Sashe 64
Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ile aikinsu na ha ar ma'adanai a karo na biyu da duk Zak-Shadow ya taka rawar gani wajen cin nasa a kansu a gefe aya suna jin nasarar mallakar yaran da suka saka aka satar musu dake a hannunsu. Duk da kuwa Zak-Shadow da kansa ya waci yara kusan talatin a wata ma oya dake cikin jejin bayan ya tarwatse yaran Dagger da suma ke a wajen. A yanzu yaran dake hannunsu basu wuce ashirin ba, sai na arshe da suka iba a gidan iyayen Umman Nimrah da suma in dai Zak-Shadow ya kafa ya tsare akan nemansu da fatan dawo da su........... _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 48_ __________________ RASH BEAUTY WORLD duniyar kayan mata masu kyau da arha ,Ina masu son kaya na kyan gani, amma basu son tsada? To, *ki daina nema!* Rash Beauty World ta zo miki da komai: Abaya masu kyau na zamani Egypt/dubai* *Bags masu kyau* Takalma masu aukar ido* *Jewelry masu yalli kamar na sarauta* *Kayan Kitchen masu amfani da kyau* *Koma da Naira ka an za ki yi shopping kamar sarauniya!* Farashi mai sau Kayamasu quality Fast delivery *Shiga group dinmu yanzu kiga sabbin kaya ,Kayanmu masu kyau ne kuma farashi mai sau i! Kar ki bari a baki labari don samun kayayyaki masu inganci* https://chat.whatsapp.com/GzcU1TcAem21oJedkisrhj?mode=wwt *RASH BEAUTY WORLD Inda kyawu da araha suka ha __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ ......... Wai wannan tsinannen mutumin aljani ko mutum? Viper ya fa a cikin yaren da suke amfani da shi, muryarsa na fita da aci da zafin yanda yake jin tsabar tsanar Zak-Shadow. Mutum ne Viper, sai dai uwarsa ta haifa mana bala'i da masifa ne kawai wlhy..... Ni ma ta gaskiyar Viper ban yarda mutum bane ba sam. Duba fa yanda yake wajiga burukanmu, a karo na biyu ya sake rushe nasarar mu. Taya zamuce mutum ne? Idan ko har mutum ne shi in shugaban matsafa ne matsiyac..... ya gagara arasawa saboda hawayen da suka zubo masa sharr. Haka yake da ba ar zuciyar tsiya, shiyasa suke kiransa da suna Black Spider. Kukan nasa kuwa tamkar ya ara tunzurasu ne, musamman oga da har yanzu baice komai ba tun azun. A karo na farko yayi gyaran murya, hakan yasa duk suka bashi hankalinsu, Black Spider mai kuka ya share hawayensa. Da kaushi murya oga Jush ya ce, Silence. Plan c will begin now. Bana bu atar Dagger da duka yaransa da aka kama a raye. Zamu sake sabon tsari daga yau. Shi ko tunda yace zai iya wasan zamu zuba. A yanzu ba wasan mutuwa bane ba, wasan gasa masa aya a tsakkiyar tafin hannu ne. Zai rayu, sai dai rayuwa mafi ra i da anci a idanun asar tasa dake kambamashi da zuga jarumtarsa. Mu DODANNI ne da KI A A RUWA BAYA TADA HANKALIN MU. Zamu oye shi a indanunsa da kunnuwansa zasu cigaba da jin kukan mutanen asar tashi, ya cigaba da kallon gudanar jininsu a cikin asa tamkar kwata in yanka dabbobi. Zakuma mu iba arzi asar tasa, kuma asar tasa ne zasu zama bayinmu masu ha a, masu kuma kashewa Raff!! Raff!! Raff!! Kake jin tafi na tashi ga sauran members. Sun san waye ogansu, sun kuma yarda da shi ari bisa ari. Dan daga faro tafiyar nan zuwa yanzu bai ta a fa a bai cika musu ba. Matu ar nutsuwa kuwa kalaman nashi suka basu, har suna ji a ransu Zak-Shadow tamkar sauro ne yanzu a dakin kwanansu da baya bu atar magani sai net kawai domin killacewa. Ga damar shan jini ya samu, amma babu karfin fita domin tsira da rai... Sun rufe taronsu da zancen fara horar da sabbin yara da zasu maye gurbin Dagger. Yaran kuwa yaran nan ne da suka rage a hannunsu da suka sace. Daga haka taron ya tashi kowa ya kama gabansa rai fes.. A lokacin da can ungiyar duhu ke arin ha a GUDU DA WAIWAYE... anan angaren mazan fama bisa umarnin General ne aka turke Zak-Shadow domin duba lafiyarsa. Dan da farko ya dage akan baya bu ata, duk da kuwa ko'a zahiri jikinsa akwai ananun raunika na gumurzun da aka sha, banda cizon warin cikin jeji kala-kala da farar fatarsa ta kasa oye wa. Shi kansa ba ganin likitan ne baya bu ata ba, hankalinsa da tunaninsa nakan Mammah da an uwansa da matarsa ne gaba aya. Dan ya tabbatar sunfi kowa shiga tashin hankali akan abinda ke faruwa, musamman daya kasance a kwana na uku da hargitsewar ya in har an sanar da mutuwarsa, mutuwar da ta auki hankalin mutane sosai duk da kuwa ba daga bakin jami'an soji sukaji ba ko makusantansa, hasalima wani an media da i ne ya zauna ya tsara labarin da komai, cikin sa'a kuwa ya samu karkatowar hankulan mutane a kansa har wasu gidajen jaridu wajen saurin son ace su suka fara kawo zancen suka fara ya awa. Da yake mutane jininsu a farce yake na son jin yaya Zak-Shadow ke ciki saboda randa ya saka sulken ya i da kansa kafafen ya a labarai masu girma da sanin yakamata sun sanar cike da alfahari. Shiyyasa fitar batun mutuwar tasa yaso yin tasiri sai da hukumar soji suka aryata hankulan mutane ya kwanta aka cigaba da binsu da addu'ar samun nasara. Alhamdullahi UBANGIJI kuwa ya amsa wannan addu'oi tunda nasara ta samu. Duk da wasu sojojin sun rasa rayukansu wasu sun rasa wani sashe na jiki. Musamman Captains da aka rasa kusan guda uku da suka sha gwagwarmaya. Imran ma ya samu harbi a afa, kamar yanda shima Zak-Shadow in ya samu harbi a hannu ta gefen kafa a, sai dai da kansa ya cire harsashin ya kuma cigaba da gwagwarmaya, sai kuma a yau ne da komai ya lafa aka sake masa treating in wajen yanda ya kamata... <<<<< >>>>> Kamar kuwa yanda Zak-Shadow yay hasashe akan tashin hankalin su Mammah hakanne. Dan kuwa tun ranar da ya bar gidan ba kowa ya sake barci mai da i ba. Hatta su Ma'aruff dake asar Chaina kawo kaya tunda Bilal ya sanar musu a ranar da Dadan ya auki ammarar yin ya in da kansa suka tattara komai suka dawo gida cikin tashin hankali. Dan a duk sanda Dada yay irin wannan zuciyar ta saka sulken ya i ba aramin agawar hankali suke samu ba, gani suke kamar za'a kashe musu shi a tarna in ya i. Sai dai Alhamdullah UBANGIJI na bashi kariya da nasara koda kuwa zai samu wani rauni mai girma, iyaka yayi jiyya ya mi e ya koma filin daga. To amma wannan karon sai suka ji zukatansu sun karaya sosai. Mammah kanta mai arin arfafasu da shanye tata damuwar a wannan karon itama a raunane take, amma maimakon zaman kuka da aga hankali sai ta maida hankali ga addu'a da sadaka, hakan ya arfafa zukatan su Bilal suma suka nutsu wajen gayama UBANGIJI kukansu da fatan nasara ga Dadansu. A randa kuwa akace an kashe shi in nan yanke jiki Mimi tai ta fa i, jini ya alle mata abinka da mai aramin ciki, hakama sauran babu wanda bai kusa suma ba saboda tarwatsawar zukata. Sai dai Alhamdullah abin bai nisa ba sukaji gaskiyar zance aka koma hawayen farin ciki. Yau kuwa suna jin fitowar su daga jejin kowa ya kasa z aune ya kasa tsaye. Tuni suka bar gida zuwa Headquarter tun ma kafin su Zak-Shadow in su iso Abujan, dan an sanar zai wuce gida ya huta tare da yin jiyya. Suna a cikin barrak in jirgin soji mai saukar angulu daya akko su Zak-Shadow ya sauka, sai dai basu samu ganinsa ba aka shige dasu ciki saboda yanayin da yake ciki na ganin jiri a dalilin jinin daya zubar sosai. Su Imran kuwa dama yau kwanansu hu u kenan a asibitin cikin barrak Har bayan magriba basu ji sun gaji da zaman ba, zuwa lokacin ma Uncle Nasiru ya iso shima. Shi da mahaifin Imran ne suka samu ganawa da Gen. Dan son jin yaya Haysam in na raye kuwa?. Cikin mutuntawa Gen yay musu bayanin da sukaji gamsuwa da kwanciyar hankali, ya kuma basu ha uri da tabbatar musu in sha ALLAHU zuwa gobe za'a basu damar ganin shima Lieutenant Colonel Haysam Abdul-rasheed Shehu in da mu arrabansa dake a raye dan sunga Imran dama kullum ma suna zuwa dubashi, sannan a sanar da wanda suka rasa rayukansu... Wannan bayani ya saka su Uncle Nasiru lalla a su Mammah komawa gida, sai dai a gidan ma jigum-jigum sukayi babu mai wata walwalar kirki balle jira. Abinci kuwa babu wanda ya nema balle tunanin ci. Nabeeha matarsa kuwa data dinga kuka acan da dagewar acan zata kwana har sai ta ganshi koda suka dawo gidan Mammah bata barta komawa sashenta ba, sai ta taho da ita nan sashensu a bedroom inta. Sosai take jin tausayin Nabeeha in a ranta duk da kuwa ita ta haifi Haysam, ita tafi cancanta aji tausayi da yarda tafi kowa jinra i da tashin hankali. To amma mata da miji sai ALLAH, musamman auren soyayya irin na Nabeeha da Haysam, dan tsantsar soyayyar da Nabeeha kema Zak-Shadow a bayyane take warai da gaske, bata iya oyeta agaban kowa har da ita mahaifiyarsa ma. Shiyasa a wasu lokutan da Nabeeha kan nuna kishinta akan annensa Mammah takanyi murmurshi ne kawai. Haka suma annen nasa basa iya oye kishinsu a kanta wani lokacin, musamman ma idan yazo