Sashe 16
Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
na farko, sai dai bai gani ba dan ba ganin fuskata yake ba. Amma yanda ta juya da sassarfa yaji a ransa ta murmursa in. Shima sai yay murmushin sosai yana binta da kallo. Kafin ya koma cikin akin yana bin jeren da aka tsantsara musu da kallo daki-daki. Komai ya masa yau, ya kuma ayatar da shi. Yana nan a haka harta dawo, baiyi magana ba ya amsa fitilar shima ya auka butar arfe ya fita domin yo alwalar.......... *_Ayi ha uri da jina shiru kwana biyu, an yi mana haihuwa ne bana samun zama shiyyasa. Naga kuma zan raba hankalina biyu sai kawai nace bara dai ayi suna sai mu dawo gaba aya. _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 12_ __________________ https://chat.whatsapp.com/Kf6jd57OsXHCG7cODNAje6 *_Kowace mace na matu ar son taga ta gyara kitchen inta kodan ta kalla itama taji da *_Dun ule ku in ki saya ne ke miki wahala hajiyata?_* *_Ko tarasu a hannunki ke baki wahala saboda kokin fara sai ki kasa ki kashe?_* *_To kwantar min da hankalinka awata, IMZEED VENTURE ta gama shirya miki komai ta yanda kema zaki mallaki naki cikin sau i da rahusa._* _Ta bu e adashin gata wanda yafi bashi kwanciyar hankali da da i, akan farashi mai sau i, kaya an zamani, gasu ingattatu. Za'a kai miki a duk inda kike. Kedai naki kawai yin zubi akan lokaci._ *_Za'a fara zubi 25th October in sha ALLAH 20k monthly kayan 100k 10k monthly kayan 50k *_Arha tafi bashi, hakama adashe yafi bashi. Ga sau i abaka tamkar yauta __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ ......Alhamdullah sunyi sallah, Abdul-rasheed kuma ya musu addu'oi sosai, sannan ya ora da tambayoyi ga A'isha da baya haufi a kanta. Ta kuwa amsa masa dalla-dalla cike da wazo. Daga haka ya ajiye musu kaza irin ta al'ada, mi ewa tai itama ta akko wani yawan kwanon tangaran dake a rufe ta ajiye a gabansa. Mina samu Matar Abdul-rasheed? Ya fa a cike da zolaya yana murmushi. Kanta a asa muryarta dake a dishe na fita can asa ta amsa masa. Abinci ne akace na baka idan kazo Kansa ya jinjina yana bu e kwanon tangaran in. Gasassun an shila ne har guda hu u, sai uban amshi suke na kayan yaji. Yay murmushi yana sauke ajiyar zuciya. Yun urawa tayi zata mi e, ya ko ri e hannunta yana fa in, Koma ki zauna Zaman tayi da sauri kodan ya sake mata hannunta. Shima ganin yanda take yi in sai ya saki hannun kawai yana gyara zamansa. Idonsa a kanta ya ce, A'isha bazaki cire gyalen nan hakanan ba, ko ba ya jin zafi ne?. Ina son ki saki jiki dani dan ALLAH. Ni ba abin tsoronki bane, abokin rayuwarki ne kuma abokin farin cikin ki kinji Kanta ta jinjina masa cike da girmamawa, sai kuma cikin murya dake fita can asa ta ce, Babu zafi fa, kuma ina jin kunya Murmushi yayi mai matu ar fa i da yalwa. Sai kuma ya kai hannu ya ri o hannunta a cikin nashi, an matse jikinta tayi kanta a asa, ya sake girgiza kai murmushinsa na sake fa a, muryarsa na ara tausasa ya ce, Ai'shatul-humairah, yanzu ni da ke ai kunya ta are ko? Kefa matar Abdul-rasheed ce yau kwana ai har uku kokin manta? Kanta ta girgiza alamar a'a. Ya ce, Yauwa matar kwarai. Maza matso to muci naman kada ya huce, sai kije ki kwanta ki huta abinki nasan akwai gajiyar biki Nan ma kai ta jinjina masa kawai, ta kuma i yarda su ha a ido sam da shi. Ajiye kazar yay ya saka musu kwanon an shilar nan a tsakiyarsu. Laumar farko daya cira ya kai bakinta, amma sai ta du e da sauri tare da oyewa cikin gyalen, yanzu kam siririyar dariya yayi, dan kunyar tata tsumashi take. Rarrashin duniya da dabara ta i cin naman nan, haka ya ha ura yaci iya nashi sai ya mi e cike da dabara yana fa in, Shike nan ni bari na fita, nasan idan bana nan ai zaki ci ko? Kai ta jinjina alamar eh. Oh ni Abdul-rasheed, yau dai Shatu na ta zama kurmar arfi da yaji, nazata yau idan muka ha u har sai na gaji da surutunki, karki manta kusan mako hu u kenan fa bamu ga juna ba, kewarki duk ta hanani sukuni ashe ke ba hakan bane Cike da yarinya ta ce, Nima haka, kawai ina jin kunyarka ne Shike nan na yarda hajiyar kunya, ni bara naje muyi sallama da baba sai na dawo. Amma fa kici naman nan, dan in na dawo naga baki cinyeshi duka ba zan miki ura ne. Idan kin kammala kiyi kwanciyarki kiyi barci kinji . Bai jira amsarta ba ya fice. Tana jin takunsa yay nesa da akin ta saki wata nannauyar ajiyar zuciya, sai kuma a hankali ta ago ta le o fuskarta tana kallon hanya. Shiru alamar babu shi a kusa, ko da gaske ya fitan. Wata ajiyar zuciyar ta sake saukewa sannan ta gyara zama ta fara cin naman. Wani da i yay mata na musamman, aiko ta shiga lumshe idanu ranta fes. Babu wata fargaba irin ta amare na yanzu, dan su lokacinsu idonsu bai bu ewar sanin mima ake a gidan auren ba balle har ya zame musu fargaba. Tana gama cin naman ta kwashe kwanikan ta maida gefe. Buta ta auka ta fita tsakar gida ta wanke hannunta, sai kuma ta anji tsoro. Da gudu ta koma cikin akin, tana ajiye butar bata dire ko ina ba sai a saman aramin gado, dan su Gwaggonta sun gaya mata shine nata, babban gado mai rumfa kuwa na miji ne. Kamar jira barcin keyi ta kwanta kuwa ya saceta, hankali kwance ta ararraje taji sabuwar katifar Rimi ta shiga jan numfashi. Duk abinda take Abdul-rasheed na gidan babu inda yaje, dan da farko ma la e yake yana kallonta ta window, sai da zata fito wanke hannu yay saurin komawa bayan akin dan karta ganshi. Sai da ta shige ya koma jikin window in, yanda ta daka tsalle ta fa a a gadon ya sashi sakin murmushi da girgiza kai. Haka ya cigaba da tsaiwa a wajen har sai da ya tabbatar tayi barcin sannan ya koma ciki. Kwanciya ya gyara mata a hankali dan karta farka, yay mata addu'ar barci. Itama fitilar wan akin ya kasheta, shima ya cire rigarsa kawai ya bar wandon dogo da singlet ya haye babban gadon nan mai rumfa ya kwanta, sai dai ya zuge labulen duka ta yanda zai dinga ganin kowane motsinta ga kuma garin da zafi. Addu'a yay abinsa, ya zuba mata ido daga inda yake kwance zuciyarsa na ara shiga a farin ciki da alfaharin jin yau gashi ga A'isha suna barci a aki aya matsayin ma'aurata, ko haka aka tsaya shi kam yaci ribar zuwa kano karatu ai, sai dai a tayashi da sambarka. A haka shima yana tunane-tunanensa barci yay awon gaba da shi. Washe gari shine ya fara farkawa da asuba, a mamakinsa sai yaga itama ta mi e cikin lalube tana fa in, Inna ki kunna fitilar duhu yayi yawa. Ina son naga hanya naje na tada su Bashir suje massalaci oyayyen murmushi ya saki, kafin ya kama ya saukko a gadon gaba aya hannunsa ri e da Torchlight sai dai bai kunnata ba. Jikin gadon nata yaje ya tsaya, kafin ya kunna fitilar yana haska kansa ka an da fa in, Yau ba Inna zaki gani ba a wannan ni'imtacciyar asubahin Humairah. Mijinki ne, rabin tsokar jikinki Abdul-rasheed Tunda ya haska kansa A'isha ta daburce, dan cikin kici-kici ta shiga gyara zaninta da tuni ya warware daga jikinta yayi nashi waje, sai dai jikinta akwai an tofi. Ganin yanda ta rikice tama kasa kamo zanin yanda ya dace ya sashi du owa yana dafa gadon ya kama mata zanin ya rufa mata, ajiyar zuciya ta saki tana an juya fuskarta ga bango. Sai kuma kamar zatai kuka ta furta, Na manta ne Cikin kwaikwayon aramar muryarta da son tsokanarta ya bata amsa da, Na sani Ayeshat Hannu tasa ta rufe fuskarta gaba aya tana murmushi. Shima dai murmushin yake yana kallonta. Kafin ya bata umarnin sauka a gadon domin fita yin alwala. Ta auki butar roba dake matsayin tata, shi kuma ya auki ta arfe. Yana gaba da fitila tana biye da shi. Fitilar ya bata yace ta fara shiga bayin, shi kuma ya tsaya jiranta a waje. Koda ta fito bai amshi fitilarba ya barta da ita shi ya shiga bayin a haka. Sanda ya fito ta kammala tata alwalar, tsayawa tai ta jirashi yayi, sannan suka koma akin a tare. Ashana ya auka ya kunna mata fitilar kwai, ya auki Torchlight in ya wuce massalaci. Bayan ta idar da sallar asuba bata jira komai ba ta sake hayewa gadon tai kwanciyarta, dan barcin kwana biyun nan dake cin idonta ne ke damunta. Amma ita bata san wani barcin safe ba dan bata yi, a gida ma suna idar da sallar asuba ita da Inna su Tasi'u suka dawo massalaci makarantar allo suke tafiya, sai takwas hantsi ya haska suke dawowa. Suyi kari su sake tafiya wata makarantar sai kuma arfe sha biyu. Daga nan sai ta yamma kuma. Amma yau sai ga Hajiya Indo an gidan miji da i ana shan barcin safe cike da freedom. Shiko Abdul-rasheed ma bai dawo gidan