← Book details Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 86 OF 94

Sashe 86

Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Nanu kake ko? Eh Sir! Ka tabbatar wannan memory in daga hannun Ojo ya fito? Kwarai da gaske. Dan kuwa a washe garin da suka fito a jeji kasancewar kasan shi bai samu wani rauni ba ya kirani ya sanarmin yayi videos sosai a wajen ya in, har naita mamaki shi taya ya iya yin hakan bayan suna ta ransu, shine yace shi mahaukaci ne zai shiga ya i, ai yana manne da Zak-Shadow dai. Dana fahimci da gaske yake sai nace mu ha u to na amsa. Shine yace ha uwa bazata yiwu ba na bari sai abubuwa sun lafa, idan kuma ya samu dama zai bada sa o ta hannun budurwarsa. Ranar kuma muka ha u da budurwar tasa ta bani sa on da tambayata ko nasan inda yake, nace mata a'a gaskiya, shine ma dalilina na kiran oga Raven na shaida masa, dana duba sa on kuma banga wani abu mai amfani ba sai jiya da dare dana zurfafa nazari na sake akkosu na zazzage shine na samu wannan memory card Cikin gamsuwa oga ke jinjina kai, kafin ya bada damar a saka memoryn kowa yaga mike ciki. Dandanan kuwa aka saita komai da magiji, sai ga komai daya faru a jeji tare da su Zak-Shadow dalla-dalla, duk da ba komai aka auka ba, wani gurin ma bai auku da yau ba amma sun samu wurare masu muhimmanci da suka sakasu a farin ciki mara misali. Musamman inda Zak-Shadow ke dawowa jejin, da inda ake kashe mahaifin Umman Nimrah, da inda ake kashe Umman kanta, da inda bomb ya tada gidansu da yara da sojoji a ciki. Harda randa Zak-Shadow kema su Baban Nimrah tambayoyi a cikin tanti. Tsabar farin ciki oga da kansa yayma Nanu yauta ta musamman. A take kuma suka turama wani wararren masani dake wata asa yay editing videon ta yanda duk iya son gano gaskiyarka baka isa tantance abinda ke ciki ba haka yake ba. Ana dawo da videon suka kalla suka sake maidashi a sabon memory card suka kira Lt. Col. Garba suka dan a masa, akan suna son a saka memoryn a kayan Ojo. Hakan kuwa akayi, Lt. Garba ya dan ama abokin Ojo memory card ya mayar a kayansa dake cikin barrak, sannan ya koma ya kitsama ogansa batun binciken kayan Ojo, oga kuma ya ankarar da membobin kwamitin bincike. Suko dama yanzu basa wasa da abu komai antarsa akan wannan case, kodan matsin lambar da suke samu daga gwamnati........ _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 65_ __________________ https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt Link na grp 07077532253 https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1 link. N dm https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90R3y3tCP5z&_r=1 tiktok IMZEEDVENTURE Duniyar kayan kitchen an yayi dake maida mata walisa a gidajensu. Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa? Kayan yara masu kyau unique na yan gayu? To shiga link din grp na Imzeedventure Kisha mamaki idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo! Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar yale- yale ce da ayatarwa da mata sukafi bu ata musamman walisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu. Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link in namu dai domin ganema idanunki. https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1. Koki tuntu emu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_* Muna da account aTikTok@imzeed _venture. https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90A6JG1PvXe&_r=1 Karku bari ayi babu ku, Nima Bilyn Abdull tuni na antaya __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ ........Yanda hankalin su Janar ya tashi a wannan ga ar har ba'a magana. Dan gaba aya komai ya juye a yanda basa fata kuma basa zato da tsammani. Ga takurawa da suke samu daga gidan gwamnatin. Dole a karo na farko kwamitin bincike ya aikama Imran takardar gayyata. Wannan takarda kuma ta riskeshi a dai-dai lokacin da yake fitowa zai zo gidan su Zak-Shadow domin dubashi da duba jikin Nimrah. Harda matarsa, sai Ru ayya da bataje makaranta ba jiya ta kwana da zazza in mura. Ai ko tanata murna zata ga sabuwar awar da Dada yace ya kawo mata. Komai Imran bai kawo ba game da wannan takarda ta gayyata, dan tunaninsa ma ai ana kan bincike ne game da su Dagger, yasan kuma za'a iya nemansu akan hakan. Suna shigowa gidan Zak-Shadow na fitowa daga sashen Mammah a zuciye, kallo aya yay ma motar Imran ya auke kai zai wuce. Imran ya san Zak-Shadow sani bana wasa ba, dan haka shima a kallo aya da yay masa ya fahimci akwai matsala, ko gama kashe motar baiyi ba ya alle murfin ya fito, cikin hanzari da arfin jini irin na masu ammara ya sha gaban Zak-Shadow dake gab da shiga sashensa. Kallon kallo suka zubama juna shi da Imran in. Cikin fushi Zak-Shadow ya ce, Bani hanya Mi kake shirin yi? Zan bigeka na wuce Sai dai ka bugeni in, amma in dai sai na matsa ka wuce bazaka shiga sashen nan ba. Sannan ina ro onka ka ara ha uri akan wanda kayi jiya. Nasan an maka ba dai-dai ba Haysam, amma ka dubi Uncle Nasiru ko dan nagartarsa ka yale yarinyar nan da halinta. Kasan mita sake min ne? Kayi ha uri indai ba wani raunin ta sake jima wani ba. Haysam Please ina ara ro onka kada ka biye mata ku zama aya. Ka barta ita da kanta zatai dana sani wataran Bazan iya cigaba da zama da ita ba Dan girman ALLAH kar kace haka, dan dama abinda nafi tsoro kenan fiye da komai. Kai jigo ne ga wannan gida, abinda kayi zai zama mai sau i wajen koyi gasu Ja'afar. A wasu lokutan idan mata suka kuskure mana, ba rabuwa da su bane mafita horasu a cikin gidan ne mafita. Karka manta kaine kake min wannan hu ubar fa. Miyasa yanzu idanunka zai rufe? Ita dai bata isa sakaka sakin Nimrah ba, ta dinga kallon yarinyar kawai a matsayin matarka duk da arancin shekarunta ya isheta hukunci mai zafi da zai fi kowanne. Amma dan ka rabu da ita ai tamaci nasara kenan Kallonsa kawai Zak-Shadow yake yi, amma ya gagara sake cewa komai. Sai dai har yanzu zuciyar na'a ma oshi, bai kuma gama tantance amsar kalaman Imran in ba ko in amsar. Dai-dai nan Ru ayya da basu san da zuwanta ba ta kama hannunsa cike da farin ciki tana fa in, Dadana nazo Idanu ya lumshe a hankali, sai kuma ya juyo yana kallonta, yanda yarinyar ke masa murmushi cike da farin ciki sai shima bai san ya mata murmushi ka an ba, sai kuma ya auketa gaba aya yana sauke ajiyar zuciya. Batare daya sake kallon Imran ba ya juya sashen Mammah. Imran ya girgiza kai yana murmurshin shima. Dan ya tabbatar badan zuwan Ru ayyan ba da wahala ya fasa shigar. Shima bayansu yabi, dama matarsa harta shige. Ba aramin farin ciki Mammah tayi da ganin Zak-Shadow ya dawo ba, ta sauke ajiyar zuciya idonta akan Imran. Dan ta tabbatar badan zuwan nashi ba za'ayi mara da i ne yau a gidan. Murmurshi Imran yayi shima, cikin girmamawa yay mata nunin ta kwantar da hankalinta. Cikin jinjina kai tace, ALLAH yay muku albarka Da Amin ya amsa yana hararar su Ma'aruff da suka tuttura baki alamar basu so ba, sun so yau Dadansu yaci aniyar Nabeeha ne wlhy, amma Yaya Imran ya hana. Garga i ya shiga musu da ido, dan haka suka ha e hannaye alamar ban ha uri. Daga nan suka maida hankali akan Aunty Hafsat matarsa dan an gidanta ne sosai. Hasalima shi Ja'afar anwarta zai aura mai suna Shariffa. Ma'aruff kuma anwar su Imran ce sunanta Lailah. Dada kam tunda ya shigo bai kula kowa ba dama, kai tsaye inda Nimrah take ya nufa, itama hankalinta nakan Ru ayya tunda suka shigo. Itama Ru ayyan hankalinta akan Nimrah yake. Dada na ajiyeta kuwa ta koma kusa da ita ta zauna, cike da farin ciki ta ce, Dada itace wannan? Kansa ya aga mata yana kallonsu su duka, dan daga gani hali zai zo aya. Sai Ru ayya ta rungume Nimrah, cikin ra a ta ce, Daga yau ke awata ce inji Dada Cike da farin ciki Nimrah tace. Eh. Ru ayya ta ara rungumeta, sai kuma ta kalla afarta ta ce, Kinji ciwo ne? ar daba ce a gidan nan ta yankani da wu a ni da Dada Furucin Nimrah ya shiga kunnen kowa a akin, hakan yasa Aunty Hafsat da Imran da Mammah da sai yanzu sukaji sunan da Nimrah ke kiran Nabeeha da shi duk suka kalleta. Su Bilal kam kwashewa sukai da dariya. Imran ya ce, Nimrah ar daba kuma? Eh Yaya tace da Imran kasancewar haka taji su Ja'afar na kiransa. Caraf Ru ayya ta ce, K ba yaya ba Dady Kallonta Nimrah tayi itama, ta ce, Ai su Uncle Ammar Yaya suke cewa Mammah tai murmurshi a karo na farko, cikin katse ta addamar tasu ta ce, Nimrah su Yayansu ne, ke kuma Daddy zakice keda awarki Ru ayya ko? Kanta ta jinjinama Mammah tana murmushi, sai kuma ta kalla Ru ayya ta ce, Shike nan nace Daddy ayya tai dariya itama. Sai shirmen nasu ya burge kowa, ciki harda Dada dake sauke ajiyar zuciya kawai. arshe ma ya fice a akin, Imran ya tashi ya bishi..... (()) (()) (()) (()) Bayan sallar Azhar Imran ya amsa kiran kwamiti dan dama arfe
Chapter 86 · 0% Book details