← Book details Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 53 OF 94

Sashe 53

Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A lokacin da Major Imran Abbas ke zaman wannan meeting da Captains ne yaran ungiyar duhu suka samu damar kutsa kai cikin wasu sansani kamar yanda suke iso tun farkon dare. Mataki na farko da suka fara amfani da shi shine datse na'urorin sadarwa dake cikin sansani uku. Cikin bazata arfe biyar dai-dai na asuba matasan jaruman sojojin na arin gabatar da al'awalar shiga sallar asubahi, wanda basa sallar na arin amsar duty kawai sukaji saukar harbin kan mai uwa da wabi. Tabbas duk wanda bai zama jami'in tsaro ba bai san minene tashin hankali da ainahin jarumtar mazan warai ba. Cikin abinda baifi minti biyu ba sojojin nan sun riki e maida raddi, hatta wa anda suka sami harbi bata ciwon suke ba sam balle zubar jinin da suke yi. Lokacin da Captains insu suke dawowa wajen arfe biyar da wasu mintina wasa yayi wasa, domin kuwa waje ya hargitse hargitsewa irin ta MAZAJEN FAMA. Cikin tashin hankali Captains in sukai arin kai rahoto ga sauran sansani ta hanyar wayoyin sadarwa, amma abin mamaki duk basa aiki. Makircin masu makirci yayi tasiri kenan bisa addarar UBANGIJI. Ba wannan bane hari na farko da suka ta a fuskanta, amma wannan kam ya girgiza hazo sakamakon tsahon shekaru uku kenan babu wani damuwa har suna jin sun gama nasara akan azzalumai, domin kuwa shiri suke na barin jejin a cikin wannan shekarar ganin zaman lafiya ya samu a yankin fiye ma da yanda ake fata.......... _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu ........Gari ya an fara hasken dake bayyana safiya, Major Imran daya kasa zaune ya kasa tsaye na a bakin ruwa yana zubama tsuntsayen nan dawa tamkar yanda sukeyi shi da Zak-Shadow wani irin nishi ya fara tasiri a cikin kunnen sa. Kowane yanayi soja mai ankarewa ne akan aikinsa. Cikin sauri ya ajiye robar dawar yana waige-waige da ara bu e kunne saitin inda yake jin nishin. Tabbatar da wajen ya sashi zabura tare da ciro bindiga a jikinsa yaja ya ana, cikin san a da jarumta ya tunkari wajen. Dai-dai yana isowa gab aka ara jan nishin da arfi tare da hanka a ciyayin wajen. Soja ne ya bayyana jikinsa kace-kace da jini, da yar yake iya ambaton, Commandos, help us! We need you here! Where are you?. Ai Major Imran baima San ya zabura kansa ba. Cikin tashin hankali yakai du e gabansa yana mai kamashi gaba aya... Soldier! What happened? Report now! Are you okay?. Sir! Hari, hari aka kai mana a kusurwar ofar kudanci, sun mana arna, sun datse na'urar sadarwa, shiyasa muka kasa isar da sanarwa...... Ya kasa arasawa saboda aman jini da yake yi. Bayyana tashin hankalin da Major Imran Abbas yake ciki ata lokaci ne. Sai dai da yake soja-soja ne babu alamar rawar jiki ko imuwar zahiri. Da kansa ya auki sojan nan a hannunsa ya juya nasu sansanin.... Zamu iya cewa wannan shine mafari, mafarin tashin hankali na bazata da masu makirci suka auki kwanaki suna shiryawa da daidaita wannan ga ar domin aiwatarwa ya tabbata. Ba aramar arna akaima sansani ukun nan da aka kaima hari ba. Gashi an yanke musu na'urorin sadarwa ta yanda har Headquarter sun gagara kai rahoto balle sanar da Zak-Shadow halin da ake ciki. Sai misalin arfe goma sha aya aka samu damar fita da wa anda suka jikata, sai mutane shida da tun asubahin ma sun rasu, sojoji hu an ta'addan biyu...... Tunda ya fita sallar magriba sai arfe tara saura suka shigo gidan shi da Ammar dake ma ale da shi, dan shima gab da magriba ya iso daga Zaria inda yake karatu. Bai ha u da Dadan nasu ba sai a masallaci bayan sun fito sallar magriba. Sosai suke so da aunar Zak-Shadow, dan shi suka bu e ido suka gani kuma suke kallo a matsayin uba. Ba sunan Dada da suke kiran shi ne kawai girmamawar da suke masa ba. Hatta umarni idan ya basu ko saka doka akan abu ko hanasu yin wani abu duk son da sukema abunnan sun barshi kenan har abada. Dan sunyi imanin bazai hanasu abinda zai amfane su ba, ba kuma zai sakasu yin abinda zai cutar da su ba. Komai na hidimar rayuwarsu: ci, sha, ilimi, lafiyarsu da duk wani abu da akema an gata shi da Mammah ne sukai musu a rayuwa. Taya zasu gagara masa biyayya su zama butulu. Sun tabbatar soyayyar da Dada ke musu soyayya ce irin ta a da mahaifi. Babu abinda zasu biya shi da shi sai addu'a da fatan shima ALLAH ya bashi tashi zuri'ar, dan rashin haihuwar nan tasu na damun k owa kawai dai basa magana ne... Tunda suka baro gidan su Imran surutu kawai yake zuba masa. Shi ko Zak-Shadow nashi murmurshi, sai lokaci-lokaci yake jefa magana a ta aice. Hakan baya damunsu, dan duk wanda yasan Dadan su yasan bamai yawan magana bane. Sam ba miskili bane, amma bai da yawan surutu ko dariya. Idan yaso hirarsa kuwa zakaji yanayi da Mammah sosai kamar bashi ba. To suma sukan an samu kanshi wani lokacin ya biye musu idan yana jin nisha Gaba aya kowa na falon har matarsa da annenta. Dama Aunty Ummi da Aunty Mommy da tun azun suna gidan tare da shi. Aunty Mimi ce sai yanzu ta iso, azun sanda Biebah ta kirata sun fita da mijinta anguwa. Suna yin sallama kuwa ta taso a guje cike da farin ciki tana fa in, Oyoyo Dada ta rungumeshi Kansa ya girgiza kawai tare da an bubbuga bayanta. Ke dai ba ya girma ko agowa tai tana dariya da kamo hannunsa cikin nata ta ri Dada in dai a gabanka ne ina nan ar yarinyata Autarka, dan ma wannan an bu ulun yazo ya ragen farashin autar ne da waccan yarinyar Tai maganar tana hararar Ammar da Biebah. Ramawa Ammar in yayi shima, Sai ki ha iyi wallon mangwaro ki suma, dole dai a ce da mijin iya baba ai. Muma autocin nan dai ne ko Auta Yes Yayana Biebah ta amsa masa tana ma Mimi gwalo. Dada ka gansu ko, shiyasa idan baka nan bana son zuwa gidan nan na da Murmushi yayi ka an shi dai, sai kuma ya shafa kanta da fa in, Ki daina lulasu, ke yanzu ai kin girmi uruciyarsu. Kalleki fa da yara har biyu Fuskata ta oye a jikin hannunsa, dan ita kunya take ji ma ace ta haihu. Shima bai sake cewa komai ba yaja hannunta suka arasa cikin falon. Tashi Yaya Bilal yay ya bashi kujera da yake, ya koma kusa da Mammah, dan shi dama an shagwa ar Mammah ne, ya girma amma bai san ya girma ba. A asa Ammar da Mimi suka zauna kusa da afafunsa, duk sun ri e masa hannaye kamar wasu ananun yara ko zai gudu ya barsu. Biebah tai a da fuska kamar zatai kuka ganin sun tsare ko ina bata samu wajen zama kusa da Dada ba. Gefensa ya nuna mata da ido, basa iya zama a kujera idan yana kan kujera har su Ja'afar kuma, amma bazata iya kuma in bin umarninsa ba, dan haka ya taho sa af-sa af kamar munafuka ta zauna a hannun kujerar da yaken. Dai-dai nan Mommy ta fito a kitchen auke da kofi akan tray arami. Oh ni, duk kunzo kun wani dabaibayeshi kamar ku ka aine da Dadan. Kema dai ya fa a Mommy Cewar Aunty Ummi tana harararsu. Murmurshi Mammah tayi, yayinda matarsa dake cike fam da kishi da takaici kamar ba an uwansa ba ta an ta e baki. Mugun haushin wannan soyayyar da yake nunawa an uwansa take. Ta ta a su utar bakin nuna masa abin yayi yawa, daya zuba mata wani mummunan kallo ai bata sake kwatantawa ba. Bilal ya ce, Dada dan ALLAH sati biyu zakai mana ko? ALLAH muna missing inka muna son muyita kallonka, idan kana nan gidan yafi da Sai da ya amshi mug in shayin da Mommy ta kawo masa ya kai baki ka an sannan ya amsa Bilal in. Kuyi ha uri Bilal, lokaci na zuwa da zan zo na zauna tare da ku na baku dukkan lokaci na. Nima ina jin farin ciki a duk sanda nake tare da ku Sosai maganarsa ta shige su da saka su jin aunarsa na ratsasu. Naneeha data an zuba masa ido ya kalla, sai kuma ya kauda kansa. Falon ya anbi da kallo tare da fa in, Ina Mu'azz! Biebah ta ce, Dada yayi barci, ya gaji da jiranka ya ingire Da wuri haka Ya fa a a ta aice. Mammah dake duba wani littafin addini ta ce, Wannan an naka ai ruwa-ruwa ne. Ina ga dai sojan zaka maidashi ko zai canja. Dariya sukayi su duka. Banda shi daya an murmusa kawai. Haka suka cigaba da hira cike da nisha i, duk da shi tashi maganar bamai yawa bace, sai dai sun sha murmushi dan su kam yana musu murmushi ba kamar a waje ba. Kasancewar duk anan su Aunty Ummi ma zasu kwana wannan hira bata tashi ba sai kusan arfe ayan dare. A hakan ma sai da Mammah tace su barshi yaje ya kwanta, dan su basu i a kwana ana hira suna ganin Dada ba. Tuni Nabeeha da annenta dama sun koma can sashen nasu tun wajen 11. Dan haka ya fito, sai Ammar da Bilal da sukai masa rakkiya har ofar sashen nasa sai da ya shiga sannan suka koma... Ganin haske alamar batai barci ba kai tsaye akinta ya nufa a karo na farko tun isowarsa gidan.
Chapter 53 · 0% Book details