← Book details Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 57 OF 94

Sashe 57

Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yes, sir! Shima cikin ara arfafawar ya ce, Move! Let s show them what real soldiers look like! Nan masa suka sake fa Yes sir! a tare. Zak-Shadow baifi mintuna goma sha biyar ba jiragen sama na soji masu saukar angulu suka fara sauka a kauyen, yayinda sojoji ke shiga gida-gida suna fito da mutane kamar yanda ya bada umarni, a wannan fitowar kuwa sai gashi an za ulo yaran Dagger har uku da suka ji rauni suka uya cikin wasu gidaje. You see! Kuna nan zagaye da gawarwaki ma iyanku na fake a cikin al'ummar da kuke bawa garkuwa. Abin takaici abin a kamaku da duka. asa duk sukai da kawunansu musamman Captains da Major Imran. Yayinda shi kuma ke ara hasala, ji yake kamar ya dawo da hannun agogo baya ya goge wannan zuwa gida nashi. Duk da ya san zamansa a jejin bazai hana komai ba matsayinsa na mutum kamarsu, amma yana jin kamar shine sanadin komai, kamar anyi amfani da tafiyar tasa ne aka tsara komai. An kwashe sojojin da suka raunata da wasu a mutanen gari da suma suka ji raunuka. Gawarwakin kuwa aka shiga gidaje da su akai musu wanka aka shiryasu cikin likafanin da su Zak-Shadow suka bayar. Haka aka jera su reras abin tashin hankali akai musu salla su arba'in da uku. Harda su Zak-Shadow akai sallar, sannan aka ha asu a babban rami guda aya da aka ha Tuni rahotanni sun fara fita ga jama'ar gari, dan har sallar da sojojin sukama gawarwakin sai da aka nuna. Hankali ya matu ar tashi, zantuka suka fara kai-kawo barkatai, dana gaskiya dana ira. Yayinda anan cikin jeji su Zak-Shadow suke sabon shiri. Dan sun bar auyen Gangare bayan an zuba sojoji tako ina suka shiga auyen marke da shi ma aka kaima harin duk a daren jiya. Anan in ma akwai sojojin, sannan harin baiyi tsamari kamar na Gangare ba, dan ba'a rasa rai ko aya ba. Wanda suka jikata kuwa an kwashe su zuwa asibiti cikin birni kamar na Gangare. Suna cikin auyen Marke suka sami rahoton gaggawa daga sojojinsu cewar a auyen Bankaura an rasa yara matasa har guda hamsin da wani abu maza da mata. Cikin tashin hankali Major Imran da Zak-Shadow suka auki hanyar auyen Bankaura tare da wasu sojoji. Suna shigowa ana kiran sallar magriba. Sun sami garin a hargitse, iyayen a nata koke-koke cikin matsanancin tashin hankali. Tun ba'aje da nisa ba Zak-Shadow ya fahimci koma yaya ne ba'akai ga fita da yaran a garin ba sai dai wasu a ciki. Sannan dole-dole akwai bakin wasu a garin, dan wannan tarko ne na da an gari akanci gari. Tuni yasa sojoji suka zagaye duka ofofin shiga da fita na garin. Tun a daren suka fara bincika wasu gidaje daki-daki. Binciken daya sa aka fara za ulo wasu makamai a wani gida an ajiye ashin gadon matar gidan. Ta kuma rantse akan bata san wanda ya ajiyesu ba, kuma ko miji bata da shi ALLAH yay masa rasuwa sai yaranta hu u duk bama masu wani girma ba. Amma babban an ha a da shi a yaran da aka sace dudu kuma bai wuce shekara sha biyar ba. Kasancewar an sake ha a musu na'urar sadarwa a yammacin yau cike da bada umarni Zak-Shadow yasa a kawo musu wasu na'urorin, dan tabbas akwai magana a cikin wannan auyen na Bankaura warai da gaske. Sojoji sun cigaba da shiga gidaje, inda bincike ya ara tsauri matu a hatta inda bakai zato ba a gidan ka sai an bincika kuwa. Wannan kuma umarni ne daga oga kwata-kwata, wato Lt. Col Haysam Abdul-rasheed Shehu (Zak-Shadow), ba kuma sojojin ne ka ai keyi ba harda baradan karnukansa da suka samu training mai wahalar gaske dako su sojojin bazasu nuna musu komai ba.... <<<< >>>> Duk wanda ya kwana ya tashi a garin bankaura in dai ya kai shekarun banbance rayuwa da mutuwa barci sai dai arawo ya aukesa amma bana zahiri ba. Wa anda ma aka aukewa yara sun kwana ne suna kukan tashin hankali. Da asubahi sai sojoji ne sukai kiran salla, dan babu wani mai kiran salla daya fita balle liman ko mamu. Kai sallar ma a cikin gidaje wasu basuyita ba sai da rana ta haska. Anan kuwa mituniyarku Nimrah sarkin rikici da ire-irenta dama barcinsu suka sha hankali kwance. Tana farkawa ma ta fito tsakar gida abinta wai zata wanke ido, sai da Umma ta kamata da yar ta maida aki. Kuka ta fara da tirje-tirjen ita yunwa take ji, Umma ki barni naje gidan Iya mai koko na sayo Baba ne ya kamata ya zaunar kusa da shi, cikin lallashi ya ce, Uwa kiyi ha iri, idan yunwa kike ji a saka miki fura kisha da uli, yau iya mai koko bata koko dan garin namu ba lafiya Cikin rashin fahimta Nimrah tace, Baba zazza i akeyi? Kafin ya bata amsa sojoji suka shigo gidan. Dan sai yanzu ne aka iso ta bangaren gidajen su. Gida ne gidan yawa, dole sojojin suka kasu kowane angare......... _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 43_ __________________ Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JuUwr2QU7XMEYXZ7L7 Mmn surayya me kayan kamshi Ina amaran da uwayan gidan tou kumatso kusa Mmn surayya ta gwangwaje ku da kayan kamshi munada Turaran wuta na danal banat Kajiji Turaran kaya watau abbasiyya Kabbasa spray Humra Kwallacca Uwa uba Ina kuyarda yadda xaki hadasu Zaku iya samuna ta wannan number wayar kamar haka 08103143517 Ina katsina Ina aika kaya ko ina. __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ ........Kaf gidan sai da kowa ya fito tsakar gida suka fara bincike a kowane sashe. Nimrah uwar magana sai son sakin zance take yi Umma ta toshe mata baki da hannu. Sojan dake bincike a sashensu ne ya fara fitowa hannunsa auke da botiki, gaban shugaban su ya araso dake tsaye inda kowa na gidan yake... Mun samu bullets da yawa a nan angaren Yay maganar dai-dai yana ajiye bitikin gaban ogan ya fiddo jakar dake ciki. Wani irin bugawar zukata Baba da Umma suka samu a tare. Musamman da Captain Musa ya buga tsawa da fa in, Suwaye masu wannan sashen? Rikicewa Umma da Baba suka sake yi, a take suka fara rantsuwar su basu san da jakar bama a sashen nasu. Zaram Nimrah dake kallon jakar ta ce, Umma kwai ne a ciki fa . Sai kuma ta zabura gaban sojan tana cigaba da fa in, Kai Baba an sanda wan Inna ne a ciki ka oye kada ta gani ta dake ni Yanda tai maganar asa- asa cikin ra a tana cacumar jakar ta maida a botikin yasa sojojin zuba mata ido, sai kuma Captain Musa ya kai du e gabanta ya ri o hannunta, jikin afarsa dake tsugunne ya jingina ta, fuskarsa da murmurshi ya ce, ata miye sunanki? Kai tsaye ta ce, Zakanyar Kawu Tanimu Ka an ya rage yay dariya, dan yanda tai maganar, amma sai ya danne ya ce, Bayan Zakanyar Kawu Tanimu sai wane suna kuma? Ta ce, Naja'atu. Nimrah. Uwa. Sunana da yawa Murmushi Captain Musa yayi yana jinjina kansa da shafa kanta. Sunayen kuwa masu da i, kamar yanda kike mai yau kema. Kince wayayen Inna ne a cikin wannan jakar? Ya akai ke kika sani? Inda mutanen gidansu suke ta kalla, ganin duk ita suke kallo ta kauda kanta da kai an bakinta wajen kunnen Captain Musa cikin ra a ta ce, Jiya da Umma ta aikeni kai mata tuwo naga wanta a akurkuki shine na auka nasa a botikin, to sai ban aukama Baba ba shima da Kawu ta dawo, shine na akko duka jakar dan karta kamani, kaga ai zata iya zaneni ni kuma bana son duka Kanta ya ara shafawa yana murmurshi, sai kuma ya mi ama sojan dake kusa da shi hannu. Da sauri ya mi a masa waya. Danne-danne yay ya kai kunnensa yana mi ewa tsaye, hannunsa aya ri e da nata. Sai da ya ame kamar yana a gaban ogan da ya kira sannan ya ce, Sir mun sake samun harsasai da adadinsu zai kai dubu biyu a wani gida Banji mi akace masa daga can ba, yanda dai ya an buga afa da sake amewa ya ce, Yes Sir! . Zai baka tabbacin umarni aka bashi. Daga haka ya sauke wayar ya mi ama yaran nasa. Idonsa ya maida ga mutanen gidan da sukai tsuru-tsuru cikin matsanancin tashin hankali. Wacece Inna? Tare da iyayen yarinyar nan? ALLAH sarki su Umma duk sun ara gigicewa, musamman Inna da al'amarin ya ha a da tsufa, tuni ta ji e jikinta da fitsari, jikin sai rawa yake yi sai da Umma ta kamata. Gefe aka maida su, babu jimawa Zak-Shadow ya shigo gidan baradan sojoji kusan hu u biye da shi. amewa sojojin sukai a tare, suka sara masa. Hannunsa dake dun ule kawai ya an mi ar alamar amsa girmamawarsu. Fuskar nan kam ba sau i babu sassauci. Dan su kansu mutanen gidan su Nimrah shigowar tasa sake gogitasu tayi, kai da gani kasan BARADAN MAZA ne da kansu ba sa o ba. Duk rashin tsoron Nimrah tana ha a ido da shi da sauri ta koma bayan Captain Musa ta uya tana an le osa ka an da ido aya. Zak-Shadow ya bi duk mutanen gidan da kallo irin na nazari, kafin ya auke kansa ya maida ga sojojinsa, a nan ne ya
Chapter 57 · 0% Book details