← Book details Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 75 OF 94

Sashe 75

Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

shafa a fuskar Uncle Nasiru. Nannauyan numfashi ya kawo mai arfi, sai kuma ga hawaye.... Innalillahi wa-inna ilaihiraji'un, dan ALLAH Yaya ka kwantar da hankalinka. Wannan fa ba wani abun tashin hankali bane ba. Komai mai sau i ne, tunda ma ALLAH ya kawomu zamanin da ake gwaje-gwajen sai a godema UBANGIJI ko. A kuma je ayi dan itama ta samu nutsuwa da kwanciyar hankali. A'isha bazai je ba A'a dan ALLAH Yaya kada kace haka, ita masalaha a rayuwa babu abinda ya kaita da i da sau i balle ma a rayuwa irin ta aure, itama yana da yau a bata hakkinta kodan cire zargi, kasan bazan iya bijirema umarninka ba, amma dan ALLAH ko sau aya ne ka bani damar nan na ro e ka Yun urawa yay zai tashi, Zak-Shadow da Imran suka taimaka masa. A kujera suka maida shi, yay shiru tsawon lokaci, wata irin nadamar auren Momyn Nabeeha yake ji da zama da ita ba tsawon shekaru, wlhy badan ar uwarsa bace jininsa mafi kusa da har nadamar ha a zuri'a yayi da ita. Matar nan itace babban alubalensa na rayuwa, yasha wahala a hannunta a zamansu na turai, dan gaba aya ta fan are masa ta saka yaransu fan are masa. Shiyasa ma ya yanke shawarar dawowa gida Nigeria. Ko batun sa o da yake turama su Mammah in da bai zuwa daga baya abokin nashi yazo ya gaya masa gaskiyar itace ta hana, ta dinga amsa tana rabawa uku ta bashi kaso aya ta auki biyu... Imran ne ya katse masa tunani da fa in, Uncle kayi ha uri nima ina bayan Mammah, ka bari aje ai gwajin kawai kodan samun zaman lafiya da cire zargi, itama yarinyar kaga zata rayu cikin salama Imrana..... Dan ALLAH Uncle Imran ya sake katsesa. Kallon Zak-Shadow Uncle Nasiru ya anyi, sai tausayinsa ya sake kama shi da kunyarsa mai tsanani, dan tabbas ya cutar da shi da har ya bari aka aura masa Nabeeha bayan yasan bata da isashiyar tarbiyya. Tabbas Haysam magajin Abdul-rasheed ne tako ina, dan ko a halayya da dattako da sanin ya kamata bai bar komai na mahaifinsa ba, kawai dai shi Abdul-rasheed mutum ne mai faranfaran da yawan magana, sa anin Haysam mai shiru-shiru da arancin fara'a a fuska idan ba shi yaso ba. Amma kowa ya shaida mutum ne mai ha uri da kawaici..... Da yar Mammah da Imran suka ci arfin Uncle Nasiru ya yarda da batun gwaji, shi dai gogan bai sake tankawa ba. Yayinda can anensa ke cike tab a waje. Dan sanda Momyn Nabeeha ta fita da ita yanda suka zuba musu idanu a fusace sai da sukaji hantar cikunnansu ta motsa, shiyasa da sauri suka wuce su zuwa sashen su Nabeehan. Bayan sallar Magriba da aka kira Mammah tasa Biebah zuwa ta sanar musu su fito za'a asibitin. Koda suka fito a tsakar gida suka iske Mammah ta fito, Uncle Nasiru dama bai shiga ciki ba bayan dawowarsu massalacin. Hakama Imran da Zak-Shadow dake can gefe Imran in na lallashinsa. Cike da gadara Momyn Nabeeha tace kuma sune zasu za i asibitin da za'aje. Nan ma Uncle Nasiru zai yi magana Mammah tai saurin cewa sun amince ayi hakan. Takaici kamar zai kashe Uncle Nasiru da Zak-Shadow, amma dole sukai shiru aka tafi asibiti. Ita da arta motar ta suka shiga. Su ko suka shiga mota aya. Imran ke tu i, Uncle Nasiru a gefensa. Mammah da Zak-Shadow suka shiga baya Nimrah da Bilal ya dawo da ita tana barci a cinyarta, dan har yanzu barcin takeyi. Motar ta ce gaba tasu a baya. Cike da kulawa da lallashi Mammah ta kamo hanun Zak-Shadow a cikin nata, dan ta tabbatar zuciyar an mazan na nan na tafasa a irji, saboda umarninta ne kawai zai je gwajin nan. Aiko tabbacin a zuciyen yake ko motsi baiyi ba koda ta ri e hannun nashi. Idanunsa kuma a rufe har suka iso asibitin daya kasance privete ne, babban asibiti ne kuma da akeji da shi a Abuja. Abinka da maganar ku i ko zaman mintina goma basuyi ba likitan da zasu gani ta basu izinin shiga. Nimrah da tun zamansu wajen ta farka tana lafe jikin Mammah Imran ya mi ama hannu. Mammah ta kalla, sai ta mata murmushi da fa in, Jeki kinji, ai yanzu zaku dawo ina nan ina jiranki Kai ta jinjina Mammah, sannan ta mi ama Imran in hannu ya sakko da ita. Da afafunta ta taka har ofar Office in, sai a lokacin kuma uban gayyar ya mi e saboda maganar da Mammah tai masa. Nabeeha da itama sai yanzu uwarta ta kamata ta mi ar ta harari bayansa tana murgu a baki, hakama Momynta da harara ta rakashi. Suna zuwa ofar akin inda Imran ke tsaye tsagal Nimrah mai bakin magana da barci ya fara sakinta ta ce, Baba an sanda kanka ke ciwo ne? Yanda tai maganar idonta akan Zak-Shadow ya saka Imran yin aramin murmushi, shiko idanu kawai ya zuba mata ya i magana. Yayinda Mammah da Uncle Nasiru ke murmurshin maganar tata, nan kuma Nabeeha da Momynta ji suke kamar su sha e shegiyar yarinyar. Nimrah bata ha ura ba ta matso kusa da Zak-Shadow, kamar zatai kuka tana kallon fuskar tasa dai ta kama hannunsa, Baba an sanda akwai zafi sosai ko? Kada kayi kuka kaj..... Ke dan ubanki yima mutane shiru!!! Nabeeha ta daka mata tsawa. A mamakinsu ko irin ma ta tsorata nan sai ma uri datai mata da idanu ba shakka ba girgiza. Aiko ji Nabeeha tai ta sake hasala, ta fige hannunta tayi kan Nimrah zata daka, sai lokacin ta sake matsawa jikin Zak-Shadow sosai ta rungume afafunsa tana oye fuskata. Wayyo Baba an sanda kace Kada ta dakeni, bana son duka bana so.... Jin shiru ba'a daketan ba tai shiru, sai kuma ta an le o fuskarta taga miya faru. Nabeeha ta gani tsaye cak tana huci kamar zakanya. Sai dai bata san miya tsaidata ba. Abinda kuwa bata sani ba wani shegen kallo Zak-Shadow kema Nabeeha in daya sakata dakatawar. Imran shi ya katse yanayin da fa in, Bismillah ku shiga wafa Nabeeha tayi da watsama Nimrah harara, asa- asa ta ce, Sai na kasheki shegiyar yarinya ar zin.... . Bata arasaba Momynta taja hannunta suka shige. Shima cikin lallashi Imran yay masa magana da ido, bai tanka ba ya kama hannun Nimrah suka shiga, Imran biye da su. Da Imran kawai doctor ya gaisa, koda ya mi ama Zak-Shadow hannu yi yay kamar bai ma gansa ba. Shima doctor in sai ya sake nutsuwa dan ya fahimci wa an nan mazan bana wasan yara bane ba. A arare ya juya ga Momyn Nabeeha yana tambayarta mike tafe da su. Ganin Momyn Nabeeha zata fara wani ale- alen magana da iyayin an bariki Imran ya katseta kai tsaye yay ma likitan bayanin abinda suke bu ata. Doctor yaga ba wajen wasa bane dandanan ya auka waya yay kiran wani. Kafin kace mi an musu dukkan abinda ya dace anan cikin office in nashi batare da sunje lab ba. Dukkan abinda ya kamata anyi musu, duk da dai ansha bada ala da ihu lokacin yima hajja Nimrah nata gwaje-gwajen. Bayan an kammala komai doctor yace results sai nan da kwana biyu. Bazai yiwu mu sameshi a gobe ba doctor. Abin na gaggawa ne Please Momyn Nabeeha ce mai maganar, doctor yay an jimm, sai kuma ya jinjina kai. Okay ba damuwa hajjaju ai kece. Zuwa yamma zan kira ki Ai ni da zai yiwu ma zuwa 12 nake so, dan goben zuwa 1 inada meeting da first lady, kuma sai dare zamu fito Bakin doctor a washe ya ce, Shike nan yanda kike so haka za'ayi, zan yi arin hakan Na gode Ta fa a tana kama hannun Nabeeha suka fito, dama Zak-Shadow tuni ya fice da Nimrah. Sai Imran ne kawai aka bari, gama nazartar ala ar dake tsakanin doctor da Momyn Nabeeha ya sashi tsayawar kuma. Sai da suka fice sannan doctor ya kallesa. Ranka ya da e akwai sauran wani abu ne? Mai muhimmanci ma kuwa. Naga akwai ala a tsakaninka da su, to ka sani idan igo ya canja a cikin result in da muke bu atar gani kayi kuka da kanka. Suna Major Imran Abbas. Daga haka Imran yay ficewarsa a office in shima yabar likita da baki bu e na firgici da mamaki. Dan a kwanakin nan babu sunayen dake amsa kuwwa a kafafen ya a labarai dana sada zumunta kamar Major Imran Abbas da Zak-Shadow da sauran Captains in da akasha wancan gumurzun.......... _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 57_ __________________ https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt Link na grp 07077532253 https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1 link. N dm https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90R3y3tCP5z&_r=1 tiktok IMZEEDVENTURE Duniyar kayan kitchen an yayi dake maida mata walisa a gidajensu. Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa? Kayan yara masu kyau unique na yan gayu? To shiga link din grp na Imzeedventure Kisha mamaki idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo! Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar yale- yale ce da ayatarwa da mata sukafi bu ata musamman walisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu. Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link in namu dai domin ganema idanunki. https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1. Koki tuntu emu ta wannan
Chapter 75 · 0% Book details