← Book details Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 94

Sashe 14

Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read

moisturizer
Sun screen
Face Toner
Eye cream
Face serum
Face wash
Face scrub
Face cream
Face marsk
Body lotion
Body cream
Shower gel
Body scrub
Tube
Body oil
Body spray
Perfume
Hair crm
Hair spray and many more
*_Harma da abinda bamu lissafo ba anan. Ku dai kawai karku bari a yi babu ku. Domin kayanmu garanti ne kuma dahir ne
Follow this link to join my WhatsApp community: https://chat.whatsapp.com/HCLn6awOrmP5WJmO9jPrgK?mode=ems_wa_t
__________________
*_TELEGRAM GROUP_*
https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk
*_WHATSAPP CHANNEL_*
https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F
*_TIKTOK_*
https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/
*_INSTAGRAM_*
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
______________________
........Bayan
an ganin lefe sun kammala kowa ya wuce an adana kaya ma sannan A'isha ta dawo daga ma
oyarta. Ganin yanda aka
ata gidan ta
auka tsintsiya ta hau shara kamar yanda ta saba, tana tsaka da sharar tsakar gida duk da ba
i sun fara cika gidan nasu
an biki matar yayansu
anin babansu ta shigo gidan. Cike da shammata ta shiga zazzage mata turare a jiki tana gu
Wani irin sakin tsitsiyar A'isha tayi a
asa, sai kuma ta fashe da kuka tana mai dur
aushewa a wajen. Kuka take sosai mai ban tausayi, har sai da akazo aka
agata a wajen. Abokan wasa kuwa sun samu nayi, sai binta suke da gu
a. An cire mata
an kunnenta da tsakiyarta ta wuya (Abin wuya, kamar sar
a dai a yanzu). Hakama kayan jikinta ta cire an kawo mata tsohon zani da riga ta saka. Wannan alama itace amarya ta shiga lalle kenan, dan kuwa zuwa bayan sallar magriba wadda take matsayin Alwanka
inta tazo gidan,
awayenta dama tunda akai kamun sun cika gida abinsu domin zaman lalle ya fara kenan. Bayan gaishe-gaishe aka
akko ma alwanka tabarmin tirgeza guda uku ta kwashi amarya da
awayenta suka tafi gidanta. Da yake itama anan anguwar take da
afa suka taka abinsu. An zauna an
an ta
a hira kowa ya nema makwancinsa, makwancin kuwa wannan tabarmi ne da alwanka ta amso na turgeza (
mutane na miye Turgeza? A amsa a comment akwai
yauta
, sannan miye Alwanka ma? Tambaya biyu kenan
). Biyu
awayenta suka kwanta,
aya aka bata ita ka
ai. Washe gari da safe aka dama musu koko aka sayo
osai aka basu sukai kari da shi. Daga haka suka koma
ashin bishiyar ce
iya dake gidan suka zauna suna hirarsu, sai dai amarya daka ganta duk tayi sukuku, lokaci-lokaci ma takan share hawaye abinta.
angaren Alwanka kuwa ta tanadi lallenta na
unshi har kwano
aya da rabi ta kwa
a tunda safe na TURGEZA kenan, zuwa goma ta bama
awayen amarya lalle da zunguru sai ledoji su
unsa mata. Tsaf
awayen amarya suka
unsheta kuwa da
unshi na tsohuwa ta fa
a kwata (
ina fatan kun san
unshin dai?), hakama a hannunta sannan aka saka mata zunguru a ciki (Miye zunguru?
Wanda ya fa
a akwai
yauta shima
Bayan an gama sakama amarya lalle
awayen amarya suka fice zuwa gidan su Nasiru, dan kuwa ance duk abinda ake badawa na gidan anguna suje can su amsa. Bayan gaida Innar su Nasiru da ba
in Bauchi da suka samu a gidan aka dan
a musu shinkafa da manyan zakaru har hu
u, sai kayan miya da kayan magi da iccen girki da man gya
a, sai ku
i wannan sune kayan kamu. Koda suka dawo gidan alwanka
anta Ibro ne ya yanka musu kajin, su kuma suka shiga hidimar girki amma dai Alwanka na duba musu da nuna musu yanda duk ya dace ace sunyi. Amarya kuwa na zaune da
unshinta har lokacin abinta. Zuwa azahar aka kammala abinci, shinkafa da miya da naman kaji zu
u-zu
u, mai kuwa. A
yallan har kana iya ganin fuskarka a ciki fes.
Umarnin cire
unshi Alwanka ta bama amarya, dan haka
awayenta suka fara taimaka mata tai zaman cirewa kamar abin arzi
i, gefe kuwa manyan
awayen amarya sun shimfi
a tabarma a tsakar gida, wanda suka taimaka mata ta cire
unshi suna gamawa ta mi
e da nufin barin wajen kawai taji an rufu a kanta, cak suka
agata sai kan tabarmar nan da aka shimfi
a. A take ta birkice musu ta shiga bibbigesu da son
wace kanta, amma ina sarkin yawa yafi sarkin
arfi, tuni suka danneta a wajen, dama gashi daga ita sai zani
aurin
irji, dan sanda za'a saka
unshi sakata akai ta cire rigar. Tsaf
awayen amarya suka cire zanin nan kuwa daga jikinta aka barta zir sai
an kamfai (
wato mutanen da anyi shagali da
anyen aiki gaskiya
). Sauran lallan da aka saka mata ya rage da wanda aka cire matan Alwanka ta kawo musu, nan fa
awayen amarya suka shiga
iba suna saka mata a jiki ana murjeta da shi. Itako tana kai musu duka da harbinsu
afa da hannu tana kuka. Har cikin gashin kanta ana raira wa
a, bari na
an raira muku
Ayye yara iye TURGEZA.
Ga Turgeza yazo, Turgeza.
A wanketa da sauri, turgeza.
Lallen iya
amshi, turgeza.
Ayye yara amarya turgeza.
Sai da ni bilyn ku
(magana ta gaskiya ni na
iro muku wa
ar, amma ta gaskiyar ba haka take ba, baitin farko ne kawai na gaskiya kada kakanin mu suce na musu sharri
Sosai amarya ta dirzu da lalle. Masha ALLAH kuma sai tayi
yau abinta, sai dai fa kowa ya daku gwargwadon iko cikin
awayenta. Itama kanta ta jigata da kuka da harbe-harben data sha. Ana sakinta taja zaninta ta
aura, data rarumi icce tai kan
awayen nan nata sai gudu Malam. Tuni fa kowa yay waje, masu neman wajen
uya suka nema, masu haura katanga nayi masu yin hanyar zaure nayi. Da
yar Alwanka ta kamata ta ri
e, sai da duk suka baje sannan ta saketa, babu batun wanka, wannan lalle na jikinta haka kuma zai cigaba da zama a jikin nata har sai gobe, gefe ta koma ta dasa sabon kuka. Babu wanda ya hanata har tayi mai isarta ta gaji dan kanta ta ha
ura. Bayan komai ya lafa
awayen amarya suka daddawo sai kuma aka
akko abinci da miya aka baje kuma a tsakar gida da turirrika na rabo. Haka aka raba abincin
unshi da nama kowa ya samu har ma
wafta, aka baje kuma aka fara ci ana hira da wasa da dariya. Bayan sun kammala aka aiko baranya
akko igiyar shillo, babu jimawa ta dawo, amarya ta tashi ta saka rigarta da kallabi suka kwashi igiyar nan suka fice bayan gidan wajen wata bishiyar
aure
atuwar gaske. Anan aka
aura wannan igiya ta
auru kam sannan aka fara shillo, idan wannan ya sauka wannan ya hau, har yamma suna a wajen suna wa
e-wa
ensu na
anmata cike da nisha
i. Sai gab da magriba suka dawo gidan Alwanka.
Washe gari alhamis ma haka suka sha shagalinsu aka
ara yima amarya wankan lalle kamar jiya, dan kuwa yau ma zir akai mata sai
an kamfai aka shafeta da lalle har cikin kanta, tasha kukanta kamar jiya har yamma. Zuwa dare bayan sallar isha'i Alwanka ta tattarasu tai musu rakkiya aka maidasu gidan su A'isha. Gida kam ya gama cika da dangi tako ina. Bayan gaisuwa Alwanka tace
Ga aro na maido, ALLAH ya sanya alkairi ya fiddamu kunyar gobe. ALLAH Kuma yasa takai mutuncinta
akinta. Nagode, Nagode ALLAH yabar zuminci
Atare aka amsa mata da amin. Dangi sukai godiya suma sosai ta wuce. A ranar anan gidan su A'isha suka kwana, dan kuwa
aki guda aka ware musu ita da
awayenta. Washe gari juma'a
aurin aure, ta ko ina dangi maza sunata isowa, hakama tawagar ango da danginsa daga Bauchi, da abokansa na Bauchi dana Kano duk sun iso, zuwa
arfe sha
aya aka
aura auren A'isha da Abdul-rasheed akan ku
i sule na gugar sule har sule goma cas. Lallai wannan yawan sadaki ya girgiza mutane, dan kuwa sule goma ba ku
in wasan yaro bane a lokacin. Abinci kala-kala tako ina
amshin ke tashi na miyar taushe ga nama kamar a banza. Dangi kowa ka gani bakinsa a washe anatama juna sambarka, balle kuma ace Inna ai ba'a magana, tayi shar da ita cikin sabon
inki.
Amarya kuwa na can tare da
awayenta a
aki, sai dai a mi
a musu abinci.
awaye sunyi wanka da kwalliya, amarya kam dai tana nan ba wanka har yanzu dai tsoffin kayanta ne a jikinta na zaman lalle, sai bayan sallar azhar kuma aka shirya yima amarya wanka dan za'a shiryata domin tafiya Bauchi. An shirya ruwan wankan amarya a cikin
aton masaki da yasha addu'oi daga tsoffi, aka zuba lalle sai kuma ruwan turare kala uku masu
amshi sosai, sai sabulu shima mai shegen
amshin tsiya. Bayi aka kaishi sannan aka kira alwanka da zatai mata wanka. Aifa nan abokan wasa suka mi
e domin rakkiyar amarya bayi, tana kuka aka dannata ciki bayin, dama Alwanka an kiranta. Wa
a abokan wasan nan nata suka fara rairawa suna tafi yara na tayasu....
Tsohuwa iki wanke,
kin saki Kwankwaso yeee a
ofar soro
....
Ehem-ehem lamarin fa ba'a cewa komai, amma wannan wa
ar ta gaskiya ce walle bani na
ira ba
Kuka sosai itako amarya keyi, Alwanka kuwa na wanketa lungu da sa
o har gashinta dake dan
are da lalle. Duk wannan dattin ya fita da suke kira (Sai
i), sai ga amarya na she
i da
yalli da
amshi kamar ka lasheta. Zani aka bata ta
auro aka rufeta da wani aka fito da ita sai
akin Inna. Acan aka shafa mata mai mai
amshin tsiya mai gurguwa, aka shafe ta da turarruka kala-kala Sannan aka bata sabon zani da riga na atamfar.... Ta saka daga cikin lefe yake, sai
an kwali disko da wani fallen zanin na lullu
i. Aka shafa mata hoda aka saka mata jan baki amarya ta fito tsaf da ita masha ALLAH.
To daga nan fa iyaye suka zagayeta aka shiga fa
a da nasiha, itako tana
unshe a zanin nan da take lullu
e tana kuka sosai. Bayan sun gama akasa Inna tai mata addu'a tana kuka sosai, dan yau ne karo na farko da zatai nesa da
arta. Bayan ta kammala aka kamata aka fito da ita soro inda iyaye maza suke suma suna jira. Nan ma sabon fa
a da nasiha aka bu
e, garga
i dai kam amarya ta shashi gwargwadon iko kafin a kamata zuwa
ofa gida inda motor da za'a
auki amarya take. Kanta ce guda biyu, sai
arama
aya da za'a saka amarya. Tuni masu zuwa sun cika kantar kuwa harda
awayen amarya, dan haka aka sakata cikin
aramar Innarta da Gwaggon na
angaren uwa da uba suka shiga kusa da ita, sai a gaba direba da Nasiru ne, ango da sauran abokai kuwa tuni sun
auki hanyar Bauchi su dama da iyaye
aurin aure.
Motoci na
agawa
ammatan amarya suka fara raira wa
a da yara....
Ayye yaraye dide, ayye yaraye naye, ayye yara iye naye yaraye!!.
ammata kuzo roni, mi zamuyo roni? Aiko zaman lallen A'isha lale laya!.
Ke kikace kinayi da shi, shi yakace yanayi dake, har magana takai ga manya kibar mana koke-koken tsiya.
Babu mararraba ba rabawa, iccen wurma yasha harara, yasha rarra
ar masu
a, tunda ya kada go
iya.
Iye yaraye, ke kikace kinayi da shi, shi yakace yanayi dake!.
Iya nan za'a tsaya, (
kuma itama ta gaskiya ce ehe
Su suna raira wa
a amarya na kuka mai ban tausayi. Haka motoci suka wuce jama'ar anguwa na binta da addu'ar fatan zama lafiya na har abada. Ahaka aka
auki hanyar Bauchi. Tun masu wa
a nayi har suka gaji wasu ma suka fara barci, cikin amincin ALLAH bayan magariba suka iso Bauchi. Kai tsaye kuma gidan iyayen Abdul-rasheed aka wuce da amarya, inda suka samu tarba ta mutuntawa da girmamawa. Tarba dai kam dangin Abdul-rasheed sun yima amarya ta gata ita da danginta, yayinda take
unshe cikin gyauton zanin da aka lullu
a mata na atamfarta mai barewa datai mata
yau. An kawo musu abincin maraba kala-kala sukaci suka
oshi, daga haka suka baje barci dan kowa ya gaji matu
a, ita kanta amarya tuni ta
ingire da
yar ma aka samu taci abincin.........
_Zaku sameshi a wa
an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._
*_NIGER
- (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*
*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na
asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*
_Shaidar biya
*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*
*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*
*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya:
*_Telegram Number 09032345899_*
*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull
*_WHATSAPP (500)_*
*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*
*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*
*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*
*_WhatsApp Number
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number
*+234 903 234 5899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
A A RUWA.....!!
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
_Chapter 11_
__________________
*_NACE ina kuke ne?!!. Al'ummar Gombawa nake magana
fulanin asali ke nan
*Shin kuna da labarin cewa kuma nesa ta matso kusa gare ku?*
_Maza kuzo ku sha labari da
umi-
uminsa, domin kuma fa NAKUN ya bu
e muku gidan gyara
da
ale jikin mata
an kwalisa a kusa da ku gabb._
*_Idan kunji ana kiran maida tsohuwa yarinya to wannan katafaren shagon ne na
*ALIYU HAIDAR COSMETICS PLAZA*
_ADDRESS SHOP D80 WOMAN LINE GOMBE MAIN MARKET_
*_Zaku same mu a wannan numbers
in kamar haka
_*
*07068210505*
*09133081313*
_DEALER IN all kind of skin care products such as:_
Chapter 14 · 0% Book details