Sashe 73
Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da zabura inda yake. Sha iyancin Ja'afar da Ma'aruff babu wanda bai sani ba, dan haka ma ya juya abinsa ya cigaba da tafiya suna take masa baya. Sallamar su ta saka Mu'azz dirowa a kujera da gudu yayo ofa, cike da farin ciki yake fa in, Oyoyo Dada na Guntun murmushi Zak-Shadow yayi, tare da tsayawa cak har Mu'azz in ya araso inda yake ya rungumeshi. Kan yaron ya shafa, dai-dai shima Ja'afar na kai masa rankwashi da fa in, an iya kenan, wato Dadanka ma kai ka ai, ai mu ri o aka kawomu gidan naga Ai rankwashin da yafi wannan ya kamata kai masa . Cewar Ma'aruff yana harar Mu'azz shima. Baki Mu'azz ya tura yana sake ma ale Zak-Shadow, dan in dai muguntar Uncle in nasa biyu ne ya saba da ita a gidan. (Mu'azz an Aunty Ummi ne, mahaifinsa ya rasu tun yana a ciki, dan watan Aunty Ummi in bakwai da aure mijin nata ya rasu, ba kowa bane face yayan Imran, rasuwar ta gigitata dama ahalinsa da su su Zak-Shadow in, har takai ta shiga wani yanayi na ciwo dole aka dawo da ita gida, a haka ta arasa rainon cikin ta haifeshi. Ko bayan haihuwar tasa ma ansha fama da ita kafin ALLAH yasa ta koma dai-dai ta cigaba da shayar da shi, sai dai rainonsa gaba aya Mammah da Mimi ne sukayi shi, har ya kai yaye. Ta jima a gida bata sake wani auren ba kusan shekara biyar dan tama koma karatu, sai da Zak-Shadow yay mata jan ido sannan. an gidan su Imran basu ta a nuna kwace Mu'azz ba a hannunsu, sun san yana samun dukkan gata anan gidan, sai dai kuma suma hakan baya hana suyi masa nasu gatan. Dan haka Mu'azz shine jika na farko a gidan tunda har yanzu matar Dada Nabeeha bata haihu ba duk da kuwa tare akai bikinsu da Ummi in a lokacin. Gashi a gidan sabon aurenta har ta sake yara biyu). Dada! Nima kaga Mammah ta kawo min sabuwar anwa. Sunanta Nimrah . Mu'azz yay maganar yana raba jikinsa dana Dada. Bai jira amsarsa ba ya bar wajen da an gudu. Inda Nimrah take ma ure a tsakanin kujera tunda sukai sallama ta tashi ta bu a a wajen dan har yanzu bayan Mammah da Mu'azz in ta i sakin jiki da kowa a gidan. Hannunta ya kamo cike da farin ciki ya ce, Nina taso ga Dadana da nake baki labari yazo Kafa a Nimrah ta ma e alamar bazataje ba. Da damuwa a fuskar Mu'azz ya juya inda su Dada suke tsaye har yanzu yana kallon su. Dada kaji wai bazata zo ba Maimakon Zak-Shadow ya basu amsa sai ya shiga takawa a nutse har inda suke.......... _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 55_ __________________ Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/LkEgiP5qOEo9YDYjaeZLLc?mode=ems_wa_t Assalamu Alaikum my people dafatan kunanan cikin aminci sunana ummuh sayyeed yar mutan Chadian traditional medicine center Zaria dealer in all kinds of magungunan mata turarukan wuta sudaniss dilka skin care products at home my people bazamafa a kwai zafafan promo damukeyi in Sha allahu zuwa on 15 zamugama sannan gareku Yan Kano free ne kayanki zasuzo miki amma fa karyazo bayan mungama promo kuce kyauta ne aa zakibiya kudi nagode takuce yar mutan Chadian mai gyaran ciki dawaje please banda maza, maza In kinada matsala wadda zamu iya taimaka miki 09065504546 Ga PRODUCTS DINMU KAMAR HAKA MAGANIN SANYI TSUMIN BOM MADARAR TABAJE GORON TULA SYRUP ZUMAR SHADAMATSIN GARIN YAUKAYAUKA EMERGENCY GARIN KINFI KAZA DADI SIRRIN MALLAKAR KASA SIRRAN GIDANKI DAHUWAR KAZA DAHUWAR CICCIBI DAHUWAR YAN SHILA HMM BAZASU IRGUBA INA GODIYA SOSAI MY PEOPLE __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ .........Da mugun arfi Colonel ya buga desk insa yana mai zazzaro idanu da ture takardun daya gama karantawa, cikin araji ya furta, Lt. Col. Garba! Kana da hankali kuwa zaka kawoma mutane wannan maganar banzar. Ko gaskiya ne maganar da ake fa a akan kana kishi da Lieutenant Colonel Haysam Abdul-rasheed ne? I'm sorry sir! Wannan shati fa i na mutane ne kawai da son haddasa fitina. Dan kawai abinda ya faru tsakanina da shi a NDA na uruciya sai a kalli abu mai muhimmanci irin wannan matsayin rashin jituwa. Sir nifa soja ne, yana da yau na fargar da hukumata arna idan naga zata afku balle ma irin wannan. Sannan ban kawo shi gareka kai tsaye ba sai da na tabbatar, ina kuma da shaidu sosai da suma suka gani kuma akayi a gabansu a cikin yaransa Idanu kawai Colonel Galadima ya zubama Lt. Col Garba. Sai kuma ya sake jawo takardun yana sake dubawa aya bayan aya. Sosai zuciyar ke rawa, dan kuwa duk wanda ya kwana ya tashi yasan wazo da gaskiyar Lieutenant Colonel Haysam Abdul-rasheed Shehu, sai dai isa cewa zai yi rejecting in wannan report in batare da bincike ba. Karo na farko ya zari tissue ya goge gumin daya tsatstsafo masa a goshi. Cikin bada umarni yace da Lt. Col. Garba, Okay zaka iya tafiya Ba haka Lt. Col. Garba yaso ba, amma sai ya mi e cikin nuna jimami ya fita a office in. Koda ya fita Colonel yafi minti sha biyar yana sake duba report in kafin ya ha ura ya mi e da takardun a hannu zuwa office in Brigadier General, dan bashi da hurumin cigaba da ri e report in a wajensa dole ya kaisa sama saboda maganar babba ce sosai. Bayan an bashi izinin shiga ya ame tare da salute duk a lokaci guda. Brigadier General Abraham Yohana daketa rubuce-rubuce batare daya ago ba yay masa nuni da kujera. Zama Colonel yayi, cike da girmamawa ya ajiye file in hannunsa gaban Brigadier General. Sir wata babbar magana ce da ake bu atar dubata da gaggawa Karo na farko Brigadier General ya ago yana kallonsa, sai kuma ya maida kansa ga rubutunsa a ta aice ya ce, Mike faruwa Colonel Galadima? Report ne muka samu akan Lieutenant Colonel Haysam Abdul-rasheed Shehu game da wannan rikicin daya jagoranta. Batare daya ago ba ya ce, azun aka gama meeting da ministan tsaro a fadar shugaban asa ba akan karrama shi, shi da duk wanda akai ya i da bizne wa anda aka rasa. Kuma harda kai ka sani Hakane sir! Amma fa al'amarin na neman canjawa ne. Dan wannan report in na nuni da Lt. Col Haysam Abdul-rasheed Shehu da hannunsa akan shirya komai daya faru, hasalima shugaban an ta'addan dake hannun jami'an bincike ya tabbatar da shima yana cikin ogans...... A fusace Brigadier General ya katse Colonel. Wace kalar banzar magana ce wannan. Haysam!? Haysam! Dai? Za'ace yana tare da an ta'adda? Wlhy sir nima abin ya girgizani matu a. Amma ka duba ka ga report in dai. An kawo shi ne tun daga jihar da abin ya faru. Kuma banan kawai ba har gidan gwamnati ya isa File in Brigadier General ya auka ya shiga dubawa. Cikin acin rai yay wurgi da takardar yana fa in, Impossible. Har abada Haysam bazai ta a koda agama an ta'adda afa ba balle ha a hannu da su. Wannan ma zancen banza ne, ba kuma Haysam ake son atama suna ba hukumar mu ake son atama suna Shi kansa Colonel Galadima abinda zuciyarsa ke bashi kenan. Amma harga ALLAH zuciyarsa ta tsorata, dan ya fahimci wannan shiri ne mai arfi da girma. Musamman idan akai dubi da yanda aka shirya report in kansa.. Cikin anin lokaci takardar ta gama zagaye Headquarter in. Babu shiri manyan suka ha a meeting na gaggawa. Sai dai ko farawa basuyi ba kira ya samu General na kuma gaggawa daga ministan tsaro bisa umarnin shugaban asa dake son ganinsa da gaggawa a gidan gwamnati cikin sa'oi biyu kawai. Dole yabar nasu meeting in akan Lieutenant General ya jagoranta. Shi kuma ya wuce amsa kiran shugaban asar...... <><><><><><><> Yanda Nabeeha ke ribzar kuka ba aramin sake zafafa zuciyar Mammah take ba. Amma ta danne cikin bada umarni tace ma Ma'aruff. Kira min Dadan ku Sai da ya watsama Nabeeha da Momynta harara sannan ya mi e. Shima Ja'afar dake a wuya mi ewar yayi. Ammar kam da shigowar shi falon kenan baiji maganganun da Momyn Nabeeha ta fa a ba tsaye yay daga bakin kofa kawai yana kallon Nabeeha in. Har Ma'aruff na neman bugeshi. Kauce masa yay ya fita. Ja'afar ma ya shiga kitchen yana kai waya a kunnensa. Bayan gaisuwa ya zayyanema Uncle Nasiru daya kira komai dake shirin faruwa a gidan. Ba aramin tashi hankalin Uncle Nasiru yayi ba da jin acin rai, cikin sauri yace gashi nan zuwa gidan. (Shima dai Uncle Nasiru yanzu a nan Abuja yake, dan anan yake aiki, kuma anan cikin anguwar yake zaune dan da arin Zak-Shadow ma ya samu filin daya gina gidan, dan haka basu da nisa da su sosai). Ja'afar na yanke wayar ya kira Imran shima. Shima rai ace ya ce, What! Yarinyar nan nada hankali kuwa? Yaya dama ai mahaukaciyar ce kune baku fahimta ba. Wlhy badan mutuncin Uncle Nasiru ba yau sai na fasa mata baki na karyar afar uwar tata No. Ba wanda ya aikeka kai kuma. Gani nan zuwa gidan nima Daga haka ya yanke kiran... A lokacin da can zaman meetings ya arke akan Zak-Shadow da alama nan wata sabuwar urar ke shirin tashi saboda ba in kishin matarsa Nabeeha da rashin hankalin uwarta dake bata