← Book details Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 34 OF 94

Sashe 34

Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ce Dada kada ka da e fa... ka dawo da wuri! In sha ALLAHU Bilalu na zan dawo da wuri, kai dai kaimin addu'a . Yay maganar cike da kulawa yana rungume yaron. Suma sauran duk sai suka matso suka rungume juna, Ku kula da Mammah, kada ku barta tayi tunani ko damuwa. Kada ku sakata yawan magana ko acin rai. Duk wanda ya dinga mata laifin da zai ata ranta babu ruwana da shi kona dawo, sannan bazan masa tsarabar komai ba Kawuna suka shiga aga masa. Ya an jajja musu hanci cikin so da jin kewarsu. Sai suka shiga yin dariya ga hawaye. Shima murmushi yay musu mai sanyi, kafin ya mi e, kallo aya yay Mammah yaga yanda ta du ar da kai yasan kuka take, sai ya fice da sauri shima nashi idon na tara hawaye... >>>>>> <<<<<<< *_NIGERIAN DEFENCE ACADEMY, KADUNA_* Haysam ya fito daga motar da jakarsa a kafa a, jakar da Mammah ta zuba masa kayan da duk ta tanadar masa, bakinsa da addu'a ya shiga bin tarin sabin aliban dake cike tam da ofar gate in tamkar ba safiya ba da kallo. Yaron da aka saba gani cikin damuwar maraici da wahalhalun rayuwa da yawan shiru, yau zuciyarsa cike take da jin da in samun cikar buri, da alfahari. Jinsa yake a yau tamkar ya fara wata sabuwar rayuwa, inama Abiy na raye ya gansa a wannan mataki, inama idan ya aga kai ya fa a domin shi ace kunnensa zasu iya jinsa... A bakin ofar gate in akwai jami an soja dake tsaye. Kowanne sabon alibi sai an bincika jakarsa, an duba sunansa a cikin jerin wa anda suka samu shiga. Haysam kuwa na cikin an farko-farko da aka fara kira. Dan dai-dai yana tunaninsa akan Abiy aka ambaci cikakken sunan nasa Haysam Abdul-rasheed Shehu. A karo na farko sai zuciyarsa ta buga da arfi, goshinsa ya an tara zufa, amma cikin dakewarsa ya aga kai da girmamawa ya amsa da nufar inda ake bu atar ganinsa yana aukar matakin soja na farko a rayuwarsa, shekarar farkon balaga dan yanzu yana da 17years a duniya da wasu watanni. A dai-dai nan kuma yay sallama da Malam Sulaiman da yay masa rakkiya. Hannunsa Malam Su ya ri e cike da so da auna da jin alfaharin cika masa al awari, fuskarsa da murmurshi ya furta, ALLAH ya tsare ka ana, banda wasa, banda biyema abokan banza, ka zama jarumin da asa zatai alfahari da kai ba kuka ba Kan Haysam a asa cike da girmamawa ya ce, In sha ALLAHU Malam zakayi alfahari dani kai da su Mammah.. ALLAH ya tabbatar da hakan Haysam . Malam Sulaiman ya fa a yana sakar masa hannu da shafa kansa..... Haysam na shiga ciki sai duniya ta canza. Cikin nutsuwarsa ya shiga layin an uwansa da wasu sojoji suketa duba su, suna kar ar takardu, suna aika su wurin medical check-up. Ana duba nauyinsu, tsayinsu, tare da basu lambar cadet. Sannan suka bi jerin sabon layin da ake rabawa sababbin alibai uniform da kayan horo. Sai amsar uniform in suke kuwa cike da farin ciki da zumu i, sai manyan takalma da sauran abubuwan bu ata na kwanakin farko. Sai da aka kammala musu komai daya dace a wannan lokacin Sannan aka tafi mataki na gaba. Bayan kar ar kaya, an kai su wani babban hall mai auke da gadaje da yawa da zasu iya kai 200 ma. Kowane gado akwai katifa sabuwa fil. Nanfa bakunan wasunsu suka shiga washewar farin ciki. Wasu suna dariya, wasu suna kallon juna da murmushi. Sha iyan ciki masu rawar kai suka fara rawa suna aga hannuwa cikin nisha i, yayinda wasu suka fara ki a da arfen gado wasu cokula da plate da aka raba musu. Dariya suka bama Sojojin da ke kula da su, dan haka suka tsaya suna kallon suna murmushi kawai. Dan basu da za in daya wuce su bar su suyi farin cikin farko kafin a fara horo na gaskiya, a wannan ga ar idan ma ance suyi wannan nanayen bazasu yin ba. Duk wannan abin da ake Haysam na zaune ne kawai a gefe bakin wani gado yana kallonsu, bai yi waka ba balle rawa, amma murmushin da ke gefen fuskarsa ya tabbatar da shima yana jin irin farin cikin da suke ji. Kai da ka kalla idanunsa kasan akwai tsananin buri amma a zuciyarsa akwai tambayoyi da yawa. Sai faman ayyanawa yake a zuciyarsa (Zan iya jure wannan sabuwar rayuwar kuwa? Yanzu ko mi Mammah take yi da su Ja'afar. ilama Ammar da Mimi sunyi kukan rashin ganin yau bani zan kaisu makarantar allo ba, bani zan musu wankan dare ba, bazamu ci abinci tare ba. ilama suna can sunama Mammah rigimar kuka). Haka dai ya zurfafa a tunani sha iyancin an uwansa alibai na yin nesa da kunensa......... _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 27_ __________________ LADY'S BEAUTY PALACE SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA SO KI GYARA BREAST DINKI NE? KINA SO KIYI HIPS HAJIYATA KIYI KYAU? KO KUWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI? KINA SON INGANTATTUN MAGANIN MATA NA GARGANIJIYA? Kinason shape dinki ya fito kamar yanda kowace mace zatai alfaharin ganinki bare ma oga ko saurayinki da kansa, Shin kinason ko koma yar dagwas dinki batareda kashe kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso sbd kinason jikinki yayi daidai?ko kina neman inda za,a gyara maki Kai ne wato saloon To matsalarki tazo karshe indai ingantattu sahihan maganin gargajiya ne da muka san inganci da gaskiyarsane, MAZA KI ZIYARCI LADYS BEAUTY PALACE ko ta waya ko ta asalin inda take ki tabbatar da Buqatarki tazo inda zata biya insha Allah, LADY'S BEAUTY PALACE ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO KAMAR HAKA Zumar kiba Zumar breast Zumar hips Zumar infection Zumar sliming Zumar sabon budurci Back to virgin Abayas Atamfa Lace Hijabs Supplements Kayan yara Saloon Kunshi na salatap Dana zane Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko Sari Zamuyi promo din kayan mu na hijabs da Kuma zuma Address bayan gidan drugs katsina State Kayan mu masu inganci ne sosae Muna aika kayanmu a ko Ina ba tare da wata matsala ba SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA Whatsapp or call 08169307477 Tiktok Hajara Rabiu (lady's beauty palace) Instagram Hajara Rabiu __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ ........A wannan dare na farko Haysam bai iya bacci ba saboda tunanin gida. Ga hayaniyar sabbin abokai, ko gajiya basayi sukam duk sun cika hall in da umi, kaida ka gansu kasan uruciya da farin cikin samun cikar buri ya baibaiye rayuwarsu gaba aya. A hankali Haysam dake kallonsu kawai ya lumshe idanunsa, zuciyarsa na ayyana masa, Rayuwa ta ta fara daga yau. Farin ciki a Bauchi tare da Abiy, Umma da Mammah, rayuwar unci da kukan rasa Abiy da Umma. Fuskantar ainahin rayuwa da fara gwagwarmaya a Kano tare da Mammah da Inna, kukan rasa Inna, samun cikar burin akko hanyar zama soja a yau. Ko mi gobe zata zo da shi idan da rayuwa? Wane sakamako zamu kalla a jibinmu ta duniya da lahira. Ya ALLAH kasa inyi nasara, nasara mai albarka ta duniya da lahira Ganin dai barci ya i zuwa masa sai kawai ya tashi ya fita tare da aukar sallaya a cikin jakarsa. Alwala yayo ya dawo barandar hall in ya shimfi a abin sallar ya kabbara salla. Wannan horo ne da Abiy yay masa tun bai kai haka ba, bayan rasuwarsa kuma Mammah ta ora daga inda ya tsaya, shiyyasa sallar dare ta zamar masa jiki sosai, idan ma baiyi ba har jinsa yake kamar mara lafiya. Sai gab da asuba yaji barci na ibarsa, sannan ya tattara ya koma ciki, zuwa yanzu hall in ya koma shiru, duk sunyi barci, sai tashin minshari kawai kake ji. A gadon da ya ajiye jakarsa yaje ya kwanta, baima kammala addu'a ba barci yay awon gaba da shi.... _________ Asubar fari wani arar whistle mai kaifi ya kara e kunnuwansu. A firgice suka shiga tashi, kafin su gama nutsuwa aka shiga fa in, Get up! Move it, move it, move it! A hankali Haysam ya shiga bu e idanunsa ba kamar yanda sauran ke kwaramniyar tashi ba, a nutsensa ya tashi zaune yana mai karanta addu'ar tashi a barci. Wannan safiya ce ta farko bayan shigar su NDA, daga kuma yanzu sun sake tabbatar da kowane motsin rayuwarsu zai koma ne akan tsari. Sauran an uwansa ya fara bi da kallo, yanda wasu ke tashi da sauri, wasu suna neman takalminsu, wasu kuma suna a yanayin na tsoro sai abin ya bashi dariya, murmushi ya anyi yana kauda kansa, dai-dai nan yaji muryar na kusa da gadonsa yana fa in, Dan ALLAH ko kaga takalmi na? Karon farko ya kalli gefen damar tasa inda yaron yake, ba shi da girman jiki sosai, dan a cikar jiki da tsayi ya fishi, yana neman takalmin ne da hawaye cike da idonsa. Hakan ya bayyana rauninsa sosai. Tausayi ya bama Haysam, dan sai yaga kamar Ma'aruff ko Ja'afar ne a gabansa, du awa yay yana arin tayashi nema, sai ko gashi ya auko masa takalmin a ashin bunk insa daya shige, mi a masa yayi. Ka kwantar da hankalinka gashi nan, saka muje kafin su dawo su same mu anan kaga kowa yana arin fita Kar a yaron yayi yana
Chapter 34 · 0% Book details