tambaya akan Ojo, dan kuwa ta tabbata shi twins ne, sunan an uwan nasa Jeo.......... ya kwashe labari tsaff ya sanar masa. Kuma komai Zak-Shadow shima yaji saboda wayar a hansfree take. Dan haka Zak-Shadow in ya amsa ya an yi masa tambayoyi. Bayan ajiye wayar ne Imran ya kalla Zak-Shadow da yay shiru alamar yana nazari. Mika fahimta a wannan labarin Zak...? Shiru kamar bazai amsa ba, dan yafi minti biyu kafin ya nisa yana sake gyara zamansa. Kai tsaye ya maidama Imran tambayar da Kai mika fahimta? Babbar alamar tambaya akan Ojo gaskiya aramin murmushi Zak-Shadow yayi idanunsa na kallon wani waje daban, sai kuma ya juyi yana kallon Imran in hannayensa har e a irjinsa. Imran dole a cikin biyu aya ya kasance a tunani na. Kodai tun farko Ojo ya shiga aikin soja da manufa, ko kuma Jeo shine Ojo a yanzu What! Taya hakan zata faru Zak.. idan ma tunanin farko zai yiwu taya na biyu zai yiwu? Ta yaya Ojo zai zama Jeo? Kuma ya saka rigar soja babu tsoro har wannan shekarun baya ganosa ba? Ta yanda hasashenka ke baka bazai yiwu ba.... Zak-Shadow yay maganar yana kai wayarsa kunne. Idanu kawai Imran ya zuba masa cike da tsoro. Dai-dai yana amsa gaisuwar da ake masa daga can a ta aice. Cikin bada umarni ya cigaba da fa in, Yusuf kana ina? Daga can cike da girmamawa akace Sir! Ina barrak? Ina Ojo? Tun azun ya fita wai zai yi shopping saboda zaije gida gobe na hutun da muka samu an jimmm Zak-Shadow yayi na sakani, sai kuma ya ce, Daga yanzu zuwa goben duk wani motsinsa ina son na sani In sha ALLAHU sir Yanke wayar Zak-Shadow yayi, sai kuma ya juya yana kallon Imran dake kallonsa. Yana barin cikin barrak a kama shi Kai Imran ya jinjina masa. Haka shine dai-dai Ganin Zak-Shadow in zai mi e Imran ya dakatar da shi. Ina zaka kuma bamu gama magana ba Miya rage? Case in yarinyar nan da iyalinka Murmurshi mai ayatarwa yayi, sai kuma ya an ta e baki da age kafa a hannayensa duka biyu na cikin aljihu. Karka damu na gama yanke hukunci an tsorace Imran ya mi Wane irin hukunci ka yanke? Zaka gani a goben
Chapter 77 · 0% Book details