← Book details Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 68 OF 94

Sashe 68

Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kai sojan da Zak-Shadow ya saka ya biyo bayansa ke awa tamkar adangare, sai da ya ga mashin in da Ojo ya hau yayi an nisa sannan ya tare wani shima ya hau. Bayan Ojon yasa suka bi, sai dai bai sauka a mashin in ba lokacin da suka iso inda ya sauka a nashi mashin in ya shige wani Boutique. Har yace mashin in ya juya sai kuma yace ya dakata, suna nan kusan mintuna ashirin Ojo ya fito cikin sauri yana kallon agogon hannunsa. Mashin ya sake tarewa ya haye. Yanzun ma sakawa sojan yay suka cigaba da bin bayansa, sai dai ganin ya sauka a ofar gate in barrak in shi kuma sai ya sauka can nesa ya biya mai mashin in ya araso da kafa. Bai nufi masaukin Zak-Shadow ba har sai da ya tabbatar Ojo ya kai masa kayan ya baro akin sannan. Cike da girmamawa yayi knocking, Zak-Shadow ya bashi izinin shiga. Cikin amewa da sarawa ya ce, Sir! Duk inda yaje tare mukaje da shi ina biye...... tsaf ya labarta masa komai da ya gani ya kuma ji daga Ojo. Wani kalar zuba masa ido Zak-Shadow yayi, dan tabbas zuciyarsa ta girgiza. Saboda daga jiya zuwa yau ne kawai ya arsa zarginsa akan Ojo, zargi kuma ba irin wanda ya samu bayani ba a yanzu. Dan kuwa shi zargin ma da yakema Ojon daban, abinda yaji a yanzu daban. A take wata ar zufa ta taru masa a goshi, idanun nan suka shiga juyewa. Da wata irin tsatstsaurar murya ya furta, Ka tabbatar da abinda ka fa Yes sir! Duk abinda na fa a maka shine gaskiya, zaka iya saka wani binciken bayan ni ma domin tabbatar wa Wani irin amsa kuwwa sunan Ojo ya shiga yi a kunnen Zak-Shadow da brain insa, har yana ma jin kamar wata juwa-juwa na neman ibarsa. Ojo fa, yaron daya bama yarda mai girma bayan Imran, dan ko sauran amintattun yaransa basu kai Ojo in ba ciki kuwa harda shi wannan Yusuf in daya kawo masa bayani akan Ojo in yanzu. Lallai babbar magana, ashe kamar yanda yayi hasashen ya in nasa biyu ne na cikin gida dana waje hakan take. Har Zak-Shadow suka isa gidan gwamnati al'amarin yaronsa Ojo na masa kai-kawo a zuciya. Da yar ya iya dannewa suka tattauna sosai akan abinda ya dace. Bai gusaba kuwa sai da ya sakko zancen an gudun hijira da aka bari a wula ance. Babu wani tsoro ko shakka kuma ya nuna ma gwamna idan fa akai sakacin barinsu a wula ance to za'a iya fuskantar alubale mai girma da yafi wanda ake kai a yanzu. Amma basu muhallin zama da tattara yaransu a saka a makarantu a samawa matan sana'ar yi da sauran mazan da suka rage shine babban gata garesu dama al'umma baki aya......... _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 51_ __________________ https://vm.tiktok.com/ZSHcfQFhUuBVU -MpLRV/https://www.instagram.com/dijas_delicacy_?igsh=MWp3MThqcXlsZXB2eg==Wa.me/+2348140002981 Instagram https://www.instagram.com/dijas_delicacy_?igsh=MWp3MThqcXlsZXB2eg== Assalamu alaykum mutanen Sokoto Da kewaye Shin Ko kunsan cewa DIJAS DELICACY ashirye take Domin faranta ranku a bukukuna Da kowani irin even? Kama Daga samosa, doghnut, spring rolls meat pie, birthday cakes Da sauransu Bata tsaya anan ba tana amsar orders koda yaushe. Inda samosa kike nema frozen Ko fried duka tana dasu akan 3k 10pcs and she bakes daily Bata tsaya anan ba GA masu son gyaran jikinsu wata skin care tana siyarda best skin care products Kama Daga face wash, face cream,body butter, shower gel dadae sauransu tana aeka Kaya a kowani gari cikin aminci Da yardar allah GA no. Dinta kiyi saving Domin samun naki was.me/+2348140002981 __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ .........Duk da yanda yake maganar kai tsaye ta sosa zuciyar gwamna haka ya danne, dan harga ALLAH wani irin kwarjini da cika waje Zak-Shadow in yay masa. Ya jima yana jin labarinsa da jarumtarsa a wajen yaransa musamman kwamishinan tsaro a tsakanin wannan rikicin, amma bai ta a tunanin mutumin fa ya wuce yanda ake labarin nasa ba. Cikin danne abinda ke ransa da nuna aminta da zancen Zak-Shadow in ya tabbatar masa zai yi arin yin abinda ya dace in sha ALLAHU daga yau zuwa gobe ma. Dan ya fahimci hukumar sojin ma wani girma na musamman take bashi. Sun ara tattaunawa akan batun ara sojoji a cikin jejin kafin meeting in ya tashi. A gidan Gwamnatin sukai sallar azhar, daga nan sukai zaman cin abinci da gwamna wanda Zak-Shadow ya i cin komai a wajen. Wannan ba sabon abu bane, dan duk wanda ya sanshi yasan ba'a ko'ina ake bashi abu yaci ba. Dan komai nashi da tsari. Kai da yawansu zasu iya ratsuwar basu ta a ganin ya zauna cin abinci a gaban kowa ba. Idan zai ci abinci yakan killace kansa ne yaci a nutse. Hakan da yayi ma ya ara saka jin shakkarsa a zukatan jami'an gwamnatin da akai zaman hadda gwamnan kansa. Dan bayan barowar su Zak-Shadow gidan gwamnatin sai da sukai ar gulma akan girman kan Zak-Shadow yayi yawa. Acewarsu yana Lieutenant Colonel kawai yana wannan isar da izza inaga ya zama General watarana, ai kowama ya shiga uku. Acewarsu wannan tsaf zai iya assasa juyin mulki a asa. Oho shi baima san sunayi ba, dan daga gidan gwamnatin airport ya wuce zai wuce Abuja. Jirginsu yana gab da tashi ma. Acan ya samu Ojo na jiranshi, shi ya saka ya saya masa tickets harda shi. Bai tsara matakin auka akan Ojon ba, amma ya udira sake jansa a jikinsa fiye da da saboda wani dalili nashi. Mintina baifi goma da zuwansa airport in ba jirginsu ya aga. Tafiyar da bata gaza awa aya ba suka sauka birnin tarayya. Anan airport suka rabu da Ojo, shi ya wuce barrak shi kuma ya samu su Ma'aruff sun zo aukarshi. Cike da farin ciki suka rungumeshi kuwa. Ojo dake binsu da kallon urilla ya mi ama Ja'afar ar briefcase in Zak-Shadow in dake hannunsa. Kafin ya ame tare da sara masa. Hannu kawai ya aga masa batare daya kallesa ba, amma yana lure da kallon urillar da yake ma su Ja'afar in. Ka an ya cije lips insa, a ransa yana raya (Yaro tsaya matsayinka kada zancen an duniya ya ru e ka. Dan in kace zaka tsalla gonar zuri'ata zan yanka maka kazar wahala ne kuma sai ka figeta da sili-silin gashi). A zahiri kam bayan mota da Ma'aruff ya bu e masa ya shiga ya zauna. Suma duk gaba suka shiga Ja'afar yaja motar suka kama hanyar gida. Gaba aya sun cika masa kunne da surutu kamar wasu ananun yara, shi dai yana jinsu da kunne kawai, wani lokacin kuma yakan yi murmurshi ko girgiza kai da fa in, ALLAH ya shiryeku a ta aice. A haka suka araso gidan.... Zantukan Ojo kaf sunje kunnen oga Jush shugaban ungiyar duhu. Dan haka ya tara meeting na gaggawa ga members ungiyar. Dama dukkan motsinsu a tsakanin nan a cikin meeting in suke kala-kala. A duk sanda ya bada umarni babu mai wasa wajen amsa kiransa. Dan haka a yanzun ma cikin gaggawa suka gama hallara. Kowa da kowa yazo idan ka cire Dagger da dama ba akowane zama suke zama da shi in ba sai suna bu atar hakan saboda a wajensu sunan karen farauta kawai yake amsawa. Sa anin kowanne zama yau oga ne ya fara magana kafin ma su tambayi dalilin zaman. Sai da ya fara kunna musu recording in muryar Ojo da aka tura masa duk suka saurara. Batare da jiran cewar wani a cikinsu ba ya cigaba da fa in, Zamu rushe wasu angarori na plan c Gaba ayansu kallon kallo suka shiga yi a tsakaninsu, cikin alamar tambayar juna a yanayin kurame suke an jujjuya hannayensu. Wasu ko na age kafa a da ta e baki irin na suma basu gane ba. Oga Jush dake binsu da kallo aya bayan aya yay aramar gyaran murya daya dakatar da gungunan nasu dake tashi a akin. Tsitt sukayi gaba aya, tare da maida hankali kansa. Sai da yaja sakanni cike da shan amshi sannan ya cigaba da magana. Kamar yanda na fa a bama bu atar wasu angarori na plan c kwata-kwata saboda na fahimci wani abu a yanzu Kamar mi kenan oga? Muna bu atar su Dagger a raye. Dan haka Viper ka dakatar da plan inmu na tura masu kashesu Yanda kace haka za'ai Sir. Amma miyasa kace hakan? Bayan kasan zaman mutanen nan a raye hannun sojojin nan komai zai iya faruwa, ciki kuwa harda sanin mu su wanene. Musamman ha arin yafi girma akan Dagger da shi ya sammu. Gara ma sauran su Dagger in suka sani Tabbas zancenka a kan hanya yake kuma kana kan dai-dai Viper. Amma abinda nake son ku tuna ba ko yaushe ake iya kama tsuntsu ta baki ba, dan wani tsuntsu ba hatsi yake ci wajen oto ba ababen cikin ruwa ne abincinsa. Ba kashe Dagger ne mafita ba, yin amfani da shi wajen kama mutumin nan ta wuya shine ya dace Sake kallon kallo suka shiga yi, dan su sam basu wani fahimci komai ba. Cike da izza Mr Specter sarkin an girman kai tamkar ogan nasu ya furta, Na fahimci abinda kake nufi Oga, kuma nayi na'am da wannan tsarin. Kai tsaye ma ni har wani yawan tunani yazo min Karo na farko Oga Jush ya saki murmurshi idonsa akan Mr Specter, shiyyasa yake matu ar son shi, dan shima akwai kwanya. Yana
Chapter 68 · 0% Book details