Sashe 54
Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zaune kuwa ya sameta tana waya, ta canja kayanta zuwa na barci da sukai mata yau sosai. Idanunsa a kanta yay sallama cike da nutsuwarsa. Idanu ta ago a hankali ta kalleshi, sai kuma ta kawar tana yin sallama da wanda suke wayar. Dai-dai tana ajiye wayar yakai zaune kusa da ita, kasancewa a sofa take zaune. Ganin kallon daya zuba mata cike da tsarguwa ta ce, Mummy na gaishe ka Na gode Ya fa a a ta aice. Kanta ta jinjina masa itama, sai kuma ta matso ka an ta kwantar da kanta a kafa arsa, hannunsa ta kamo ta saka nata a ciki. Mintuna kusan biyu suna a haka shiru, sannin hirarsa sai ya gadama ya sata aga kai tana kallon yawar fuskarsa, idanunsa a lumshe suke tamkar mai barci, amma tasan ba barcin yake yi ba. Dan haka ta an matsa hannunsa tare da fa in, My Cool Uhhmm Kayi barci ne Maimakon amsa mata sai ya bu e idon kawai yana kallonta. Kasa jurewa tai ta an risinar da nata tana sauke numfashi. Cikin jin shakkar fa ar abinda ke bakinta ta cigaba da matsa yatsun hanun nasa, kafin a arare ta ce, Dan ALLAH wannan karon ka yarda muje muga likitan nan mana. Ta hakanne zamu fahimci idan wata matsala ce a tare damu mu tashi mu nema magani. Shekara goma sha fa ba kwana goma sha bace My D. Dan ALLAH kai baka jin wani abu a ranka idan ka kalla annenka da yaransu? Ga su Ja'afar suma zasuyi nasu auren, nan da shekara aya sai kaga duk suma da yaransu. Haka kake son suma matansu suzo a bayan bayana su haihu ina kallo.... Shiru ya mata ya i tankawa. Sai hakan ya ara ular mata da zuciya, dan haka yake mata a duk sanda ta kawo masa batun zuwa ganin likita. Kuka ta fashe masa da shi mai ratsa zuciya. Kafin ta yun ura fuu ta mi e da nufin bar masa wajen, batare daya kalleta ba shima ya ri o hannunta, tare da fisgota ta fa o jikinsa gaba ayanta. Kici-kici ta fara nason tashi tana ara arfin kukanta, amma ri on da yay mata da hannu ayan nan kawai ta gagara tashin. Ganin ba iya watar kan nata zatai ba da gaske sai kawai ta kwantar da kanta a irjinsa ta cigaba da raira masa kukan.Tsawon lokaci suna a hakan idanunsa a rufe tamkar bai san tanayi ba, ganin ba dainawa zatai ba ya agata a jikin nasa ya mi e da nufin bar mata akin gaba aya......... *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 41_ __________________ Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/LkEgiP5qOEo9YDYjaeZLLc?mode=ems_wa_t Assalamu Alaikum my people dafatan kunanan cikin aminci sunana ummuh sayyeed yar mutan Chadian traditional medicine center Zaria dealer in all kinds of magungunan mata turarukan wuta sudaniss dilka skin care products at home my people bazamafa a kwai zafafan promo damukeyi in Sha allahu zuwa on 15 zamugama sannan gareku Yan Kano free ne kayanki zasuzo miki amma fa karyazo bayan mungama promo kuce kyauta ne aa zakibiya kudi nagode takuce yar mutan Chadian mai gyaran ciki dawaje please banda maza, maza In kinada matsala wadda zamu iya taimaka miki 09065504546 Ga PRODUCTS DINMU KAMAR HAKA MAGANIN SANYI TSUMIN BOM MADARAR TABAJE GORON TULA SYRUP ZUMAR SHADAMATSIN GARIN YAUKAYAUKA EMERGENCY GARIN KINFI KAZA DADI SIRRIN MALLAKAR KASA SIRRAN GIDANKI DAHUWAR KAZA DAHUWAR CICCIBI DAHUWAR YAN SHILA HMM BAZASU IRGUBA INA GODIYA SOSAI MY PEOPLE __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ .........Zaram tasha gabansa, sai dai ta gagara kallonsa kamar yanda shi yake kallonta. Zuciyarta na mata una da ra i, shawarwarin mahaifiyarta na bata warin gwiwa ta ce, Haysam kana saka min shakku a zuciyata da jin yarda akan maganganun mutane. Kodai baka son haihuwa ne kamar yanda kowa ke fa Ya da e bai ji abinda ya sokar masa zuciya kamar kalamanta ba. Cikin wani irin yanayi mai girman gaske ya zuba mata idanu yana mata wani irin kallo mai zafin gaske. Zuciyarsa kuwa tuni ta yin uro ta tokare ma oshinsa. Ya tabbata in dai ya bu e baki akan bata amsar kalamanta zai iya gaya mata mai zafin gaske da zata ninka wadda ta gaya masa sau dubu. Dan haka sai kawai ya zagayeta ya fice a akin gaba aya. Fashewa tai da wani irin kuka tana kaiwa asa ta zube. Jifa ta fara yi da duk abinda ya tare mata gaba. Babu abinda ke ara ingiza fushinta sai kalaman mahaifiyarta. Tabbas ta yarda gaskiya Momy ke fa a akan mijinta. Dan ita kanta a wasu lokutan takan zauna taita tunani game da al'amarinsa. Yanda yake mutum mai yawan bu atar iyali miyasa idan ya tafi wajen aikinsa in ba ita ta takura masa da magiyar yazo tana missing insa ba dan kansa baya shiryowa yazo dan yin hakan. Sannan ko zuwan yayi idan ba ita da kanta ta kawo masa kanta ba bazai nema ba. Da tana auka tsabar girman kansa ne ke sashi yin hakan. Sai da mahaifiyarta ta fara fargar da ita ne akan kodai yana neman mata ne sannan ya an fara taba tunaninta, sai dai zuciyarta bata amince ba tana wasi-wasi dan tasan sa da yami. Amma zuwa yau zuciyarta kamar ta fara jin aminci da wannan zance, musamman idan ta tuna maganar wasu awayenta da kance ta tashi tsaye akan mijinta dan wasu sojojin akwai son matan tsiya, shiyasa ma basu cika son haihuwa ba dan kar aima ansu abinda sukema wasu. an nan tunane-tunane Nabeeha ta cigaba da tasirantarwa a wannan dare suna ara tunzurata da rikita mata sissafi. Koda ta sake kiran mahaifiyarta ta gaya mata yanda sukayi da mijin nata sai ita kuma ta sake tabbatar mata hasashensu ya zama gaskiya dai, Zak-Shadow baya san haihuwa a gaske. Kuma tabbas dole ta mi e tsaye da bincikensa dan ta tabbatar shin baya neman mata. Ai ko haka ta ara hawa ta zauna. Da safe har ya shirya ya fito bata le ashi ba. Sai shine ya shigo akin nata. Yanda ta faffasa abubuwa kawai ya tsaya yana kallo, kafin ya maida idanun kanta. Tana kwance a kan gado da waya a hannunta. Sarai kuma ta ji shigowar tasa amma tai biris. Uffan baice mata ba ya juya ya fice a akin. Sai ta raka bayansa da harara tare da jan tsakin daya shiga kunnensa a bazata, dan ya juyone da nufin dawowa akin ya mata magana. Cak ya tsaya tamkar wanda akai ma tsawa, sosai fuskarsa tayi masifar sake ha ewa fiye da yanda take, idanunsa sun wani juye alamar zuciyar an maza ta motsa, dan ni kaina na tsorata addu'a kawai nake kar yace zai koma akin. Ganin ya bar wajen ya sani sauke ajiyar zuciya. Sashen Mammah ya nufa, a kallo aya kuma ta fahimci ransa a ace yake. Sai dai batayi magana ba saboda annensa. Shima cikin dannewa da ha uri da ALLAH ya bashi ya fuskanci an uwansa ya ajiye batun Nabeeha gefe..... >>>>> <<<<< Gaba aya wannan yinin su Major Imran sun yishi ne akan afafunsu wajen binciken son sanin su wanene suka kawo musu wannan harin, ta wani angare kuma hankalinsa a tashe yake matu a akan son samun Zak-Shadow kafin zancen harin da aka kai musu ya kai Headquarter asan baya jejin tunda yayi fita ne irin ta sirri. Amma har wani daren bai samu mafita ba. Sai dai sun sake shiri na musamman akan kowane sansani dama jejin gaba aya. Dama haka wannan munafukai ke bu ata, wato karkatar da hankalin su Imran in, sun ko samu nasara zamuce, dan ana cikin sallar isha'i suka sami nasarar kai hari a auyuka uku. Bankaura dake babban auye na wannan yankin, sai wani auye da ake kira Gangare, sai kauyen Marke. Wannan sabon tashin hankali ne da wa an nan auyuka basu ta a fuskanta ba a baya, dan rikicin shekarun baya daya faru a sauran auyukan ne banda nasu. Ruwan fitar harsasai da arar tashin nakiya ce ta fara jan hankalin wasu a yaran su Imran. Cikin gaggawa wani hazi in matashin soja ya silalo yabaro inda suke da bayi da nisa da auyukan ya sanar da Imran. Ai babu ata lokaci ya zabura da wasu tawaga suka nufi wannan waje. auyen Gangare suka fara shiga kasancewar shine farko. Tun a farkon shiga suka fara cin karo da gawarwakin mutane. Hankalinsu ya tashi dan sun fahimci al'amarin da lallai babba ne. Ai babu wani maganar aga afa suka bu e ma yaran su Dagger wuta, nan fa sabon wasa ya koma tsakaninsu, mutanen gari kuwa tashin hankali yasa sun watse cikin jejin, wasu kuma a cikin gidajensu suka samu wajen uya. Matu ar bata kashi akasha a wannan dare, kowane angare sun gama jigata musamman mutanen gari da sukafi fuskantar alubale, an kashe mutane da yawa, a wannan auye. Ba'a samu lafawar wannan hargitsi ba sai zuwa arfe shida da rabi na asuba gari ya fara haske, daga arshe dai su Dagger suka gudu, an kashe wasu a cikinsu suma, an kama mutane biyu kuma, kamar yadda wasu a cikin yaran su Imran suma aka ji musu ciwo, sai dai soja ko aya bai mutu ba. Sojoji na tattara mutanen da suka jikkata Imran ya samu waya ta wani da aka kashe, gefe ya koma ya shiga neman layin Zak-Shadow, a lokacin kusan arfe tara na safiya. A kuma dai-dai wannan time in ne Zak-Shadow yake a sashen Mammah tare da an uwansa bayan ya baro nashi sashen da acin ran matarsa. Bilal ne yaga wayarsa na haske, dan shi hankalinsa ya tafi kan magana da Mammah. Dada kamar ana kiran wayarka Bilal in ya kalla, sai kuma ya juya yana kallon wayar dake a gefensa. Ba uwar number ce, shi kuma baya aga ba uwar number. Dai-dai nan kiran ya katse, har zai auke kansa sai kuma wani kiran ya sake shigowa a karo na biyu, cikin takaici ya auki wayar zai kashe gaba aya dan zuciyarsa sam babu da i... Ya kamata dai ka auka kasan waye Maganar Mammah ta dakatar da shi daga kashe wayar, cikin