← Book details Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 85 OF 94

Sashe 85

Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

gidan. To gashi nan shi baima ko kallesu ba su Yaya Ma'aruff na neman laka a musu duka. Duk ha urin Mammah yau an sakata tayi abinda ko da kwatance basu ta a gani ba a tsawon rayuwar zamansu gidan kusan shekara uku.......... _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 64_ __________________ https://chat.whatsapp.com/L3BXH7JYlBRHIkFRiOjeW3?mode=ems_copy_t UMMU KHALIFA COLLECTION Ina Mata Yan kwalisa ina mata masu san kayan ado kamar Egyptian abaya sleeping drees kids were shos bags musk dahara original. To kukanku yazo karshe domin ummu khalifa sun zo muku da duk wadannnan kayan dierct suke order dinsu daga Egypt zuwa gida Nigeria kaidai kawai kashiga link dinsu domin gani ya kori jiii.. Ba nan ummuh khalifa suka tsaya ba suna nemawq mutane visa masu shaawar shugowa kasar ta Egypt karatu ko yawon bude ido ko kasuwanci ku tuntubeta a number dinta +201017018846/07048811474/ KO kuma shafinta na tiktok https://vt.tiktok.com/ZSU1FEkjc/ __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ .........Duk wannan bidiri da ake fa Nimrah na cikin rigar Zak-Shadow har lokacin, sai dai ta aga tana kallon komai. Sai da taga su Nabeeha sun fita ta wani sauke ajiyar zuciya kamar babba tana fitowa, hawaye sha e-sha e a fuska ta kama dariya da fa in, Yauwa Uncle Ma'aruff kun kori an daba. Ai dama kun zaneta. Kuma in ALLAH ya yarda sai ta mutu kuraye da fatalwoyi sun cinyeta ko ashi bazasu bar mata ba. shirmenta ya sakasu yin murmushi gaba aya. Banda Zak-Shadow dake zaune shiru har yanzu. Sai dai Nimrah na gama fita a jikinsa ya arasa ajiyeta kawai ya mi e. Da sauri Mammah ta ce, Muhammad ina zaka? Kiyi ha uri Mammah Abinda kawai ya iya fa a kenan yay waje tamkar mayunwacin zaki. Kiransa Mammah keyi, dan indai yace tayi ha uri zai aikata ba daidai bane amma ina. Da i ne ya kama su Bilal, dan sun san Dada aiki ne gamai are ka. Mammah na yun urawa zata bishi su Ma'aruff suka ri eta cike da makirci suna bata ha uri, nan ko so suke Dada yaje yay abinda suke so kada ta hana.... (Sai daku anen Dada >>><< >><<< Aiki ya fa Cewar Mr Specter yana wata dariyar mugunta cike da nisha i. Suma sauran dariyar suke har oga Jush duk da kuwa shi mutum ne bamai yawan dariya ba. Scythe ya ajiye kofin giyar daya kwankwa a, cike da izza ya ce, Ka fa i wasan Zak-Shadow uwa kan fa uwa ma kuwa Black Spider ya kar e yana yala dariya. Viper ya cigaba da fa in, Ai ban ta a zaton shegen nan zai fa i haka cikin sau i ba, babu arya ya wahalar da mu. Ni kaina ban zato ba Viper, ashe tun da can da haka mukai da tuni labarin wani ake bashi ba. Ashema fankamar banza yake shege zagaye yake da ma iya yana tunanin maya a ne. Na rasa miyasa suka kasa kaishi asa tuntuni bayan ya gama shige musu hanci tun tuni. Humm bakaji mi Garba nan yace ba, Janar in nasu ne ya tsaya masa ai shiyyasa, dan ko yanzu yace ya kafa ya tsare akan bayanan cikin gida da ake ha awa wai karsu fitar. an wahala, yayi ya gama shima ta kujerarsa yake yi. Hatta Ministan nan sai mun arar da shi a kujerarsa Wannan dole ne ai, shi kansa uban gayyar tasu dolene mu arar da shi dan na fahimci badan wannan matakin da muka auka ba bazai bamu ha in kai ba. Karku wani damu kanku, duk wanda yay mana kan kara sai mun masa na itace. Raven ya ce, Ni bama duk wannan ba, azun fa mutum nan ke sanar dani ya rasa kowane bayani daga angaren cikin yaronmu. Kuma yaro mafi kwazo dake kusa da Zak-Shadow Cikin zabura Oga Jush ya ce, Kana da hankali kuwa Raven, amma shine baka sanar ba? Kayi ha uri sir, nima yanzu zamu shigo nan nake ganin sa onsa. Shiyyasa ma na an dakata nai kiransa a waya kafin na shigo. Amma na bashi awanni uku akan ya tabbatar yazo da labarin da kai zai iya auka Lokaci guda sukai if, kusan mintuna biyu oga Jush ya auka waya. Kai tsaye yay kiran number Garba. Aiko sai gashi ya aga yana magana asa- asa daga can. Cikin rufewar ido Oga Jush yace, Ina son ganinka idan ba damuwa A gadarance Garba ya ce, Bazai yiwu ba dan ina kan aiki. Ka fa i koma miye a haka ina jinka Duk da Oga Jush yaji haushi sai ya danne, a ransa yana tabbatar da zai yi maganin Garba in, ya dai gama musu aikin nan. Okay ba damuwa, na samu rahoto ne mai arfi yanzu cewar cikin yaran Zak-Shadow babu wani, kuma makusancinmu ne. Miye rank insa? Lieutenant. Jimmm Garba yay alamar tunani, zuwa can ya nisa, cike da son nuna gwaninta ya ce, Ka tura hotonsa. Duk da ina da tabbacin Ojo ne ko Rufa'i Oga Jush bawani yasan sunan yaron bane ba, dan haka yace, Okay yanzun nan za'a tura maka . Daga haka ya ajiye wayar yana kallon Raven. Ka kira shi yanzun nan ya tura maka hotonsa a tura masa Okay Sir Raven ya fa a yana arin kiran Nanu. Bugu aya kuwa ya aga, cike da girmamawa daga can ya ce, Ayi ha uri sir ina kan bincike yanzu haka Babu damuwa, zamu samu hotonsa ne? Eh za'a samu sir Tura min Cikin sakanni hoton Ojo ya shigo wayar Raven. Babu ata lokaci kuma aka turama Garba..... <<<<<<>>>>>>> Dariya sosai Lt Col. Garba keyi yana kallon hoton Ojo. Lallai yanzu ne wasa zai ara zafi kamar yanda yake so. Domin kuwa kowa yasan Ojo yaro ne makusancin Zak-Shadow matu a gaya. Yaransa biyu amintattu ya saka a sirri su bincika masa ina Ojo yake daga lokacin zuwa dare. Da girmamawa suka amsa masa kuwa. Ai ko awa aya basu cika ba sukazo masa da bayanin tafiyar Ojo gida. Sai dai a labari mai arfi ga wani abokin Ojo shine Ojo na wani hotel ne zaune da budurwarsa bai je gida ba. Hakan yay ma Garba da i, da kansa ya nufi hotel in neman Ojo in, bayan ya saka abokin na Ojo bashi number in budurwar. Dan sun gwada kiran layin Ojo a kashe. Koda ya kirata ta sanar masa inda zasu ha u ya sameta cikin damuwa da jin haushi. Dan a amsoshin da take bashi ya fahimci haka. Jin cewar daga fita sayo mata abu a mall in kusa da hotel in shine bai dawo ba yay shiru yana nazari. Kafin cikin jinjina kai yace ta bashi wayarsa. Da wayar ya fita ai Nan ma shiru Lt. Garba yayi, sai kuma ya mi e ya mata sallama. Bai zame ko ina ba sai ofishin ogansa, ya labarta masa komai daya samo. Murmurshi Ogan yayi da girgiza kansa, ya ce, Baka da dama Garba, ka dai dage da kai za'a kai Zak-Shadow Na tsaneshi ne Sir! Tun tuni da na samu dama ma da wannan hannun nawa zan kashe banza wlhy. A wannan ga ar kam idan na bari aka ara masa girman da ake shirin yi zan shiga uku ne kawai, Junior ina ne fa a makaranta ake shirin maidawa Senior ina akan aiki, haba impossible nabar Haysam ya koma samana, a yanzu ma da muke mate a aiki ba aramin zafin hakan nake ji ba, shiyyasa akan wannan al'amarin sai inda arfina ya Zan kuwa taimaka maka kodan kwatanta alkairin da kai min nima a baya. Yanzu kaje ka samu abokin shi yaron ya kai report ma ogansu kan basu san inda yake ba, kuma gidansu an kira ance baije ba zan arasa sauran aikin. Okay Sir! Lt. Col. Garba ya fa a cike da farin ciki yana mi ewa. Sai da ya ame ya sara masa sannan ya fita. Yana zuwa kuwa abokin Ojo in ya nema, ya tsara masa komai. Shi ko aboki najin zai samu tagomashin arzi i babu wani tunani yaje ya kaima ogansu report kamar yanda Lt Garba ya tsara masa. Oga yay shiru cikin nazari, dan kuwa Ojo yana ashin Zak-Shadow ne, shi kuma ya kamata a kaima report in rashin ganin Ojon, sai dai kuma a yanzu Zak-Shadow baya kan aiki yana hutu, a gefe kuma ga tata urzar da ake yi a kansa ma. Daya lissafa yaga lissafin bazai dai-daita ba sai kawai ya tura report in shima sama. Tura report in rashin Ojo anyi rashin sa'a ya fa a a hannun aya daga cikin membobin kwamitin bincike, wanda kuma shima sam baya ra'ayin Zak-Shadow. Aiko baiyi asa a gwiwa ba ya kai ga kwamiti tare da tsatstsara zantukan da suka ja hankalinsu har suka maida hankali akan batun, tunda dama a wannan ga ar bai kamata suyi sakaci da abu komai antarsa ba... Bincike ya tabbata akan neman Ojo ta angare biyu koma muce uku. Domin kuwa ga ungiyar duhu, ga Lt. Garba, ga kuma kwamitin bincike. Al'amarin kamar wasa aka girmamashi ya zama babba. Inda a karo na farko Nanu ya ha u da shugabannin ungiyar duhu sa anin da da bai san kowa ba sai Raven. Yau kam sai gashi uru- uru zaune a tsakkiyarsu sakamakon memory card daya bayar wanda sai daga baya ya tuna Ojo ya bashi tun a washe garin fitowarsu a jeji. Oga Jush dake kallon Nanu a karo na farko yayi maga cike da izzarsa.
Chapter 85 · 0% Book details