← Book details Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 58 OF 94

Sashe 58

Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

hangi Nimrah dake oye jikin afafun Captain Musa. Da sauri Captain Musa ya shiga yima Zak-Shadow bayanin tattaunawar sa da Nimrah cikin harshen turanci. Sai da ya gama tsaf yana saurarensa sannan ya maida dubansa ga Nimrah. Abin mamaki a karo na farko yay mata wani an murmushi, sai kuma ya mu a mata hannu da muryar lallashi ya ce, Zo Baby girl Kalmar Zo in kawai ta fahimta, ta kuma san kiranta yake, dan haka ta ma e kafa a alamar a'a, dan bata ta a cin karo da mutumin daya bata tsoro da cika mata waje irinsa ba, ko babanta mutum ne mai sanyi hali da rashin hayaniya, bai ta a dukanta ba, idan yaga Umma ma zata daketa shike cetonta. Haka ma Kawu Tanimu da kowa ke aukarsa masifaffe a gidan, ita sangartata yake ko laifi tai baya dukanta. Risinawa Captain Musa yayi ya gwargwa a mata magana a kunne kamar yanda tai masa azun. Karo na farko ta ago tana kallon Zak-Shadow. Sai kuma cike da uruciya tace ma Captain Musa, Da gaske baba an sanda? Kai Captain Musa ya jinjina mata yana murmurshi. Kallon Zak-Shadow Nimrah ta sake yi, ganin har yanzu yana murmurshi sai ta nufesa da sauri. Hannu ya saka ya auketa gaba ayanta, aukar da ta saka Umma kallonsa hankali tashe. Wani mugun waro idanu tayi a kansa, jikinta da bakinta na an rawa cikin su ucewar harshe ta ce, Bawan ALLAH kai ne? Ganin wanda take kallo take maganar yaran sojin suka daka mata tsawa, sai lokacin shi Zak-Shadow ma fahimci da shi take, karo na farko ya dubeta, kai tsaye kuwa ya gane ta, dan dama tunda ya kalla Nimrah zuciyarsa ke yi kamar yasan fuskarta, ashe kamanin mahaifiyarta ne. Hannu ya agama sojan da ke mata tsawa, ita kuma duk ta firgice dan gani take harbeta sojan zaiyi. Zak-Shadow baiyi magana ba sai kallonsa daya maida kan Nimrah Ummanta kamar zatayi kuka. Cikin son kawar mata da hankali asa- asa ya ce, Muje ki nuna min inda wan Inna yake mu kwaso sauran ma, duka zan baku shi ke da mamanki Hawayen da take ri ewa na zubo mata ta ce, To kace Kada Baba an sandan can ya bugar min Umma na Bazai bugeta ba ai Captain Musa ya fa a cike da lallashinta shima. Sun motsa zasu tafi tace ita sai da Ummanta, babu yanda suka iya da wannan mulkin mallaka na Nimrah dole akabi yanda take so. Umma ce ta kaisu har sashen Inna, Zak-Shadow kam na auke da Nimrah har yanzu. Sai da suka isa sashen ne ya sauketa ya ri e hannunta, babu ko gargada ta kaisu inda akurkukin Inna suke jere da yawa dan tana kiwon kaji, zabbi sosai har ma da agwagi. Cikin bada umarni Captain Musa ya dubi yaransu uku dake biye da su, ai cikin sauri suka shiga bincike akurkayen aya bayan aya. Aiko abin mamaki daban tsoro sai ga abubuwa ana za ulowa. Ai tuni an shiga fancake komai dake sashen Inna, itama kuma an taso eyarta. Baiwar ALLAH kuka take tana ari da rantsuwar bata san da wannan ajiya ba sam. Hasali ma bata san Nimrah ta auki waccan jakar ba, ta dai ga an iba mata wai biyu, ta kuma san itace ke mata haka, wani lokacin ta kai cikin kajinsu wani lokacin tace zata soya taci. Ba angaren Inna kawai ba gidan gaba aya aka shiga masa filla-filla, yayinda aka tattare mazan kaf waje aya, aiko mata da yara nata kuka. Bincike yay bincike har cikin rijiyar gidan da rumbuna ba'a bari ba, an ko samu abubuwa da yawa da sukafi na sauran gidaje da aka samu, kuma abin mamaki an rarrabasu a angarori da dama ta yanda baka isa cewa tunda a sashen wane aka gani ba shine ya ajiyesu. Dole dai aka tattara su Baba da anensa da yayunsa duka su kusan goma sha shida mazan gidan, idan ka cire Tanimu da yay tafiya a jiya da safe kowa yana nan. An bar wasu sojoji a gidan dan tabbas suna bu atar tsaro, dan dole ne akwai mai ala a da su Dagger a gidan, idan kuma suka ji an samu kayan da ke gidan zasu biyo sahu na ganin sun adda mai ala ar da su ko aukar wani mataki... >><< Kwanaki biyu kenan su Baban Nimrah na hannun su Zak-Shadow. Hatta Kawu Tanimu daya wuce birni anje an taho da shi. An kuma samu wasu tsirarun yara cikin wa anda aka kwasa a garin a wani gida, sauran kuwa da alama an riga an fita da su. Har yanzu wa an nan auyukan suna zagaye ne da sojoji, musamman gidan su Nimrah dake cikin ha ari fiye da kowane gida a auyen Bankaura, sai gidaje hu u da suma aka samu makamai da yara tara cikin wanda aka sata. Tun waccan ranar Zak-Shadow bai sake shigowa auyen ba dan yayi busy sosai, bincike suke babu wasa shi da su Imran da sabbin jami'ai da aka aro musu. Yayinda su Captain Musa da sauran Captains ke aikinsu bisa jajircewarsu da yaran soji tako ina a cikin jejin. Yanzu ma sunzo yin wani sabon bincike ne a nan cikin gidan su Nimrah in ta hanyar zanen hannun kowa, suma mazan gidan dake hannunsu duk an auka acan sansani. Sun sami Nimrah na darzar kuka da birgima ita bazataci garin kwaki da Umma ta ji a ba shinkafa zataci. Umma kuwa ta zuba mata ido kawai tana kallo dan tashin hankalinta yafi arfin rigimar Nimrah. Ba ita kawai ba duk macen dake gidan tana cikin tashin hankalin tafiya da mazansu da sojoji sukayi, ga yara babu su babu labarinsu dan har yanzu ba'a samo su ba. Imran sarkin son yara da tausayi ne ya zo har inda Nimrah take bori ya agata cak batare daya damu da yanda tai bu u-bu u cikin asa ba. Shi dai Zak-Shadow kallo aya yay mata ya auke kansa, sai da tai wani furuci ma Umma ya juyo a karo na biyu ya an kalleta. Cikin kuka Nimrah ta sake maimaita, Kuma sai naje na kira fatalwoyin bayan gida masu jan ido su saka ki a jakarsu su tafi dake tunda bazaki dafa shinkafa ba Mutane irin su Zak-Shadow nada wata baiwa ta tsarta da saurin tsarguwa. Sannan inda suna a ga ar aiki basa raina abu komai antarsa koda ga waye yazo. Imran nama Nimrah murmushi da fa in, Yi ha uri Baby kada ki kira ma Mama fatalwa in dai shinkafa ce ina da ita zan baki.... Zak-Shadow daya araso inda suke idonsa akan Nimrah da tunda ta hango yana tahowa ta ame Imran da lafewa a jikinsa dan tsoronsa take ji. Yana isowa ta sake oye fuskarta sosai a jikin Imran in. Kai kawai Zak-Shadow ya an girgiza, kafin ya saka hannu a aljihu ya ciro Dabino da yake yawan ci dan yana matu ar son shi, zai iya ci miki dabino yasha ruwa matsayin abinci. an hannunta ya kamo ya saka mata, a karo na farko ta ago cike da shakka ta kallesa tare da hannun nata. Murmushi ya mata kamar ranar, sai ta tashi da yau tana dariya cike da farin ciki......... Tunda aka ba Nimrah dabino aiko za'a sha labarin fatalwoyin bayan gida kenan, yau zamu san mai oye fuska. _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 44_ __________________ RASH BEAUTY WORLD duniyar kayan mata masu kyau da arha ,Ina masu son kaya na kyan gani, amma basu son tsada? To, *ki daina nema!* Rash Beauty World ta zo miki da komai: Abaya masu kyau na zamani Egypt/dubai* *Bags masu kyau* Takalma masu aukar ido* *Jewelry masu yalli kamar na sarauta* *Kayan Kitchen masu amfani da kyau* *Koma da Naira ka an za ki yi shopping kamar sarauniya!* Farashi mai sau Kayamasu quality Fast delivery *Shiga group dinmu yanzu kiga sabbin kaya ,Kayanmu masu kyau ne kuma farashi mai sau i! Kar ki bari a baki labari don samun kayayyaki masu inganci* https://chat.whatsapp.com/GzcU1TcAem21oJedkisrhj?mode=wwt *RASH BEAUTY WORLD Inda kyawu da araha suka ha __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ ........Hannu ya mi a mata shima yana cigaba da murmushin nasa dai, babu musu ta tafi wajensa. Cikin wayo da dabara ya tambayeta miye fatalwa? Yaushe ta ganta kuma?. Yo har a gayama Nimrah zance, ba'a tambayeta ba ma fa a take balle wannan harda cin hanci aka bata. Ai tsaf ta shiga bama Zak-Shadow labarin fatalwoyin bayan gida. Koda yace zata kaishi ya gani? Sai ta bashi amsa da, Ai sun gudu tun ranar, koda na raka su Fatsima ma da sukace zasu gani babu kowa sai dai mun samo jarkoki harda nama (Anzo wajen) Cewar Zak-Shadow a zuciya. Dabino ya sake cirowa a aljihu ya bama Nimrah, sannan ya fita da ita su Imran biye da shi ransu fal mamakin al'amarin wannan yarinya. Ranar fa da taimakon ALLAH da wayon nan nata suka gano makamai na ban mamaki a gidan, yau kuma ga wata sabuwar magana da tabbas tunda sukaga oga ya maida hankali akai tana da muhimmanci. Tsaf Nimrah ta dinga nuna musu hanya har cikin gonar nan da taga mutanen ranar da take kira fatalwoyi. A kallon farko kuwa sojojin suka fahimci gaskiyar zancenta. Dan har yanzu akwai alamar mutane sun zauna. Sauran takardun nama da yaran basu auka ba saboda an cinye suna wajen duk da iska ta aukesu sun matsa, sai kashi
Chapter 58 · 0% Book details